Sashe 2
Makarantar Kwana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
Page 35 to 40
Nusy ce tashigo d'akin bako sallama mita Kawai take Akan sope Bata jira taba tawuce, cire kayan jikinta tahauyi daga ita sai pant da breziya tazauna tana cigaba da jininta,. Jin shuru still basma batayi magana ba yasa tajuyo ta kalleta tana fad'in"Wai ke ruwane yaci mak'ad'i koya dama badake sukaje partyb ba,"?
Batayi magana ba haka Bata motsa ba,
Ganin hakan yasa nusy Kai hannu tana tab'a ta tace"Wai bakida lafiya ne,"?
Da k'yar tafurta" marata ciwo kizo ki tausamun,"
"Mene? Ni a'a wallahi Basma nifa dik iskancina bana less Wannan sai sope kibari tadawo tare kuka saba iskancinku Dan haka kijirata taimako d'aya zan iya miki kitashi muje Asibitin makaranta Adubaki ,"
Banza tamata Dan dik Bata buk'atar Komai daga cikin wad'an da talissafa ga Ciwon Yana damunta,
Ganin tamata shuru ba Ansa yasa tamik'e tahau yin harkar gaban ta,
Harkusan yamma sannan su sope Suka dawo, tananan kwance tana Murk'ususun ciwo inda Nusy ke charts da wayar ta ba Abunda ya dameta
"Ya Salam Sweety na meke damunki haka,"?
Tafad'a tana wani fad'awa Kan gadon,
Azafafe Basma tahanyo supe suka Soma kiss juna, Cikin jind'ad'in hakan yasa sope ta k'arasa cire Y'ar rigar jikin Basma itama tacire tata take suka Lula duniyar masha'a d'insu....
_Wa'iyazu billah,, lees Yana d'aya daga cikin masifu masu ratsa duniyar y'an matanmu na yanzu wanda basai *Y'AN MAKARANTAR KWANA* ba ko inama zaka iya samun hakan Wanda ya riga ya Zama ruwan dare gama duniya
Amma gaskiya mafi yawan samun hakan A *MAKARANTAR KWANA* ne Ake samun hakan, masifa ce Babba wadda Allah Yana fushi da masu Aikata hakan, laifine Babba laifin Aikata zina wanda ha shakka wutar
Allah zataci Naman mazinata tsakanin Namiji da macce Amma gwanda shi da akata masha'a tsaknin macce da macce ko namiji da Namiji wllh muji tsoron Allah tinkan mushiga kabarinmu yakamata mugyara shi domin da munshiga ba hali Saidai mu girbe Abunda muka shuka tazarce Zakiya zakayi Kai Wannan Mai Aikata halin irin wannan.... WANNAN SHAWARA CE KAWAI
DAGA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
Allah kashiryamu shiriya ga Addinin Musulunci... Ameen.................................................._
BASEERATA ITACE ARZIKINA
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*MAKARANTAR KWANA
*FREE BOOK*
_(BOARDING SCHOOL

*Page 45 to 50*
```Nifa duka littafaina bantab'a cin zarafin kowa kowa Aciki ba kawai inayine Saboda gyara rayuwar wasu Al'umma kawai idan Abunda narubuta yazo daidai da halayyarki Dan Allah
bansanki ba bansan haka kike ba Kawai Ni nasan dakwai masuyin hakan ne to Dan na WA'AZANTAR cikin sauk'i shiyasa nake Zama na K'IRK'IRE labaruka Dan gyara rayuwar mu Amma Ni bantab'a kallon rayuwar wata ko wani nazauna nayi littafina Akansa ba Kuma bantab'a karanta littafan wasu Marubuta ko wasu y'an film nakwaso fasahar su ko idea d'insu nazo nayi Amfani da ita cikin littafaina naba a'a Bahaka Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
take ba Ina Zama na nazarce labari da Abubuwa masu ma'ana Dan nakawo nawa gyara cikin hikima ga Al'umma kowanne littafina da baiwar da Allah yamun nake rubututa shi da k'wak'walwata nake shiyasa nake AMFANI da *BASEERATA ITACE ARZIKINA
* WANNAN Kuma haka yake basirar kowa yakamata tazama Arzikinsa Nagode ina sonku masoya Adik inda kuke Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar takuce
*BAWAI IYA PAGE BA DIKA LITTAFAINA NAKUNE MASOYA
........ Nishinsu kawai ketashi cikin d'akin
Dogon tsaki nusy taja had'ida fad'in"Allah ya shiryaku inkuna da rabo"
Ficewa tayi daga d'akin gaba d'aya..
****************
Hafsat! Hafsat!!! "Haba Dan Allah kitsaya ki saurare Ni Mana tind'azu fa naketa Miki magana Amma kinmun banza kuma fa kina jina,"
"Kayi hak'uri bawan Allah nifa na gayama idan nadawo daga makaranta bana son tsayawa dakowa Saboda badaidai bane," Bata jira Ansarsa ba tawuce Abunta
Murmushi kawai yasaki tare da komawa baya ya hau motarsa yawuce,
Jabir kenan d'aga Tahir Auwal Mai gidan kaji,.
