← Book details Me & My Lion Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 2 OF 11

Chapter 43 & 44

Me & My Lion Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read

"Kafin yaci gaba da fa
ar"kin bani farin ciki
anwata, ina Miki maraba da shigowa sabuwar rayuwa da yayanki, rayuwarda sam banyi tinanin yinta da kowace maceba aduniya domin bata gabana, segaya arana tsaka kinkarya wannan lagon na yayanki kin haskamini rayuwar farin ciki dajin da
i kin tabbar da cewarni
in cikakken namijine kuma magidanci, tabbas, wannan tarihin baze ta
a goguwa a rayuwar lieutenant musayyeer ba, kuma kin kafa tarihi acikin rayuwata ina matukar alfahari dake khadeeja, ya
arasa zancen yana manna mata kiss a goshi yana shafa bayanta.
Aniyar zuciya failusha ta shiga saukarwa tanajin wani irin da
i acikin ranta tabbac yayanta yana sonta har yanzu kuma yarigada yashigo hannunta, amma bazata bashi damar gyara kuskurenshi na banzatar da ita ayanzuba senan gaba zata
ara yimasa talalane harse yashiga tsundum ta yadda baze iya fitaba kana takoya mishi hankali, kafin wannan lokacin tagama da wa
ancan kwaratan
ammatan dake bibiyarshi., tana kawowa nan atinaninta tashiga goga hancinta a
irjinshi me cikeda gargasa, kafin ta fara shura kafafuwanta tana kiran Sunanshi cikeda sal
ita tamkar wata jinjira, "uhm my Lion uhnm. "Ohh my lusha minene? "Uhnm bakai baneba. "Nikuma minayi? "Uhnm Uhnm aikaine ka sakamin wannan baby fara
in a anan sezafi nakeji, uhmm uhmm.."ohh ya rabbi nine ko? So sorry my lushh lion
inki ne yayi Miki wannan ko? To kibarshi zan rama Miki kinjiko, zomuje mu
ayin wanka se muyi bacci ko babyn lion, yafa
a cikin begen sonta, batada yajira cewarta ba ya
aga sama yanufi toilet da ita..gasata yayi sosai daruwan
imi yanayi, tana zuba mishi shagwa
a se
ananun kuka take sama, idan tace nan ke ciyo, tace can.. Allah sarki duniya juyi juyi yau Sega lieutenant musayyeer mahabub shattima da rarrashin mace, se famar rarrashinta yakeyi tamkar wata baby doll. Da
yar aga gama wannan wanka aranshi yana tinanin "inda ace me gaba
aya ne yayi da yakenan, murmushi yasaki, lokacinda yatina abinda yaji ajikinta batareda yama shugaba, aiko atake wata zuciyar tace duk ranar da kashiga shattima akwai galima
aiko ya
ara sakin wani murmushin tamkar ba sojan nan me
aurewa mutane fuskaba. Humm ahakan dai har aka gama wanka ya
auki abarshi suka fito, seda yashafe musu jikinshi da turarukanshi masu sanyin da
i kafin suka kwanta yaja musu Blanket tareda janyota jikinshi cike da muradin juna. Asuba tagari new lover's
Kano
Zaune suke su uku acikin parlor
ammata ne su biyu da namiji
aya, kallo sukeyi har
arfe 12:00am....fitowa tayi cikin dogon hijabinta kamilalliyar mace wadda bazata wuce shekara 52 ba, aduniya, kallon yaran tayi kafin tawuce ta kashe tv kana tadawo wurinsu tana kallon babbar cikinsu tace "munira hadda ke da hankalinki Zaki biye musu kukai wannan lokacin kuna kallo, inama laifin kuje kuyi karatu, ko nafila inhar bacci ne bakwaji? "Allah mama bamajin bacci ne kuma Mubarak ne yakunna kallo ai cewar
aramar cikinsu mesuna Rukayya, domin ita munira komai bataceba..."shikenan naji maza kuje ku kwanta. Tafa
a tana mi
arda Rukayya tsaye. Dukkansu tashi sukayi suka nufi dakinsu, ita kuma tanufi nata
akin...suna shiga munira taja Zaki tana fa
ar "munaka kawai idan tana wani abun zaka rantse da gaske sonmu takeyi..."mama bata sonmu anty munira? "Inason anan tinda duk abinda akeyi agidannan ai ita ke fa
a kinaji ko ummarmu tace ayi idan ba itace tace ayi ba tofa baza'ayiba. Kuma datayi magana Hakan umma kebinta tamkar wata baiwarta..itadai Rukayya bata
ara cewa komaiba domin ita sam bata fahimci inda zancen munira yanufa ba...tofa a wannan gidan ba muniraba hadda Mubarak kallon da yake yiwa mama kenan..
iKon Allah
tawaye suwaye kuma wannan family da suka shigo daga baya???. Bara mu
anyi tarihinsu ka
an kafin mu koma cikin labarin yadda Zaku fahimta.
