BABI NA GOMA SHA HUDU
Sanadin Kawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 20 min read
Fatima tace "Da gaske da shi xan je" Husnah tace "Ji walakanci, ban gane da shi xa ki je ba, ba ga kaya can na kece raini ba na aro mana" Fatima tace "Toh ni basu min ba tunda ba biki xan je ba, I prefer wearing my hijab" Husnah da ta saki baki tana kallonta tace "Tabdi, amma wllh baki da hankali Fatima...." Fatima tace "Na ji" daga haka ta ta shiga gidansu Nafisa, Nafisa dake wanke wanke ta taso da sauri tace "Lah, Fatima kece gidanmu yau" Fatima tace "Eh mana tunda ke baxa ki xo ba" Nafisah tace "Allah sarki ba haka bane Fatima, har yanxu jikin Umma sai a hankali kinga ko islamiyya ma bana xuwa yanxu" Fatima tace "Ayya, wllh ban sani ba da na xo gaisheta, kuma ko shekaranjiya sai da Ammi ta tambayeni jikinta nace da sauki" Nafisa tace "Ai kam sai dai a gode Allah, daga ina ku ke haka" Fatima ta kalli Husnah da ta nemi kujerar tsugunne ta xauna tace "Daga gida mana" Nafisah ta kalli Husnah ita ma tace "Sannu Asma'u ya su inna" bbu yabo bbu fallasa tace "Alhmdllh" Fatima ba ta da kawar da ta wuce Nafisah a da, tun da suka hadu da Husnah a bikin wata kawarsu Husnah ta nace mata har suka fara kawance Wanda lkci daya Husnah tayi nasarar kusan raba ta da Nafisah don a dalilin Husnah sai da suka yi fada da Nafisah sbda yawan bata shawara da take kan tarayyarsu da Husnah ganin bata da kamun kai, Nafisah yarinya ce me hankali da natsuwa, sosai Ammi ke son alakarsu da Fatima, sai dai tunda Fatima suka hadu da Husnah kawancensu ya ja baya sosai da Nafisah a cewarta Husnah ta fita wayewa, Husnah da ta daure fuska ta mike tace "Kinga fa yamma nayi Fatima tunda ke baxa ki canxa kayan ba ni bari in canja mu wuce" Nafisah tace "Ina xa ku?" Da sauri Husnah ta karbe tace "Xumunci" Nafisah bata ce komai ba, Husnah ta shiga dakinsu Nafisar rike da ledan kayan da ta karba hannun Fatima, fatima ta mike ta bi ta ta shiga dakin shiga don kara gyara fuskarta, Tsaye Nafisah tayi bakin kofa tana ta kallon su ganin uban kwalliyar da Husnah take da shegen kayan da ta saka, tuni fatima ma ta gyara fuskarta ta xauna tana kallon Husnah har ta gama sannan suka fito tana kallon Nafisah da ta kasa daina kallonsu tace "Anguwa xa mu je sai mun dawo Nafee" Shiru Nafisah tayi, can ta ce "Ohk shigo mu d'an yi magana fatima" Husnah ta bi Nafisah da harara, Fatima ta bi Nafeesar suka koma dakinsu, Nafisah na kallonta da damuwa tace "Ina xa ku fatima?" Fatima ta yi dariya tace "Ke ba ko ina fa xa mu ba, gidan wata kawarta xa mu" Nafisah tayi shiru, can tace "Toh shkkn, amma ki dai kula pls kinji" Fatima tayi 'yar dariya tace "Toh Ammi" daga haka tayi ficewarta tana cewa "Sai mun yi waya" a bakin soro ta tarda Husnah tana cika tana batsewa, tana dariya ta ja ta suka bar gidan, masifa Husnah ta dinga yi tana xagin Nafeesah har suka isa bakin titi, a nan Fatima ta kira Elbash, ya katse ya kirata, tana dagawa ta sa a handsfree tace "Yanxu. xan fito" yace "Ohk don't stress ur self send the address of where you want our driver to come and pick you" tace "Ohk" daga haka ta katse kiran, tana xaro ido tace "Ke ina na sani a Abuja da xan tsaya driver ya xo ya daukeni" Husnah ta kwace wayar tace "Bari in sa address din gidansu Sadiya" hakan tayi bayan ta tura suka hau mota xuwa cikin garin Abuja, tun basu karasa gun ba wani number ya Kirasu yace Elbash ne ya