Sashe 2
Kanwar Shehu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ma ƙudan kuɗi ta bada domin ai mata wannan aikin {ubangiji Allah ya rabamu da irin halin mummy} ya bata wani kullin magani ya ce wannan a Lipton zaki sa mai, wannan kuma turare ne ki rinƙa shafawa yana jin kamshin sa....!
To to Nagode sosai tashi ta tafi.......sauran aikin kuma sai mu zamu idasa!
*
Jawahir don Allah ki daina ma babba rashin kunya ' kinga wannan fa kanin mahaifin ki ne kinji ko??
"Inno baba Nura ba abinda ya mana ke ma kanki kinsan haka ne, to name don na faɗa masa yaji ba daɗi nidai bazan auri wannan yaron ba wallahi, ba mai min auren dole ta faɗa tare da tashi wajen"
Kamar kullum suna zaune suna cin abinci ita da inno sai ga "Jabiru ya shigo cikin gidan da sallama, ba gaisuwa ya ce ke matata ya akai ne?''
Kallon banza ta watsa masa tare da faɗin ka futar mana a gida wallahi ko na tara ma mutane sha_sha kawai mara ilimi...!
Nuna kan shi yake tare da faɗin Ni kike zagi? Wallahi sai na aure ki ko kina so ko baki so ki rubuta ki aje ya fice gidan....
Inno tace Ohh mu muna ganin rayuwa amma zanyi maganin wannan mutanan!.
Ƙarfe goma suka shirya domin tafiya Katsina "Alhaji ne ya karo masu kaya domin tsaraba ɗin'' mummy ta fito ita ma ta murmushi irin na muna fukai tana masu sallama!
Aunty ta ce Abeed ga amanar sister nan .......
[10/25, 5:27 PM] Fatima Fans: 🦋*ƘANWAR SHEHU*🦋
EP 4
By Nanamaryama
*TEAM WOW 3 ELEGAN WRITTERS*
*ƘANWAR SHEHU*
*Nanamaryama*
*RIKICIN DUNIYA*
*MEENAT A YAN DOMA*
*GIDAN AURE NA*
*OUM SHARIFAT*
Posting Room👇🏼
https://chat.whatsapp.com/FUeULeu12Is1lcTscF5Je6?s=cl&p=i&mlu=4
Comment section👇🏼
https://chat.whatsapp.com/DrrHAf8xE7P56YCUZkhGlG
بسم الله الرحمن الرحيم
Aunty wannan yarinyar sai kin ban amanar ta kenan? Gaskiya bazan ɗauka idan ta mun a hanya ma sai na zane ta balle can da zan mata hukunci mai tsoka ya idasa maganar da murmushi a fuskar har dimple din sa na lotsawa..
Alhaji ya ce'' agaida jadda sai yazo in Sha Allah " motar suka shiga tada motar ya yi suka masu sallama suka fito har sunzo get sister ta ce ba zata ba ita ta fasa, ta fara kewar aunty tun yanzu.!
Ya kalle ta tare da faɗin ikon Allah kin manta jiya kika takura sai an tafi dake? Ko kin manta ne na tuna maki ya wullama ta harara....
Kanta ta ɗukar ƙasa tana ƙwalla.... Abeed yace wallahi ko kukan jini zaki bazan komar dake ba har sai mun je, mun dawo sannan ya kunna karatu suratul Yusuf yana saurara, Abeed mutumin ne mai san karatun addini na boko ma ba'a baro baya alhamdulilah ta ko wanne ɓangare bai da matsala, minti 30 da tafiyar su barci ya ɗauke ta...
*
Mummy yanzu wannan shi zan zuba masa a lemon? Ta nuna mata ledar da ta bata..
Ehh kuma wallahi kada ki mun hauka' wallahi idan kika kuskura ki bari aka gani ko kika min ba dai-dai ba tabbas auren ki da "Abeed" fa bazan bari ya yiyu ba saboda nima ba kimin abinda kika min tabbas!..
