Sashe 2
Jikar Iya Delu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"iKon allah waikekam iya mutun baze iyamikiba yo miye laifi aciki dannayi missing d'inki dayazaka abun Jin hau...d'ib Ameena tayi tareda mik'ewa arazane batareda tak'arasa fad'ar abunda tayi niyyaba Saka makon saukar ludayin Miya dataji abakinta iya tadoka matashi tana huci.kowada kewurin dallo yabisu Amma bawanda yace komai...itako iya cikin Jin haushi tace Daki kik'arasa mana kiga yadda zanyi Dake agidannan kinamun Kiran dabbobi kiga yadda zanyi Dake.
Sekace wata sa'ar gyatumarki...shidai gogan bece komaiba illa d'agowa dayayi ahankali yad'an Kalli iya tagefen Ido kana yak'ara mayarda kanshi akan aikinda yakeyi awayarshi. "Au iluu wannan kallo hakan kaideda macene da anyi kilakin asali wlh...kamun Wani yayi magana maah tarufe Ameena da fad'a tace Maza tabawa iya hak'uri kana tabar wurin...Baki taturo gaba kamun tayiwa iya magana M. Ahmad yace "meena jekikawomun coffee da lemun tsami ukku. Yafad'a kamar bashine yayi maganarba. "Okay big bro cewar Ameena cikin sauri tanufi kitchen d'in batareda tabawa iya hak'uriba.
Acan part d'inshi kuwa captain basheer natsaye tsakiyar parlor Yana tsaron hajja yayinda sauran sojojin ukku jeta bakin k'ofar shigowa Amma dukkansu hankalinsu na kanta Ganin yadda abubuwa ke tamola ajikinta se had'iyar yawusukeyi domin koshi captain basheer sau d'aya ya kallah cikin sauri yad'auke idonshi Yana fad'ar innalillahi aranshi domin yasan idan yacigabada kallanta za'asamu damuwa.....suna cikin hakanne jikin hajja yafara karkarwar d'ari kamar me malaria kamun ta tuntsire awurin tana makarkata kamar anjoma mata lantarki...cikin mmki d'aya sojan yacewa captain basheer "yallabai yarinyar nanfa inaga batada Lpy. Juyawa captain basheer yayi gareta yaga yadda takeyi sabida Jin furucin wannan sojan, cikin ko inkula yace kubarta kawar bakusan wacece hajarah ba, kana yad'auke idonshi akanta. Sukuwa gabaki d'aya sunzuba mata Ido Ganin yadda halittarta ke sauyawa lokaci d'aya tana nad'ewa kamar ganwo, cikin mmki sukebintada kallo dumin dukkansu sundan razanada Ganin yadda takeyi Amma Sam captain basheer beganiba, aiko suna cikin kallonta kawai sukaga hajja Takoma katuwar jinjira danonuwanta atsaye kyam tagwalo musu manyan idanuwan,Nan nata gashi dudda sumar kanta Takoma tajarirai fitic.
Wani irin waro Ido sukayi atare suna had'a Baki wurin fad'ar "heeeyyyy ohh my god luck at this girl Sr, suka k'arasa zancen suna nunawa captain basheer hajja suna jabaya domin d'aya daga cikinsu harya bud'e k'ofar parlor....Kara waigowa captain basheer yayi Yana kallon abunda suke nunamishi Jin muryarsu arazane. "Aiko idonshi nasauka akan wannan yarinyar yajawani wawan birki Yana zare Ido tareda nunata yanasonyin magana Amma ba Hali..itako Ganin yakasa mane kawai setayi Wani tsulli tadira tsaye da kafafunta kamar an halbota kana tayi fiki fiki da Ido tace captain basheer kaini gun ya Ahmad n...tinkamun tarufe Baki captain basheer yayi wata supa segashi atsakiyar way'annan sojawan suna rige rigen fitowa daga part d'in cikin tashin hankali Hakan yasa da captain basheer da Wani sojan suka gara kansu wuri d'aya Amma ko ajikinsu domin ayanzu Babu oga Babu yaro, garin saurin gudun ceton Rai sukaje fita daga k'ofar su hud'u Amma Sam Bata d'aukarsu Basu tinanin Hakanba domin ba Wanda ze yadda abarshi Hakan yasa suka gwamatsa dukkansu sanadin Hakan suka kada Dan uwansu tareda tattakashi da wannan miyagun takalmin Nasu suka fice shiko ya tsadara ihu...Hakan yamayarda hankalin way'anda ke waje akansu Ganin su captain basheer su rugu tsiyace ne yasa duk suka seya bindigarsu cikin gudu suka nufowurin, kamun sukarasa d'aya daga cikinsu yace "aljanace. "Eyeee ainan wasu suka saki bindigarsu wasukuma suka runtuma aguje....Yana zaune zaune yad'auki cup d'in coffee da Ameena takawo mishi zesha kenan Sega captain basheer,,Al'ameen da yaya nazeeru sunshigo parlor akaraye. D'agowa yayi ya kallesu kawai Yana Neman K'arin bayani. Kamun suyi magana iya tashige karkashin dining table tana salati da karkarwar d'ari dudda batasan ko miyeba.