turo sa ya daukesu kuma ya kusa address din da ya basa, Fatima tace "Alryt sai ka iso" cikin sa'a suka isa dai dai gun kafin shi ya karaso, Husnah tace "Ke kirasa kice a bakin titi xai jira kar ya karaso nan ya gan mu a tsaye" da sauri Fatima ta kirasa ta sanar da shi abinda Husnah tace, yace "Ai ina bakin titin ma yanxu haka" tace "Toh jira yanxu xan taho" daga haka ta katse wayar, da kafa suka karasa har bakin titin, ta kuma kiransa yyi mata describing din irin motar da ya xo da shi, Fatima da ta hango mota irin Wanda yyi describing din mata ta katse wayar sannan ta nufi motar Husnah na biye da ita, kallon mutumin dake cikin motar kawai take tana mamakin wai driver cos he didn't look like one, kallo daya yyi masu ya dauke kai tace "Da kai muka gama waya?" Ya kuma kallonsu yace "Eh ni ne Wanda Dr ya turo in yi picking din ki" Tace "Ohk" ya kalli Husnah yace "Wacece ma a cikin ku tukunna?" Tace "Ni ce" ya kalli Husnah da ke wani yauki yace "Ohk mutum daya yyi instructing dina in dauka so ban san ko ya xa ki da kawar nan ta ki ba" da sauri tace "Noo tare muke kuma rakani xata yi" ya girgixa kai yace "Kin taba ganin inda yaro ya tsallake maganar uban gidansa" Rasa abun cewa Fatima tayi mamaki ya cikata, can ta kalli Husnah da ta marairace, Husnah tace "Amma bawan Allah aminiyar ta ce ni fa, ka kirasa ka kara masa bayani rakata kawai xan yi ko da baxan shiga ciki ba" Yace "Ba umarnin da ya ban ba kenan, sai dai ta kirasa ita ta gaya masa" Fatima ta hade rai tayi dialing numbersa ya katse ya kirata, tana dagawa ta sa a handsfree tace "Hey, am coming over with my frnd fah, and...." Katse ta yyi saurin yi yace "Nop that was nt our deal, beside I didn't tell my family u are coming with a frnd" kasa cewa komai tayi, Husnah da kiris ya rage hawaye ya xubo idonta tace "But I am her frnd fa wllh" yace "I didn't announce she's coming with a frnd to my mum with siblings" Fatima ta ja tsaki kafin tace komai ya katse wayarsa, Ta mayar da wayar jaka tana kallon Husnah tace "Mu wuce gida...." Da sauri Husnah tace "Gida kuma" Fatima tace "Yeah I am nt going anymore" Jan ta Husnah tayi da sauri xuwa gefe tace "Ka ji sha sha sha xata tona mana asiri, ke baki ga irin motar da aka xo daukar ki cikinsa ba, bbu xancen mu koma gida, kawai shiga ku wuce ni na hakura xan shiga gidansu Sadiya in jira ki, amma ki min alkawarin komai kika samo raba dai dai xa mu yi baxa ki boye min ba" Fatima tayi shiru tana kallon ta, Husnah ta kwantar da murya tace "Don't say no plss besty this is d only opportunity we have wllh, in dai ni ne na hakura wllh kije" daga haka ta ja hannunta xuwa gun motar tana kallon Wanda ke xaune maxaunin driver tace "Toh shkkn Allah kiyaye hanya, she will go alone tunda bai son in bi ta" daga haka ta ja Fatima xuwa front seat ta bude mata ta sa ta shiga ta rufe motar tana kara lekan motar, Driver ya ja motar Husnah ta dinga daga ma Fatima hannu tana murmushi, Fatima dai bata ce komai ba amma banda faduwa bbu abinda gabanta ke yi har suka yi nisa daga inda Husnah take. Tafiyar kusan minti sha biyar suka yi Fatima ta kalli drivern a karo na farko tace "Wai ba mu isa gidan bane har yanxu?" Ba tare da ya kalleta ba yace "Eh" wayar drivern ne yyi ring ya daga ya kai kunne, yes kadai ne abinda ya dinga cewa har ya katse wayar, ganin sun kara tafiyar kusan minti goma tace "Ka ga in har haka gidan yake da nisa naga yamma