← Book details Kanwar Shehu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 3

Sashe 1

Kanwar Shehu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

[10/25, 5:27 PM] Fatima Fans: 🦋*ƘANWAR SHEHU*🦋
EP 2
By Nanamaryama

*TEAM WOW 3 ELEGAN WRITTERS*

*ƘANWAR SHEHU*
*Nanamaryama*

*RIKICIN DUNIYA*
*MEENAT A YAN DOMA*

*GIDAN AURE NA*
*OUM SHARIFAT*

Posting Room👇🏼

https://chat.whatsapp.com/FUeULeu12Is1lcTscF5Je6?s=cl&p=i&mlu=4

Comment section👇🏼

https://chat.whatsapp.com/DrrHAf8xE7P56YCUZkhGlG

بسم الله الرحمن الرحيم

Baba Nura ya tsaya kallon ta saboda yarinyar ta bashi mamaki kamar bazata iya faɗar haka' sai gashi ba kunya ba tsoron Allah tana faɗa ma mahaifin ta wannan maganar ya ce'' Jawahir ke yanzu ni kanin mahaifin ki kike faɗa ma wannan maganar?". A'a baba ni ba magana na faɗa maka ba illa gaskiya! Tunda baba na ya mutu ka ƙara waiwaya mu nida mahaifiya ta ? Tun lokacin da aka raba gado ku ka amshi nawa waye ya ƙara taimako na? Daga kai har "gwaggo ba wanda ya kara zuwa wai ya ga ya muke ci game da rayuwa, sai yanzu za'a zo ace wai aure a'a bazata sabu ba bindigar soja a ruwa wallahi ta idasa maganar tare da barin ɗakin!"

Ehh!
Lalle "dije kin koya ma yar ki rashin kunya tabbas, ku tabbatar da magana ta sai na aura mata shi ko tana so ko bata so bai daman ba abinda ke gaba na shi zanyi, ya tashi ya fita fuuuuu...."

Bayan a wanni

Inno ce tare da jawahir zaune a kan tabarmar kaba suna cin abincin rana ta kalli jawahir tare da faɗin mi yasa kika ma babanki haka? Ƙwalla ce ta kawo cikin fararen idanun ta ta ce'' wallahi bana san auren wannan mai shaye-shayen inno taya zai ce zai min aure da shi? Nidai bana so kuma ni karatu zanyi ba aure ba yanzu, ina so na zama likita yanzu idan aka min shi ai za'a lalata min shiri na ta idasa faɗa tare da matso ƙwalla!"

Ita kanta inno ɗin tausan yar ta ya kamata ta ce'' to ki daina ma babba rashin kunya don Allah rashin kunya bata da ƙyau fa nan dai ta cigaba da mata nasiha mai ratsa jiki......"

*Baba Nura*

Yana tafe yana ni wannan yarinyar zatayi ma dibar albarka? Kamar ni babanta ai da uban nata na raye ba zata yi haka ba, amma yanzu tunda ko tai min haka zata gani a ƙwaryar shanta gida ya faɗa ko sallama babu, matar da ke tsakar gida ta ce "malam lafiya nake tajin maganar ka tun kafin ka shigo cikin gidan??"

Hmmm!.

Bari ke dai naje gidan su wannan yarinyar ne kan batun auren ta da "jibo amma ta watsa min ƙasa a ido wai bata san shi, ita ba zata iya auren mai irin halin sa ba!''

Ohh to kai "malam duk wata mace mai hankali ai ba zata so ta auri jibo ba duba da halin da yake ciki ni kaina na goya mata baya wallahi, taya mace mai hankali da natsuwa ace za'a ɗauka a ba wanda ko sallah bata dame sa ba a'aa ba zai yiyu ba auren budurwa da ciki ba...!

Ikon Allah ashe ina da maƙiya dai a cikin gidan dole na tashi tsaye tabbas...

*
Zaune suke a falon Alhaji suna cin abinci "aunty ta kalli Alhaji tare da faɗin ina san zan yi tafiya gobe?"