"Wai lpyr ku kuwa? Maah ta tambaya.. "aljana afili maah..almee? Maah tafad'a tareda dafe k'irjinta...aiko Kalmar aljana nashiga kunnen iya tazabura da k'arfi tareda kurma ihu domin tama mantada cewa ak'asan dining table take, hakan yasa tabuge kanta taredayin wancakalida kayan duk Dake kan dining d'in tayiwa Abba wankadasu gashi duk abunda kewurin zafine dashi tinda yanzu aka gama had'awa.... arazane Abba yace ahhhh innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un. Yana k'ok'arin cire rigar jikinshi domin domin iya tamayi mata b'arin makauniya..itako taranci na kare...kamun Wani yayi waya magana sukaga yamik'e atusace yafice daga parlor domin duk atinaninshi wanne yazo yanasan rena musu hankali....!
Autar alher ✍️
*JIKAR IYA DELU*
Page 17 & 18
"Yafice daga parlor,,sukamara mara mishibaya cikin tsoro...maah kuwa inbanda salati Babu abunda takeyi tana k'ok'arin Taya mijinta cire wannan rigar. Ya nazeeru kuwa se zare Ido yakeyi Amma but d'aga daga inda yakeba Al'ameen ne kawai yabisu M. Ahmad d'in...kaitsaye part d'in nashi suka nufa sunakaiwa bakin k'ofar shiga parlor duk sukaja birki sukayi tsaye suna zare Ido bawanda yayi yunk'urin shiga hasalima Jira sukeyi suji wata barakar tataso suyanki sikitin kare🏃😂
Shikuwa ko kallansu beyiba yakutsakai cikin parlor kamar zetashi sama Yana k'arewa parlor kallo Amma bega Komai Hakan yasa yashiga binciken ko Ina a parlor ba Komai cikin sauri ya haura Saman benen yashiga duba d'akunan dakecan Amma wayam bega kowaba cikin mmki dajin haushinsu captain basheer yafito zesauko kasan sekuma yatinada beduba bedroom d'inshiba aiko cikin sauri yakoma tareda bud'e k'ofar dak'arfi ya kutsakai ciki, turus yayi Ganin wanna yasaka tsallen kwad'o D'are D'are atsakiyar gadonsa Ammata nad'e wuri d'aya se rawar d'ari takeyi tana juyi kamar wata macijiya.
Wani takaicine yazomai ganinta Hakan sekawai wata zuciyar tacemai maybe ma iskancintane yamotsa tatsorata su captain basheer dayasuko sokayene...cikinjin haushi yasaka hannu tareda fincikota dak'arfi ze yaddata se kawai yafad'o faffad'an k'irjinshi duk jikinta yasaki... D'an ware kyawawan idanuwanshi yayi kad'an cikin mmkin Jin yadda jikinta yayi bala'in zafi har cikin fatarshi yanajin zafin dudda cewa kowannensu akwai kaya masu kauri ajikinshi Amma Hakan behana zafin jikin nata fitaba.