ya fara yi kawai drop me let me be going back home" yace "Mun kusa daga nan bai fi tafiyar minti biyar ba xuwa gidan" bata kuma cewa komai ba, sai bayan wani minti goman suka shiga wani layi, tun dai tana kirga kwanan da suke sha har ta gaji ta hakura, kana ganin anguwannin kai kasan sai wane da wane, ko ina tsit sai haushin karnuka a wasu gidajen, ta rasa me yasa xuciyarta ke bugawa gashi ta kasa tsayar da takamaiman addu'a a xuciyarta, gaban wani ubansun gida yyi horn bbu bata lkci aka bude katon gate din drivern ya ja motar bai xame ko ina ba sai parking space, ya bude motar bayan yyi parking ya fito, a hankali ita ma ta bude ta fito tana kare ma kantamemen gidan kallo, can ta kalli Wanda ya bude gate din, ko Kadan bai mata kama da mai gadi ba, Drivern yace "Mu je" bin bayansa tayi kamar me tsoron taka kasa har suka isa main parlor din gidan, bbu kowa parlorn sai sanyi Ac da karar sa hatta TV a kashe yake, cool scent ne ke tashi a parlorn, ya nuna mata kujera ya wuce sama, bayan wasu mintuna ya sakko kasa ya nufi kofa xai fita ta mike da sauri tace "Wait, am I to sit here all day?" Ba tare da ya juyo ba yace "They are coming" daga haka yyi ficewarsa ya ja kofar, kasa xama tayi duk gabanta ya ki daina bugawa, ta kalli agogo taga har karfe biyar, lkci daya kawai ta yanke shawarar ita ma ta fita kawai bata kai ga aikata hakan ba taji taku stairs ta juya da sauri, idonta ya sauka kan fararen kafafuwansa don da alamar 3qtr ne jikinsa, ta kasa daga kai ta kallesa tayi saurin dauke kai xuciyarta na mugun bugu, tuni kamshin turarensa ya gauraye ko ina na parlorn, duk yanda ta so juyowa ta direction dinsa kasawa tayi har lkcn kofa kawai take kallo, kawai ganinsa tayi tsaye gabanta suka yi ido hudu, kaii Ashe photo bai masa adalci ba don ba ainahin kyansa yake fitarwa ba, this is just d definition of *Handsome* keenly yake kallonta kamar me examining din abu a tare da ita, da sauri ta juya cikin sarkewar murya tace "Ur... family members?" Bata Ankara ba sai ji tayi ya juyo ta xaro ido a rikice tace "What???" Ya d'an cije lips dinsa yana mata wani kallo daga sama har kasa yace "Fatima Muhd, the daughter of the former minister of education right?" Ta hadiye wani abu da kyar ta girgixs masa kai ba tare da ta san tayi hakan ba tace "Nop, I lied about that" wara ido yyi yace "Really?" Ta gyada kai, wani murmushi yyi yace "Amazing" cikin rawar murya tace "Ur family members pls, I want to apologize and leave it's getting late...." Juyawa taga yyi yana yar dariya, ji tayi komai nata ya tsaya, lkci daya taji sanyi na shigarta, bata yi wani tunani ba ta nufi kofa da sauri ta murda handle ta ji sa a rufe, still tayi a wajen ta juyo a hankali tana kallon sa xuciyarta na bugawa, murmushi taga yana yi yana kallonta, ta fara girgixa masa kai cikin tashin hankali, kamar an tuna mata wayar hannunta ta daga da sauri ta shiga kkrin dialing number, taku hudu ya iso inda take ya warce wayar tana kallo ya kashe sannan ya karasa kan kujera ya jefar, sai a sannan ta fashe da matsanancin kuka tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, na shiga uku don Allah don annabi ka rufa min asiri am begging u in d name of God" tana magana tana jijjiga handle din kofar, ji tayi ya fixgota har sai da suka yi karo tana jiyo saukar numfashinsa fuskarta, tsayar da kukan da take tayi lkci daya ta sauke masa mari fuskarta daure tana huci.