Asalin wannan ahakin shine Alhaji Yusuf Muhammad, mutun ne adili kuma nagar tacce, asalinshi
an zariya ne amma kasuwanci ne yakawoshi Kano. Alhaji Yusuf yanada matarshi
aya da yara biyu, munira da Mubarak..matarshi Hajiya bilkisu mace ce me son mutane da far'a kuma mace ce wadda batada ra'ayin kanta sedai na wani, abinda nake nufi anan shine duk abinda Hajiya bilkisu zatayi idan kabincika zaka ba shawarar ta bace ra'ayin wani ne tabi. Let me give you example. "Yanzu Hajiya bilkisu naso taje maka, seta samu wani
awarta, ko makociyarta ko mijinta ko
anta kowani makusancinta, batashi labarin ai maka takeso taje. To idan shi wannan data gayawa yace "a'a bilkisu karkije Makka ai mota ya dace kisiya ko kicanja kayan
aki daga baya sekije maka. "To cikin jin da
i zatace "au Hakan yafiko? To barama nasiya motar Kinga daga baya idan ku
in ya
ara samuwa senaje Makka, daganan seta shiga cuku'cukun siyen morarta batareda wani dogon tinaniba,. To Hakan halin Hajiya sa'adatu yake.
Bayan aurensu itada Alhaji Yusuf sunada yara biyu, ya
ara aure inda ya auro mama, wato Hajiya shamsiya. Kuma Hajiya shamsiya tsohuwar budurwarshice tun a school ita yaso ya aure iyayenta duka
i yadda sabida bagarinsu
aya dashiba, Hakan yasa ya auri bilkisu ita kuwa ta auri wani, to rasuwa mijin nata yayi Hakan yasa Alhaji Yusuf koma mata bayan tagama wanka ya aureta. Bayan ya auri Hajiya shamsiya ne, Hajiya bilkisu ta
ara haihuwa inda ta haifi Rukayya ita kuwa shamsiya ta haifi, mudassir...kuma daganan basu
ara haihuwa ba, kuma suna zaune lpy tsakanin Hajiya bilkisu da Hajiya shamsiya. Kana Hajiya shamsiya tafahimci halin Hajiya bilkisu na rashin wayo dakuma rashin yin ra'ayinkanta. Hakan yasa ta shiga jikinta cikin hikima tana nuna mata hanya akan abinda ya dace, kana ke tsaye akan tarbiyyar yaransu domin sam basa tsoron Hajiya bilkisu Hakan yasa take tsaye sosai akansu, tahanasu yiwa mutane rashin kunya bata bari suyi lattin makaranta, kana ba'a wasa da Sallah da duk wani abinda ya shafi bautar Allah bata bari suna wasa dashi. Kana duk abinda ubansu zeyi musu takanyi tsaye yayi musu abin kirki harta saka abinta wurin yimusu, tana zaune dasu da iyayensu tsakani da Allah tana sonsu har ranta da zuciya
aya, wannan dalilinne yada duk hukuncin da Hajiya shamsiya tayanke akan yaran gidan to ya zauna bame tada matashi daga Hajiya bilkisu kuwa har mahaifinsu, to wannan abin kuma shiyasa munira da Mubarak ke kallon cewar ba tsakani da Allah take sonsuba suna ganin kamar asirine tayiwa iyayensu, Shiyasa duk abinda ta shata bame tsallakawa. Tunda suna ganin yadda kiyoshin iyayen
awayensu sukeyiwa
awayen nasu Shiyasa suke kallon nata muna furcine babu kishiyar uwar dazata soka tsakani da Allah, Hakan ya haddasa tasanar Hajiya shamsiya azukatan wa
annan yaran har abin ya shafi
anta mudassir. Wannan kenan. Kunji asalin tarihinsu ata
yaice..
Abuja
Sosai ki
a ke tashi acikin wani
aton hotel wanda akeji dashi agarin Abuja, mata da maza se she
e ayarsu sukeyi abin babu kyaun gani, wasu Bashan giya wasu na chacha wasu kuma na zinarsu afilin Allah babu lunki balle hijabi domin muddin bakai wani shege ba baka isa ka shigo wannan hotel
in ba, baby ce na hango kwane ajikin wani
atoton Alhaji tasa
alo wuyanshi da duka hannayenta shi kuwa yazura yatsu biyu agabanta yana chacha se Nishi sukeyi suna ihun da
i, yana murza breast
inta....daga gefe kuwa wani saurayi ne ke ri
e da kwalbar giya yanasha yana kallonta, gabaki
aya idonshi a
ofar gindina yake inda alhajin nan yadage yana zura yatsarshi ciki...wani irin Nishi saurayin yaja dafe penis
inshi, kafin yayi jifa da
wallar giyar yanufi wurinsu gadan gadan domin idonshi baya hango mishi komai se gaban baby......!
ME & MY LION
Special and romantic love story
Writer by Autar Alheri
Oh'oh'ohhhh
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain
insu, kana ze cika zukatasu da shau
i tareda begen reality love
na ha
Book tree
Chapter 2 · 0% Book details