Chapter 75 & 76
Me & My Lion Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yajanyo plat yazuba mata marfesun naman rago, cikin sauri tace banasonshi yaya kifi zanci da tuwo...
an kallonta yayi sekuma yajanye wannan plet
in yajanyo wani yazuba mata kifi sedai fa babu tuwo acikin duka abincin dake dining
in, basusan cewar babu tuwoba, Hakan ya shiga bata kifin tanaci kamar wata kuranya, sosai domin tacinye wannan tace be ishetaba ya
ara zuba mata wani shima tacinye tass tukunnah tace "Yaa shattima tuwonfa? Tatamya tana turo baki gaba...dasauri shattima ya
afo yana kallonta cike da mamaki ganin wannan uban kifin data cinye kuma tace tuwo. "Baki
oshi bane? "Eh ni tuwo Zanci kaji lion na. Humm yasauke ajiyar zuciya kafin ya shiga bu
e kololin dake wurin kab babu tuwo aciki, "babu tuwo fa Anan? Aiko tanajin Hakan ta shiga turo baki gaba, ina kafin shattima yayi wani motsin tuni idonta yacika tab da
wallar, ido yawaro hankali atashe yace "kuka my lusha duk sabida towo? No no tashi muje musiyo, ya
arasa zancen yana ri
o hannunta. Mi
ewa tayi suka nufi bedroom
inta inda ta sauya kaya kana tasanyo hijab suka
ara fotowa tana ma
ale ajikinshi..da kallo yan parlor suka bisu kawai suna mamakin ina kuma zasuje. Cikin sauri Khalifa ya bude baki da
arfi yana Kiran anty lusha Dady Nima zanje. Waigowa sukayi atare jin muryar yaron, kafin lieutenant yasakar Mishi murmushi, itako dasauri tasaki hannunshi tashe
a aguje ta rungume Khalifa tana fa
ar "oyoyo yaron anty lusha yoshe kazone? Shima yaron cike da
auki yace "tun dazufa anty amma Mami tace wai kina part
in Dady bazam samekiba. "Ayya sorry my boy amma Mami bata kyauta mana ba Nima ai dadyn nakane yahanani. "Oya muje banason yawan rutu Angel Zanyi let. Shattima yakatseta daga maganar datakeyi da Khalifa domin atinaninshi zata bu
e Mishi aikine. Da sauri tadubeshi jin ya katseta. Shi kuwa
auke kanshi yayi tamkar bashine yayi maganarba. Bata
ara cewa komaiba tami
e ri
eda hannun Khalifa sukabi bayanshi suna gayawa Mami sun fita. "Itadai Mami adawo lpy kawai tayi musu taci gaba da uzirin gabanta.
Wani babban Restored yakaisu anan yayi mata order tuwon Simo da miyar ganye. Shi kuwa Khalifa cewa yayi bazeciba domin ya
oshi ag
idan Mami, aikuwa ita kam tasaka abinta agaba tayi masa cin alatsine uwar mayya domin kuwa kusan leda biyu harda rabi taci, tagama tass kana tawanke hannunta tana hamdala tare da kallon shattima tana murmushi..shikam ido kawai yazuba mata yana kallonta cike da mamakin wannan muguncin abincin datayi domin wlh shidai kam ko za'ayanka baze iyacinye ko kufin dataci a gidaba Balle kuma da wannan tuwon anya qalau take kuwa? Abu kamar me iskokai kodai ba ita ka
ai Kecin wannan uban abincinba? Yatambayi kanshi, aiko cikin sauri zuciyar tagaya Mishi cewar makarantane ketayata. Yana zuwa nan a tunanin kawai ya watsarda zancen, Hakan yakwashesu suka fice daga wurin. Wani
aton moll yakaisu yayi musu
an banzan shopping kamar za'a bu
e Sabon shago, domin duk abinda suka
auka biya yakeyi, Hakan suka gaya yawonsu suka dawo gida cike da farin ciki. Anan Khalifa ya kwana
akin lusha, Hakan yasa dole lieutenant
yaleta badan yasoba sedan ba yadda zeyi da
an nashi.