KUNDIN HASKE
Haske Writer's Association
(Home of Experts and perfect Writer's)
*SANADIN K'AWA*
*khaleesat Haiydar*
Kauda kai yyi na kusan second biyar, can ya juyo a hankali, xata bar wajen ya rikota bata Ankara ba sai jin ya sauke mata tagwayen mari da yasa ta fara ganin dishi dishi tayi, bata gama recover ba ya fixge Hijab din jikinta da karfi, wani ihu ta saki da karfi ta durkushe wajen tana kare jikinta tana kuka a rude tana cewa "Na shiga uku, don Allah kayi hakuri...." Ya dagota taki tashi tsaye banda rawa bbu abinda jikinta yake, cixo ta galla masa a hannu ya buge bakin, ya dagata cak, cakumosa tayi tana jijjigasa cikin tashin hankali tana kuka tace "Ka fitar da ni daga gidan nan yanxun nn, ka fitar da ni nace, get me out of here" bata rufe baki ba ya kuma sauke mata mari da ya sa ta fara ganin duhu, ya shaketa, kasa cewa komai tayi don lkci daya taji numfashinta na sama, kamar wata yar baby ya dauketa ya wuce sama da ita, bai direta ko ina ba sai kan gadon bedroom din da ya shigar da ita, kin sakesa tayi ta rungumesa gam ko ina na jikinta na rawa cikin kuka mai taba xuciya tace "Don Allah don annabi don darajar iyayenka Elbasheer don't, wllh ni ba yar iska bace kar ka min haka ina rokon ka ka rufa min asiri I am a nobody" har wani daukewa numfashinta yake tsabar tashin hankali, da manyan idanuwansa da suka sauya kala yake kallonta ya turata da karfinsa har sai da ta fada kan gadon cikin Husky voice dinsa yace "Noo you must display that talent of yours na rashin kunya ga wa enda baki sani ba a media, 1st u called me a liar, hissed at me, talk to me as ur mate, and u stil come to my home and slap me" ta hade hannayenta tana ja baya muryarta na rawa tace "Noo pls ka yafe min, ka rufa min asiri" shafa fuskarsa yyi yana mata wani irin kallo yana murmushi yace "Ke ce mace ta farko da ta mare ni a duniyar nan, ko mahaifiyata bata taba marina ba, don haka sai na maki tabon da har ki bar duniya baxa ki mance Elbasheer ba" ta fasa wani ihu ta sauka kan gadon ta isa jikin bango jikinta na bari tace "Na shiga uku na lalace, don mahalliccinka kada ka cuce ni Elbasheer, ka rufa min asiri don darajar iyayenka, wllh ni marainiya ce" wani mugun murmushi yyi ya nufi gaban mirror dinsa, juyowa yyi hannunsa rike da wani farin abu a leda yace "I will do you d favour of making you pass away am not that heartless after all" daga haka ya bude ledan ya kauda kai ya dau pinch daya, wani ihun ta kuma fasawa tana kuka sosai tana kiran Ammi, tana ganin ya iso gabanta ta durkusa kasa ta takure waje daya ta boye fuskarta a kafarta tana cewa "Plss forgive me" lkci daya ya dagota da karfi sannan ya watsa mata powder din a fuskarta, atishawa ta dinga yi ya jefar da ita kan gado ta fasa wani ihu da karfi tace "Da kayi min haka gwara ka tausayamin ka kashe ni don Allah" double ta fara ganinsa kanta na juya mata hakan kuma bai hanata amfani da sauran strength dinta tana kokuwa da shi ba barin da taga yana neman rabata da kayan jikinta.
