Sashe 2
Mai Zaman Kanta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
parking tayi wayar ta data fara ringing ne tatsai da fitowarsu
Shureem ne yafara fitowa kafin sameer suka nufi office ɗin mama wadda taɗan manyan ta ita riƙe marayun dama kula hakkensu gaba ɗaya.
Gaisawa sukayi da ita tabasu dama suka zauna nan sukafara tattaunawa a kan maganar ginama ophans ɗin school bayan tabada damar A kwaso Abincin da suka kawo minister kam sai yabo yakesha A gunsu
Saida tagama tsaf sannan suka fito itace A gaba fauzy A gefe sunyi kyau amma bata kai Maizaman kanta ba dan ita kanta kyau ce
Tana kawowa bakin kofar taji sai yabon minister A ke yanayin fuskar ta yasoma canzawa ɗan tsaki taja tafasa shiga ta tsaya tace" kawai kigaya mata zuwanmu ni bazan shiga ba just kisame ni A play gram kawai"" bata jira ansar taba tawuce
Girgiza kai fauzy tayi Afili tafurta"" wannan wace irin tsanace kike ma mahaifin ki haka???""
```(NI KAM AI ƘWALALO IDO NAYI DANAJI AN ANBACE BABANTA TA TSANE BABAN TA?? TOFA KAJI,,, WANNAN SHINE SECOND TO THE LAST FREE PAGE INSHA ALLAH SAURA ƊAYA DANAYI ƊAYAN PAGE TO FREE PAGE YAƘARE IDAN KINA BUƘATA 09030835117 TO KI ANTAYO A WANNAN NUMBER)-```
Wurin motar ta kawai tanufa tadaɗe Acikin yanayi mara kyau kafin zuciyar ta tace" meye ruwanki dashi Ai yanzu shi ba Mahaifinki bane ko kinason duniya tasan shine ya haifeki?''
Afili tafurta"a'a bana buƙatar sake ganinsa a rayuwata balantana harya ansa sunan Ubana na tsaneshi ni banda uba ni kawai """MAIZAMAN KANTA TACE"''
*OH IKON ALLAH KOMEYE SILAR DIKA WANNAN??? TO BANACE BA A YANZU AMMA IDAN MUNA TARE ZAMUSAN MEYE SILAR DIKA WANNAN A GUN MAIZAMAN KANTA*
Securites takira tace"dan Allah waɗannan kuje dasu office ɗin mama waɗannan kuma kurakani dasu a play gram""
"to madam"
Hakan takasance
Ƙasan gun grass carpet ne tsanwar shar ga Abubuwan wasa dayawa jera kayan A ƙasan tayi kafin tanufi inda marayun kezama dan takirasu
.......
Fauzy kuwa da sallama tashiga dikansu suka kalleta kallo ɗaya Shureem yamata da Ansa sallamar ta yaɗauke idansa daga kanta
Sameer kuwa kasa ɗauke idansa yayi daga kanta yanajin wani irin yanayi game da ita
Sannu ku kawai tace
Kamar bazai ansaba yace"yauwa sannu" sameer kuwa ƙara dasƙarewa yayi dajin sweet voice ɗin ta yama kasa koda ƙwaƙwƙwaran motsi
Mama tace"a'a yarana kun ƙaraso kennan?? ina ɗayan ƴata AMREESH???
Wani iri yaji da anbaton sunan Aransa yace"inama yaga mamallakiyar wannan sunan sunanta yahaɗu Akwai yuwuwar itama takasance kyakkyawa
Zuciyarsace ta ƙwaɓesa dacewa inaruwanka da dika wannan? ɗan yamutsa fuska yayi Alamar baidameshi ba
Fauzy tace" tana play gram gun yaran"
Shigowa dakayan securites sukayi sukace" daga madam ne""
Mama tace'" bazaku daina wahala ba ko ƴata?'"
Murmushi tayi wanda kyanta ya bayyana
Taƙara ruɗar da sameer
Cikin girmama d sinne kai ƙasa tace'" ba wahala mama kuma ni bani cikin wannan dika Aikin AMREESH ne""
Mama tace" ai ina mamaki yarinya kamar ta dason taimako haka kullum cikin ai ko da saƙo take yaran sun shaƙu da ita sosai""
Fauzy taca"ai akwaita dason yara ne tanada tausayi ba abinda ta tsana kamar ganin kukan yaro batason ganinsa A damuwa musamman marayu""'
Jinjina kai mama tayi tace'Allah kabata ƴaƴa nagari masu tausaya mata Allah yafiddaku wannan rayuwar"
Aɗan sanyaye tace"Ameen nizan ƙarasa gurinta""
Batajira ansar taba tafice dan dik ta takura da irin kallon da sameer kemata Ammafa kykykyawa ne Tafurta Ahankali
Taƙarasawa tahange yaran A zaune dik sunyi wani iri tausayinsu dama tausayin kanta tayi tayi zaman ƙaɗaici itama kafin tadawo MAIZAMAN KANTA!