Jabir shine kawai iyayensa Suka Haifa baida k'ane Kuma baida wa shine kawai Allah yabasu, Tahir Auwal Yana da gidan kaji dayawa k'wayak'wai kuwa mota mota suke SIYARWA suna Aikawa gari gari, dika Wannan dukiyar Jabir shike kula da ita Kuma tana hannunsa saka makon mutuwar iyayensa dika biyu hakan tafaru ne saka makon hatsarin mota dasuka samu, Allah bainufa zaimutu ba shiyasa tafiyar batayu dashi ba, tinyana Yaro hannun kakansa Auwal yatashi yasami tarbiya sosai dik da cewar Rik'on Kaka yakan lalace amma sam banda Jabir, Rabi itace kakarsa mahaifiyar babansa mutuniyar kirki ce Kuma Bata tab'a haihuwa ba hakan yasa take masifar son Jabir, Mata dayawa suna Nuna masa k'auna harda dangin mahaifiyarsa Amma Sam baicika biyesu ba saboda sanda baida Yana neman taimako k'insa sukayi sai Yanzu suke binsa saboda Anga yanada,
Dukiyarsa takansa yafito neman Aure inda ba'a Sansa ba kuma saiya nuna baida, wannan Kenan.
Yau sungama Exam d'insu duka Kuma Anbasu hutu su sope kuwa Saida Suka sake b'arje Ayarsu sannan suka rabu da basma kowa Yana cikin missing d'in d'an uwansa,
Bata jira zuwan Abba ba tafito tana neman mota,
Shafiq ne ya k'araso gurin da motarsa yace"Basma na zo musauke ki Mana tinda Muna gari d'aya Anguwa ce kawai daban,"
Kamar bazata shigaba Kuma saita shiga ganin ba shik'ad'ai bane,
Motar tad'au shuru bamai magana sai can Shafiq yace'"Basma nasan kinajin haushina koma halayyata Amma wallahi zan iya dainawa saboda sonda nake miki idan kina tantama kiban dama kigani"
Batayi magana ba dai Amma tanajinsa kawai
Saida suka Isa har k'ofar gidansu ya sauketa yanemi number ta, tabashi tashige gida Abunta
Murmushi kawai yasaki Yana dukan sitarin motarsa shikawai yasan manufofin dake ransa.
Gidan tashiga da Sallama
Mama dake wanke wanke ta Ansa tana d'agowa kafa Mata ido tayi nad'an lokaci
Kafin tace," Basma yanaga kinyi haske Kuma ba Rama saima k'iba dakika k'ara,"............................

*Page 55 To 60*
"Mama haske kuma saikace Wadda take bleaching bayan ko man gyaran fata bana shafawa A school fa nake, k'iba Kuma tinda banada yunwa ai ba Abinda zaikawomin ita Abba fa yamun shopping Sosai Kaya masu Dad'i dayawa ga......,"
"Kinga ya Isa uwar surutu Abunda natanbaya daban Ansar da Zakiban daban ke Mai Wayo ba, nidai bazan gaji da cemiki kiji tsoron Allah A koda yaushe banda biyewa y'an iskan makaranta, Saboda inason ki da shiriya shiyasa nake miki fad'an so kanki,"
"To Nagode mama zankiyaye"
"Ah y'ar baba kindawo Ashe yanzu nake Shirin na d'auko ki Ashe kindawo waya maida Miki ne halan,"
"Eh Abba wani d'an Ajinmu ne wallahi ya kawoni,"
"To jeki huta,"
...............................
Kamar yadda ya saba yauma hakan ne, wasu ya mutsatstsin Kaya ya saka, inda ya Saba tsawa danjiran ta fito islamiyya Nan yatsaya,
Fitowa sukayi ita k'ad'ai tafara tafiya saiga Basma tafito Daga d'aya k'ofar ta islamiyyar su
"Hafsat D'an jirani mana Nadawo tinjiya Kuma naje gidanku yanzu Akace kina makaranta"
"Eh, Ashe kinshiga *MAKARANTAR KWANA*"?
"Eh nashiga wallahi, kiyi hak'uri bangaya miki Abun yazo A kaitsaye ne,"
"Uhunmmmmmm to Allah yataimaka kidai rik'a kula Kawai"
Daidai lokacin suka iso inda yake binsu Abaya yafara suna tafe suna firarsu,
Sallamu'Alaikum "Dan Allah kutsaya mana inata magana tind'azu"
Juyowa Basma Tayi tak'are masa kallo tsaf tindaga sama zuwa k'asa, saikuma tafashe da dariya harda tafawa,
"Yo Kai bawan Allah neman sadaka hauka ne da har zaka tare y'an Mata kana wani d'auka sallama haka,"
Kallonsa Hafsat tayi tamaida kallonta gun Basma dake masa wani kallo tace,"Basma kibari Bafa Almajiri bane gurina yazo dama Yana yawan bibiyata Ni yake so, kuma na fad'amai yaje gidanmu ba Wai Kan hanya ba,"
"Mene saurayinki wannan Abun? Hahhhhhhhh wayyo cikina yaushe Kika lalace haka Hafsat harkika fara kula marasa Aji k'ima talakawa marasa hankali k'ask'antattun mutane marasa A......."
"Ya Isa!!!!! Nace ya isa haka Basma ya Isa!!!!!!!!!!"...............................................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA