Sashe 2
Izzar Mulki Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan Yasmeen dai ba Fara bace Kuma baza,akirata bak'a ba tanada manyan idanuwa gasu alumshe kamar na Yar maye hancinta dogone sosai hakama gashin girarta acike yake lif haryana hardewa bakinta kuwa Dan madede ci dashi gahakoranta fararekal se sheki sukeyi taturo Dan karamin bakinta gaba
Kirjinta nakallah kutt seda yawuna suka sark'e sabida razana domun koni danake macce sunbirgeni
Wasu irin tamfatsa,tamfatsan nonuwa ne da ita har d'ayan na gugar daya Kuma atsaye Kam ko rusunawa basuyiba ga tsinin kan nipple dinta anagani yafito ga dukkan alamu korigar afamfa ce sanye ajikinta seta fitadda nipple din
Dakin tashiga tana diddira k'afafuwa irinna tab'ararrin yaran,nan
Mama tace senasaka wuka nayanke wany'an Nan ababen naki dakeke nunamana
Fitowa tasakeyi cikin shinta sukayiwa mama sallah ma sukafita
Adamawa
Masarautar yola
Takawarka lpy sarki me adalci takawarka lpy Dan sarki jikan sarki uba ga sarki gobe sawon giwa take na rakumi Allah ne yabaka girman bawani mutunba megaskiya dokin k'arfe abin alfaharin takakawa
Haka,aketa rambad'awa sarki habibullah kirari har yazauna fada
Gaisuwa aketayi seda fada talafa sarkin yadube galadima yace kiramun Abdul karem.angma rakayade sarki me adalci
Yalalabo no din Abdul Karim yafara Kira sedata kusa katsewa aka daga....
_____________
Wan,Nan novel nakudine
#300 na katin mtn...vip ko vtu...spc group #500 kacal zakibaya tawannan nomber *08062979421*
Autar alheri....✍️✍️
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷
*IZZAR MULKI*🇳🇬
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷
By Yasmeen Ahmad
(🥰Autar alheri🥰)
*ALHERI WRITERS ASSO*
A*W.A
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
Free page
Page 5 & 6
___ assalamu alaikum
"Wa,alaikassalam ranka shidad'e Dan sarki jikan sarki Kuma shugaban k'asar Nigeria alhaji abdul Karim habibullah..hhhh baba galadima duk wan,nan kod'awar tamicece nafa gayama banaso...to aboki naji yanzu dai memartaba ne kesan magana da kai
Okk babah ganima nakusa shigowa masarautar inbadamuwa yabari ink'araso anemamin afuwa.
To bara agayamasa yafada tareda jaye wayar akunne sa
Russunawa yy yace memartaba Yana hanyar shigowa masarauta yana,neman afuwa abari yak'araso.. gyad'akai sarki habibullah yayi cikin gamsuwa da maganar galadima
Suleja
Aisha kinsan wancan banzan mlm yau in yayimun rashin mutunci wlh Allah senayi maganinsa..tak'arashe maganar cikin tsiwa
Haba Yasmeen Wai miyasa bakida hak'urine komi yayi Miki mlmn ki ne fa
Ah,ah fa mlmn ki de nikam banawaba Dan alfun betab'a gayamunba eheee
Tonaji kar abun yadawo kaina. Inde dawata garama kifad'a karta kashek...rurar wayar ta ne yakatse Mata maganar datake sanyi seda takusa katsewa tad'aga hello anty feena y kk.. lpy Autar mama y school lpy Qalau alhmdllh y jikinki.. naji sauk'i auta
Amm Autar mama kince zakizo haryanzu bakizoba miyasa..bakomai fasawa kawai nayi
"Haba Dan Allah kizo Kinga yanzumma seda nakira mlm da mama niji kosu suka hanaki sukace bakima tambaya zakizoba pls kizo mana cikin satin Nan banida lpy fa..
