Sashe 4
Dauke Dai Dai Duniyar Shaidanu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Duk iya k'ok'arin su kasa kwantar kansu Sukayi lokacin domin Ance Sarkin yawa yafi Sarkin k'arfi, Haka Suka kamasu suka nausa cikin dajin dasu, Sunyi tafiya Mai nisa kafin sukawo mafakarsu, Wasu Manya manyan itatuwa suka jera Wanda shine dak'insu, Wani kejin itatuwa suka BUD'E Suka jefasu ciki sannan suka wuce,
Dube duben wurin Suka shigayi Duk kasusuwan mutane ne sai wari yake "kenan Naman mutane suke ci,"? Maganar da Samir Yayi Aransa kenan Ashe tafito,
Wasu mutane Uku Suka d'ago duk sun ya mushe saboda wahala,
D'ayan Yace"Sosai basuda Imani balantana tausayi ko wacce safiya mutum Uku suke gasawa su cinye,"
"Gasawa kuma? Saikace Awakai,"? Cewar Jidda
Hunmmmm: "Gwandama Awakai domin In suka fad'a Hannun musulmai Suna tausaya musu, Wad'annan kuwa basusan Imani ba kawai zubda jini Suka sani, Zasu Kama mutum Yana ji Yana gani zasu Wasa matsa fetur sanan su kunna masa wuta, Har ya k'one k'urmus Sannan su zauna suci,"
"Munshiga Uku hannun mayu muka Fad'o kuma, to Kai yaya Akayi kuka Fad'o hannunsu,"? cewar Jidda
"K'addara da k'arar kwana, Zamu wata nahiya daban sai Y'an fashi suka taremu daganan Muka watse shine fa bayan mun Fad'o daji sai wad'annan mugayen biran Suka Kama mu, suka dinga Cinyemu tamkar Ayaba, Yanzu Haka mune Kan layi gobe Izuwa wannan lokacin sungama babbakamu,"
"Innalillahi wa'inna ilaihin Rajuun Wannan wane irin bala'i ne, munkawo kanmu inda Za'a halakamu daga wannan bala'in sai wannan nayi Dana Sanin wannan tafiyar gashi saboda ita har masoyina na rasa, mu kanmu kuduba yawanmu sanda muka fito amma yanzu kuduba yadda muka rage Duka iya kacinmu 50 sannan Yanzu bamuda tabbacin Kub'uta," Cewar Jidda cikin kuka,.
"Kinga Jidda kiyi hak'uri in Sha Allah zamu Kub'uta domin rayukanmu Hannun Allah suke ba Hannun kowa ba, sannan Baki rasa mosoyi ba, muddin Ina raye nine Zan maye Miki gurbinsa,"
Cike da mamaki take kallonsa Wai so, Amma inta nazarce maganar sa zata iya samun sauk'i Aranta,
Washe gari wani k'aton birin yazo Ya bud'e kejin, Janyo wad'annan mutanen uku yayi suna Ihu suna komai ya d'auko su tare A Hannu d'aya Kamar Ya d'auke kara Haka ya rik'e su Yawuce dasu, Yana zuwa tsakiyar fili Ya Ajesu tareda kwara musu fetur suka kunna musu wuta, Ihu suke suna ci da wuta, tinsuna tsaye har suka Fad'i kwance, Suna motsi har suka daina Rai yayi halinsa kenan, Su kuwa ihu suke suna murna da shewa, Haka Suka zauna wurin suka soma cin naman,
Iya tsorata su Samir sun tsorata Sosai tinsuna kukan tausayin wad'ancan har suka dawo tausayin Kansu,
Saida suka gama cinye Naman tasss sannan suka Sha wani ruwa sai suka b'ingire wurin da bacci su duka,
Cikin dakewar Zuciya Samir Yace"ga dama tasamu Kafin su tashi daga baccin mugudu kawai'"
"Amma Taya kake ganin zamu gudu wannan keji na itace ne Kuma gashi rufe" cewar Emanuel Yana d'an zabgamasa Harara,
Shuru sukayi dukansu domin maganar Emanuel Gaskiya ce,
Jidda tace"Amma bazaiyu mu zauna sumuna kisan walak'anci Irin wannan ba, dole mugudu," tana gama maganar tafara duban kejin ganin da igiya sukayi d'aurin Yasa cikin ta kalminta ta Ciro wata wuk'a tafara yankawa
