← Book details Me & My Lion Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 4 OF 12

Chapter 67 & 68

Me & My Lion Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Koda suka isa airport tuni jirgin ya sauka. Fitowa shattima yayi yana duba ta inda ze hango aminin nashi. wani kyawawan matashin saurayi yazo bayanshi kawai ya rungumeshi yana murmushi. Ajiyar zuciya shattima ya sauke domin ya san bame masa duk fa
in garin nan indai ba
anenshi ba to mutallab ne. "Murmushin gefen baki Shima yayi lokacinda yajiyoda mutallab
in suka tungume juna cike da farin cikin ganin junansu, kafin duka yaran suka
ame suna sarawa mutallab cike da girmamawa. Shima maida musu yayi fuskarshi
auke da murmushi kafin suka ri
e hannun juna shida mutallab suka shiga mota, kana driver yaja sukabar airport
in. "Man miyake damunka ne? Karame sosai fa. Cewar Mutallab yana
ara kafeshi da ido. "Shima rikitattun idanuwanshi yazubawa mutallab
in na
an wani lokaci kafin yajanye cike da basarwa yace "aikam ba wani sauran zancen c.i.d ya dawo, yafa
a tamkar bashine yayi maganar ba...dariya sosai mutallab yayi yana fa
ar "au ninema c.i.d sabida natambayi ba'asin rama? Lallai ko zakaga aikin c.i.d. shidai be
ara cewa komaiba har suka
arasa tanganemen gidan mutallab
in dake bayan gidan shattima ka
an, suna zuwa masu gadin gidan suka wangale musu
ofa suka danna hancin motocin ciki. Kallon shattima yayi ganin yagyara zamanshi kawai anufin baze fitaba kenan "wai bazaka shigo bane? "Eh office zanje akwai abinda Zanyi. "Humm kaide kasani
an renin hankali, yana gama fa
ar Hakan yafice daga motar, sukuwa suka
ara ja sukabar gidan.
Failusha
tun da suka iso school itada Yaa Noor yayi mata komai daya dace kafin yayi tafiyarshi. Batasha wahalar komaiba domin Noor yaha
a ta da
anwar anty Marwa, domin ba laifin yarinyar akwai mutunci da son mutane, Shiyasa suka jone itada lushaa. Koda aka tashi ma Auta fa'iz ne yazo ya
auke ta domin dai da gaske mijinta yakafe akan driver baze
aukar Mishi maraba....tofa tundaga wannan ranar kullum fa'iz ke kai failusha school ya
aukota kuma har yanzu bata
ara ha
uwa da lion
inta ba kasan cewar aiki yasakosu agabaa shida amininshi mutallab domin abinda ya dawo dashi
asar kenan. Kullun idan yafita tunsafe baya dawo gidan se cikin dare sosai Hakan yasa bakowa ke ganinshi a gidanba, Sedai kullun yana azabtuwa da rashin matarshi gawata irin
awarta dake
awai niya dashi, sonta se
ara zazzalar ruhinshi yake yi, amma haryanzu bema samu damar ganintaba...ita ma Failusha hakance a wurinta domin kuwa ba
aramin wutar son mijinta ke
ara rurar mataba domin abin harya fara sakata damuwa, Sedai fishi takeyi dashi ita kanta domin ganin takeyi da gangan yashareta tunda baya sonta Shiyasa itama ta
ara shareshin. daga gefe
aya kuma anty Marwa na nan nata tsimata da kayan gyara mabanbanta masu matu
ar gigita lissafin mutum batareda tasan cewar fishin takeyi da mijin nataba. Hakama Mami na irin nata ganin yanayin shattima tasan se anyi da gaske failusha zata iya
aukarshi kuma tun da yafada tasan ba bari zeyiba..to afanni failusha kuwa ita kam Takoma sha zumami, domin kuwa kullun cikin shan ha
in kankana da zuma takeyi gakuma madarar shanu aciki. Domin sune kawai abinda tajejin da
in su sabida damuwar dake ranta, gakuma wani ma haukacin feeling dake neman kasheta, amma tayi al
awarin bazata ta
a isko shattima dakantaba tunda shine yagujeta wayasanima koya
ara watsar da ita ne kamar yadda yayi afarko. (iKon Allah
Hajiya failusha arin
a adilci mana bakune kuke horashiba keda Mami? Yanzu kuma kina ganin laifin
an bawan Allah
) wata rana idan abin ya ishe ta Sedai ta kulle kanta a
aki taci kuka harta godewa Allah, kana tayi tsarki da ruwan zafi domin shine kawai abinda takeyi ta
an samu sauki na minti biyu.