Da murmushi kan fuskarta tace"KU ƘAWAYE NAHHH"""""
Dika yaran suka juyo
Ware hannaye tayi Alamar suzo
Aiko dagudu sukayo wurinta suna murnar ganinta tare da faɗin oyoyoyooo Aunty
Rungumeta sukayi naɗan wani lokaci kafin tace"muje muhuta ko?""
Bin bayanta sukayi cike da murna sunsaba da ita sosai har gaggawar jiran week end suke kawai saboda suhaɗu da ita
A ƙasan grass carpet ɗin dik suka zauna sunzagaye kwalayen data Aje A tsaka buɗesu tayu kafin tace"kowa yasha mana"
Da murna suka ɗiɗɗiba choculates biscutes Alawas ice-crem sai sha suke
Itama ice-crem ɗin takesha haɗuwa da yaran yakab sata fariciki yakan tunamata mahaifiyar ta lokacin da take ƙarama dasuna tare
Fira suka shiga yi suna dariya ita kanta dik ta manta damuwarta ta biyemusu sai dariya take
Fauzy taƙaraso tazauna taja choculates tafara ci tace'Ah badai Auntyn ku kukafi so ba ko? to nayi faɗa daku""
Atare sukace"a'a kema auntyn muce ai kuma munasonki dayawa"'
Dikansu dariya suke
Mama tace"muje kuga yaran ko??"
dasauri sameer yace"to" yamiƙe dan yanason sake ganin wannan babyn
Tindaga nesa kakejin hayaniyarsu
Mama tace"to yaufa ai Amreesh tazo basauran wani maraici""
Shuraeeem dai Aransa yanajin wannan Amreesh ɗin tafara burgesa saboda halinta
Tinda yahangota yaji gabansa yafaɗi wani irin Abu dabazai iya misaltashi ba yaji yasoke ZUCIYAR SAAAAA................
NIDAI MUJAHEEDAH NACE SO NE💃💃💃💃💃
COMMENTS AND SHARE FANSSS
My whtsapp nob 09030835117 or 07031012948
*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[14/11 12:44 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *MAIZAMAN KANTA-*
""""Paid book"""
FREE 🅿️ 9&10 Last free page
*STORY AND WRITEN BY✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN-*
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*⚜️©J.A.W📚🖌️
*Littafin ƙuɗi ne*
14/11/2021 SUNDAY NOVEMBER
```WANNAN SHINE LAST FREE PAGE INSHA ALLAH DAGA WANNAN BAZAKU SAKE GANIN POSTING MAIZAMAN KANTA BA SAI KUNBIYA MAISO YAGARZAYO 09030835117 KADA KISAKE ABAKI LABARI DAN YANZUNE AKAFARA WASAN, WASA FARIN GIRKI YANXUNE WASAN ZAIƊAU ZAFI KUGARXAYO FANSS AKAN FARASHI MAI SAUƘI XAISAKE MUKUSHI```
Shigowarta gidan kenan tin A compound tahaɗu da Rasheed ƙanen Shurieem kamar bazai kulata ba saikuma yadaure yace"inawuni Aunty samha"
Aɗan yatsine ta ansa"lafiya bro shurieem naciki??""
Ataƙaice yace"a'a"
Dan mugun haushinta yake kanta yafaye rawa ga bariki fuska dik taƙoɗe da bleaching
"inayaje?"
Kikirashi kiji
Rasheed"karainani ko? nace inayaje"?
OPHANS HOUSE yafaɗa batare da ya kalle taba
Sanye take cikin wani shegen ɗinki dik surar jikinta bayyane
Komawa mota tayi tanufi OPHANS HOUSE
Tsaki Rasheed yaja yace"Allah yasa yaɓallaki tin chan banza kawai""
Ice-crem ɗin hannun wani yaron taƙarɓe tamiƙe cikin dariya tace"ni wannan nakeso shizan sha"" tagudu Aiko yabita shima gudu sukafa suna zagaye gurin
Kallonta shuraieem yake bako ƙyaftawa
By mistake taɗan bige da wani icce ai ko tayi baya luuuuu zata faɗi dasauri yamatso yatare ta tafaɗa ƙirjinsa
Jira kawai taji tafaɗi ƙasa amma ga mamakinta saitaji shuru ƙamshin wani turare keta yawo A hancinta buɗe ido tayi A hankali ɗan tsurawa juna ido cikin ido sukayi dikansu atare sukaji faɗuwar gaba kamar ta sak da minister tabayan kansa yake wannan wace irin kamace haka""??
Itako mamaki take yaushe yazogun wayeshi meyasa taji wani iri daganinsa gashi zuyarta saibugawa take fat fat fatt Wannan shine karo nafarko data taɓa haɗa jiki dawani namiji shys bugun zuciyar ta yatsanta
Samha da tinshigowar ta tahangosu Ahaka take wani baƙin kishi yarufeta batasan lokacin da taƙarasa gun ba tafincike Amreesh daga jikinsa ta tureta gefe
Dataimakon fauzy tatsaya bata faɗiba
Ƙarasowar sopy kinen dan samha takirata suhaɗu gun
Sopy tace"lafiya meyafaru samha?""
