← Book details Jikar Iya Delu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 7

Sashe 6

Jikar Iya Delu Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Koda suka fito itada Amina a dining table suka Sami kowa nagidan daga iya delu har Maah da Abba Al'ameen da yaya nazeeru Wanda seyanzu yasamu damar zama cikin gidan,,,,k'arasowa sukayi suna gaisarda mutanen gidan,,suka amsa musu cikin sakin fuska, hajja kuwa cikin sauri tarugimi ita tana fad'ar iyan hajja kintashi lpy? "Lpy qalau hajjojona kingani anhad'ani da k'arangiyar birni wai azuwan abun Karin kumallo sabida falsafa irinta bilki...Baki hajja tatura gaba cikin shagwab'a tace allah iya idan kinaso mushirya kidena aibatamin uwa mi maah tayi Miki kike hantaranta ko kunyarmu bakyaji allah se Abba ya auro me idon mujiya wadda zata zage ta lakkad'a Miki dan banzan duka zakiyi hankal...tsit tayi tana zare Ido batareda tak'arasa abunda take fad'aba sabida tsawarda Abba yadoka mata cikin tsare gida yace allah hajara idan kikasake wannan zancen Sena Sab'a Miki agidannan.

"Eyeee tab d'ijam lallai kam yau akeyinta inji uwar Karuwa Ganin yartada gutun Mari, "yo auwalu agabana zakace zaga Daki hajja? Dan mutuwa tarufe Idon mahaifiyarta shine zaka gwada mata wariyar launin fata kanunamin ba Kaine kahaifetaba lallai auwalu Doline kayi Hakan tinda mune muka kawo kanmu gidanka shikenan yanzu abunda zakamin kenan, tak'asance tana sakin marayan kuka tareda d'auko hab'ar zanenta tana goge k'wallar Idonta.....galala duk sukayi suna kallonta cikin mmkin lamari irinna iya delu yanzu fisabilillah wannan adilcine tayiwa Abba? Takawa hajja birkinefa yayi akan tayimata tsura dudda cewar itace taja Amma ga yadda tajuye abun lallai halin ita se ita. Al'ameen yafad'a aranshi...shiko yaya nazeeru cikin Jin haushi yace wlh iya bakiwa kowa adici shiyasa wannan marar kunyar keyin yadda taso tinda Babu. Dakatardashi Abba yayi ta hanyar d'aga mishi hannu. Aiko cikin fishi yatashi tareda barin parlor gaba d'aya.. tab'e Baki iya tayi tana kwada mishi harara domin tinda yafara maganar tabar kukan Dama bawani kaiwa ciki yayiba, afili tace ohomaka dai. Amina zatayi magana maah ta harareta Hakan yasa tayi shiru da Bakinta hajja kuwa harta fata cika tana huruwa kamar wadda ake k'arawa iska cikin mmki maah ta kalleta Ganin yadda kamannin keneman sauyawa lokaci d'aya tace "hajarah lpy kuwa tafad'a cikin mugun mmki da tsoro, Hakan yasa kowa yamaida hankalinshi kanta...aiko cikin sauri hajja tadawo yadda take tareda k'ak'alo murmushi tace lpy Lau maah miyafarune? "Hummm tasauke ajiyar zuciya kana tace bakomai kuci abunci. Daga Hakan bawanda yak'ara cewa komaiba sukaci gabadayin breakfast d'insu suna mmakin iya delu, itako tayiwani fiki fiki da Ido tin lokacinda taji maah natambayar hajja lpy. Su iya delu hukuma LoL 😂

Shikuwa Mercial Ahmad yaudai ahakan yawuni ba sallah basalati da azababben ciwon mara har akayi la,asar Yana,anan inda hajja tabarshi Babu ko gingidi balle bacci wannan wunindai yayiwa Mercial Ahmad tsawo da nauyi abundai se Wanda yagani,,,seda akagama sallar la'asar ne yasamu zarafin motsa Hanna yenshi sabida maganin yafara sakinshi Hakan yasa yafara yunk'urin tashi dak'arfin addu'a yasamu yamik'e domin Dama maganin na sihirine bawai na asibitiba tinda dai baradai nayishiru.🤭 Bayan yasamu yamik'e Dakyar yashiga bathroom d'inshi yayi wanka da ruwan zafi sosai kana yayi alwala wafito, sallaya yashinfid'a daga zaune yafara Ramakon sallolinda ke kanshi nawinin yau. Azzahar yayi daga zaune bayan ya idarne yaji yak'ara Jin k'arfin jikinshi Hakan yasa yamik'e yayi la,asar atsaye seda yagama duka yayi addu,o,inshi kana yakoma yakwanta Yana anbatar sunan allah domin jikinshi yasaku Amma ciwon mara yafi k'arfin shi idonshi kawai yalumshe Yana saurarar makomarsa...!

