Sashe 3
Izzar Mulki Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Acan gidan ko nafeesa ce ba lpy shene granny kekiransa yak'i yad'aga sedatakira wajan sau shida bed'agaba hakura tayidakiran takira abban shi alhaji Abdul Kareem
Koda takirashi bayama garen yana masautar yola gurfane agaban me martaba Yana mashi fadan yabar matar shi ta,tare kasar waje dazama anbargida ba macce amatsayin shi na shugaban Al,umma
Shiyasa harta katse bed'agaba shima seda tayimasa wajan Kira hud'u baya d'agawa ran Fulani fa yakai k'ololuwar baci Dan aganinta da gan,ganne sukak'i d'aga wayar
Dereba takira tasaka hadimanta Mata suka sakamata nafeesat amota tace akaisu hospital din Dr Faisal acewarta intakaimai ita karya dubata yabarta tamutu
Achanko masarautar yola bancin memartaba yagama mishi fadan ya russuna yabashi hak'uri dayimai alk'awarin cikin satinnan zata dawo..sallahma ne yashigo bayan yakwashi gaisuwa yace Allah yak'ara nisan kwana yarima Ali ne da yarima sadam keneman ayimusu iso.. hannu yad'aga Mai alamar ashigo dasu. Angama ranka shidad'e
Shigowa sukayi bayan sugaida memartaba suka gaisa da Dan,uwannasu bayabo bafallasa suna jifarshi dawani mugun kallo me ma,anoni dayawa wanda sukadai sukasan misuke nufi..
Suna Isa hospital din aka amsheta cigin gaggawa sani matar megidansuce Kuma gashi tagalabaita sosai tafita hayyacinta emagenncy akawuce da,ita cikin gaggawa Dr salim yafara nemanshi awaya Amma baya d'agawa oppesc dinshi yanufa
Yanashiga yaganshi kwance akan gadon dayaka duba marasa lpy Yana murk'ususu
K'arasowa yayi cikin wani sabon tashin hankali yanafad'in Dr F A dama Koda muke waya bakada lpy ne ? Mikedamunka? yunk'urawa yayi zetashi cikin sauri Salim yakamashi yatashi zaune .F A mikedamunka? Salim yasake tamabaya.."no bawani Abu miyasa kadameni dakira Wai inkakira ba,adagaba bazaka hakuraba tsuuuu yaja tsaki.
Kaifa Dan iska ne wlh yanazo nasameka haka kacemun wani Wai ba,wani abun kaide kawai fitinarkace tamotsa ibada iskanciba mutun da matarsa yazauna da lalura ajikin shi hartazamemai matsala sabida tsabar jinkan masifa
Kaikasani sekataso nafeesat ce Fulani takawo ba lpy Kuma wlh ma asome take nikama dagamun hankali kasa namanta daciwon nafeesat
Kataso muje kadubata nabar Dr khadeeja da amjad sunfara dubata okk kaje kawai tunda amjad nawurin ay zedubata dakyau ayiduk abunda yadace Nan da minti 40 zanzo. yafad'a Yana cijzon lips dinshi nak'asa
Ni wlh nasan bakada lpy Amma IZZA tahana kafadama balema,adubaka
Biri mukare da nafeesat mudawo kanka yanafadin haka yafice...
Kwanciya yasakeyi shiko Yana had'a gumin azabar dayakeji ajikinshi
Koda Dr salim yakoma room dinda nafeesat take hannu yasaka suka dukufa kanta seda ta farfad'o sukayimata gwaje,gwaje da duk abunda yadace.sannan sukafito sunafitowa granny tatare amjad tana tanbayarshi Mike damunta shiru yayi Yana tunanin yagaya Mata ko karyafad'a
Katse mishi shirun tayi dacewa kaga yaro karkayimun karya kagayamun gaskiyar abunda kedamunta..okk mama. Amma gaskiya mijinta yadace agayawa.
Mijin banza da wofi tun yaushe muke nan yazone? Kuma nasan yanacikin asibitin,nan yak'izuw...ah,ah Fulani afuwa mukenema wlh yana,nan Amma shima bashida lpy Dan Allah kiyi hak'uri cewar Salim
Ash,Sha ko mikedamunsa? Yanzude zamu dubashi semugayamiki..tokufadamun Mike damun matarsa. Okk to muje oppesc dinshi kizauna se inyimiki bayani agabanshi Kinga shima zeso yasan Mike damunta..eh hakane mujeto Allah yasa muji alkhairi.ameen ya Allah
"Kai Dr bakada hankaline sirrinsu zakagayawa wannan matar? Eh Mana aygara agayamata kozatasaka shi yacanja kakarsa cefa.okk badamuwa
Suleja
Yasmeen zo Dan Allah kiyisauri kikar b'omin Kinga Rana tayi..to mama key motana nake nema banganshiba
Key Kuma ba mlm yahanaki Hawa mota kekadai ba
Maza zokitafi kihau adedeta..fitowa tayi tana k'u,k'unai takarbi kudin tafita acikin shigarta takoyaushe riga da wando iya k'wabro se k'atoton hijab hark'asa
Taje takarb'owa mamarta sakon ahanyarta tadawowane tahangi dandazon mutane satayi Dan adedeta yasauketa tadunfariwurin kaitsaye tana k'arasawa taga wasu dattijawa tse gefe suna hawaye gawani tsoho yanayiwa wasu mutane magiya Yana kuku Amma ko kallone basuyiba
Kusadashi taje tariko hannu shi tace baba lpy ? Miyafaru kake kuka?
