Sashe 6
Ig Ajeemal Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Phone din ta tadauka ta sakko daga bed din tanufi parlour, shiru parlourn ba kowa harta doshi hanyar fita daga parlourn sekuma tadan tsaya because dare yayi gashi tasan wannan uwar tsiwar heelah tanan batasan ya zasu kareba , but tamatsu taga ya yanayin jikin nasa yana cikin koshin lapia ko aa, haka tanemi guri tazauna tana ta sakawa da kuncewa, mafita dayane ya fado mata Kiran line dinshi kamar yanda yace zata iya kiranshi taji koyanada wani bukatan duk da ba kowani lokaci yake daga kiranba balle yanzu dayake halin rashin lapia, bawani tsayawa bata time tashiga kiranshi kamar yanda tunaninta yabata,
ajmal wanda tashinsa kenan tun bayan azahar da doctor fu'ad ya masa allura bai farkaba seyanzu 11, cikin yanayin kasala da rashin karfin jiki ajmal ya yaye blanket din jikinsa saboda wani zufa dayashiga tsatstsafo misha alamar zazzabin ya sauka adafe yanufi toilet wanka yayi sosai tareda alwala ya fito ,sam bailura da heelah dake kwance saman sofan dakinba tamike bacci yayi awungaba da ita seyanzu dayafito idanunsa suka sauka akanta daga nan ya kauda kai yazaro wata jallabiyar yasanya sannan yashin fida sallaya yashiga jera sallolinda suka biyushi,
seda yamika sallonshi duka yasallame yatashi ya ninke sallayan yadawo saman sofa yazauna abincinda Nisha takawo masa dazu yashiga budewa because yunwa yakeji sosai heelah jin buruntun bude food flakes yasata motsawa tabude ido tana kallonshi"
Oh dear katashi ! wani irin bacci kayine yaudin nan heelah ta shiga tambayan shi cikin muryan bacci shiru yayi mata , hakan yasa heelah mikewa ta tasu ta matso gareshi tana fadi'n,"
Let me help you ! Nan tashiga kokarin serving dinshi ya tsaya kaiwai baice komai ba , gaba daya ji yaye ransa yadagule masa because yasan wannan ba abinci da Nisha tashigo dashi dazubane , wani sabon girkin heelah tayi daban kallon abincin yashigayi time dinda take serving dinshi , papper soup din kazace se soyayyiyar doya da kwai girkin ko kamshi mai dadi baya bayarwa balle kasa ran zaimaka dadi abaki , komawa yayi yajin gina da jikin sofa haryaji yunwar dayakejima tatafi sam baiji dadin canza masa girki datayiba , tana gama serving dinshi tatura masa plate gabanshi , amma ko motsawa baiyiba, heelah kusa dashi tazauna tadaura hand dinta saman cinyarsa tana fadi'n,"
dear wai maiya samekane yau ? tunda muka dawo nadauko aheel daga school mukazu muka taddaka kana bacci still har dare yayi sosai haka aheel da mararin son farkawanka har yayi bacci baka bude idoba nima naita yawo akanka shiru baka bude idoba ni harna tsoritama nace ko mutuwa kayi amma sena fahimci kana numfashi ,meyasameka haka kake wannan baccin qalau kake kuwa? Heelah tashiga tambayan shi,"
I'm fine banji dadi bane yabata amsa,"
Oh God sannu dear kasamu kaci abincin ga gashashshiyar burger with sandwich danyi mana order time dinda muke dawowa nasan kanaso heelah tafadi tana maikai hanu tadauki plate din burger Tamika mishi , shikuwa jin order tayi Dan yasan ba iyawatayiba yasa ba wani jinkiri yakai hanu yadauki lallausan sandwich din yakai baki yasuma ci , barina hadu maka coffee dinka daga haka heelah tamike tafice , ba jimawa ta dawo daukeda cup din coffee Tamika masa ya amsa yasuma shaa,
burger da sandwich kawai ajmal yasamu daman ci papper soup din baiwuce tabi daya yayiba yakauda plate din gefe , yakai hanu yadauki phone dinshi 4 miss call, yagani ankirashi koda yaduba yaga 2 miss call from N and another miss call from doctor fu'ad phone din nashi a silent take shiyasa ko karanta baijiba , idonsa yakai duba time 12 dan haka seya ajiye wayar baikira kodaya daga cikin suba Dan yasan dare yayi sosai, mikewa yayi yanufi bed din shi yakwanta yarintsa ido , heelah naganin haka itama tabishi tahaye saman bed din nashi takwanta ajmal yanajin motsinta agefenshi amma yaki bude idonshi harseda yaji takai hanu saman k'irjinsa ta rungimushi tashige jikinsa, manya manyan idonsa yabude yakalleta Wanda itama shidin take kallo tana masa murmushi,
ahankali yadan zame jikinsa ya mirgina yajuya mata baya kwata kwata baya son takura ita kuma heelah takasa ganewa , itade heelah har kullum mamaki ajmal ke bata seyaita zille mata se yanzu ta tabbatar da maganar faruk nacewa mijinta bayida maraba da mata da yar uwarta mace take rayuwa gashide a ido namiji har miji but abu yake sekace mace anya kalau yake kuwa ita tarasa gane wannan lamarin ace kullum ita ke nanike dashi yana zille mata se yaga dama tukun yake iya amincewa da ita gaskiya tagaji da abunda ajmal ke mata naguje mata da yake itade tasan ba kazama bace tana tsafta daide gwargwado ta meye matsalar ne? wani kuka takawo tasake harda shashsheka cikin hanzari tamike daga bed din tafice daga bedroom din da gudu tana kuka,
Ajmal najin fitan heelah cikin yanayi kuka yasa ya mike daga kwanciyar da yayi yakoma ya jingina da jikiin bed , shiru yadanyi nawani lokaci yadau tsawan mintuna ahaka kafin yamike yasakko daga bed din yafito daga bedroom din shima , bedroom din aheel yanufa yana zuwa yatura door din yashiga, kwance yasamu Dan nasa yarungume wata big teddy bear yana ta baccinsa cikin kwanciyar hankali karisawa yayi yazauna gefen gadon yashafo gefen fiskan dan nasa yanajin sonsa da kwanarsa yana kara shiganshi, daga nan kuma yamike ya gyara masa rufowan blanket din daga bisani yarage masa hasken light din bedroom din yarufo masa door din ,
bedroom din heelah ajmal ya nufa yana shiga yasameta tagama kukanta tahakura har bacci barawo yasaceta gaba daya jiyayi ba dadi tabashi tausayi , duk da bayajin karfi ajikinsa daniyar rarrashinta yazo ya kuma bata abunda tanema to ganin cewa tayi bacci yasa ya gyaleta yakashe musu light din dakin ya haye saman bed dinta ya kwanta tabayanta ya janyu musu blanket yarufe su daga haka yarintsa ido, bajinawa shima bacci yayi awungaba da shi,
tun bayanda Nisha tayi kiran ajmal a phone kusan sau 2 baiyi picking ba yasa ta hakura dasake kira takuma bedroom din su takwanta cikin yanayi na sanyin jiki