Kano
Sosai shirin bikin munira da Bashir ya kankama domin kuwa abbansu yayi bincike sosai akan bashir da ahalinshi kuma yagano mutanen kirkine sosai sa
anin, yaron abokinshi dayaso aurawa ita, domin kuwa yaron
an shaye shaye na
arshe ko gida baya kwana kullun yana club wurin she
e ayarshi, shiyasama abbanshi keso yayi Mishi aure koze shiryu. Ranar da Abba yagane Hakan kuwa yazo dakanshi yagayawa ahalin nashi kana yabawa Bashir damar fitowa domin manya sushigo ciki. Awannan ranar har kuka Mubarak yayi akan yadda suka
ullaci mama domin kuwa duk abinciken da Abba yayi akan wancan yaron dakuma bashir taredashi akayishi yaga komai Shiyasa hankalinshi ya tashi kuma yayita da yawa mama albarka aranshi domin kuwa badan itaba da yanzu munira ta afka gidan hallaka, sabida zama da
an giya ai hallakane. Alokacinda munira taji saka makon binciken Mubarak nata yabon mama yana nadama akan abinda suke mata, Rukayya se murna takeyi yayanta yagane gaskiya domin ita dama sam batajin da
i yadda suke zagin mama kawai dan sunfi
arfinta na. Tsaki munira tasaki tare da cewa "aikin banza wato ku muna furcinta harya fara tasirin akanka hadda kai Yaa Mubarak...kab kakejin bakinta yaha
e da harshenta sabida Marin da Mubarak yasauke mata kafin yanunata da yatsa yace "wlh idan kika
ara Kiran mama muna fuka anan Sena ballaki, banzan wawuya marar tinani ke yanzu koda ace munafurcinne da gaske kamar yadda kike tinani ai yayi Miki anfani, domin yacanja Miki
addara daga Shima mummunar rayuwa zuwa kyakkyawa asheko kece tafarko daya dace kifara mutunta muna furcin nata tunda sharkan kike kallo, amma da yake da
iyace ke shine haryanzu kike mata kallo ma
iyiyarki, to kisani koda ba dagaske mama kesonmu na tafi
arfin duk wani sha
iyanci daga gare mu domin kuwa tayi mana abinda iyayen dasuka haifemu suka kasa yi mana, tabamu tarbiyya me kyau, bamu godeba, tabamu ilimi addini wanda ze temakemu duniya dakuma halirarmu, bamu godeba, kuma tasani ba wai bata saniba, ahakan kuma bata basa yi manaba domin badanmu ko iyayenmu takeyiba dan Allah takeyi, Shiyasa sam bata damuwa da iskancinmu, da ace muna furcine kamar yadda kike tinani da wlh wata rana Seta Dena kodan abinda muke yiwa
anta, amma bata dena ba, kana da muna furcine da ayanzune tasamu damar rama iskancin da muke mata musamman ma ke, da mahaifinki da kanshi yaso aura Miki
an giya, kuma uwar cikinki bata hanaba domin dukkansu tinaninsu bekaicanba, se ita da muke yiwa kallo ma
iyiya sabida tafisu zurfin ilimin addini Shiyasa tahango abinda Basu hangoba, to alokacin da sharrine aranta dudda wannan hangen datayi, wlh
ara rufta Abba kawai zatayi akaican kodan ta huta da iskanciki kuma
anta yasamu salama, amma kash sebatayi hakanba tahaskawa abbba haske acikin duhun dayake kallah, sanadin Hakan kika samu ingan tacciyar rayuwa kuma da wanda kikeso yake sonki, amma kuma ahakan kike kiranta munafuka sabida kina da
iya, to Dan girman Allah idan dai har kincika
ar halak ki
ara Kiran mama da wani suna na aibantawa makamancin ma wannan agabana kiga yadda Zanyi dake, banza sokuwa wadda batasan ina kemata ciyoba. Yana gama fa
ar Hakan yafice abinshi, bayar munira zaune da
imbin mamakin shi tare da lulawa zurfin tunani akan kalamanshi..
