CHAPTER 4
Rana Daya Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read
*BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI*
*Wannan littafin na kudi ne akan farashin 300,idan kuna bukata zaku turo kudin ku ta wannan account number
```ACT<<0700549935
Halima Abdullahi Access bank sai ku turo shidar biya ta wannan number 09028485925```
*Ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 Ga masu son Audio na littafin RANA DAYA shima muna dashi cmplt ku turo kudin ku ta account number din da muka bada can sama
ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 idan baki shirya siya ba ki bari sai kin shirya sai kiyi magana*
*Masu son tallata masu hajar su suyi magana ta wannan number 09068032427 zamuyi maku cikin sauki*
Mun tsaya
Daga nan sai aka ce Ango ya zo ya ba matanshi abin sha ko naci.
Yammata masu sanye da kaya iri daya su uku, su ne suka zo suka kawo wani dan tire. a rufe, daya da
yan kofuna guda uku, dayar kuma da hankici na share baki.
Ta bude dan tire din, nakiya ce guda uku, ya dauki daya ya ba Aliya ta gutsura, aka yi tafi gami da rangada guda.
Mai kofunan ta matso, ya dauka madarar shanu ce wadda ba a jima da tatsowa ba, ya kurba mata, sannan me hankici ta kawo ya dauka ya share mata. Duk su ukun hakan ya yi musu.
Shima haka aka umarce su su ba shi daya ta bashi nama, daya ta ba shi ruwa, daya ta ba shi tataccen
yan itatuwa.
Tsarin bikin ya birge mutane sosai, daga nan aka shiga daukar hotuna. Tsakiyar Aliya da Amna ya zauna, sannan ya rungumo su duka. Ya sake dawowa tsakiyar Amna da Nafisa, ya sake rungumo su. Sannan yayi da kowacce rungume da ita. Daga nan kuma aka shiga ci da sha na abinci. Ana cikin haka sai ga gara tazo daga gidan su
Nafisa mota guda, kayan abinci da kuloli, da
zannuwa, da shaddoji.
Sai ga ta Amna ta linka ta Nafisa sau biyu, aka ce wannan ta iyaye ce, ta Ango an kai can gidan shi. Aliya ta rude, nan ta dauki wayarta ta yi wa Aisha kawarta text cewa taje gidan su ta ce a kawo garar nan, a basu duka har nata din. Can kuma sai ga shi an kawo, haka aka dire gara