Sashe 3
Mai Zaman Kanta Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
*Free page yaƙare tindaga page 1 to 10 11to 100 naƙuɗine kibiya kikaranta hankali kwance ƴar'uwa bada ƙuɗi masu yawa nasauƙaƙa saboda yawan kiran babu ƙuɗi nima nasan hk km kunnuna kunason book ɗina na MAIZAMAN KANTA! To nasauƙaƙa ɗin kitura katin 100 ta wannan number👉 09030835117 inamuku maraba fansss*
```IDAN AKAƊAN JINI SHURU TO AMUN AFUWA XANYI BUSY NE SABODA AUNTYNA TAHAIHU A YAU```
Tsaki shuraiee yayi yabar gun Amma yanajin haushin kalmar wai "MAIZAMAN KANTA!" Kenan ita karuwace!??
baisaniba Ashe Afili maganar tafito
Kawai saiji yayi sameer nadariya yace"gashi kuma ganin farko ka kamu ba"""
Mtswww tsaki yaja yaje yashiga motarsa kawai
Samha kuwa dakatar da sopy tayi tace"wannan baidameniba amma wllh idan tace zata shiga tsakanina da shuraieem wllh sainaga bayanta dan ko mahaifinsa bazai rabamu ba balantana ita"
Fuuuu tawuce
Mama dai sallami kawai take
Tinda suka shiga motar batayu maganar ba har suka ƙarasa direct ɗakinta tashiga Alwala tayi tabuɗe Qur'ani tafara karantawa dansamun sauƙin zafinda zuciyarta
°°°°°®®®°°°°°©©©°°°°°
WANENE SHURAIEEM?????
Alhaji jameel baƙo ɗankasuwa shahararre yanada mata 2 salma da zannura...
Minister babban Abokinsane tin yarinta
Ƴaƴansa 6 shuraieem shine babba sai Rasheed d nadiya sai Ameera itace Autar ɗakinsu ƴaƴan Hjy. salma kenan
Sai ƴaƴan hjy. Zannura 2 itace Amarya sulmee Abdull ..... Samha ƴar ƙanwar hjy, Zannura ce tazo Abujane dan ƙarasa masters ɗinta Acewarta amma azahiri sheƙe Ayarta kawai take, Shuraieem yatsaneta sosai amma itako tana mutuwar sonsa ,,, sopy ƙawartace Anan Abuja take gun shashancinta suka haɗu
Ƴaƴan nada haɗin kai dan Abba baififita kowace daga cikinsu ba Amma yakan nuna Uwar gidansa Salma nada daraja kuma yanaƙaunar ƴaƴansa musamman Shuraieem dan baya gujewa umarninsa komai wahala
++++****®®®®®©++++
WANE NE SALEEM???
Alhaji kabiru sani ɗankasuwane shagunansu kusa dana Alhj, jameel Abokaine sosai yanada macce ɗaya ƴaƴansa 4 sameer Naxeer najwa sumayya
COMMENT AND PLLL DONT SHARE B/C IS PAID
My whtsApp num 09030835117 or 07031012948
*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️*