← Book details Me & My Lion Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 11 OF 11

Chapter 59 & 60

Me & My Lion Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Yana gama perking Hajiya kaka ta
alle marfin motar ta fito kamar zata fashe tanufi cikin gidan, da kallo yabita tare da ta
e bakinshi ya
auko failusha kana Shima ya nufi cikin gidan...Mami naganin Hajiya kaka tataso tana fa
ar "Hajiya sannu da dawowa fatan kindawo lpy? Wlh duk hankalina yatashi danaga kinjima baki dawoba. Ta
arasa zancen cikin alhini..."bani Zaki tambayaba ai halima wannan
an dani Zaki tambaya me ba
in halin tsiya mutum kullun fuska a tir
une tamkar wanda aka aikowa mala'ikar mutuwa, wlh kaidai bakayi halin mlm ba sunanshi kawai aka sakama aka cuceshi, ta
arasa zancen tan wullawa shattima harara da shigowarshi kenan cikin parlor
auke da failusha.
Mami kam batawani damu da kalaman Hajiya kaka ba domin tasan sunfi kusa itada yaran, amma ganin lieutenant
auke da failusha yasa gabanta fa
uwa, cikin tashin hakali tanufeshi tana fa
ar "subahanallah babana lpy? Miyasameta Hakan? Batada lpy ne? Duk atare mom ke jero masa tambayoyin. Bece mata komai sema ta
ata dayayi zewuce, ai cikin takaici Hajiya kaka tace "inafa ze amsa miki tinda yasan aika aikar dayayi, Yakama yarinya yayi mata filla'filla da mugunta gaba
aya yakwashe duk wani nau'in albarkatun jikinta daga
arshe dai ga yadda ya maidata, kuma wlh dani kake zancen badai kai muguba Allah bari mahabubu ya dawo wannan Auren na zalunci se an rabashi, inbanda son zuciya irin naka ina giwa ina sauro fisabilillahi., ta
arsa zancen tana zangawa bayan lieutenant shattima harara domin ji yake yi tamkar ta sha
oshi.
Tunda Hajiya kaka tafara magana Mami ta waro ido cikeda mugun mamaki da kuma tsoro, wata zuciyar nason
aryata zancen Hajiya kaka duba da yanayin
an nata, wata zuciyar kuma nason gas gatawa. Hakan Yasa tabi bayansu hankali tashe.
Koda ta shiga bedroom
in ya kwantarda ita akan bed ya tan
wafo Dede fuskanrta tana mata magana
asan ma
oshi domin ko ita badan Hakan da yayiba bazata jishiba.
"Babana. Mami takirashi. "Na'am Mami..batace mishi komai ba sera
awa datayi gefenshi ta isa inda failusha take kwance., ri
o hannunta tayi cike da kulawa dason tabbatar da kalaman Hajiya kaka tace "daughter tashi zaune kigayamin abinda ke damunki kinji, tafa
a tana
arin zaunar da ita
in da
arfi yadda koda ta daure to dole seta bayyana wani abin indai abinda suke zargine. Aiko ga mamakinta seji tayi failusha tasaki ihu marar sauti tana yarfa hannunta zabida azabar dataji...ido mami takara warowa cike da mugun mamaki take kallonta kafin tajuya ta kalli shattima irin kallon tuhuma, batace musu komaiba tami
e tafice daga bedroom
in, ko minti biyu batayi da fitaba tadawo tanufi toilet, sudai da ido kawai suke binta. Tana fitowa tace "
auko min ita, daga Hakan takoma toilet
in.
aukarta yayi yanufi toilet
in Shima. Suna shiga ya ajiye ta tsaye kana yari
e hannunta domin se matsar
wallar takeyi cike da sangarta.
Wani mugun kallo Mami tawatsa mishi batareda tace mai komaiba. Hakan yasa dole yasake hannunta yafice daga toilet
in yana shafa sumar kanshi. Girgiza kai kawai mami tayi, kafin ta shiga gasata da magunguna masu kyau da gyara mace. Sosai failusha tasha kuka domin ba
arya taji maza ajikinta. Bayan ta gama mata tari
o hannunta suka fito domin yanzu ba laifi tana iya tafiya ka
an ka
an sa
anin
azu.