Abuja
Sunashiga oppesc dinshi
Granny tayi kanshi ganin halin dayake ciki fadin takeyi sangami miyasameka?
Tashi yayi zaune cikin karfin Hali yace granny bakomai fa yajikin nafeesat? To nafeesat jiki dasauki munzo mane agayamana Mike damunta
Gaka munsameka ahaka kanafadar Wai lpyr ka k'alau Kai duk irin Dabi,un sarauta suke yawo akanka naka sunmafi na sarautar kahada biyu harda na mulki ko?
Granny matsala kizauna amjad zeyimaki bayanin mikedamunta yafadi hakanne danyakauda wannan surutun nata..
To ay shikenan
Kujera Salim yabata tazauna. yace Fulani nafeesat tana daukeda juna biyu natsawon wata ukku. Kai Masha Allah alhmdllh Allah nagodema Ashe zanga jinin sangami
Shima Dr F A bak'aramun farinciki yayi ba domun Allah yasani Yana masifar San Yaya
Salim ne yacigaba damagana sa,annan Kuma ciyon zuciyartane yatashi Kuma yayi tsanani gaskiya sabida haka Dole akaucema wasu abubuwan dazasu rika B'ata Mata Rai arink'a yimata abunda zesakata farinciki kamin Allah yasauketa lpy se ayimata ayki ..
Innalillahi wa,innailaihiraji,un
To Allah yabata lpy Kuma yasauketa lpy ameen ya Allah cewar Dr F A
Atare suka kalleshi Kuma sesukaga Kamar bashi yayi maganarba.
Se ciyon marar dakumatakeyi Wanda shiyajazamata har ta suma wannan cikin yazomata dawani yanayi Wanda Kai Dr kasan hakan gamasu ciki
Cikinta meyawan Sha,awane tana bukatar arik'a yin sex da ita akai,akai to Sannan zatabar ciwon Mara Wanda akallah ko ba,ayi dayawaba ayi ko sau ukku ne arana
What? Sukaji muryarsa mikake nufi Salim ? Kaidakata miyenawani razana sekace Wanda za,arika dinar Naman jikinsa ko dai dagaske bakada lpyr ne?
Haba granny waimiyasa kikemun hakane dabanida lpyr zakiga cikinne?
Dubansa yamaida ga Salim yace wannan wace iriyar maganace sex sau ukku arana sekace wani inji...dakata F A banasan renin hankali ay duk abunda kenan kasani kaje kasake gwadata Mana seka tabbatar Yana kaiwanan yafice daga oppesc din amjad mayabi bayanshi..shiko kansa yadafe Yana Mai,maita innalillahi wa,innailaihiraji,un..
Suleja
Kagayamun baba pls 👏 Yan,nan kibasu hak'uri kallahkiga zasu rusa Mana makwanci da wurin sana,armu ya Allah kacece mu🤲.what?....
Hummm wanikaya se amale rikita rikita kenan anawata gawata
____________
Wannan novel nakud'ine
#300 zakibiya na katin mtn... Vip ko vtu....spc group #500 kacal zakibiya karki Bari abaki lbr inkinshirya biya kibiya tawannan nomber *08062979421*
Inkin Saya Kar afitammin da novel pls 👏
Autar alheri......✍️✍️
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷
*IZZAR MULKI*🇳🇬
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷
By Yasmeen Ahmad
(🥰Autar alheri🥰)
*ALHERI WRITERS ASSO*
A*W.A
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
Free page
Page 9 & 10
___what? Babah mikake nufi fahimtardani pls. Tafada cikin d'aga murya
Daya daga cikin dattijawan Nan ne yak'araso wurin yadafata yanafadin abunda dekikaji yarinya shiyake nufi zalunci ne kawai irinna matasan zamani shiyasa yabada umurnin arusa Mana muhalli batare ansama,manawaniba.
Tafdijam ay wlh basu,isaba.cewar Yasmeen Kai suwaye suka sakaku yiwa bayin Allah rusau? Masu iko da mulkin gasar. Wani daga cikin ma,aykatan yabata amsa
To baza,ayi wannan aykin nazalunciba in ayki kuke sanyi dagaske to kubasu muhalli idan sun amince sekuyi aykinku
Bawanda yasake kulata cikinsu
Sake magana tayi se,asan,nan wani Wanda bashi yayi magana dazuba yace waike miye naki aciki? Inace tambaya kikayi akabaki amsa kinzo dukkindamemu kiwuce kikama gabanki kamin infallaki anan
"Zancen banza kenan ay wlh ba inda zanje sekun dakatar da aykin Nan Dan wlh Allah bawanda ya,Isa yayi zalunci agabana.
