← Book details Dauke Dai Dai Duniyar Shaidanu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 4

Sashe 3

Dauke Dai Dai Duniyar Shaidanu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abun mamaki tsakan kogon manyan itatuwa Suka gani sunata ci da wuta inda suke k'yandir d'in kogon, jikin kogon Kamar gini, Tsayawa cak yayi bayan Yahango wani sak'on gefen kogon inda Akayi zanen wata irin k'atuwar macijiya Mai d'auke da kawuna 9 Anrubuta MACIJIYA SARAUNIYA MALGIS MAIKAI TARA,

Ganin Samir ya tsaya Kuma ga inda yake kallo hakan yasa sauran ma kallon inda yake kallo Abunda suka gani shine yayi matik'ar d'aga musu Hankali basu gama Shiga figici ba Saida MACIJIYA SARAUNIYA MALGIS MAIKAI TARA Ta bayyana tsakar kogon...,........................

HUNMMM WASAN FA MAIZAFINE FANSS KU SHIRYA AMMA KADA KU MANTA DA BIYAN 300 D'IN KU,.......

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948

*D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU🧟‍♀️☠️☠️💀💀*

_PAID BOOK #300 ONLY_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU🧟‍♀️☠️☠️💀💀👹👹 PAID BOOK #300 ONLY*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Free 🅿️ 16 to 19*

Second to the last page in Sha Allah.......

_Thursday 27/7/2023 Jully_

*K'iris Yarage free page ya k'are so ki gaggauta biyan naki Kud'i idan kina 300 ne kawai bada yawa ba, Ada Yanzu zangama Free page d'in Amma wasu Suka rok'a nak'ara so in Sha Allah page Mai zuwa shine na k'arshen free*

...........Fitowa cikin Ramin macijiyar tayi tazuba musu Ido cike da mamakin ganin Yau shekara sama 30 ba'a sake samun wata Halittar Y'an Adam da zasuyi gangancin shigowa masarautarta Koda sauran k'wari basu Isa su shigo Wannan kogon ba Amma Yau Ansamu bil'Adam su shigo Mata ciki,

Su kuwa k'amewa sukayi tsabar tsoro Domin sunyi nisa da k'ofar da suka shigo gata fita suna hange Amma tasa jelarta ta tare Hanyar,

Cikin Rashin sanin mezai faru yasa Emanuel cewa"Kusaki wuta," Kan ya gama rufe baki shida sauran Sojojin Suka soma halbin MACIJIYAR

Rashin sani yafi dare duhu Domin da sunsan Ainahin mezai faru da basuyi gigin Halbin MACIJIYAR ba, Dan kuwa take ta nad'e guri d'aya tamkar Ganwo, Saida taji sun tsakaita halbin Aikuwa tabud'e Baki ta dinga Huru musu Hiska Mai d'auke da wuta,

Cikin k'ank'anen lokaci wurin yayi duhu wuta ta soma cin Naman jikin wasu Ihun mazan kawai ketashi cikin kogon Domin duk Wanda wutar tasama tamkar wutar taci kare ne haka mutum zai k'one k'urmus tokarsa kawai zata rage k'asa,

Tinda sauran masu Rai sukaga haka suka soma ja baya suna Neman Hanyar Guduwa,

Cikin d'aga murya Jidda tace"mafitar mu d'aya muyi gaba mufita cikin kogon Domin idan Mukace mukoma baya munyi wahalar banza ne, Muyi gaba cikin gudu, Inada tabbacin da munfita muntsira,"

Bata gama rufe Baki ba suka soma gudun tsirar Rai, Iyakar k'arfin su suke gudun inda macijiyar take zallo duk wanda tasoma Saidai ta lak'umeshi, gata da zafin nama, Suna gudu suna halbinta Abayansu,

Duk wanda yayi sanya Yaka sance baya tofa saidai wani bashi ba,

Suna cikin Bak'in gudun ne Jidda ta taka wani Tsinin Icce Ak'afarta tsininsa Yafasa takalmin nata ya Soki k'afarta, Ta Kwarara Uban Ihu tana neman fad'uwa Amma saboda gudun tsiratar da Rai take Haka ta daure tana gudu da k'afar,

Suna daf da futa ganin hakan yasa MACIJIYAR HASALA tabiyo bayansu, Cikin Rashin sa'a tacabki K'afar Samir, Wanda saida Tsinin Hak'oranta Suka soki K'afarsa jini ya tsartu, Ihu yasaki Mai k'arfi tare da yin gaba zai kife Amma Sam Cikin Bak'in zafin nama tajuyo baya ganin Halinda Yake ciki yasa tadawo baya tare da Hira sama Kamar wata iska ta sare Kan d'aya daga cikin kawunan macijiyar, Wanda da shine tayi niyar gamawa da Samir,