Fito Mami tayi takawo mata tea me zafi tace tasha kafin tayi mata
an farfesu me yaji domin doline agasata tamkar me jego idan tayi duba da yabayin
an nata....Hakan failusha tafara shan tea
in ahankali, ita kuwa mami tafice zuwa part
in lieutenant musayyeer.
Koda tashiga yana tsaye bakin mirror ga dukkan alamu daga wanka yafito...yana ganinta yace "Mamina. Ita kuwa ko kuwa ido kawai tazuba mishi, kafin ta nisa tace "babana yanzu abinda kayi ka kyauta kenan? Yazaka yiwa
anwarka Hakan? Shin baba ko wanda zeyiwa failusha Hakan kagani kaiba me cetonta bane? Ta
arsa zancen ranta a mugun
ace...shikuwa shattima da mamaki kwance akan kyakkyawar fuskarshi yake kallon mami amma yakasa cewa komai. "Badakai nake maganaba kazubamin ido Hakan? Yasake tsinkayo muryar Mami...ajiyar zuciya yasauka kafin ya bu
e baki cikin cool voice
inshi yace "Mami banfahimceki bane ai, naga ai angel matata ce ko? To miye abin laifi aciki.
"Dan tana matarka se akace kazomata adede wannan lokacinne? Kai bada hankaline? Yanzu mika kirata dashi? Ina Angel kace? Angel
ince zaka yiwa wannan aika aikar? Sekace kasamu babbar mace, to wlh barana gayama kaji kaida daughter bayanzu, karna karaji karna
ara gani wannan yasake faruwa tsakanin ka da ita, se girmanta yakai ina gayama, haba wannan zaluncin damiyayu kama? Hakan tafice tana masifa inda tabar lieutenant musayyeer das
are awurin yana kallonta. Kafin yasauke nunfashi yanemi wuri ya zauna yana tinanin wannan abin sekace wanda yayi zina. Matarshi cefa ta sunnah. Kanshi ya dafe kafin ya bu
e baki ahankali yace "innalillahi to shin wai ba'aso na kusanceta miyasa aka auramin ita? Ohh ya Allah yafa
a yana lulawa tunani.
Shin wai miye ala
arsu shattima da failusha.
Asalinsu Alhaji mahabub. Su biyu iyayensu suka haifesu, wato Hajiya kaka da mlm shattima. Mahabub shine babba se
aninshi, ma'arub. Mahabub da ma'arub suntaso cikin soyayyar iyayensu da
aunar juna. Kuma alokaci
aya aka musu aure domin bata tazara tsakaninsu. Bayan anyi aurensu da shekara
aya halima matar mahabub ta haihu tasamu
anta namiji kyakkyawam gaske, wanda yaci Sunan mlm shattima wato musayyeer. Bayan shekaru hu
u halima ta
ara haihuwa inda ta
ara samun namiji again wato Nuraddeen. (Noor) Kuma har yanzu Maryam matar ma'arub bata haihuba. Ana Hakan halima ta
ara haihuwar fawan, ta haifi maheer,
a hu
u kenan amma haryanzu Maryam batada ko
aya, kala suna dibin samun haihuwar har suka fidda ransu. Ana Hakan halima ta
ara samun wani cikin, ananne Maryam ma tasamu nata cikin, zo kuga murna gun wannan ahalin domin kamar yanzu ne suka fara samun haihuwa. Lokacinda cikin ya isa haihuwa ne, halima ta haihu namiji, wato fa'iz, ita kuwa maraya ta haifi mace aka sanya mata fa'iqa Sunan mahaifiyar Maryam
in. Wannan ahalin sunyi farin cikin samun wannan baby girl
in kasan cewar duka yaran da ake haihuwa maza ne. Seya kasance fa'iqa da fa'iz suka taso sa'anin juna. To ita halima wato Mami tundaga fa'iz bata
ara haihuwaba. Itako Maryam wato momy, itama bata
ara haihuwaba seda fa'iqa tacika shekara 7 tukunnah, akuma wannan lokacin ne Allah yayiwa Alhaji ma'arub rasuwa. Mutuwar fata girhiza ilahirin wannan ahalin baki
aya. Sunyi kuka harsun gode Allah.