KUNDIN HASKE
Haske Writer's Association
(Home of Experts and perfect Writer's)
*SANADIN K'AWA*
*khaleesat Haiydar*
She was just helpless don daga karshe kasa ko da daga hannunta tayi sai girgixa masa kai da take tana kiran sunan Allah hawaye na sakko mata tace "Dont plss" a hankali ta lumshe ido and that was how she passed away. Meanwhile a can gida tun Ammi na ta xuba idon ganin lkcn da Fatima xata shigo har abun ya fara damunta ganin magrib ya wuce gashi numberta a kashe, shiru shiru har takwas sannan tara, kasa daurewa tayi don duk dadewar da Fatima xata yi a waje bata wuce bayan magrib, gashi bata da number Safiyyar, Hijab ta sa ta fita taje gidansu mamar Safiyya a dai daita, Mahaifiyar Safiyya tayi mamakin ganinta da daddare bbu bata lkci Ammi tayi mata bayanin abinda ya kawota, Hajiya karima tace "Ikon Allah to bari in kira lambar Safiyyar" Ammi na xaune ta kira Number, bayan sun gaisa da yar tata tace "Amma fatima na gidan ki har yanxu koh?" Safiyya da ta d'an yi Jim tace "Fatima kuma?" Mahaifiy
arta tace "Eh ba kin ce ta je ta raka ki kasuwa ba daxu?" Safiyyar da gabanta ya fadi tace "Eh amma tun la'asar ta bar gidana Umma" Hajiya karima tace "Ikon Allah to bata dawo gida ba har ynxu wai" Safiyya ta rasa abun cewa, Uwar ta kashe wayar tana kallon Ammi tace "Kin ji wai ta bar gidan tun la'asar" Ammi tayi shiru tana kallonta ta kasa cewa komai, lkci daya Husnah ta fado mata... A bangaren Husnah kuwa ita ma haka ta dinga xuba idon dawowan fatima a bakin gate dinsu Sadiya don mai gadi ya ki barinta shiga yau, ko instructing dinsa aka yi da hakan oho, ta kira layin Fatimar ya fi a kirga amma a kashe, duk hankalinta ya tashi ba kadan ba tana nan har kusan isha tana jiran fatima, duk ta rude sai ga kiran innarsu wai tayi sauri ta taho Abbansu ya dawo yana tambayarta, hakan yasa ta kama hanyar gida da sauri, can gida ma haka tayi ta kiran fatima amma shiru hankalinta yyi mugun tashi amma ta ki cewa kowa komai, ana haka sai ga kiran Ammi gabanta ya fadi da farko kamar baxata daga ba can dai ta daga, Ammi tace "Husnah Fatima na gidanku ne?" Husnah tace "Fatima? A'a duk yau ba mu hadu ba Ammi, bata gida ne?" Ammi da ta kasa cewa komai ta katse kiran kawai, sai a lkcn hawaye ya kawo idonta, nan ta shiga kiran duk kawayen fatima da take da numbersu kowa sai yace bata gidansu, Nafisa kadae ce bata kira ba tunda bata da waya, daga karshe kawai ta kira Umar, bbu bata lkci ya iso gidan shima hankalinsa a tashe, wasa wasa karamar magana ya xama babba don har washegari bbu fatima bbu labarinta, bbu wanda ya shiga rudani kamar Ammi, banda kuka da addu'a bbu abinda take, duk Inda aka san fatima xata iya xuwa bbu Inda ba a je dubota ba amma shiru. umar kansa ya shiga tashin hankali ba na wasa ba, duk kuma tare da shi ake nemarta har station ya kai report, washegari da safe sai ga Husnah gidan tana kuka kamar ranta xai fita amma ko da wasa bata ce tasan komai kan bacewar fatimar