Kallon mamaki yake bin ta da shi tare da faɗin na faɗa maki bana San sai unguwa tazo gab sannan kice min haka ko? Amma kinki dai nawa yanzu mai kike so na ce maki kenan?

Ɗan marairaicewa tai kamar zatayi kuka tace" haba Alhaji ayi hakuri yaron ƙawata ne bai da lafiya suna asibiti shi ne zan je ayi hakuri naje ta idasa maganar da alamar lallashi.."

Okay ya faɗa!

Wani dogo ne shi ba fari ba ba baƙi jikin sa ɗauke da farar jallabiya da baƙin hula fuskar sa ɗauke take da saje idanun sa farare tasss ya shigo cikin falon tare da sallama a cikin bakin sa.....wata Young girl ta taso da gudu ta tana faɗin "hamma well come fatan ka dawo lafiya?Hamma muna ta jiran ka mu ci abinci baka dawo da wuri ba har mun fara ci fa kana waje!''

Ohh sorry sister wallahi ina can masallaci ne, ai yanzu dai gani muje ciki ɗin..

Mummy dake gefe ta ce'' ina ka tsaya ne?"

Mummy masallaci waya mukai da ogah ne shi ne dalili..

Alhaji ya ce'' nidai yau bazan ba hamma abinci ba, yaje matarsa ta bashi idan yana da ita!''. Duka aka sa dariya saboda kusan kullum sai Alhaji ya ce haka Abeed ya ce'' uhmm Ni dai ayi hakuri kada a hora ni aban ko Lipton ne!''

Aunty tunda ta gama cin abincin tai masu sallama zuwa ɗakin ta da minti 30 da tafiyar ta ita ma ta tashi zata tafi, mummy ta ce'' aunty zubaida ke ma tafiya zaki ne?"

Ehh! Mummy ina san yin guga ne yanzu..

Okay!

Falon ya rage daga mummy sai Abeed da Alhaji da sister (meenal) Lipton aka sa mashi ya fara sha ana yi ana fira Alhaji ya kalli Abeed ya ce" kodai sai mun kai hoton ka masallaci ne mata su zo su duba ko zakai kasuwa"

Lipton din da yake sha ya ƙware sa, sai tari taya kamar shi ace za'a kai hoton sa don bai fitar da matar aure ba gaskiya, mummy dake gefe tai murmushi dai tare da faɗin ina ga dai da alama Hamman sister dai yai kwantai aka sa dariya..... Ya ce'' wayyo papi kada akai in Sha Allah very soon zaku ga mata ta da zan aura nidai a cigaba da min addu'a Allah ya ban ta gari shi ne fata na, but gashi yanzu an tura mu aiki ya bata rai abin da ya fi ban haushi ƙauye ma aka tura ni da Haroon fa ko wuta babu wayyo Allah na ya ida sa maganar kamar zai kuka...

Alhaji ya ce'' sai ku koyi darasi a cikin rayuwa ai in Sha Allah lafiya lau zaku dawo kada ku damu kaji My son ya faɗa yana ɗan buga mai kafada"
Mummy ina so kafin na tafi muje ingaida su "jadda tunda idan muka tafi zamu kai almost 1 year ko to 2 year in Sha Allah!"

Okay yaushe zaka tafi kenan?
Sister dake gefe ta ce'' mummy please nima zani don Allah!"

Aunty da tafi ta kai tsaye ɗakin ta ta shiga ta kira kawarta tare da faɗin Please don Allah gobe zaki raka ni wajen boka saboda naga asirin yana neman karyewa, tana cikin wayar ne zubaida ta shigo ciki ta ce'' Aunty wallahi ina san Abeed kada ki bari na rasa shi!'"