Mummy wace ni na maki shirme, ta faɗa tana rufe fuskar ta irin ta ji kunyar nan...
Ɗakin ta ta koma ta ci-gaba da chat a waya!
*Wacece zubaida*
Ita ƙanwa ce ga "mummy" (hadiza) tunda ta kyalla ido taga gidan iyayen ta basu dashi take cikin damuwa, daman zubaida akwai ta akwai san ƙarya a rayuwarta, ko makarantar su bata ƙawance da ke idan har gidan ku basu da kuɗi anan ne ta samu sunan zubee money, Hadiza ta taba aure da ta fito ne Alhaji wata rana yaje kasuwa ya haɗu da ita, kuɗin ta sun zube ta shiga damuwa sosai tun daga wannan taimakon da ya mata shikenan take san shi, tun Alhaji bai amince mata ba har ya amince suka fara soyayya ya aure ta, ga ta da mungun kishi ko lokacin da ta auri Alhaji akwai su "Abeed da Maryam"(sister) idan ta ga Alhaji na masu wasa wani haushi take a ranta, Alhaji mutun ne mai san yaran sa ga kulawa da yake masu tun daga nan mummy taji ta tsani aunty ita da yaran ta, amma ta kudiri niyar raba su wannan shine cikekken tarihin zubee yar wanka...
*Back to story*
Basu isa garin bakori ba sai la'asar lokacin da suka isa jikin "sister duk yayi evening 😀 ta gaji sosai sai barci take yi kamar wadda tai maye" yace Allah sarki baiwar Allah ta gaji, ɗan buga mata ka faɗa ya yi domin ta tashi, firgit ta tashi da addu'ar tashi daga barci ta ce wai Hamma har mun iso??
ina ga so kike mukai dare da bamu zo ba komi? Ni dai Please sauka muje Cikin gidan don wallahi na gaji over ya idasa faɗa yana kallon tare da mata murmushi, hannun ta ya kamo tunda yaga bata da alamar tashi ya fito da ita cikin motar....!
Wallahi nagaji sosai kamar ni nayi driver ɗin..!
Wani kallo ya watsa mata tare da faɗin Ehh man ce ke kika kawo mu gashi ma yanzu mun iso, ni matsa kada na buge ki, ki ɗauki wannan ledar dai ki shiga da ita ciki......ledar ta ɗauka ta shiga cikin gidan da sallama a bakin ta, jadda da ke zaune tana sauraron gidan rediyo na FM Funtua taji sallama kamar ta taƙwarar ta, ɗaugo kan da zatayi tai ido biyu da kyakkyawar yarinyar da take cike da so da begen ta, ita kanta da sauri ta idasa inda take ta rungume ta tare da faɗin "jadda yau dai Allah ya kawo mu domin ganin ki, wallahi munyi missing din ki jadda naga kin kuma wani kyau kamar wata budurwa?''
Jadda da murmushi ta ce''to idan banyi kyau ba to mai kike so nayi, kaji mun mata ta faɗa tare da dungure mata goshi hannun ta ta kama suka shiga ciki a palo suka tsaya ta faɗa kan kujera tare da faɗin wash Allah na!''
Duk kayan boot ɗin ya fito dasu, almajiri ya samu ya shigar mai dasu sannan ya shiga ciki "jadda" ce ta zo ta rungume sa tana masa oyoyo oyoyo daɗi ne ya kama shi kamar me ta ce yau ango na ke tafe lalle ina cikin alheri dumu dumu..
Dariya yasa mata tare da gaida ita cikin ladabi, ya ce ina uncle bash da mummy teemah??
Alhamdulilah"uncle bash dai yanzu zai shigo gidan, teemah kuma tana gidan ta kila Friday su shigo"..