ba, sai dai duk a tsorace take kada Nafisa ta xo gidan, hakan yasa bata dade ba ta koma gida. She don't knw for hw long, ta dai bude idonta da yyi mata nauyi a hankali ta dalilin mugun sanyin dake shigarta da kanta dake sara mata, ta dinga bin dakin da kallo kamar me son recalling wani abu, syringe din dake ajiye daga bedside ta dinga kallo, lkci daya ta yunkura xata tashi xaune ta ji duk jikinta na mata ciwo wanda hakan yasa komai ya dawo mata afresh, kallon jikinta tayi da sauri taga daga ita sai underskirt da ves, ta sake kkrin tashi zaune ta kasa, ta koma ta kwanta wasu hawaye masu zafi na sakko mata ta kalli agogo taga karfe uku da mintina kadan, bude kofar dakin aka yi ta kalli direction din, tsaye yyi bakin kofa ya rungume hannunsa yana kallonta da manyan idanuwansa, jallabiya ne jikinsa, ta dauke kai wasu sabbin hawayen na xubo mata, karasowa yyi cikin dakin ya xura hannayensa cikin aljihun jallabiyar jikinsa murmushi ya d'an yi na gefen baki, sai da ya gama kare mata kallo sannan ya daga kafada ya juya ya fita, duk da axaban da duk jikinta yake mata haka ta mike xaune jin fitarsa, ta daga skirt dinta ta kalli cinyarta da taji ya tsikareta, cike da karfin hali ta tashi tsaye tana layi kamar jiri xai kwasheta ta nufi kofa, a daddafe ta sakko parlor tana rike da bango, direct wani kofa da ta gani ta shiga ko ba a gaya mata ba kuma tasan kitchen ne don kusa da dinning table kofar yake, tsaye ta gansa yyi backing kofar kitchen din yana hada cup din shayi, wukar da ta gani kitchen din ta dauka ta juya, sound din daukar wukar ya sa shi juyawa da sauri kawai ganin fitarta yyi da wukar a hannu, ya bi bayan ta da sauri, ba karamin namijin kokari yyi ba na karasawa gunta don fallawa tayi a guje, ya rike hannayenta gam, kokuwa suka dinga yi tana kuka sosai tace "Plss let me kill my self, don Allah ka min favour din nn plss nayi alkawarin na yafe maka duniya da lahira.... Allow me plss" nuna mata yyi karfinsu ba daya ba, yana karbewa kuma ta sulale jikinsa a sume, bata kara bude ido ba sai bayan wasu awanni, xaune ta gansa gefenta idonsa a kan wayar hannunsa, xata mike xaune ya riketa yace "Hey stay still" kama hannunsa tayi jikinta na rawa tace "Don Allah don annabi ka rufa min asiri ka kasheni bbu wanda xai sani wllh, ni kuma na yafe maka duniya da lahira, idan kuma baxa ka iya ba ka bar ni ni in kashe kaina I beg you plss" tana kai wa nan ta fashe da wani matsanancin kuka, yana kallon kwayar idanuwanta da har lkcn suke jajir yace "Saboda me xan kashe ki?" Tana shessheka cikin rawar murya tace "I.... I am useless" yace "So?" Ta runtse ido ta kuma fashewa da kuka a raunane tace "Wayyo Nashiga uku" wani murmushi yyi ya mike ya mike yace "Yea of course you shud be useless tunda kika iya kwaso kafa xuwa gidana, and mind you bana kissa, don haka kada ki sake cewa in kashe ki" yana fadin haka ya nufi kofa ya fita, ta fada kan gado tana kukan takaici, Ammi ce ta fado