Ta ce........
[10/25, 5:27 PM] Fatima Fans: 🦋*ƘANWAR SHEHU*🦋
EP 3
By Nanamaryama

*TEAM WOW 3 ELEGAN WRITTERS*

*ƘANWAR SHEHU*
*Nanamaryama*

*RIKICIN DUNIYA*
*MEENAT A YAN DOMA*

*GIDAN AURE NA*
*OUM SHARIFAT*

Posting Room👇🏼

https://chat.whatsapp.com/FUeULeu12Is1lcTscF5Je6?s=cl&p=i&mlu=4

Comment section👇🏼

https://chat.whatsapp.com/DrrHAf8xE7P56YCUZkhGlG

بسم الله الرحمن الرحيم

Wani kallo mai wuyar fassara tai mata tare da faɗin don Allah "zubee ki bari na gama kashe wannan wutar tawa Please, nace maki indai Abeed ne kin Aure sa kin gama ma ki kwantar da hankalin ki kawai ta idasa faɗa tare da dafa mata kafada"........Ohh mummy shikenan nidai ina jira kada nazo ina jira kuma na rasa sa don naji ana maganar auren sa, so ki yi duk ƙoƙarin da zaki ki samar min shi ta faɗa tare da fita ɗakin!!..

Sako ne ya shigo wayar ta ta ɗauka domin ta gani number ƙawar tata ne ta turo mata test kamar haka “Hajiya ki kwantar da hankalin ki na samo mana wani sabon malami a Niger ne so ki shirya muje can ɗin gobe, aikin shi kamar yankar wuƙa yake”...

Ohh Allah ya kaimu sai nazo ta tura mata da reply din ta!.

Washe ƙarfe tara na safe suka haɗu a darling table domin yin break fast "Aunty ce ta haɗa ma kowa lokacin Abeed yana wajen motsa jiki, daga can ne ya shigo zubaida ta tashi ta gaida sa ta haɗa masa sai wani shige masa take kamar wadda zata haɗiye sa, ta ce hamma Abeed ina so zaka min wani assignment please!''

Okay kawai ya faɗa sai ki tura min ta was app' zan maki na turo maki badamuwa...

Ohh "Hamma na ɗauka ai anjima idan kadawo zaka min but kuma naji kana maganar wai was app nidai zan zo ai min a fili Yadda zan gane karatun {munahuka yadda zata kalle sa da ƙyau 😅} don Allah!''

Baya san magana da yawa ya ce'' don Allah zubaida kiyi hakuri na maki a can banda lokacin da zan maki a fili but yau ina san zuwa wani gu ne kinga ko banda lokacin yin sa a haka..."
Minti 30 suka ɗauka ana kari Alhaji ya tashi ya tafi aiki kowa ya koma part ɗin sa shi "Alhaji indai yana gari to kowa haduwa yake a karya tare da shi sai dai idan bai gari ne kowa yake yi bangaren sa"..

Abeed ya ce''Aunty gobe nake san zuwa fa...''
Ohh ubangiji Allah ya kai mu lafiya dai but yau sai a shiga kasuwa ai masu tsaraba dai ko?..

Ehh!

Mummy

Wallahi kawata ina ganin asirin da nayi ya fara karyewa, saboda Alhaji gardama yake yake min gashi kuɗin da yake ban ya daina, ke nifa naga jalala cewar mummy!..

Ohh gaskiya na tausaya maki yanzu dai kafin muje can ɗin ko zamu fara zuwa gidan malam Babba? Muga ya abun zai kama.... Toh kawata duk yadda kika ce!..

Gidan Malam Babba suka nufa suna shiga tai sallama ya ce'' keeeee ba a mana sallama anan gidan kuma ta baya ake shigowa". Canzawa tai ta koma ta baya ta shiga ya ce mai ke tafe dake??

Uhmm Alhaji Alhaji ne, duk ta rude yace nssan mai zaki ce' bai baki kuɗi sannan kuma kina san raba shi da matar sa da yaran sa...!
Eh haka ne..

Kin samu amma kuma sai kin kawo mana kwan sauro da idon maciji guda huɗu jan macijiya ma muke so...!

Ido ta zato tare da faɗin wallahi ban san ina zan samu wannan abin ba, bansan ta ina zan fara ba........ Okay ki bada kuɗin sai a ba aljani ilgusu ya kawo!!
Chapter 1 · 0% Book details