← Book details Me & My Lion Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 8 OF 11

Chapter 53 & 54

Me & My Lion Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read

"Tana fa
ar"shikenan yakasheta ai dole kayi salati tun da kacika burinka, ka sabotamin jika innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, jama'a akawo
auki tafa
a tana rushewa da kukan rashin hujja....shi kuwa lieutenant ba
aramin tashi hankalinshi yayiba agigice ya
auke ta zuwa bathroom yasakata cikin ruwan zafinnan daya ha
a, amma ko gizau batayiba da ido kawai takebinshi. Hakan yagasata yana mata sannu, tare da lalla
ata cikin kalaman soyayya masu matu
ar ratsa zuciya, amma batace komai ba dudda tana jinshi kuwa sedai tayi laushinda bazata iyayin komaiba. Hakan ya gama gasata yayi mata wanka Shima yayi kana ya
aukota yakawota kan sopa ya ajiyeta, ya kwashe zanen gadon daya
ace ya shinfi
a wani, kana yamayarda ita akan bed
in. Kana ya rufeta da blanket, tare da mi
ewa zejuya kawai yaji tari
emai hannu, cikin sauri yajiyo yana fa
ar "my lushhh sannu kinji mikikeso? Yatambaya yana shafa kanta.
an lumshe idonta tayi kafin ta bu
e baki muryarta bata fita sosai tace "m..my lion, tafa
a idonta na lunshewa sekawai suka rufe gaba
aya,
in tasome..arazane yami
e yana Kiran sunanta arikice amma ko motsi batayiba, cikin tashin hankali yami
e babu kaya ajikinshi yanufo parlor dagashi se towel. Seda yazo tsakiyar parlor kana ya
ara komawa domin yamarasa mizeyi...Hajiya kaka kuwa dake rusar kuka, ganin yadda ya fito sirara acewarta yasa tasake tabka salati takoma bayan labule tana
oya domin karta
ara ganin wannan
irar tashi me firgita yan maza
Shi kuwa bemasan tanayiba,
aukarta yayi yaga bakomai ajikinta kuma beda kayan daze sakata Hakan yasa yadafe kanshi yana maimaita duk addu'ar datazo bakinshi domin kuwa yarasa abinda ma zeyi. Cikin sauri yabu
e idonshi jin abinda azuciyarshi kegaya mishi, wayarshi ya
auko tare da dokawa Noor kira....daga can kuwa Noor nacikin hospital yaga Kiran yayan nasu, murmushi yasaki yana fa
ar "Yaa shattima yau kuma wacce rigimarce za'amin maybe wani abin kuma nayi, yana gama fa
ar Hakan yayi picking call
in tareda karawa akan kunnenshi, sedai abinda yabashi mamaki yau babu zancen jira yayi magana domin tun beyi ko sallamaba yaji cool voice
in yayan nasu yana fa
ar"Noor please come to my new house now. "Subahanallah mike faruwane Yaa shattima? Yatambaya yana mi
ewa tsaye jin yadda muryar yayan nasu ta bayyanar da asalin tashin hankalin da yake ciki. "Nothing Noor just come please. Yana gama fa
ar Hakan ya kashe wayar...ai cikin hanzari Noor ya fito daga office
inshi tare da fa
awa mota yafigeta a 360 yabar asibitin.
Koda ya isa unguwar seda yakirashi yana sanar mishi ya iso gidan yabu
e mai get, aiko ya danna wani abin a wayarshi Sega get
in ya wangale kanshi. Cikin farfajiyar gidan yashigo kafin yayi perking yanufi cikin parlor domin nanma shattima yabu
ofar tun lokacinda yabu
e get.
Kaitsaye yakutsa kai cikin parlor yana yafa
a "Yaa Sayyeer.Yaa Sayyeer. Yaa shattima. Hajiya kaka dake bayan labule yanajin muryar Noor ta fito cikin sauri tana fa
ar. "Yawwa noru garada Allah yakawoka dan Allah katemakemu nida jikata daga hannun waccen gafjejen sojan, ya idan ma tana raye kenan, domin wlh inaga yakasheta Shiyasa ya fito yana min yawo tsirar Allah agabana innalillahi nida nashiga aljanna ni khadeeja.. turus Noor yayi yana kallonta cike da mamaki ganinta dakuma abinda take fa
a, kafin yabu
e baki yayi magana Sega lieutenant yafito yana binsu da kallo da wannan rikitattun idanuwan nashi, kafin yari
o hannun Noor kawai suka nufi cikin bedroom
in, da sauri Hajiya kaka Tamara musu baya tana shar
ar kuka, sedai ganin har yanzu lieutenant baya sanye da riga yasata komawa parlor babu shiri domin fa ita Allah Yagani tana tsoron ganin wannan jikin nashi.
Suna shiga lieutenant yanunawa Noor ita tana kwance
udundune cikin Blanket, tamkar me bacci nan kuwa a some take, "innalillahi wa'inna ilaihi raji'un miyafaru ne Yaa shattima? miyasameta? "Kadubata Noor muga idan tana raye please domin bata numfashi yafa
a, cikin rauni. "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, Noor ya
ara maimaitawa kafin yasamu zarafin jan
afafun shi zuwa, inda take kwance. "Ya tsunshi biyu ya
ora akan hancinta yaji tabbas bata nomfashi, Hakan tasa yadafe jijiyar wuyanta tage, kusan second 3 kafin yaji jijiyar ta
an motsa, ajiyar zuciya yasauka gabanshi na dukan tara tara Shima, kafin ya dubi lieutenant yace "tanada rai Yaa shattima sedai tayi dogon sumane, but Ina zuwa please, yafa
a yana barin bedroom
in.
A gaggauce yashiga motarshi yakoma asibiti acan yaha
a duk abinda yakeso yayi anfani dashi kana ya dawo gidan duk abincin minti biyar...kayan ya
auko yadawo, anan yasamu shattima zaune kusanta yazuba mata ido kawai yana kallonta. "Yaa Sayyeer, jayemin Blanket
innan mugu ko wannan zeyi aiki base munje asibiti ba yafa
a yana
arin ha
a wani ingi dayazo dashi...kallonshi shattima yatsayayi amma beyi abinda yace ba. "Please yaya bamuda lokaci komai ze iya baruwa da ita wlh, ya fa
a yana
arin janye Blanket
in dakanshi.
Cikin sauri lieutenant musayyeer yari
e blanket
in yana bankawa Noor harara. Shikam Noor mamaki yasa yakasa cewa komai kawai yabishi da ido. "Miyasa zakajanye blanket
in? Bazaka dubata ahakaba? "iKon Allah Noor yafa
a aranshi afili kuma seyace "bazeyubafa ahakaba Yayanmu please kabari aceto rayuwar yarinyar nan.
an cije lips
inshi yayi na
asa kana yace "she's nicket fa, yafa
a cikin basarwa kamar bashine yayi maganarba. "Dawani
afin mamakin Noor ke kallonshi, kafin ya girgiza kanshi kawai, domin shida yaga mata sama da dubu tsirara wa
anda bema sanibe besan inda suka fitoba se
anwarshi ce za'ahanashi gani. Ajiyar zuciya yasauke kana yace "shikenan kajanyanshi
asa zuwa
ugunta dama daga zuciyartane Zanyi aikin.
Bece komaiba sema mi
ewa dayayi yanufi wata yar dirowa yabu
e ya
auko wata
aramar rigarshi kana ya dawo, ya sanya mata da dabara duk dan kar Noor yaga nashanunta, kana ya
orata akan
afafunshi, ya tattare rigar daga cikinta zuwa girjinta, seya kasance
asa blanket yarufeta, daga breast
inta kuma rigar ta rife, kana ya lumshe idonshi kawai, batareda yacewa Noor komaiba.
Shima dai beyi tinanin yace wani abun ba domin yarigada yasan waye yayan nasu, Hakan yasa ya fara aikin shi amma takure, domin gabaki
aya shattima ya kanainayeta. Ya
auki kusan minti 35 yana abu
aya, kafin ya share gumi ya kalli yayan nasu yace "Yaa shattima ka dafemin gefen breast
in na haggu, ka
anyi sama dashi inaso nayi yadda zuciyarta ke bugawa please, yafa
a fuska a
aure domin yaga yayan nashi baze bari yayi aikinshi ba. Bece mishi komaiba ya
ora hannun akan breast
in nata, kana ya
an matseshi yadda Noor zesamu yaduba wurin bazeyu yayi sama dashiba domin ba zubewa yayi ba kuma ko russunawa bayiba kawai girmanshi ne yasa yacike wurin yadda doline se an janye shi.
Noor bece komaiba yaci gaba da ajikinshi jusan minti 7 kuma besamu abinda yakesoba, sedai abinda yayi bala'in bashi mamaki bewuce yadda yaga hannun yayan nashi na rawaba, dasauri ya kalleshi seyaga bawai hannushi ba jikinshima rawa yakeyi, ga idonshi a lumshe amma se karkarwa lips
inshi keyi, ido yawaro cikin mugun mamaki aranshi yace "tab
ijam ashe mu duka
aryar jaraba mukeyi, ga inda aka damamu aka shinye., Hakan dai yaci gaba da aikinshi inda da
yar yasamu nomfashinta ya dawo Dede, aiyar zuciya yasauke yana fa
ar"alhmdulillah kafin yayi mata allurar bacci ganin tana yamutsa fuska irin zatayi kuka
innan., gumi yashare kana yace "Yaa shattima miya haifar mata da wannan suman domin nasan maganin dazan
orata akai? Shiru ba amsa, sake maganar yayi nanma shuru. hakan yasa ya
ago domin yaga abinda yasa yayan nashi ya shareshi. Ido yazaro da mugun mamaki yana kallon yayan nashi dake....!
Autar alheri
ME & MY LION
Special and romantic love story
Writer by Autar Alheri
Oh'oh'ohhhh
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain
insu, kana ze cika zukatasu da shau
i tareda begen reality love
na ha
Book tree
Chapter 8 · 0% Book details