mata, kawai wani karfi ya xo mata ta mike, kofar da ta gani dakin ta bude ta shiga taga bathroom ne, kalle kallen bathroom din ta dinga yi, idonta ya sauka kan Dettol, karasawa tayi ta dauka tana kkrin budewa aka bude kofar, har wani rawa jikinta yake xata kai baki ya fixgota ya kwace ya jefar lkci daya ya sauke mata mari, kallonsa kawai take da jajayen idonta, yana mata wani mugun kallo yace "A gidana xa ki kashe kanki kike nufi?" Wasu sabbin hawaye suka xubo mata ta silale kasa a sanyaye tana kallonsa, dauke kansa yyi na kusan second biyar, can ya juyo ya dagota ya ja ta suka fita bedroom ya turata kan gado, wani ihu ta fasa jikinta na rawa ta koma can karshen gado a rikice ta takure waje daya tana girgixa masa kai tace "Nooo plss, noo pls, don Allah kayi hakuri" kallonta kawai ya tsaya yi, banda 6ari bbu abinda jikinta yake yi, ya juya ya dauko kayanta ya jefa mata, ganin har lkcn rokonsa take don bata masan ya jefo mata kayan ba ta dalilin dogon gashinta da ya rufe mata kusan gaba daya fuskarta ya hade rai yace dress up now ki je gidanku sai ki ji dadin kashe kanki, xa ma ki iya tafiya da dettol din" da sauri ta dago ganin kayanta kusa da ita ta dauka ta fara sa wa, yana kallon ta har ta gama yace "Sakko" sakkowa kasa tayi daga kan gadon, ya shiga bathroom ya dauko dettol din ya mika mata ta karba sannan ya nuna mata kofar fita, tana gaba yana biye da ita, duk a tsorace take sai waigen sa take, hijab dinta ya nuna mata a parlon ta dauka ta sa sannan ya sa ta gaba suka fita xuwa compound, har suka bar gidan bayan ya sa ta shiga mota jikinta rawa yake, sai da suka fito main road ba tare da ya kalleta ba yace "Where do you stay?" Cikin rawar murya tace "Suleja" parking yyi ya tsaya yana kallonta daga sama har kasa kafin yace komai ta fashe da kuka sosai tace "Friend dita ce ta sa nayi maka karya, kayi hakuri don Allah" bai tanka ta ba ya ci gaba da driving dinsa, tsabar gudun da yake shararawa ba a dau lkci ba sosai suka iso suleja, absentmindedly ta dinga nuna masa hanyar gidansu don gaba daya hankalinta bai tare da ita, dai dai kofar gidansu ta nuna masa, ya mata wani kallo ya tabe baki ya tafi gaba sosai sannan yyi reverse, nesa da gidan yyi parking yana kallon ta, a hankali ta bude motar ta fita hawayen dake makale idonta ya sakko, kafin ta rufe masa motarsa yace "Kin mance dettol dinki" juyowa tayi ta dau dettol din, wani irin kallo yyi mata yace "Au da gaske sha xa ki yi?" Wasu Hawayen suka xubo mata ta fashe da kuka a hankali, ya mika mata hannunsa fuska daure yace "Bani" ba musu ta mika masa ya warce yace "Wawuya kawai" ta sauke idonta kasa bata ce komai ba ta juya a hankali ta nufi kofar gidansu, ya bi ta da ido, bata kai ga isa kofar gidan ba ta sulale nan kasa ta fadi a sume, buda ido yyi ba tare da yyi wani tunani ba xae fito daga motar da sauri ya ga mutane sun yo kanta, komawa yyi motarsa yana kallonsu, can ya lumshe ido ya bude ya ja motarsa ya bar layin.