Sashe 5
Izzar Mulki Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Okk badamuwa zangaya Masa yafada Yana zaro wayarsa. Budun duniya yayi Amma Anki adaga.kallan ta yayi yace wlh bed'aga wayarba Amma zangaya Masa insha Allah Kuma nayi maki alkawarin bazamuyi ayki ananba se ansama,masu muhallin Kamar yadda kikace.
Good kayiwa kanka nasifa tafad'a tareda walwale hijab d'inta tasaka takawa tayi wurin dattijawan nan tagaya musu suyi hak'uri bawanda zetadasu se,anbasu muhalli.
Godiya sukashiga yimata harda kukunsu. Lallabasu tayi Sa,annan tayimasu sallahma
Hartajuya zata tafi tasake dawowa takalli sauran ma,aikatan da basuji rauniba tace susaka ,Amayar masu dakayansu da,akafitar..to yanzun,nan kuwa cewar babbansu.
Juyawa tayi ta tafiyarta tanacikin tafiya ne tatuna da,aiken mamar murmushi tayi tace "mamar Yasmeen sekiyi hak'uri fa inde bilkisu nakusa
Shiko saurayin dasuka kira cikin hanzari yashiga motarsa yatada yabibayanta Amma begantaba yayi dubiyar duniya begantaba haka yahakura yatafi dizammar ko Ina take agarinnan seya nemota ya aura
Suko ma aikatan gabaki d'aya sumayar musu dakayansu sun Kuma kira ambulance takwashe way'anda suka karye sunkira masu gyaran mota sugyara musu motocin aikin su Amma abin mama anatada motocin suka tashi batare da,anyi masu komaiba nansuka K'ara yarda wannan yarinyar aljanace ba mutunba
Addu,ar Neman kariya daga aljannu suka shigayi na Allah yakare su kartace zatabisu gidajensu Dan Koda ba,afad'aba kasan aljanace. duba dayanayin halittarta Dan tunda suke Basu taba ganin mace mekira da kayan marmari irin nataba uwa uba kyawon fuska ita ba faraba Amma albarkar farare..
Mama ce tsakar gida tund'azu hankali duk atashe tayikiran wayar Yasmeen taji wayar ad'akinta Kuma takira hajiya sa,a Amma tacemata tund'azu Yasmeen tabaro gid'anta yanzu anyi awa hudu da fitarta.
Duk hankalinta yatashi Kamar daga sama taji......
Yanzufa akafara caskalen badakala na gaba karkibari abaki lbr
___________
Wannan novel na kud'i ne
#300 zakibiya na katin mtn..vip ko vtu. Spc group #500 kacal kabiya tawan Nan nomber *08062979421*
Inkin Saya karkifitar min da novel pls duk meso tabiya kudinta zatasameshi har karshe insha Allah
Autar alheri....✍️✍️
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷
*IZZAR MULKI*🇳🇬
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷
By Yasmeen Ahmad
(🥰Autar alheri🥰)
*ALHERI WRITERS ASSO*
A*W.A
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
Free page
Page 13 & 14
___kamar daga sama taji muryar bilkisu bayanta dumin su iyayen Yasmeen suna gane muryarta data bilkisu
Juyawa tayicikin hanzari tana kallanta..mama kiyi hak'uri natsayarda ita ahanya wani rashin adalci ne Naga anayi Kuma kinsa bana gani nak'yale so I'm so sorry tana gamar fadan hakan taficewarta Yasmeen tazube tana bacci.
Masarautar yola
Yarima Ali ne da k'annen sa sadam ke zaune agaban mahaifiyarsu wato gimbiya Jamila abokiyar zaman Fulani
Sadam ne yagyara Zama yace "Umma hamma Abdul fa yanamasarau tar nan.
What? Yana masarautar Nan fa kace..eh yana,nanko Nan dazu muka ganshi aturakar memartaba damukaje gaidashi..hummm tasauke ajiyar zuciya wato k'arya bokannan keyi dayace shida yola har,abada humm inyasan wata aybesan wataba
Zan saka jekadiya tayimana sabon shiri.
To Ina Dan iskan Dan nashi kobadashi yazoba? eh maybe batare sukazoba Dan bamu gansshiba Kuma ko Fulani Bata dawoba..
Okk kunsanme? Ah,ah cewar aliyu
In fulani tadawo gidannan inaso kuyi maganar zakuhada y'ay'anku aure ma,ana zaku hada Faisal da Samira ko da hafsat dukde yadda kuka tsara kunganeko.
Eh to Amma umma miye fa,idar hadasu aure da yaron da mukatsana?