Abuja
Lieutenant musayyeer
Fitowa yayi daga office
inshi cikin sassarfa yanufi dandazon motocinshi, yaranshi naganin fitiwarshi suka taso suna sara mai tare da bu
e mai mota yashiga, kana suma duk suka shiga aka tada motocin a 360 sukabar Bareck
in. Kai tsaye school
insu failusha suka nufa, dudda cewar alokacin tashi beyiba, Hakan ya isa school tare da saka wani malami yanemomai ita, tahanyar bashi complete name
inta..aiko cikin
anin lokaci yasamota suna tsaka da lecture yace tazo su tafi, ba yadda ta iya Hakan tataso tabiyoshi batareda tasan inda zasuba. Gabanta ne yayi wani irin fa
uwa ganin dandazon motocin Yaa shattima aharanar makarantar gaya tarigada ta
araso babu halin komawa yaci ubanta la'adawaje
suna
arasawa wannan malamin yayi nocking glass
in gefenda shattima yake zaune, Hakan yasa aka zige glas
in, cikin girmamawa malamin yace "gatanan
alla
ai. Kai kawai yajinjina Mishi tare da mi
o mai rapas na 1k guda biyu kusan 200k kana yarufe glas
in motar. Aiko wannan malamin baki har kunne ya shiga zuba godiya hadda bu
ewa failusha mota tahiga kana yarufe mata. Hakan sukaja motocin kawai sukabar makarantar batareda kowanne yacewa
an uwanshi kalaba, amma failusha wani irin zuba gabanta ke yi da ni'imarta tamkar ankunna panpo tun da taji sassanyar
amshi turarenshi ya daki hancinta, Seda ta lumshe ido tana sauke ajiyar zuciya...Shima agunshi Hakan abin yake domin wani irin tsallale Hajiya babba
tashigayi a wandonshi tamkar zata tsaka wandon tafito seda ya matse cinyoyinshi sosai domin ko kallonta bayaso yayi gudun karya kasa control
in kanshi ya fiso su isa gida ayita ta
are domin wlh ha
urinshi ya
are baze kashe kanshina yau miza'a mutu Seya nemawa kanshi nutsuwa....da wannan tunanin har suka isa gida, ana gama parking ta
alle marfin motar tafice, Shima fitowa yayi yamara mata baya. Suna shiga general parlor suka samu Hajiya kaka zaune itada Mami da maheer. Gaida Mami duk suka yi atare, kana maheer yagaida shattima, itakuwa failusha ta gaidashi. Bayan duk sun gaisa ne yami
e tare da cewa failusha muje, yafa
a fuskarshi a mugun
aure. Cikin sauri tajiyo tana kallonshi kafin tayi magana sukaji muryar Hajiya kaka tana fa
ar "kuje ina? Kai mesunan mlm kafita ido na narufe, tukunnah ina ka
aukota iye? Yarinyar dake makaranta...kallonta yayi dagefen ido kafin yaja
aramin tsaki domin gani yake
atamai lokaci kawai takeso tayi shiko yanzu koma miza'ayi wlh Seya nuna musu asalin kalarshi, yana gama kawowa nan zancenshi kawai sukaga ya
aga failusha da hannu
aya ya
orata akan kafa
arshi kawai yanufi pert
inshi. Cikin sauri Hajiya kaka tami
e har zanenta na neman fa
uwa tabi bayan shi tana doka Mishi kira, amma ko waigawa beyiba balle tasan ran zetsaya
in. Mami na ganin Hakan tami
e cikin sauri tanufi bedroom
inta aranta tana jinjina girman rashin kunyar shattima. Shiko maheer daya mayar dasu tv dariya yake ce da ita kafin yami
e cikin sauri yabi Hajiya kaka yanason ganin yadda game
in ze
are, yana isa pert
in shattima na banko
ofar bedroom
inshi da ka
an yabige Hajiya kaka, tareda murzawa
ofar key gaba
aya....!
Autar alheri
ME & MY LION
Special and romantic love story
Writer by Autar Alheri
Oh'oh'ohhhh
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain
insu, kana ze cika zukatasu da shau
i tareda begen reality love
na ha
Book four
Chapter 4 · 0% Book details