Sashe 3
Makarantar Kwana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
*Page 66 To 70*
.......... Cike da mamaki tamaida kallonta gareta tace"To Kenan harkun zama d'aya bansani Amma I kace shine Kawai ke sonki Baki tab'a kulasaba to idan hakane Jin haushi name bayan Baki sonshi,"?
"Amma ai baikamata kaci zarafin mutum gabansa ba, Kuma ya kike neman walak'anta D'an Adam bayan Allah da kanshi ya karrama d'an Adam why Basma meyasa kikeson wannan rayuwar bayan batada komai face dana sani A k'arshe ki.......,"
"Enough!! Enough!!! Hafsat kunnuwa basada lokacin sauraren banzayen kalamanki Atinaninki kece kawai Mai ilimi ko kamilalliya? To ya isa, nidai nafi k'arfin matsiyaci irin Wannan, sannan keda kikaga zaki iya togaki gashi saiya Aureki da tsiya ya cidake da tsiya nidai nafi k'arfin shi ke hatta ke fa bawai Ina binki bane saboda narasa k'awa no.... Kawai Dan Kar Ace nayi Karatu ke bakiyi ba shiyasa nabarki Amma ke kanki kinsan Arzikin bana yaci uban na bara, babbar yarinya kamata maiji da kyau Aji wayewa ga boko baidace Aganni da Mara Boko kamar ke ba so daga Yanzu munyi hannun riga bani Kuma bake kuje ku Ida tsiyarku BASMA tawuce Nan," Mtswwww taja doing tsaki tare da barin
Hafsat kuwa mamaki ne ya hata katab'us Wai yau Basma ke cimata mutunci harda cemata tsiya kenan tana nufin tsiyar ta hanata cigaban karatun ta? Why BASMA Saboda kinje *MAKARANTAR KWANA* Shine kike zagina haka?
Wasu zafafan hawaye suka Soma zuba daga idanuwanta Zuciyar ta nata tafasa da
Abunda batasani ba dik kalamannan Nan data fad'a Azuciyar ta dika Afili tayisu, Sarai yaji Kuma ransa yasosu Sosai da Wannan cin mutunci data Mata Abainar jama'a
"Kiyi hak'uri Allah Yana tare dake Kuma Nima zankasan ce dake indai maganar karatu ne ni Nan namiki Alk'awarin daganan har birnin sin dik inda kike buk'atar zuwa zaka wallahi muddin kina Ina raye Koda bazaki Aure niba ni zanmiki saboda Allah gobe ki shirya Zaki k'arb'e Ainahin bak'o na musamman"
Yana Gama maganar yabar wurin cike da b'acin Rai
Mamaki yasa tabishi da kallo toshi waye dazaice zaimata tsaye tayi Karatu wane bak'o zatayi A gobe,?
Rashin Ansa yasa takwashi kafafu jiki ba k'wari tayi gida...................
_Kuyi manage da Wannan Page d'in wallahi Banda lafiyar ido, idona ciwo suke Wallahi kutayani Addu'a Allah yaban lafiya_
_BASEERATA ITACE ARZIKINA
What's app number 07064904617 or 07031012948
*MAKARANTAR KWANA
*FREE BOOK*
_(BOARDING SCHOOL

*Page 75 to 80*
Wani k'yakykyawar matashin saurayi na hanga sanye da dakakkiyar shadda Fara sol tasha Aiki kansa sanye da hula takalminsa da da Agogonsa dika iri d'aya Bak'ak'e, durk'ushe kasa na hangosa Agaban Malam sani wato mahaifin Hafsat,
"Baba Ni sunana Jabir Tahir Auwal
Kuma ni maraya ne iyayena sunjima da rasuwa Amma Ina hannun kakana watak'il ma kasanshi Auwal Mai gidan kaji wanda dik familyn mu sana'ar mu Kenan Saidai mahaifina Tahir yafi samun d'aukaka A sana'ar, Abunda yakawoni shine Ina neman Auren Hafsat wanda najima Ina bibiyarta Kuma saita nunamin nazo wurinka na neme izininka kawaiw shine nazo"
"To masha Allah kayi kyan Kai kaima Amma bana yanke hukunci nik'ad'ai ba Saboda tanada hakken sani hakama mahaifiyar ta, saina fad'a musu koma mene kaji Abakinta, Sosai nasanshi Ai babanka Allah yajik'anshi mutumin kirki ne"
"Ameen Ameen baba Nagode, sannan Abu nagaba najima Ina burin ganin tacigaba da Karatu zanyi k'okarin had'a komai nanda sati biyu tafara zuwa"
"Mungode D'an Nan Amma kajin kirar da maganar karatun kabari idan har ta Amince Akayi Auren naku saika sata Acan badamuwa bane ai,"
"To baba Nagode, ga wannan Asai goro dan Allah,"
"A'a Nagode kad'auki k'ud'in ka Kawai"
Mik'ewa yayi yana barin wurin had'ida cewa"a'a wallahi baba ai sadaka ce badan Ina neman Auren yasa nabaka ba sadaka ne kawai Ama iyayena Addu'a"
"To Nagode Allah shiyi Albarka,"
"Ameen baba sai Anjima"
Yashiga motarsa yawuce,
Shiga gida Baba yayi ya fad'amusu Komai Sosai Mama tayi Amanna Kuma itama Hafsat Tace dik Yarda sukayi daidai ne, tajima tana mamakin dama shine Alhaji Jabir da takejin Ana yawan fad'ar Alkairansa lalle wani Abu sai ikon Allah yau shine ke neman Aurenta lalle dik Yarda mutum yazo maka kada ka walak'anta shi.
