← Book details Makarantar Kwana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 4

Sashe 1

Makarantar Kwana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
*MAKARANTAR KWANA
*FREE BOOK*
_(BOARDING SCHOOL

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
_Tuesday 3/1/2023 January Second_
_Godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah da yabani baiwar rubututa littafai daban daban Ina k'ara godema Allah
, Allah ka k'aramin baiwa hak'uri dama juriya had'ida lafiya musamman ta idanuwana AMEEN YA ALLAH_
*Ina godiya Kuma Ina k'ara godemuku MASOYANA Adik Inda kuke inajin dad'in nuna soyayyarku gareni dama littafaina Ina godiya Sosai
Allah ya k'ara Muna hak'uri da juna Ina sonku Adik indakuke Ni takuce Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
da bazarku nake rawa Akoda yaushe*
```HAPPY NEW YEAR
All,,,, Allah kahad'amu da Alkairan dake cikinta ya karemu daga munanan Abubuwa Allah ka zab'a Muna shuwagabanni nagari masu tsoron Allah, Allah ka kawoma k'asar mu Nigeria Zama lafiya da tattalin Arziki mai Amfani, Allah kaimuna maganin wad'an nan masifun ya Allah, Allah kaban lafiyar idona Allah, Allah ka Azurtani nasamu na sauya touching d'in wayata, Allah kaimuna Arziki Mai Amfani, Allah kaimuna k'arshe Mai kyau
Ameen Rabby Happy NEW YEAR ONCE AGAIN
Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
ce dai
_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_
*FREE PAGE 1 TO 5*

"Ni dai wallahi Alhaji da zaka sauk'i shawarata danace kada Akai basma *MAKARANTAR KWANA* Dan wallahi bawani Alfanu Aciki,"
"Zuwaira!!! Yakike Abu Kamar basma ba y'arki bace? Da Ace ba y'arki bace danace to Hassada da rashin so had'ida kishi kike nuna mata, makarantar ce bakison tayi basma fa y'arki ce,"
Cikin fad'a fad'a ya k'arasa maganar,
"A'a Alhaji wallahi ba hakabane nice zaune da yaran Nan kaga nafi kowa sanin halayyarsu nidai banyar da Akaimun yara makarantar kwana ba wallahi Koda maza Balantana macce, wato dik maganar da nafad'a ita k'itayi takafe sai makarantar kwana shikenan Allah yasa Alkairi",
Cikin k'osawa da zancen tayi maganar
"To kingani ko kefa kiyi fatan Alkairi kawai zaifi dik wad'annan maganganun na banza yara nawa sukayi *MAKARANTAR KWANA* Basu lalace ba no samun matsala sai ita, tin tana secondary yarin Yar nantake maitar Shiga boarding school Amma kika Hana kuma ta hak'ura to yanzu tagama secondry jeka kadawo ta buk'aci taje *MAKARANTAR KWANA* higher level kema saikiyi hak'uri taje Kawai,"
Yana ta fad'a yabar gidan duka.
Shigowa Namir yayi yace" Wai mama me Akawa Abba Naga yafito yanata fad'a har waje,"?
Hunmmm"Ai kasan gatanar gizo Bata wuce k'ok'i Namir Akan maganar basma ne wai ita sai makarantar kwana shine shikuwa yane momata yanzu haka sungama komai ko sani Banyi ba sai Yanzu Wai gobe basma zata *MAKARANTA KWANA*,"
" *MAKARANTAR KWANA*!!!! Fa kikace Mama innalillahi basma d'in,"?
"Hunmmm saikayi kuma Namir,"
Cigaba da Aikinta tayi ranta nab'aci game da maganar.
Dogon tinani Namir Yashiga tabbas Idan basma taje *MAKARANTAR KWANA* To Akwai matsala Amma idan hakan Alkairi ne Allah ya tabbatar Abinda ya fad'a A ransa Kenan..............
_TO WAI WACECE BASMA??????????_
Muhadamu NEXT PAGE Dan Dani littafin dai zai bada citta in Sha Allah kuma zai fad'akar... Fatana kukasance dani had'ida tayani sharing dama bada comment d'inku Akai................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*MAKARANTAR KWANA
*FREE BOOK*
_(BOARDING SCHOOL

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
Page 10 to 20
Basma
ace ga Alhaji Musa su uku rak iyayensu suka haifa, Zuwaira itace mahaifiyar su macce kamila Maitsoron Allah, Namir shine babba sai basma sai Autar su Husna, Mama tayima yaran tarbiyar saidai Abba Yana son Basma sosai wanda yakan Mata dik Abunda take so,
Basma yarinya ce Fara maik'yau Wadda dika shekarunta bazasu haura 18 zuwa 19 ba takasance yarinya Mai kurin tsiya tanada d'agawa had'ida jidakai, idan tafito baruwanta nacewa Kai Babba ne tagaidaka muddin baka mataba to bazaku gaisaba tanada farin jinin samarin inda suke yawan bibiyarta suna sonta Amma saita gadama take kula Wanda taso, Koda tasoka idan taga Wanda yafika to zata barka, Ayanzu saurayinta d'aya Wanda takeso Sosai Sadeq,. Sadeq Yaro ne matashi maik'yau rayuwar su zata iya zama kamar d'aya saidai shi yakan kula Mata sosai Amma Abayan idanuwanta, Basma tanada k'awa d'aya Hafsat Wadda Suka shak'u Sosai Koda sunyi fad'a basa jimawa suke shiryawa Hafsat kamila ce idan kaga sunyi fad'a to Hafsat tanuna Mata tayi badaidai bane ita kuwa batason gaskiya, tare sukayi secondry Ayanzu dasuka kammala basma tadage Kan sai *MAKARANTAR KWANA* zatayi Higher d'inta inda Hafsat Batama da labarin zuwan Basma boarding...