Bayan bakwan mutuwar ma'arub aka gano Maryam na
auke da ciki na tsawon wata uku. Hakan Maryam taci gaba da renon cikinta harya isa haihuwa ta haifi
arta mace, kyakkyawar gaske Son kowa
in wanda yarasa. Kuma alokacinda ta haihu alokacinne itama tabi mijinta. Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, ha
a wannan ahalin sun shiga tashin hankali ba ka
an ba. Bayan rasuwar Maryam, ba yadda halima batayi da Hajiya kaka ba akan tabata jinjirar Maryam ta shayar da ita amma fur Hajiya kaka ta
i, Hakan har aka zo ranar suna, inda yayinyar taci Sunan Hajiya kaka wato khadeeja. Sukuwa suna mata inkiya da failusha.
Ai ko tun da aka haifi Failusha duk wanda ke cikin wannan ahalin ya
auki Son duniya ya
ora mata, musamman mu
tanen nan hu
u, Hajiya kaka, mlm shattima, Dady dakuma babban yayansu musayyeer...amma fa dudda wannan soyayyar dasuke mata, Hajiya kaka ta hana su ita Shiyasa kullum suna kan hanya da Abuja zuwa suleja domin ganin sanyi idaniyarsu.
Bayan lokacinda lieutenant musayyeer ya iya aure kuwa, mlm shattima ne dakanshi ya fara yimasa zancen auren failusha dudda cewar alokacin tana jinjira ma zacen. Domin ko Dady dayaji cewa yayi ina ma laifin ace ya auri fa'iqa. Aiko da mlm shattima yaji, ba
aramin jidali yayiwa Dady ba. Hakan ba yadda Dady yazo dole yabar zancen. Akan cewar musayyeer ya auri duk wadda yakeso, idan failusha ta girma seya ha
asu....aikuwa kosu Noor dasukaji sunyi dariya babu adadi inda suke kallon shirmen tsufa ne ke dayainiya da kakan nasu, domin kosu bazasu iya aurenta ba Balle babban yayansu.
Ana Hakan kuwa mlm shattima ya kwanta jinya alokacin failusha nada shekara Shida, kuma a lokacinne yabirkice musu akan aurenta da lieutenant musayyeer wanda kuma hankali be kwantaba seda aka
aura shi, bayan an
aura auren mlm shattima yace ga garinku....shi kuma lieutenant musayyeer ya
auke
afafunshi daga gidan Hajiya kaka sabida yanayin aikinshi... wannan shine asalin wannan family.
Ajiyar zuciya ya
ara saukewa akaro na ba adadi kafin yasamu zarafin saka kayanshi ya kwanta zuciyarshi fal tinani.
Bayan sati uku.
Tun ranar da Mami tayiwa shattima bala'i akan failusha be
ara ganin koda inuwarta abin duniya duk yadameshi, kala yana ha
uri yana
oye damuwarshi har abin nason fin
arfinshi...yau kamar kullun fitowa yayi cikin shirinshi na zuwa office sanye yake cikin kayanshi na sojoji sunyi mishi bala'in kyau kamar ka saceshi ka gudu. Sedai kash fuskarnan a murtu
e take tamkar besan minene dariyaba.
Wayece ma
ale akunneshi yana waya da mutallab babban abokinshi, yana sheda mishi gobe idan Allah yakaimu zeshigo Nigeria...kowa ya sauko parlor Mami ce zaune ita ka
ai tana shan tea. Gaidata yayi cikin girmamawa kamar yadda yadaba. Kafin yajuya zefice..ganin Hakan yasa Mami cewa "babana zo dama jiran fitiwarka nakeyi. "Jiyowa yayi ya kalleta batareda yace komaiba yazo ya zauna. "Baba gobe idan Allah yakaimu daughter zata koma makaranta, nasaka fawan yayi mata duk abinda ya dace in sha Allah gobe zata fara zuwa, ta
arasa zancen idonta na kanshi...wata irin
agowa yayi tare da ware duka rikitattun idanuwanshi yana kallon Mami kafin ya bu
e baki.....!
Autar alheri
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO CC7
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
e2ab8d29ce54443fbd4bfd794a13c89f
Chapter 11 · 0% Book details