Tana huci tace wanan karuwar mana tana neman shishshigewa Shuraiee
ƙwalalo ido supy tayi tace lalle wannan karuwar???
Cikin fushi Fauzy tace"dik wanda ya kalleku yasan kunfi cancanta dasunan karuwa karuwar ma kilaki kuma magajiya dube ki dik jeme kamar takarda ga fuska dik bleaching""
Sameer yace"dan Allah kuyi haƙuri ke samha wuce mana"
Kaga dakatamun malam kada kamun hayaniya Akai
Shurieem yace"kaga muje banson wannan hayaniyar"
Nunata da yatsa samha tayi tace"wannan yazama nafarko kuma naƙarshe da zansake ganinki da broh shuraieem domun shi nawa karuwar banza wama yasani ko a uwarma karuwa c...........
Wasu kyawawan maruka har 3 Amrieesh tasauke mata take gefen bakinta yafara fidda jini
/Abinka da fatar bleachinga🤣🤣🤣 Au bari dai nayi shuru🤭🤭 ni Mujaheedah/
Cikin yanayi nafusata tace"idan bakinki zaifurta banzar kalma ga mama na to wllh saina yagalgalaki bazan lamunce cin zarafin mahaifiyata ba ga kowaye, ke kika damu da wannan Abun tanuna Shuraieem nibanga wani Abun burgewa tare dashi ba, kisani ni nafiƙarfinki dama sauran karnukanki nawuce matsayin karuwa saidai A kirani da """MAIZAMAN KANTA!""" kisani ke kinmun ƙaɗan saidai nayi da ubanki Alhj, Badamasi
wucewa tayi Afusace tanufi motarta
Fauzy tabi bayanta dasauri sameer yabi bayanta yana bata haƙuri amma bata kulashiba da ƙyar yasamu taɗan saurateshi tabashi number ta
Samha kuwa riƙe da kumatu sukabarta tana maitsananin baƙinciki wai babanta kenan tana nufin tana tarayya da babanta?????
Shuraieem kuwa tsananin nauyin kalmar MAIZAMAN KANTA sun hanashi koda motsi
Sopy tace"tab tinda tafaɗi haka wllh to tanada bagjet da babanki tabbas ita tafi ƙarfin karuwa saidai MAIZAMAN KANTA! itace takeda kamfanin shoes and galary luxury Sannan itaɗin MAIZA MAN KANTACE bata harka da ƙananan maza saimanyan masu ƙuɗi
Bugu da ƙari itace ƳARRRR......................
*WAYYO HOOOOH LABARIN YAKORO SAIDAI KASH ANAN FREE PAGE YAƘARE*
```AKWAI TAƘADDAMA SOSAI SHIN ITACE ƳAR WA? WANENE UBAN NATA???? MEYA RABATA DA GIDA??? SHIN MAHAYFIYAR TA TANA INA?? MEYE SILAR AMSA SUNANTA NA MAIZAMAN KANTA???
SHIN MEYASA TA TSANE MAHAYFIN NATA? WACECE ITA?? WANENE SHURAIEE? MEYE HAƊINSA DA MINISTER? WACECE SAMHA??? WACECE SOPY??? WANENE SAMEEER??? MEZAI FARU A GABA??? KAIH KAIH KAIH WANNAN LABARIN AKWAI ABUBUWA DA DAMA ACIKI GASHIDAI MUNKORO AMMA FREE PAGE YAƘARE,,, KI HANZARTA KA SHIGOWA LAYI KIBIYA NAKI ƘUƊIN CIKIN ƘANƘANIN RAHUSA DOMUN MALLAKAR WANNAB ƘASAI TACCEN WANNAN LITTAFIN NA MAIZAMAN KANTA 09030835117 INA SAURARONKU TA WANNAN WHATSAPP NUMBER ,, LABARIN YAYIFA💃💃💃💃💃💃💃💃```
*COMMENT AND SHARE FANSS*
My whatsApp number 09030835117 or
07031012948
*TAKU HARKO YAUSHE ✍🏼 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN Marubuciyar📚🖊️📗📱📲 Faherths hot love, Sainakashe mijina', So sirrin zuciya , Raunin macce baya hana ɗaukar fansa! all is free by MAIZAMAN KANTA IS LANDING PAID BOOK "NAƘUƊI NE"" Farashi mai sauƙi*
*ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[15/11 5:33 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *MAIZAMAN KANTA!-* *
^^^°°Paid book^^^°°
🅿️11&12
*STORY AND WRITEN BY✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*
*Not free it's paid if like my book so please paid and rid succefull mind*

*⚜️©J.A.W📚🖌️*
14/11/2021 MONDAY NOVEMBER