*Aunty*
Zaune take kan kafet tana cin abincin ta sai ga wayar Alhaji ta dafa mai tsomo da duwon shinkafa, shi mutun ne mai bala'in san abincin gargajiya ko da yace ma mummy ta masa bata yi shiyasa idan ra'ayin abincin ya tashi ya ke kiranta tace badamuwa in Sha Allah zata yi tana aje wayar zubee ta shigo ta fuskar da murmushi ta ce aunty barka da hutawa?
Alhamdulilah zubaida!.
Uhmm daman zuwa nayi na tayaki fira naga mai surutun ba tana' ko idan akwai aiki sai na maki shine nace bari nazo..
Ita dai aunty har ga Allah zubee tana burge ta saboda yadda yarinyar take a natse bata da wata matsala a rayuwar ta ta ce'' zubee tom badamuwa Daman yanzu muka gama waya da Alhaji zai ci tuwo sai a daura masa bari na gama muyi tare ko?''
A'a gaskiya "aunty kina dani ace sai kin shiga cikin nidai zanyi ni ɗaya!''
Okay we can go now yata komi asa enough don Allah..
Daɗi har cikin zuciyar ta zata ai watar da Abinda take so, kitchen ɗin ta shiga miya ta Fara daurawa anan ne ta fito da maganin ta zuba ciki tuwon ma saida ta zuba masa kaɗan sannan ta ci-gaba da aiki sai da ta kusa gamawa ne "aunty" ta shigo cikin kitchen ɗin tare da mata sannu tasa mata albarka ta ce Masha Allah zubee kinga yadda kamshi ke tashi kuwa? Gaskiya kin iya girki sannu da kokari...
Murmushi tai cikin zuciyar ta tare da faɗin ƙarshen farin cikin kin kine yazo a gidan wallahi sai kinyi dana sani tabbas, a fili kuma ta ce Nagode sosai aunty!
Bakomi bari na dafa sobo tunda kin gama da wannan ko? Sai na rage maki da shi..
No zan dafa shi ma in Sha Allah yanzu kada ki damu kanki..... okay badamuwa ina zuwa sai naje part ɗin Alhaji na gyara idan kin gama ina can kinji ko?!
Ehh dadi kamar ya kashe zubee saboda komi ya tafi mata need...
Baba Nura ya kira matar shi yace yanzu saboda irin tabewa irin taki a hana ɗan mijin ki aure amma kice kinji daɗi yanzu haka adalci ne? Saboda Allah ba zaki ji tausan yaron nan ba saboda me?
Nifa bawai naji daɗi bane a'a tun farko kai ka lalata shi ya koma haka miyasa nace haka duk Abinda zai yi baka kwaɓa masa, duk Abinda yake so shi yake yi yaron nan ga raina manya ga shaye-shayen da yake ta ina ko. Zan so a dauki yarinya mai tarbiyya a bashi Allah na tuba ai ko da an cuceta!...
Tunda ta fara magana yake kallon ta saboda maganar tata mai zafi ce tabbas matar nan bata ƙaunar sa, kuma bai so ya sake ta saboda akan "jibril'' ya auri mata da dama kuma sun rabu saboda basu san shi suna suna mai tarbiyya shine dalili ya ce wallahi da ace zan iya rabuwa dake da tuni na wuce da ajin ki ya faɗa rai ɓace ya tashi ya tafi waje!....
Jibo harta mata yana bi taya za aba yar mutane mai mutunci ko don an ga mahaifin ta ya rasu haba "malam in Sha Allah bazata auri wannan yaron ba" tana zaune nan inda ya barta ya shigo a make tare da faɗin keeeee a ku..ya.. ina..wu..ni.. ji..ya.. na..ga..ki..bar..ci.....
Ohh innalilahi wa'inna ilahir raji'un ubangiji Allah ya yaye maka wannan damuwar dake damun ka' kai da Musulmai baki ɗaya!!
Wai daman ke ...ce... Anan... Na..gai...da...ki!
Tashi tai ta bashi waje da shirmen da yake mata...
Continue

EP 5