Humm bazaku gane bane se gaba ..ok to zamuyi yadda kikace .to kutashi kuje inkunje kusaka aturomin jakadiya .to sukace atare sukafice
Suleja
Yautakama satin su Yasmeen biyu da yin fada da mlm bash Kuma yaune aljana bilkisu tamayar masa da 🍌shi bayan doguwar wahalar dayasha domun in yaji fitsari zatazo tasaka Masa Y'ar karama kamar tayaran da ko kaciya ba,ayimasuba
Bayan ta mayarmasa tayimasa kashedin dukranarda yabari tasake cireta to shida ita har abada..yabata hak'uri tareda yimata alkawarin baze sake yin wani abun batanci ko cutarwa gawaniba.
Yasmeen ce zaune a school dinsu itada k'awayenta Aisha da shamsiya
Fad'a da nasiha sukeyiwa shamsiya dazatayi aure sati me zuwa
Aisha ce tace k'awata kireke mijinki Kinga aure ba,abun wasabane kikuladashi kisauke duk wani hakki nashi da Allah (s.w.a ) yadora Miki karkigajiya dashi belantana kibawa wata macce da mardazata shigo maki gida kikula da iyayenshi da dangin shi karki zamto merowa..kumakarki d'auki reni gakowace shegiyar kanwar miji ko yayarsa ba ko uwa intakawo Miki wargi caskala ta awuce wurin bazata sake shiga shirginkiba cewar yasmeen .
Hhhhh haba k'awata wannan wace iriyar hudubace ? Wlh Isha gaskiyane intasake masu gasata zasuyi Amma insun nunamaki so toki rungume abunki hannu biyu
Kuma bara kiji ingaya Miki wlh Allah dazarar andaura muku aure ki ajiye kuya gefe karkiga ankaiki kina amarya kirinka noke,noke kinajin kunyarshi ko rinka raki inyanemeki wlh ahir d'inki karma kifara kisaki jiki damijinki kibayarda Kaya kikarb'i Kaya yarinya karkibari kunya tacuceku ko benemekiba inkina bukatar abunki kinemeshi da kanki halalne
Karki saki jiki kice komai shizeyimaki kinad'e hannayenki kina kallansa shizeyi kidinsa yayi rawarsa ah,ah duk wani abunda zeyimiki inkin iya kiyimasa Wanda yafishi dahaka Zaki zautar dashi Ki Kama abunki ahannu
Barima inbayarda nomber ki asakaki cikin group din matan Sunnah kiga yanda akeyin abubuwa gamiji da yadda akeyin shocked dinshi seya kuwata da yadda Zaki sarrafashi cikin sauki ingaya Miki
Amma karna saka,asakaki ciki watarana kice niba matar aure bace Dan basusan banida aureba Kinga kamin nayi nawuce wurin..
Hhhhhhhhh shegiya Yasmeen Amma bakida dama wlh duk Wanda ya aureki yamore.. humm kedai Bari zauna kallan ruwa kwado yayi maki kafa ..
Ah,ah Kam aynima sakani za,ayi nakoyi wasu Abu,buwan..Dade yafiye maki Kuma kinsan wani Abu shamsiya wlh kidena bacci da pant sabida yanasaka gindinki bashi,bashi Kinga wurin tsokace Kuma Bata Shan iska inkin wuni da pant to karki kwana dashi domin wurin yasami damar Shan iska sosai Kinga yawuni rufe ya kwana Yana Shan iska bayanda za,ayi yayi wari Kuma karkibari turaruka suyanke Miki da humra hadin barno kinji ko.
Kinga yau Dana koma gida zantafi Abuja gidan anty feena jiya kakar mijinta takira mama take Gaya Mata batada lpy sosai so innadawo dawuri zanhada maki dakaina inko bandawoba zan gayawa Isha kayan seta hada maki.
Humm to k'awayena nagode sosai da shawarar ku Kuma insha Allah zanyi ayki da,ita. amma Yasmeen kinsanfa ance nafarko akwai wuya sosai.
Eh hakane Nima naji ana fadar hakan Amma ay daurewa zakiyi iya nafarkonne kawai daga wuya ayse dadii ko..tafad'a tana kashe masu ido d'aya.dariya duksuka saka suna tafawa
Humm kudai kubari kawai wannan abar ko inasameta nafara Mata tsotsar lollipop hunm Allah seyanemi maceta.
Hhhhhhhh sukokama kecewa dadariya Aisha tace wlh Yasmeen bakida dama ko Ina kikaganta kikasan k'atuwace ? Nataba ganinta awayar anty feenah yanzuko tazahiri kawai nakesan gani ..to Allah yasa munada rabon ganin dan semuna darabon yin aure aduniya inrayuwarmu takai..hakane gaskiya to ameen ya Allah Nan sukacigaba da tattaunawarsu tak'awaye .