Kai wlh anty feena ni bawai banasan zuwa gidanki bane ah,ah wan Nan danrenin hankalin mijin naki nebanasan had'uwa dashi yanaji mutun yanagaida shi yake shareka Wai shi adole ga D'an president Yana wani Shan kamshi Kuma in ankyaleshi kiyi tayiwa mutun hayaniya aka
To Autar mama nice manake Miki hayaniya shikenan kizo warki ay my one baya kasar ma gabad'aya Kuma Kinga banida lpy
Okk to shekenan jibi zanzo insha Allah..dagaske zakizo..eh mana..to Allah yakawoki lpy. ameen ya Allah takatse wayar Dede sunkawo get din makarantar
Wasu malamai natsaye agefe su hud'u k'arasowa sukayi daya daga cikin sune yace Ke Yasmeen bana hanaki sawo Mana hijab din gida ba Ina namakarantarki? Maza kikoma kicanja shi yafad'a Yana zare ido
Ay banganshi bane mlm.tokoma gidanku harsanda kikaganshi tunda Baki d'auki karatun da mahimmanciba Dole zakice kinmanta ay
Ah,ah fa mlm gako Salma ay Dana gida takezuwa Amma ba,abunda akayimata
Ahhh rashin kunya zakimun Yasmeen ? Toba,aganatanba naki akagani Kuma Dole kibi doka mararkunyar k'arya kaw...kasa k'arasawa yayi sakamakun jiyo muryarta tana fadin
Eh aydama baza,aganataba tunda anasakata bayan class ana kwak'ula ba
Keeee Yasmeen bakida hankaline rashin kunyar Taki hartakai haka..ah,ah mlm Sameer baruwanka bakasan waye mlm bash ba shiyasa tokoninan da kake ganina hak'ona yakeyi ni da shamsiya besamuba haryanzu shiyasa yakejin haushinmu kobahakaba ? Tafad'a tana kafeshi da ido
Nizakiyiwa k'azafi yafad'a Yana yowakanta hannu yadaga ze mareta cikin sauri tarike hannu tareda mirdeshi tana Fadi kaiiii mlm nizaka Mara ayko katarowa kanka ayki.tafad'a tana dariyar mugunta jin Yana tsandara ihun
Sauran mlmn ne suka yokansu cikin gid'ima jin abunda take fad'a
Jiyowa tayi cikin zafi tana dallah musu harara duk idanuwanta sunjuye sunk'ara girma..k'amewa duksukayi awurin sunkasa gaba sunkasa baya danji suke Kamar dauresu akayi
Itako Aisha ihu tasaki tana yarfa hannu Fadi take shikenan dama nasan za,ayi hakan seda nace komai akamiki kidinga hak'uri yanzu Gaya kinjangalo Mana fitinar dabazamu iya da,itaba tana kaiwa Nan takwasa aguje Takoma gida Dan koba,afad'aba tasan makarantane sukatsayarda su mlm batasan yanzu iya ta,addancin da zasuyiba da tononsilili
Suko jin zantukkan da Aisha keyine suka fahimci makaraine da,ita shiyasa atare sukadauki karatun Al Qur,ani tunda sunkasa k'arasawa inda itake tsaye mlm bash Gaya se tsandara ihun wahala yakeyi
Kosauke ayar basuyiba sukaji and'auka anatayasu cikin watamurya medadin sauraro...ido suka zaro cikin gid'ima datashin hankali suke kallan ta dajidai sunsan ba muryarta bace Kuma suna karatunne dansu konasu Amma sesukaga sabanin hakan
Bata tsayaba seda takai karshen surar dasuke karantawa.dubansu tayi ido birkice Baki ajuye tace mikuke tunani zaku iya konanine hummmm rashin sani yafi dare duhu
Tobara kuji ayar Allah tana Kona kafirine ko azzalumi ni ko bana cikin ko d'aya. shi wannan dakuke gani bak'aramun fasik'i bane amakantar Nan da waje sabida haka yanzunnan zanyi maganin shi sekawai tasaka hannu cikin wandonshi tajuya takalli yanmatan Dake wurin Dan tuni wurin yacika Mata da maza ana kallan ikon Allah
Tace kowace mace dakenan tarufe idanunta ikuma tabude to shakka babu zasu tsiyaye habawa aykamin takai karshe tuni sunrufe harda masu saka hijabansu sudaure idanun
Ciro hannu datasa cikin wandonshi tayi ayko Sega 🍌shi ahannuta ihu saura mlmn suka sakasuna rokarta datayihakuri wanda shiya fargarda mlm bash ayka,aykar datayimasa Dan shi kwata,kwata beluraba yanacan Yana fama darad'ad'in hannusa data mird'e
Dubawa yayi yaga abunda ke hannuta agid'ime yakai hannushi cikin wandon sedai wayam bakomai wani razanan,nen ihu yasaki yazube awurin somamme...dariya ta kyalkyace daita tajuya takalli wani mlm Dake labe bayan mlm Sameer Yana regonsu Dan yau yaga abunda yafi karfinshi
Kai da kake kallona ido fiki,fiki ay dukkune sedai Kai baka cinye yayan mutane sedai ka latsesu kok'arya nayi? Tatambayeshi cikin Kara zare ido dawata lan k'wasas,shiyar murya..ah,ah wlh hakane cewar mlmn datacewa Yana latse yayan mutane
Kuma wlh Allah daga yau natuba wlh bazan karaba Dan girman Allah kiyimun rai
Dariya Takoma saki cikin mugunta tace aykai hukuncinka dabanne
Zesakeyin magana mlm ya,iso wurin cikintashin hankalin ganin ayka,aykar da bilkisu keyi wato aljanar Yasmeen
Kusadashi tazo tanafad'ar oyoyo mlm sannu dazuwa... daure fuska mlm yayi yace meye hakan bilkisu ? Ah,ah mlm banasan fada Kuma ay abunda nayi shine Dede domun dabanyi masa hakanba Allah kadai yasan ko Yaya nawa ze Bata dakuna hukunta mashar,rantan cikinku da ba,abunda zesa surink'a cutardaku Niko duk inda azza lumi yake inde Allah yanunaminshi seya D'an,d'ana kud'ar sa wannan alkawarine..