Zoom 1
Su Hajiya Turai sun samu mubinah dazancen wurin boka itada
awarta mushaffa, da farko sun
i amincewa da bu
atar su acewarsu bazasuyi shearing
in lieutenant musayyeer da kowaba, amma dasukaji abinda boka yace suka gano zancen ba dagasu Hajiya kuliya yafitoba se suka amince, tare da fara shirin yadda zasu fullowa lamarin, Hakan suka kira Major Tukur suka sanadarshi bu
atar su tare zuba Mishi iyayen ku
i masu gigita lissafi, aiko sunyi nasarar gigita nashi lissafin domin batareda tunanin komaiba ya amince da bu
atarsu sam yamanta da waye lieutenant musayyeer mahabub shattima
anan suka gama tsaya komai yadda sukeso kana aka tantace akan kowa ya zauna cikin shiri domin suyi dakon lokacinda yadace..
Kano
Anyi bikin lafiya angama lafiya, har ankai amarya munira
akinta tare da goma sha ta azziki dama mamanta da take yiwa kallon ma
iyiyarta domin kuwa mama itace tayi tsaye aka yi mata komai duk abinda yadace uwa tayiwa yarta mama tayi matashi, dedai muce Allah ya saka mata da alkhairi..domin ko yan uwan umma dake mata kallon reni yanzu kam tawuce wannan babin gare su domin kuwa tayiwa umma gatan da kosu dasuke
an uwanta najini basu mataba, sabida dukkansu gefe suka koma sanin batada wayo suna zaginta suna fa
ar sesunga uwarda zata tsinanawa yarta tunda tazama samna kuma sokuwa batada ra'ayin kanta Sena wani, memakon sujanyota ajiki suna mata hanyar data dace tabi domin tayi abinda yace, amma basuyi Hakanba sunzuba ido ne duka yadda zata sha
asa domin takwashi kunya. Segaya Allah yabata kishiya tamkar
ar uwa tayi mata duk abinda suke tinanin bazatayiba kunyar dasuke jiran aji suyi dariya Seya kasance sune da kwasar abarsu ahannu. Allah yasa mufi
arfin zukatanmu. (Shara kyauta sister's. Kusani bakowace kishiyace ma
iyiya ba kana bakowace ce ta kirki ba, sedai abinda nasani shine ba'a ta
a taruwa azama
aya duk inda aka samu miyagu to tabbas za'a samu nagari, musani mudena gaggawar
aukar gaba da
iyayya da kishiya mufara zaunawa da ita muga yanayin halallayyarta idan harta kasance
addararmu, idan kuka zauna koyaye ne Zaki fahimci inda yadosa wlh komai nu
unta kuwa wata rana se halinta na gaskiya ya bayyana daga nan sekisan irin zaman dazakiyi da ita. Majority wasu kiyoshin alkhairi ne wasune annoba, domin wasu sesu zame maka tamkar yan uwa na jini, sabida wlh awanne ko uwa
aya uba
aya ana samu kishiya acikinsu balle
an uba kokuwa wasu cossing sister's, idan dai har abinda kuka
auka kishiya shine kishiyar da gaske to har acikin dakinku Zaki iya samunta. Wannan abin bakomai bane kuwa face, hassada, kiyayya, ganin
yashi, rashinson wani yafika kyau, azziki, farin jini, dakuma wadata, dukkan wannan abubuwan suna akafi kishi akansu ko agidan miji, kuma suke saka kowanne irin guba azuciya Shiyasa Allah yahanemu dayinsu duka kuwa dukkansu mugun ciwone, idan kuwa hakanne, bedace muyi saurin kallon abokiyar zama amatsayin kishiyaba idan kan oganniyace kawai
domin bazata
areba kuma rabonsa ze
auka, wanda ya iya allonsa ya wanke wannan shine kawai zance amma kishiya a ko ina akwaita kawai munarci halayyar duk wanda Allah yaha
amu zama dashi ananne zamu gane wanane masoyinmu na gaskiya fatan zaku fahimceni.)