Abuja
Ciwon nafeesa sed'a gaba yakeyi yayinda wutar jarabarta kek'ara ruruwa abunfa yafara bawa Fulani da Dr Faisal tsoro domin ko gaban dady ne wato alhaji Abdul karem nemansa takeyi .
Abon yawuce ace jarabar ciki sedai wani abun daban. Dady yakira hajiya Maryam yagaya Mata tadawo cikin satinnan ..
Fulanima takirata tagaya Mata halinda akeciki da nafeesat. tace Akira malaminta wato mlm Ahmad kenan abbah su Yasmeen agayamasa halin da,akeciki
Towai waye mlm Ahmad ?
Miye alakarsa da gidan shugaban kasa?
Mlm Ahmad mlm ne na addini islama yanada sani sosai akan Abu,buwa da,dama way'anda Allah ya horeshi Dasani D'an asalin barno ne k'abilar shuwa
Malamin su hajiya Maryam ne tunsuna issilamiyya shiyake karantardasu masanine sosai Kuma Allah yasaka Masa kaunar Maryam Dan tanada ilmisosai kuma y'ace ga aminin shi.
Har Maryam tayi aure bata yada malamin nataba shiyasa ranar da alhaji Abdul Karim yafara samun matsala cikin gidansu nasauta. shitafara sanarwa domin tana kallon abun kamar asiri hakako akayi
Shiya rinka bawa alhaji Abdul karem temako har asirin yasakesa.
Kuma hajiya Maryam ita tabukaci da mlm yabawa Dan ta auren yarshi alokacin yayan shi ukku ne dama matarsa daya
To Koda takawo wannan bukatar ya aurarda safiyya saura nafeesa da Sha,awanatu wato Yasmeen Kuma alokacin Yasmeen bata Isa aureba shiyasa yabata nafeesa
Kunji alkarsu da mlm Ahmad
Yaune ummaty tasauka Nigeria cikin garin Abuja kuma yaune Yasmeen takamo hanyar Abuja Dan kawoma Yar uwarta maganin da mlm yahada Mata .
Zaune suke cikin tanga memen perlonsu granny da dady se Faisal da nafeesat
Tasowa nafeesat tayi kusada Dr F A tazauna. komai becemataba domin yanzu yasaba dayanayinta. hannu shi takamo tatura cikin rigarta tana murzawa ga breas dinta.
Tashi dady yayi yashigewarsa granny cedai Taki tashi setaga k'om. Fitoda breas din tayi tanasaka hannusa danata tana murzawa .
Soyake yamayar Mata da nonon Amma mulki da jinkai sunhana yamaida ko yayi Mata magana tamaida Amma yakasa bode bakinshi.kamar amafalki yaji sallah mar.......
Hummmm kowaye yayi sallahma 🙄
___________
Wannan novel na kud'i ne #300 zakibiya na katin mtn..vip ko vtu..spc group #500 kacal Zaki biya karki Bari abaki lbr inkin shirya biya kibiya tawan Nan nomber *08062979421*
Inkin Saya karki fitarmin da novel pls👏duk wadda keso tabiya kudinta zatasameshi har karshe insha Allah .
Autar alheri......✍️✍️

Page 15 & 16
____kamar amafalki yaji sallahmar ummty
Yunkurawa yayi cikin hanzari zemik'e tsaye kartagansu ahaka. Amma Ina nafeesat tayimasa rikon hohun goro yayi,yayi Amma yakasa kwacewa sekace mutun gomane suka rek'eshi..
Cikin bacin Rai da jin kunyar mahaifiyar tashi yad'aga d'aya hannun ze zabga Mata Mari ..
Kai,Kai,Kai son miye haka? Shine tarbar dazansamu daga dawowana kamararmin y'a agabana mitamakane ? Kallan hannusa tayi dakekan breast din nafeesat Gaya Kuma dukta cukuy,kuyeshi tana zubda hawaye.
Girgiza kanta kawai tayi tanamejin tausayinta tace Wai baxaka Dena wannan bak'ar zuciyarba son. Miye laifin ta aciki dazaka mareta
Abunda takema Haram ne ko halal? matarkace fa Kuma lalurace kaikan,ka kasan idan ba laluraba ba,abunda zesa tayima hakan.
Kamo hannu nafeesat tayi tace zonan y'ata kyaleshi kinji zomutafi inbaki tsabarki. Fisge hannunta tayi dakarfi takifashi kan wandon shi tana neman kamo joystick dinshi .
Cikin wani mugun sauri ummty tajuya tahaura sama.granny dake zaune tund'azu tana kallansu tabibayanta
Shiko Dr F A dafe kansa yayi cikin bacin Rai da jinkunyar abunda tayi masa agaban mahaifiyarshi.
Kallanta yayi danufin zazzaga Mata masifa jintana k'ark'arin tura hannuta cikin wandonshi