Su Hafsat basada k'arfi sosai sud'in talakawa ne shiyasa take gida zaune Bata shiga wata makarantar ba Amma ita kam tadage Akan bazatayi boarding d'in ba......... .............
_MUNDAWO LABARIN_
"Kifito muje Basma kefa k'ad'ai nake jira"
cewar Abba Yana sake Mata Hong da motarsa
"Abba ganinan yi hak'uri, mama natafi sai nazo muku hutu ko inkozomin visit,"
"Allah ya tsare Amma kikula Koda yaushe kiji tsoron Allah"
"To mama"
Dagudu ta isa motar suka wuce,.
Dama Already Abba yagama komai tana zuwa Aka Bata d'aki tareda sauran student,
"Hey sannu ku Ni bak'uwa ce sunana Basma musa fatan zamu Zama k'awaye daku dan gaskiya kunmun,"
"Dago Kai D'ayan tayi ta k'are Mata kallo sannan tace zauna, Ni sunana Nusy Samir ita Kuma sope Sadeq munji dad'in had'uwa dake Domin daganinki kema wayayya ce,"
Murmushi tamusu sannan ta zauna tace"haka Ake yawan fad'a Inada wayewa,"
Dariya sukayi "lalle tafiyar mu zatayi dake"
...........
Ahaka rayuwa tasoma tafiya inda Suka shak'u dajuna dik Inda d'aya zata Saida d'aya, sannu Ahankali har Suka soma janta fita birthday Wai na K'awarsu dik da tsaro da masifar shugabar makarantar Amma sukan fice ba wanda yasani.
Bestyna"zoki wanka mun bayana bana Kai wallahi Kuma kinsan banson datty wallhi Kuma hannuna baya kai,"
"To ganinan zuwa"
Batinanin komai sope tashiga toilet d'in tak'arb'e soso tana wanka mata bayan ta, "Kai K'awata gaskiya dole shafiq ya mak'ale Miki Kinga k'yakykyawar surarki kuwa? Kai gaskiya kin had'e ta ko Ina wallahi," hannu tasa tana k'ara tattab'a jikin Basma itakuwa dariya kawai take,
Daganan Suka wuce wurin Dan Abun yasoma k'azanta nidai fitowa nayi nace Allah shirya...............
_To Allah ya shiryamuna kawai Amma mafi yawan y'an BOARDING SCHOOL Saidai Allah ya gyara bance dika haka suke ba Amma da gyara gaskiya, Allah kashiryamu ka shirya zuri'armu Baki d'aya Ameen
_BASEERATA ITACE ARZIKINA
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*MAKARANTAR KWANA
*FREE BOOK*
_(BOARDING SCHOOL

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK........ And others,. now MAKARANTAR KWANA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
Page 25 to 30
Exam suka Fara inda Basma tamaida hankali gun Exam d'in dik da rawar kanta Amma takan maida hankali gurin karatu,
Fitowa sukayi holl d'in tana D'an ya mutsa fuska,
Shafiq ne ya k'araso indatake Yana k'arb'ar questions paper d'in hannunta Yana fad'in"kada dai Exam d'in Bata miki dad'i ba"?
B'ata fuska tasa keyi "Eh wallahi dik da irin dagewa ta saida Naga Abunda baimun ba,"
"Wannan shine Abunda nake gaya miki kawai kimanta wani Karatu ki more lokacinki idanma kikaso winning muddin kina tare Dani Zaki Sami results maik'yau,"
"Ni bangane Ina ka dosaba Shafiq nifa Karatu nazo ba shashanci ba bazan tab'a Aikata Abunda kakeso Dani ba domin ba haka nake ba," wafce paper ta tayi tareda yin gaba cike da Jin haushin maganar shafiq,
Tinda tazo yake uzzira Mata tagama fahimta baida tarbiya shine yakeson ruguza Tata,.

_WAYE SHAFIQ?_
Shafiq yaro ne tantiri Wanda bashida tarbiya Sam baya samun kwab'a gun iyayensa sungama sangartashi Saboda sunada kud'i Kuma Shine kawai garesu.. mahaifinsa babban D'an siyasa ne,.
*Wannan kenan*
Dogon tsaki shafiq yaja haryana hurar da iskan bakinsa cikin Haushi, "Wai Ni zata kira D'an iska badan inason taba wallahi da sai tabar makarantar Nan Amma kozata bar makarantar Nan wallahi saina Ida manufata Akanta,
"Haba Bros Wai Akan Wannan banzar kake wahalar da kanka takesaka Ciwon Kai kawai Koda k'arfi ne ka Ida manufarka Awuce wurin ko kuma kafita sabgarta"
"Bazan iya Barinta ba Amma zanyi Amfani da shawarar ka ta k'arshe zatasan da shafiq take wasan,"
Tafa hannu sukayi
"muje muhuta"
Sope ce ta k'araso gurinsu tana sauke numfashin wahala Dan gudu tayi kafin tasa mesu
" Ya Akayi ne Naga Kamar kana fushi Kuma shirin tafiya polo zakuyi bada niba,"?
"Waccan banzar Wai basma itace take faman wahalar da Bros Wai meye shawara,"
"Hunmmmm bar Komai Ahannuna Kawai muje dama kaina yana juyamun inason Shan wani Abu Dan chaza k'wak'walwata"
Zama Basma tayi dik wani iri take ji yau sope tasaba Mata da romance idan batayi ba Sam batajin kwanciyar hankali................
BASEERATA ITACE ARZIKINA
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*MAKARANTAR KWANA
*FREE BOOK*
_(BOARDING SCHOOL
Chapter 1 · 0% Book details