← Book details Me & My Lion Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 3 OF 12

Chapter 65 & 66

Me & My Lion Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Jeki saka hijab karki fita Hakan, yafa
a tamkar bashine yayi maganar ba...baki taturo gaba tana kwa
e fuska tamkar zata saka kuka tana kallon Mami. Amma setaga ba wanda yace komai, hasalima ko kallonsu ba wanda yayi. Badan tasoba Takoma bedroom
inta ta
auko hijab tasaka. Tana fitowa ya
ago yana
are mata kallo, gani yayi komai na nan kamar yadda yake domin ba abinda ba'agani ata hijab
in. Tsaki yaja yanajin yadda zaciyarshi ke zafi tamkar zata fashe, cikin tsare gida yace "koma har kayan kisaura kisaka na mutinci tukunnah kije idan kuma ba Hakan ba Sedai kifasa zuwa school
in, yana gama fa
ar Hakan yami
e tareda barin parlor.
"Cikin takaicin shi Hajiya kaka tace "Yo wai kai mesunan mlm idan ba tijara kayiba hankalinka baya kwanaciya? Nafa gaji da yadda kake takurawa marai niyar Allah, kodan kaga kayi mata filla'filla a wancan karon na
yaleka, to wlh bazan
auki bakantarka ba kaji na gayama, ke maza jeki abinki
yaleshi aikin banza mutum se taurin kan masifa kamar kafiran farko. Dukkansu mazan
agowa suka yi suna kallonta domin doctor Noor kawai tafita...Dady kuwa mi
ewa yayi kawai ya fice daga parlor gaba
aya domin wannan fa
an yafi
arfinshi, shidai be iya yacewa Hajiya kaka se failusha ta canja kayaba, Hakama baze hana lieutenant shattima yin hukunci akan iyalinshiba, Shiyasa yaza
i hanya mafi sau
i ya gudu abinshi domin sunfi kusa itada shattiman. Mami ma kitchen tanufa tana jinjina girman rigimar surukar tata. Yayinda su fawan suka baza ido kawai suna kallon yadda wasan ze
are.
Failusha kuwa cikinjin Da
i tajuya tafice daga parlor domin fitar da yayi ta
auka yabar gidan ne, Sedai tana tafita taganshi tsaye jingine da matarshi yana waya. Ha
e rai tayi tamkar wata Boss damma karyada fuskar sau
i atare da ita, Sedao daga gefe
aya tana mamakin yadda taga yayi rama acikin kwanakin nan dabata ganshiba yarame sosai kuma ya
ara fari se uban dogon hanci tamkar zeyi magana. "Ina zuwa mutallab doline sema koyawa Mami da yarinyar can hankali tukunnah zasu barni na huta, yafa
a yana yanke wayar batareda yajira cewar Mutallab ba...daga gefen mutallab kuwa dariya kawai yayi yana fa
ar "tab
ijam lallai ko failusha kin
auko rigima da wannan fitinannen. Domin mutallab yasanda zancen Auren failusha abakin Dady, sabida aminin shattima ne tunna yarinta kuma atare suke aiki yanzu Hakan, Sedai kowanne da gefen da yake jagoranta, mutallab yasan Failusha matar shattima ce amma sam besan cewar fa yanzu yake
eta matsayin mataba, Shiyasa har yake ganin failusha ta
abo rigimar manyan sojoji
Ita kuwa tana ganim yatunkarota tayi saurin shigewar motar Yaa Noor tana fa
ar"muje yaya gayanan zuwa dukana zeyi...shikuwa Noor bayada damar tada motar domin besan abinda Hakan ze haifarba hasali shi bemasan Mike faruwa ba tun da duk diramar da ake yi yarigada yafitashi..
Yana karasowa yafincikota daga cikin motar batareda yace komaiba yanugi cikin gidan da ita, kaitsaye bedroom
inta yawuce da ita cikin hasala yayi jifa da ita akan bed
in kafin yamaida
ofar yarufe...baki sake fawan da maheer ke kallon yayan nasu harda auta fa'iz, yayinda Hajiya kaka tami
e hankali a tashe tabi bayansu tana Kiran "kai mesunan mlm saketa nace, kobaka jinane kasaketa wlh domin idan
ara yimata wani abin Allah koto ce zata rabani dakai, wannan wacce irin lalacewa ce Hakan, ace har agaban uwar taka failusha bazata tairaba? Wlh ka
wular min jika yanzu kam zakaga yadda Zanyi dakai agidannan, tana bala'in tana dukan
ofar....baki Yaa fawan da maheer suka bu
e suna dafe kai atare jin furucin Hajiya kaka, yayinda Auta fa'iz keta famar dariya
asa
asa yana toshe bakinshi. Wata muguwar harara fawan ya Banka mai wadda tasakashi mi
ewa babu shiri yabar wurin..se alokacin maheer yace "haba Hajiya kaka wannan wacce irin magana ce kikeyi? Allah idan kika bayi Yaa shattima yajiki Bansan yazaku
areba, haba akan wannan jinjirar jikar taki kike masa wannan ihun? Wanda ko kallo bata ishesa ba, domin wlh da yadamu da mace Kinsan da tuni ya nemawa kansa mafita baze zauna da wannan jinjirar ba domin idan yarikata Sedai a
auki gawarta. "To me mugun baki, aiko Sedai kada akoma domin yaji
anta kuma Allah yaku
utar da ita dazama gawa kuma wlh kafita idona na rufe maheeru Kaji na gayama yawwa...baki yabu
e zeyi magana fawan ya take mai
afa,
agowa yayi da sauri ya kalleshi Hakan yasa yayi masa alama da yayi shiru kawai, aiko ba musu yaja bakinsa ya tsuke.
Acan ciki kuwa, yana jefata, tayi zumbur tami
e tana tura baki gaba, kafin ta fara
ananun kuka wanda ke bala'in birkita lissafin sojan nata..aicikin sauri ta dakatar da ita, domin yasan tana fara shi aiki ze
ace. "Yimin shiru Anan wlh kona tattakaki yanzu, nizaki maida sa'anki? Dankinga nazuba muku ido keda Mami kuyi yadda kukeso ko? Shine zebaki damar yimin wasa da igiyar aure kamar yadda kika maida hakkina abin wasarki? "To ai kaima baka damu da aurenba my lion, tafa
a murya can
asa kuma cike da shagwa
a...sarai yajita Hakan yasa yace "au kinada bakin magana ma kenan? "To bakai bane kayi tafiyarka kusan shekara nawa baka nemeniba? Aranar da kadawo hadda dukana Allah ni baruwana dakai yanzu, tafa
a tana turo baki gaba. Ido kawai yazuba mata yana tunanin Mami ce keson saka mata wannan tinanin akanta Shiyasa suke azabtar dashi, hum idan kuwa Hakane zeyi maganinsu wlh Seya addabi kowa agidan kamin shi sukaishi ga jinya, yana kawowa nan atinaninsa yadubeta kafin yace "really? Kai kawai yajinjina Mishi cike da yarinta. "Okay yayi kyau Hakan idan kin isa dan Allah ki
ara fitowa da wannan kayan ko babu hijab ajikinki ananne Zakiga asalin nawa wasan banakuba keda Mami, yana gama fa
ar Hakan yafice abinsa.