Asokoro
Zaune suke a parlor Hajiya kaka data tasa failusha gaba da tambayoyi, sekuma fa'iz da Aleem, yaron wurin fawan. Sallama suka yi suka shigo parlor Yaa fawan da kuma Yaa maheer. Zama suka yi suna gaisarda Hajiya kaka domin Mami bata parlor. Itama failusha gaidasu tayi kamar yadda tasaba domin yanzu tadena gaba da maheer. Suna zama tadubi fawan tace "Yaa fawan ina gwaba ta danace kasiyomin? Domin ita zancen kawai Hajiya kaka kemata amma sam batajinta hankalinta nakan Yaa fawan tana duban inda zata ganshi da leda amma babu. "Oh my little sis wlh namanta Kinga kuma dazan shigo layinan naganta akan hanya wlh bara idan nafita zanshiyo Sena turo akwai Miki...ido kawai tazuba Mishi tana kallonshi tamkar zata saka kuka domin kuwa har idonta sun cika da
wallah, sekawai ta fara tura baki gaba tana ta
e fuska cikeda tsintsar sargarta domin dukkansu sun sangartata. Ido fawan yazaro cikin mamaki yace "tofa my little kuka sabida gwaba kawai? Nashiga uku bara kiga namemo miki yanzu kuwa, yafa
a yana
arin tashi. "No Yaa fawan barana siyowa mata, cewar maheer yana mi
ewa tare da barin parlor, yana fita mutallab nashigowa aminin babban yaya kenan. Cikin farin ciki fawan yami
e tare da rungumeshi yana bashi hannu suka gaisa yace "Yaa mutallab yoshe kadawo ne? "Wlh banjima da dawowa fawan y gidan da baby? Lpy qalau wlh ya Canada? "Alhmdulillah fawan Mami fa? Mami tana part
in Dady. "Okay barta Sena fito bara naga Hajiya kaka.
arasowa gaban Hajiya kaka cikeda girmamawa yagaidata. Aiko ta washe baki tana fa
ar "lale marhabin damutanen waje andawo lpy? "Lpy qalau alhmdulillah, cewar Mutallab yana kallon Failusha data lafe ajikin Hajiya kaka tanata famar turo baki gaba tana matar
wallah, bece mata komaiba domin shi beganetaba sam tun da barabarshi da ita tun tana yar
arama sedai yasan cewar ita
in matar lieutenant ce amma ayanzu be gane ita bace. Hakan yami
e kawai yanufi pert
in shattima.
Shi kuwa Auta fa'iz yasaka failusha a gaba da tsokana yana mata dariya amma ko kallonshi batayiba domin gabaki
aya haushin kowa takeji..ba'afi minti biyar da tafiyer maheer ba segashi ya dawo da ledar gwaba a hannushi, ai failusha naganinshi tami
e azabure tayi kanshi tana fa
ar "Yaa maheer kasiyomin? "Eh yafa
a tareda mi
a mata ledar, koda tabu
e taga kafuwar gwaba ru
a ru
a se
anshi takeyi, ai bata lokacinda ta buga tsalle ta rungume maheer ba tana "Yee Yaa maheer na ngd sosai sosai, tana gama fa
ar Hakan tasakeshi tare da zaunawa anan tsakiyar parlor tabu
e ledar ta kuwa haucin gwabar ko wankewa batayiba. Galala suka yi duk suna kallonta musamman maheer data rungume tamkar ba
anen mijinta ba
didda kuwa yake yayanta amma yanzu ai tanada aure.
Sosai takecin abarta tana wani sauke ajiyar zuciya. Kamar a mafarki taga Auta fa'iz ya warce ledar gwabar duka yami
e yana "mayyar banza ji yadda kike abu ko wankewa bakiyiba sabida
azanta Allah bazakici wannan ba sekin wanketa. "Aiko failusha najin Hakan ta
are baki tana fashewa da kuka, ga gwaba abakinta gawata a hannunta tami
e aguje tabi bayanshi domin tuni yagudu ganin mi
e tsaye..binshi takeyi tana kukan Seya bata kayanta. Amma ya
i segaya parlor yake yi da ita. Sosai fawan har maheer kemishi magana yabata abarta amma ya
i domin sam baya shayinsu inda Dr Noor ne ko babba yaya. Ita kuwa Hajiya kaka se masifa take Mishi amma sam yayi kunnen uwar Shegu dasu se dariya yakeyi. Cikin
ufula maheer yami
e domin ya kar
a mata abinta, aiko fa'iz naganin Hakan ya kwasa aguje yafice daga parlor yana dariya. Ganin Hakan yasa failusha
ara
are baki tarushe da wani Sabon kuka domin jitakeyi tamkar rayuwarta ce fa'iz ya gudu ita, Hakan yasa tanufi part
in lieutenant shattima dagudu tana kukan tana Kiranshi...!
Autar alheri
ME & MY LION
Special and romantic love story
Writer by Autar Alheri
Oh'oh'ohhhh
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain
insu, kana ze cika zukatasu da shau
i tareda begen reality love
na ha
Book four