Kuyi hak'uri dajina kwana biyu wlh banada lpy Wanda seda yakainiga kwanciya hospital Amma yanzu alhmdllh nasamu sauk'i sedan abunda ba'arasaba kutayida addu'a allah yanunamin nagama wanna book d'in lpy domin sabida jinkirin danayi wurin typing d'inshi har wasu ke kallon banice ke typing d'inshi ba kawai dai nawasune nake sata😂kujifa kitayaya Hakan zefaru??🤔 To Allah yasa mudace. 🙏

Autar alher ✍️

*JIKAR IYA DELU*

Page 27 & 28

"Gabaki d'aya ya kud'und'une jikinshi wuri d'aya Yana makarkata Wani irin gumi ke keto mishi tako mishitako Ina....acan waje kuwa captain basheer ne zaune shida Munir suna fira can seya Kalli Munir d'in yace "nifa Ina mamakin fitar Sr agidannan batareda mota ko d'aya ba Kuma tinsafe ace haryanzu bedawoba Anya kuwa bawani abun bane kefaruwa? "Humm gaskiya kam akwai abun dubawa anan kodai mugwada kiranshi muga nidai abun yabani mamaki. "Okay gaskiya kam kirshi kaji. Waya yad'auko yashiga Kiran Mercial Ahmad Amma harta katse bed'agaba kusan kira 5 bed'aga ko d'aya ba, cikin mmki captain basheer yace wlh be d'aga ba Kai baradai naduba ko yabar wayarne yamik'e cikin hanzari yanufi part d'inshi, betsaya a perlor ba tinda yasan bayanan kaitsaye bedroom d'inshi ya haura tinda damacan amininshi ne dudda yana oganshi awurin aiki Amma amininshi ne tinna yarinta. Turo k'ofar bathroom d'in yayi yashiga tareda maidawa yarufe jiyowarda dazeyi kawai yaga mutun kud'und'une atsakiyar d'akin cikin mamaki yak'arasa inda yake cikin tashin hankali yake fad'ar Ahmad lpy kuwa? Domin yau Babu ba'asin Sr ko y'allabai 🤭

Yana zuwa yarik'oshi Amma seyaji jikinshi zafi rad'au gashi se karkarwa yakeyi Yana dafeda mararshi Kuma dudda Hakan gumine ke keto mishi tako'ina,,cikin tashin hankali captain basheer yace innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un Dama bakada lpy ne? Yafad'a agigice Yana zaro wayarshi domin yakira Dr Amma seya d'ago cikin k'arfin Hali yarik'e mishi hannu yana girgiza kanshi alamar karya kira kowa, kamun yabud'e Baki Dakyar cikin k'arfin Hali murmushi is very slow yace "bani injection kawai nayi zansamu sauk'i. "Ya salam captain basheer yafad'a kamun yace wace injection d'in zanbaka? Bece mishi komaiba se Paper daya janyo yayi Dan rubutu Akai kana yamik'a mishi... karb'a yayi Yana duba rubutun kamun yanufi box d'inshi na kayan asibiti yabud'e cikinko sa'a yasamu aciki d'aukowa yayi yakowo mishi. Cikin k'arfin Hali yazuk'i ruwan allurar yayi kanshi, kana yamik'awa captain basheer yakoma ya kwanta. Kusan minti 10 Yana ahakan kamun yafara Wani irin juyi Yana k'ank'ame jikinshi wuri d'aya Yana sauke numfashin wahala Dakyar can Kuma seya lafe yadena murkususun kamar bashiba. Se alokacin captain basheer Dake kallonshi cikin tausayawa yasauke numfashi sa'annan yamik'e yajifarda allurar yadawo, kusan minti 30 Yana ahakan kamun yamik'e tsaye duk sumar kanshi tarufe mishi fuska ko kallon captain basheer beyiba yashige bathroom d'inshi kawai...murmushi captain basheer yayi kamun yamik'e Yana fad'ar jarababbe kawai aitinda kasamu lpy to alhmdllh mik'ewa yayi kawai yabar part d'in gaba d'aya.

Shiko kusan minti 30 dashigarshi sa'annan yafito d'aureda towel a k'ugunshi mirror yanufa Yana gyara jikinshi Amma gabaki d'aya hankalinshi nakan yadda zeci uban hajja domin mamakinta yak'i barin jikinshi gefe d'aya Kuma Yana mamakin yadda Al'ameen yashigo begansuba Kuma yanada tabbacin begansuba din domin a yadda suke tabbas inda yagansu tashin hankalin da zeshiga bazebarshi waskewaba yayi kamar bega komaiba, cije lips d'inshi yayi kawai yana cigabada shirinshi.

Hajja kuwa tinda suka Koma bedroom d'in Amina itada aminar bawanda yak'ara fitowa ita tana gudun tafito tahad'u da ya Ahmad sabida tasan Doline seta karb'i hukuncin laifinda tamada, itako Amina haushi iya delu ne yahana fitowa domin tabbas idan tafito tayima maah Wani abun agabanta seta Maida mata nartani sedai Abba yadaketa shiyasa gara tayi zamanta....wannan dalilinne yasa har Ahmad yashigo yafita Basu had'uba.

Yaya nazeeru kuwa yau yatinada anty larai d'insa Hakan yasa ya Kalli Al'ameen Yana fad'ar Al'ameen inaga gobe zanje Kano nad'auko larai wlh seyanzu tazomun rai domin ranarda mukazo Bata gidan bamasan awanne Hali takeba gara naje naduba...kallanshi Al'ameen yayi nad'an lokaci kamun yace "larai Kuma wai maryam kake nufi? Eh ita mana..Dan tsaki Al'ameen yaja kafin yace please ya nazeer Dan Allah kadena kiranta larai d'innan wai miyasa kuke b'atawa mutin sunane? yanzu Maryam k'ik'i kunmaidata larai haba mana please. Murmushi yaya nazeeru yayi kamun yace shikenan andena insha allah...haba komaifa Amma kabari gobe nasiya mana ticket semutafi tare muzoda ita.. murmushi ya nazeer d'in yakarayi Yana rungume Al'ameen domin bak'aramin dad'i yajiba sabida allah yagani yayi kewar matarsa fitinarsace tasaka yatinada ita.😂🤭
Chapter 6 · 0% Book details