Aiko yana fitowa Hajiya kaka tayo kanshi tana fa
ar "mika koma aikata mata mesunan mlm? Ka
arasata ko? Dankaga a wannan lokacin na
yaleka to wlh yanzu kan kanakasamin jiki bazan barka ba kajina gayama, murgujeje dakai ka wani turmishe
aramar yarinya sabida sharri inbanda son kai irin naka ina giwa ina sauro sabida Allah da Annabi, nidai wlh bari mahabubu ya dawo doline araba Aurennan nagaji da wannan halin kana kafin ka kashemin jikata ka kaini ka baro, tafa
a tana share
wallar idonta....ido kawai shattima yazuba mata yana kallon Allah kafin ya saki murmushin gefen baki yana shafa lallausar sumar kanshi, kana yace "Humm Hajiya kaka, kwantar da hankalinki ba abinda nayi mata ayanzu Sedai zuwa anjima kuma idan natashiyi ai tare dake Zanyi domin kesheda kuma ki tabbar gudun karna kasheta
in kamar yadda kika fa
an ran
wafowa yayi fuskarta kana ya lumshe idonshi ya
ara bu
ewa sekuma yace "wayyo Hajiya kaka da
i wlh abinnan da
ine dashi kin iya Reno ohh harkinsa ta tafara kukan neman
auki, ya
arsa zancen tare da ri
o hannunta yana
arin kaiwa setin wandonshi inda abarshi tayi wani irin cika sabida samacan bata kwanciya.
"Laaaha'ilaha'illallah yau nashiga aljanna da izinin uban giji mesunan mlm yoshe lalacewarka takai haban bansaniba? Yanzu haini zaka
orawa wannan murgujejen rodin dake jikinka? innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Rukayya haka kuka lalata shattima dama? Wlh to bazan yafe mukuba wannan lalacewar dame tayi kama, sekuma tayi shiru tana kallon shattima dashi ma ita yake kallo yana wani lumshe ido ko ajikinshi. Kai wlh gaskiya shattima kwallon
an iskane na gaske.
Tace "mesunan mlm kodai gamo kayine? Wannan fitsarar taka tayi yawa? "Baki yata
e irin ko jikinshi
innan kafin yace "gamo nayi mana Hajiya kaka, nayi gamone irin wanda mesunana yayi mlm shattima Sedai ni nawa gamon me da
ine ba me fitinaba irin nashi, yana gama fa
ar Hakan yasa kai yafice agidan batareda yako waigoba jin yadda Hajiya kaka ta
auki masifa tana kuma da fa
ar yazageta
sukam su fawan baki sake suke kallonsu cikeda mamakin iskancin yayan nasu, dudda Sunsan cewar duk suka ha
u da Hajiya kaka Seya kunna yake barin wurin amma sam basuyi tunanin ze iya yimata wannan iskancin ba kuma ya tafi ko ajikinshi dudda kasan cewar kuwa ba abinda zeyiwa failusha
in kamar yadda take zargi a cewarsu...Hakan suka mi
e ransu fal mamaki suna sukabar gidan, futarsu keda wuya itama, failusha tafito yanzu cikin duguwar rigar atamfa, tazubo uban hijab
inta har
asa, itama tafice zuwa harabar gidan, acan tasamu Yaa Noor shikam yayi jira harya godewa Allah, domin wlh inda ba Mami ce ta tsayar dashi akan seya Kaita yayi mata kumai na school
in ba wlh baze jiraba azzikin abinma yau ne kawai ze Kaita tunda mijinta ze bata driver, yana nan zaune ne su maheer suka fito suna bashi labarin diramar yayan nasu da Hajiya kaka, shine abinda yasakashi dariya hadda hawaye to ahakan ne failusha tasamesu. Tana isowa wurin kowanne yanyfi motarshi ita kuwa tashiga ta Noor sukabar gidan. Se a lokacin ya sauke nannauyar ajiyar zuciya kafin ya shiga mota tare da zugar yaranshi suka nufi airport domin su
auko general mutallab....!
Kuyi ha
uri da wannan asannu sannu yafi ayi garaje kunsan lafiyar se hankali.
Autar alheri
Autar alheri
ME & MY LION
Special and romantic love story
Writer by Autar Alheri
Oh'oh'ohhhh
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain
insu, kana ze cika zukatasu da shau
i tareda begen reality love
na ha
Book four
Chapter 3 · 0% Book details