Eyeeeeee lallai kinrik'a to inkin Isa keko kihana muyi aykin Dan Allah mugani.kai Ibrahim ku tada motar Nan kurusa gidajen ammafasa fito dakayan arusa harkomai komai naciki
Gyara tsayuwarta tayi tacire zumbulelen hijab dinta kana tace "Wanda yafasa acikinku baya kaunar Allah kurusa nagani tafad'a cikin tsiwa dasan fitina
Cikin tsawa dabayarda umurni babban cikinsu kefadin Wai mikukejira ne kuntsa beyewa wannan jinjirar kuyi aykinku mana..okk motarce ay tak'iyin key bansan miye matsalarba...fito muga
Tsohon nanne yazo kusada ita yace y'a ta kyale way'an,nan mutanen basuda Imani karsu cutar dake kinji bazaki iyahanasu abunda sukayi niyyaba...babah kana yiwa Allah ? Eh Ina kuwa yimasa Y'ar nan..to koma kazauna kawai kayi kallo.
Bamusu yakoma yazauna.suko ma,aykatan sunyi,sunyi duka mitocinsu sunki tashi..hhhhhhhh sukaji dariya
Atare sukawaiga Yasmeen sukagani tsaye tana masu dariyar "kuyide kugaji kubari bamotar dazatayi ayki anan kowasu kuka kawo hakan zata kasance.tafad'a cikin shak'iyyanci
Okk motace dai bazatayi ayki bako? Tobawasu dazamu kawo mudakanmu zamuyishi.
Kaikudebo kayan ayki kuzo dasu yanzu arusa da hannu. yafada Yana zabgawa Yasmeen harara domin shi bekawo komai aransaba
Dariya tasakeyi tace tokurusa Mana mugani banzaye kawai karnukan farautar azzalumai..wanine yad'aga hannu zezafgamata Mari cikin tafasar zuciyar zagin datayimasu.
Gocewa tayi cikin hanzari makar wadda iska yajaye.dubanshi tayi shek'e,k'e tace karkasoma jida aykin da asararrin masugidanka sukasaka,kai kobakace zakatabaniba aiba,barinka zanyiba so kadena sauri zandawo kankane..
Keeee Wai kinsan aykinwaye akeyine? Kinsan Wanda yasakamu aykinne dakike zaginshi. Kinsan koshiwaye garin,nan ke ak'asarnan magaba d'aya? Kikama kanki damutuncin iyayenki inkika Bari zagin dakike Masa yakai kunnensa seya kararda danginkuma gaba d'aya...Niko nasan kowayeshi to barakaji banzaneshi tsinanne marartson Allah metak'ama da dukiyar Haram Yana yawo da hakkin talakawa bisa kansa
To gayamasa ni YASMEEN MLM AHMAD ABDALLAH AZARE nace ba company ba ko masallahci ne baza,ayishi anan ba muddin bawani muhalli akabasuba Kuma nazage shi inyabarni nakai safiyar gobe behaifu ga iyayenshiba..
Kafeta kawai yayi da ido danshi yarinyar tafara bashi tsoro. zesakeyin magana kenan yaranshi sukazo da kayan aykin juyawa kawai yayi yace suje sufara
Gadan,gadan suka dumfari gidajen da shaguna bayin Allah zasu rusa
Kallan daya daga cikin dattawannan tayi dasukayi tsaye suna kallan ikon allah. Tace baba zansami abunzama ?
Abuja
Seda yasami yarnatsuwa kadan yamik'e dafe damara yadoshe room din da nafeesat take Yana shiga yaganta zaune Fulani na lallab'ata Tasha ko Lipton ne setaci abunci Amma tak'i
K'arasowa yayi bece dasu komaiba se ido daya zuba Mata soyake yatambayi jikinta Amma izza da miskilanci sunhanashi motsa labb'ansa hannu kawai yazura yakamo nata tasauko daga kangadon
Kai sangami inazaka kaita ? Jiyanda kakelayi kaikan,ka ba lpyr ce dakaiba Amma bak'in jinkai yahana kamayarda da bakada lpyr sakemata hannu karka kayarda ita Mana
Kokallanta bayiba Bale tasaran zetanka mata yawuce da nafeesa bayi. sabon burash yadauko yasaka Mata makilin yamik'a mata. Karb'a tayi tafara wanke bakin Amma idanunta nasaman wandonshi inda taga tudun joystick dinshi yataso sosai sabida yanayin dayake ciki. My one takirasa cikin muryar marasa lpy
Kallanta kawai yayi batare daya amsaba.koma kiransa tayi akaro nabiyu cikin raunan,niyar murya..na,am mi kike so?
Dan Allah da manzonsa my one katausayamun kacikamin burina karna mutu da wannan burin cikin Raina Allah ma baze barkaba Amma bazanso ya kamaka da laifi inde na hakkinane wlh nayafema sedai wannan abun dashi nake bacci dashi nake tashi inaji ajikina mutuwa zanyi bazanyi wata rayuwa metsayiba nangaba katemakamin pls 👏 👏👏 narok'eka takarashe maganar cikin rauni