Dan d'agota yayi kad'an seyaga Takoma zubewa ajikinshi cikin Jin haushi yad'an ja k'aramun tsaki kana yad'auketa tareda haurawa da ita kan bed d'in ya kwantarda ita. Mik'ewa yayi yaje yacire rigar jikinshi yabar armless kawai sa'annan yashiga bathroom d'inshi yad'auko wata silver Dake ciki yad'ebo ruwa masu Dan sanyi kad'an kana yad'auko towel yafito (tofa 🤔 M. Ahmad mizakayi? To baradai muga kunsan abunka ga likitan sojoji😂)
Wurin gadon tatinkaro kaitsaye domin likita baruwanshida Wani tsiraicinki Indai lpy zemema Miki, Hakan yasa M Ahmad beyi tinanin komaiba yashiga zuge zip d'in doguwar rigar da kejikin hajja seda yasaukishi tsab kana yashiga zare rigar sedai abunda yabashi mmki Babu komai ajikinta bancin rigar se pant, bedamuba illa D'an tsakinda yaja, zare rigar yayi duka daga jikinta sedai dayakawo Dede k'ugunta seda yad'an zare Ido yana k'arewa halittar k'ugunta kallo cikin mmki domin shi har tsirara yaga mace Amma betab'a damuwaba ko yayi mamkin halittarta Amma wannan karonkam halittar hajja tabashi mmki fatso domin ko ance mace meshekarun hajja zatayi wannan girman ze k'aryata,,wannan uban hips ko y'ar 30 yeah aiba kowabace zata samu wannan baiwar. Yawu yahad'iye da k'arfi kana yayi sauri d'auke kanshi yajanyo towel d'in yafara shafe mata jikinta sosai Yana d'auke zafin,,cikin iKon allah kuwa zafin yafara sauka Hakan yasa bayan yagama yiwa bayanta yad'agota ze jiyoda ita domin duk abunda yakeyi a rubda ciki take....seda yajiyota duka kana ya kyautarda ita aiko idonshi suka sauka akan tamfatsa tamfatsan nonuwanta dasuke acike Kuma atsaye kyam kamar zasu tsokale mishi Ido..Wani irin jaa baya yayi jikinshi ko aina Yana rawa jikin Wani irin sabon mmki da gigin sha'awa Wanda betab'a sanin yanada itaba se ayau dayayi tozalida albarkatun hajja.
Wasu miyagun yawu yahad'iye Yana k'ara ware idonshi akan kyawawan nonuwanta yanakuma tasbihi ga uban gijin talikai daya halicce wannan kyakkyawar halittar tabbas bakyarya hajja Ra karya zuciyar y'an Maza, hakandai yad'aure yazo yak'arasa goge mata jikin Amma Babu abunda yake guga se breast d'inta gogewa yake Yana k'arawa Amma bemasan yanayiba, seda yaji k'arar wayarshine kana yayi firgigit yadawo hayyacinshi Amma fa zokuyi kallan jaruma yadda tayi bala'in cika wandonshi kamar zata tsagashine tafito jikinshi ko Ina se rawar d'ari yakeyi gabaki d'aya yagama shiga Wani yanayi. Ahakan dai yatashi yamayarda kayanda yayi anfani dasu bayi kana yadawo d'akin yad'auki wayarshi Shima Ganin Abba ne mekiran nashi. Yana d'agawa kamun yayi magana Abba yace "babana wai mike faruwane anan d'in? D'an taune lips d'inshi yayi nak'asa Yana tinanin yadda zebud'e Baki yayi magana batareda Abba yagane akwai wata damuwaba, seda yaji Abba nafad'ar hello hello babana kanajina? Cikin Dan had'a maganar yace "no...nothing Abba kana yayi saurin katse Kiran gudun karyajashi wata maganar yaganoshi.
Shiko Abba da kallo yabi wayar kana ya Kalli maah Yana fad'ar "Anya lpy kuwa nisenaji muryarshima Wani irin kamar dai akwai Wani abun. "iKon allah maah tace kana tacigabada fad'ar to mubarshidai zuwa anjima kad'an muga inbeshigoba semuje mudubako tinda kosu Al'ameen ma ba Wanda yadawo tak'arasa zancen tana cigabada shafa mishi komaiba ruwanka sabida ruwan zafinda suka zubar mishi karwurin yatashi.
Iya delu kuwa tinda tacika bujenta da Isa tafad'a bedroom d'inda Abba yakaita tashige bathroom tarufe tareda lafewa cikin bath wuri d'aya kamar Muna fuka jikinta ko Ina rawa yakeyi tana salati tareda jero karatun sallah inta d'auko wannan takai wancan tarasa katamammiyar ayarda zata karanya abun gwanin tausayi.😂