Hakane bilkisu Amma addu,a zamuyi masu Allah yashiryesu yanzude kemayar da b'arnar dakikayi kinji...ah,ah mlm zan maida Amma bayanzuba wlh seyagane kuskure b'atawa mutane Yaya yanda ko biyansa akayi Dan yayi Zina bazeyiba tana gamafadar hakan tayi wata muguwar attush,shawa merazanarwa Yasmeen tazube wurin somammiya itama...numfashi mlm yasauke yadube sauran mlmn yace kuyi hak'uri Koda Yasmeen Bata makarantarku Allah yakawo bilkisu Nan seta hukunta azzalumi Kuma ba yanda zamuyi da,ita dumin musulmace tasan Allah fiyeda yadda muke ganin musanshi Kuma Yar sarkice sa,annan tana yak'i darashin adalcine damasu fakewa da addini suna zalumtar bayin allah
Yana kaiwanan yace abashi ruwa jiki nabari suka bashi ruwa shafawa kowannesu yayi Yasmeen tafarka tana magagin bacci yayinda mlm bash yafalka Yana iface,iface da bawa aljana bikisu hak'uri
Mlm yace kanatsu yaro bilkisu tarigada ta tafi abunta kanatsu kakoma ga Allah kadena sab'on Allah domun Zina tana daga cikin manyan kaba,irai katuba sabida Allah basabida abunda bilkisu tayimaba Allah Yana kallan zukatanmu Kuma megafarane muddin katuba dominsa Kumada alkawarin bazaka sake komawa zunubi ba kajiko
eh naji mlm Kuma wlh natuba bazansake aykata barnaba..tonaji yanzu kurakashi gida Kuma kayita istigifari kana Neman yafiyar Allah .
To mlm ngd Dan Allah mlm kabata hak'uri wlh bazan Kara ba..to shikenan zata hakura ay
Kamashi sukayi aka,sakashi mota akayi gida dashi
Itako Yasmeen Aisha ce dawata k'awarsu fauzeeya suka rakata gida tareda rakiyan mlm baban Yasmeen
Abuja
Zaune yake cikin tanga meme oppesc dinshi Yana duba marasa lpy cikin izza da tak'ama wayar sa ce ke ruri bekulaba seda yagama duba yarinyar dayake dubawa sake Kira akayi nanma shiru be kulaba seda,akakira wajen sau shida san,nan yad'aga yak'ara akunneshi batare dayace komaiba
Mekiranne yaji shirun yayi,yawa yace hello Dr hello kanajina kuwa? Uhmm yafada atak'aice
Amma wlh *FAISAL* mugun danrenin hankalinekai inbatsabar rinin hankaliba nakira kak'i kadaga seda kaga dama Kuma ka Dagan Ina hello hello kashareni wato ga Dan iska ko..
Kai nifa banasan hayaniya dukkawani cikamin kunne bakinka kociwo bayayine habaa Dan Allah
Eh hakama zakace to kodai kahau network ne nakatse maka..
Salim banasan iskancifa dama bakada abunfad'a kakirani yafada Yana k'ok'arin kashe wayar
Ah,ah karka katsenmun waya dama zan tambayekane anjima zaka shiga faty amjad ? Eh maby zanshiga in dady bedawoba domun inyana gida zece natafi nabar waccan ita daya Kuma kagafa Yar sa ido Nan nagidan batakomaba..
Wai Fulani kake nufi ?eh kojiya seda tayita yimin surutu kasan tsofaffin Nan ba,aiyamusu...hhhhhhh hakane hala tayima zancan haihuwa ko Dan nasan bazewuceshiba..eh Wai harda fadan Wai zatasaka adubani kobanada lpy kowazata saka oho.
Hhhhhhh Allah gwanda tasaka adubaka Dan Allah ranar daxa,ayi dubiyarnan kakirani pls.tsuuuu tsaki yaja yakashe wayar.....
______________
Yanzufa akafara wasan karkubari abaku lbr
Wannan novel nakudi ne
#300 na katin mtn...vip ko vtu...spc group #500 kacal zakibaya ta wannan nomber *08062979421*
Autar alheri.....✍️✍️
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷
*IZZAR MULKI*🇳🇬
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷
By Yasmeen Ahmad
(🥰Autr alheri🥰)

Page 7 & 8
___yana katse wayar Kiran granny nashigowa wato Fulani shareta yayi yaki dagawa
"Wannan tsofuwar matsalace wlh sekace ba mata sarki ba tazo tawani sakani agaba komizammata Inna daga wayar oho.duk acikin ranshi yake zancen.