Ganin hakan yasa suka matso Suma suna Taya ta, Cikin Ikon Anbaton Allah suke Aikin, cikin k'udurar Ubangiji kuwa suka Sami Y'ar Hanyar wucewa, Ahankali suka soma fita d'aya bayan d'aya har suka fice Duka cikin sand'a sukabar wurin, sunayin nisa dasu suka soma gudu, sunyi gudu Sosai Kafin su tsaya su huta,
Samir Yace"Yanzu bamuda komai na fad'a Abunda zaifi kawai musami itacen Nan muyi Makaman fad'a,"
Hakan kuwa taka sance saida Suka gama sannan sukaci gaba da tafiyar,
Emanuel Yace"Wannan dajin shine yarinyar take, Domin ga Yan tsirarukan gidaje Nan"
"Amma Yaya Akayi ba kowa, Kamar ma ba'a tab'a samun wata Halittar Y'an Adam Anan ba" Cewar Sam
"A'a Antab'a Samu Mana domin ita kanta Y'ar Major d'in tare da Wasu Suka so shak'atawa Sai wani babban bala'i ya bak'ar, domin wannan DUNIYAR SHAID'ANU ce daganan kowa ya halaka ita kawai ta rage,"
"Yanzu kana nufin da wata masifar Anan kenan,"? Cewar Jidda
"Sosai kuwa Domin wannan zatafi ko wacce ma Dan Anan Ainahin SHAID'ANUN suke wad'an da ba mutane ba da zarar sun cijeka zaka zamo Kamar dai su," Cewar Emanuel
"Horrors kenan," Fad'ar Taj
"Sosai kuwa Domin haka kowa ya Ankare Sannan duk k'aunar ka da d'an uwanka idan har Aka cijeshi tofa Dole A barshi"
Motsinda suka Fara jine Yasa su waigawa, Aikuwa Horukan suka gani masu matik'ar yawa suna nufosu, kallo d'aya zaka musu suyi bala'in tsorataka, domin bakunan su jini ke zuba ga manyan Hak'ora, kawunan kansu kuwa Ajuye idanuwansu Arufe Amma suna iya jiyo k'amshin mutane Kuma suna gane inda suke, nufo inda suke suka fara,.
Ja baya suka Fara, Ihun da sukaji Abayansu Yasu saurin waigawa, Yarinyar suka gani Wani k'aton maciji Yana Nan nad'eta,
Macijin k'ato ne, Bak'i wulik gashi da girman gaske, nad'eta yayi Sosai Yana neman had'iyeta Dan harya Fara Kware baki gashi sai hawaye take tana mik'a musu Hannu Alamar taimakonsu take Nema,.
Dukansu A tsorace suke Amma tausayin yarinyar ya tsalgu A zukatansu bama kamar Jidda, basuyi Aune ba kawai saiganin sukayi Jidda ta falfala da mugun gudu tana saita k'aton iccen da suka maida kamar kibiya daidai bakin macijin Yana bud'e Baki daniyar had'iye Yarinyar,
Su Samir kuwa sunkasa Koda motsi mamakin Wai Jidda ce yau tacire tsoro ta tinkare mutuwa Dan cetar RAYUWAR wata, shi kanshi Taj mamaki yake Amma Kuma tsoron kada Wani Abu ya Sami Jidda Ya gama cika Ruhinsa,.
Tana kusa da zuwa inda macijin inda baifi tako Uku zuwa biyu ba ta daga
Wani irin wawan tsalle tamkar Ancillata ta kibiya cikin Mugun nufi da Rashin tsoro ta.................................
_WOHOHOOOOOH GASHI DAI MUNKORO AMMA SAIDAI KASH FREE PAGE YAK'ARE, AMMA YANZU AKA FARA WASAN YANZU WASAN ZAI D'AU ZAFI, KOYAYA ZASU K'ARE DA WANNAN MACIJIN ZUWA WANNAN HORUKAN? KO ZASU KUB'UTA SU KUB'UTAR DA YARINYAR KUWA? KO ZASU KOMA GIDA KUWA??? HUNMMM NIMA BANSAN ANSAR WANNAN TANBAYOYIN BA ANSAR SUNA CIKIN K'WAK'WALWATA TA DUKA, IDAN KANA SON SANI, KINA SON SANI TO KU HANZARTA BIYAN NAKU KUD'IN 300 NE KAWAI, KADA KU MANTA NICE DAI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN 👸 OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚_
_BASEERATA ITACE ARZIKINA_
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948