Cikin kwanaki k'alilan Hafsat da Jabir Suka d'inke da soyayya sosai harma manya sunyi magana Nanda wata d'aya za'ayi bikin su...
Dik Abunda Ake Basma batada labari Domin Hutunsu ya k'are Takoma makaranta Ancigaba da ta'asar da Akasaba Amma Yanzu sun jone Sosai da shafiq Domin Yana sakar Mata kud'i ba k'ad'an ba,
Saidai haryanzu ba wanda yasan halin d'aya daga cikinsu ita batasan munanan halayyarsa ba shima baisan nataba..
**************
Alhamdulillah kusan Ayau su Basma suka kammala karatunsu na b'angaren health Kuma Alhamdulillah Basma Tayi winning results d'inta Murna gunta Kam ba'a magana,
Kuma Asannan iyayen shafiq suka nema masa Auren Basma
_HAUSAWA SUKACE RANA BATA K'ARYA SAIDAI UWAR Y'A TAJI KUNYA_ Hunmmmm Karin maganar ne haka fa namu na hausawa
Ayaune dubanni mutane suka shaida d'aurin Auren MASOYAN Hudu Hafasat sani da jabir Tahir Auwal Mai gidan kaji, sai basma Musa da Shafiq Abba Carpenter
Ansha shagali Sosai kowa yayi tasa rawar...................... Ankai Amare kowacce gidanta Jabir Kam d'auke matarsa yayi Suka wuce Abuja Acan suka Sha Amarcinsu, Hafsat taga tarairaya da soyayya gurin Jabir musamman daya sameta A budurwarta kyautuka Kam tasha Dan har gida ya sauyawa iyayenta bayan wasu kwanaki yad'auke ta sukatafi honey moon Malesia Acan yasata school Abunta.........
B'angaren Basma kuwa Daren farko A BAK'INCIKI tayishi Domin Abuge Aka maida shafiq gida yasha giya Kuma Wannan dik Aikin sope ne Domin ta lashe takobin rabasu dama tona Asirin Basma gareshi........................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA
What's app number 07064904617 or call 07031012948

*Page 85 to 90*
Hunmmm"Ai Wallahi Nusy bazan bar Basma tazauna lafiya da Shafiq ba" cewar sope tana tauna chinwgom k'at k'at irin na gogaggun y'an bariki,
"Hunmmm nidai kibi sannu kisani koyanzu kincutar da ita kinje fata harkar less sannan kina zina da mijinta kinayi da ita wannan wane irin muguwar rayuwa ne Dik ba Abinda yajamana bala'i A wannan rayuwar face *MAKARANTAR KWANA* ga,".........
"Enough Nusy banda time sauraranki waima keda kike Shan sheesha da yawan charts ga kallon blue film Wai ke Zaki Kira Wani d'an iska,"
"Kinga Sope nibanzo danki cimin zarafi ba, Kuma Allah ya shiryar Dani nadaina komai damacan shairin *MAKARANTAR KWANA* ne Kuma Yanzu na Gama na had'u da mutanen kirki na shiryu, Kuma ni Aure na zanyi keda bakida Alamar shiriya gaki ga duniya,"
**************
Zaune take ta rafka uban tagumi tana faman tuna tunane, shigowa yayi tareda banko k'ofar da k'arfi idanuwansa A juye ga Alama dai buge yake yawo shaye shayensa kamar yarda ya Saba,
Mik'ewa tsaye tayi tana zubda hawaye had'ida cewa"dama Kai mashayi ne Shafiq Kuma mazina ci Ashe yaudara ta kayi na Aure na? Wallahi kacuceni ka zalunceni bazan tab'a yafe maka ba Kuma sai..,"
Wanketa da kyawawan Maruka har sau uku yayi Yana fad'in," ke Dan ubanki Ni...Zaki... Kira... Mazina..ci? Ai..kuwa.. zakiga zinar yau.,"
Bata A
nkara ba Kawai ya zare belt's d'insa ya hauta da duka ba k'atk'au tawa ihu take bamai taimakonta saida yamata lilis sannan ba Imani ya Afka mata, Ranar taci wuya wuya iya wuya Kuka Tasha har hawayenta Suka k'afe saida wahala ta sumar da ita ba tausayi Kuma bayan yabiya buk'atar sa ya d'auko ruwa masu mugun sanyi A firij ya watsamata A firgece ta farka tana D'an ihu da y'ar muryarta Domin harta shak'e Saboda wahala, Yana tangad'i Yana masifa"dama ke ba cikakkiyar macce bace Ashe? Ke karuwa ce Kikasa na Aureki? Amanda yazo bakinsa ne Dik yawanke mata jiki da Aman giyar Mai masifar wari,
Kuka take Sosai Bata ko iya motsi tana BAK'INCIKI Dana nadamar rayuwarta gaba d'aya gashi ba gari d'aya suke da iyayenta ba Balantana takoma gida,
Saida ya Gama Amansa Tass kanta bako Imani sannan yabar wurin Yana cewa "idan nadawo Baki gyaramun palourna ba wallahi sainayi miki Abunda yafi Wannan karuwar banza kawa".............
_BASEERATA ITACE ARZIKINA
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948