Jini ya wanke wurin harda fuskar sam, macijiyar ko mawa baya tayi tana Kwarara wani Uban Ihu Wanda take kogon Yafara girgiza Yasoma fashewa duwatsi suna rikitowa k'asa,

Cikin zafin nama ta taimaka masa ya mik'e suka Sake falfalawa da gudu

Cikin ikon Allah dama k'arfin Addu'o'insu Suka Samu Suka fita kogon,

Saida sukayi nisa da kogon sosai sannan suka tsaya, suna maida numfashi,

Kallon Samir Sam tayi K'afar tasa tana zubda jini ta taimaka masa Akayi dressing k'afar shi shida Jidda,

Ruwa Suka Sha, yau basu tinanin had'a ko wanne tintiba Anan Suka soma baccin wahala,

Samar Yanata mamakin yarda Sam ke kula dashi duk da Hakan Bata wani Sakewa dashi saidai sannu kawai take iya cemasa, cikin kwanakin da suka d'auka na jinya Samir yaji son Sam sosai Wanda Yakasa b'oyewa saida Alamar Hakan tafito, itama ta Amince masa dama tajima da fatan hakan, tinda Emanuel ya gano Hakan Yasa Aransa saiya kashe Samir da Hannunsa,

Taj kuwa Bai fad'awa Jidda Yana sonta ba Amma Yana Nuna Alamar Hakan, Saidai ita tana sharewa kamar Bata gane nufinsa ba, Domin Anata Cewar Yanzu ba lokacin soyayya bane,

Saida Sukayi Kwana 12 wurin Kafin kowa yasami sauk'i masu Rauni, Suka cigaba da tafiya,

(IDAN BAZAKA MANTABA MAI KARATU NACE MAKA SU 200 SUKA FITO AMMA A YANZU DUKA BASU WUCE 60 BA DUK SAURAN SUN HALAKA)

"wai Har Yanzu bamu shiga dajin bane,"? Cewar Sam

"Samir yace mun kusa Mana daga wannan dajin sai Wanda yarinyar take fatan mu d'aya ya zama tana raye,"

Cikin Ikon Allah, Har suka kusa barin dajin ba komai daya faru suna daf da shiga dajin sai kawai, Sukaga wasu mumanan birarunka sun musu k'awanya Manya manya dasu munana basuda kyan gani..

Cikin kad'uwa Suka cure wuri d'aya Domin dai basuga inda birarunka suka fito ba kawai sunga sunkewaye sune,

"Innalillahi wa'inna ilaihin Rajuun" Shine Abunda suka fad'a,

A Yanzu ko kayan fad'an basuda saboda sunyi gumurzu da SHAID'ANUN DAJIN Tabbas wannan shine D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU,

Basu gama tinin komai ba birarukan Suka soma yun k'urin kamasu,

A matik'ar Razane suke ja gefe, Domin Halittar birarunka kawai ta Isa ta razana duk wani Mai kallonsu Koda A film ne balantana A zahiri, girman Baki d'ayan Birin zai Kai had'e gate 2 guri d'aya, gasu munana ga hannayensu da farata masu tsini sai walk'iya suke ga tsini kamar takobi, ga tsawo tamkar samudawa,

Hannuwa Suka soma mik'awa k'asa daniyar musu rub d'aya,

Amma cikin zafi Suka soma......................

MUHAD'U NEXT PAGE KUMA LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH

*Kuyi manage da wannan Wallahi Inada matsalar idanuwa ne kusani Addu'a Allah yaban lafiya, Kuma banajin dad'i Ulcer na damuna wllh ngd Masoyana inajin dad'in comment d'inku Over*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number

07064904617 or 07031012948

*D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU🧟‍♀️☠️☠️💀💀*

_PAID BOOK #300 ONLY_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU🧟‍♀️☠️☠️💀💀👹👹 PAID BOOK #300 ONLY*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

```Ina Mata Kai harda ma maza masu fama da ciwon sanyi? Kinkashe Kud'i Amma Baki daceba, to ga waraka tasamu da ikon Allah domin Maman teema tana d'auke da duk kanin maganin matsalar ku, Ina Mata Y'an gayu masu gyaran jiki da Ado da kwalliya? To Kuma komai Akwai, Ina masu fama da HIV? Ina masu fama da k'urajen fuska? Ina masu fama da gisal din Ido? Ina masu fama da K'aron mahaifa? Ina masu fama da Rashin haihuwa? Ina masu samun cikin yana zubewa? Ina masu Neman kayan gyara jikinsu suyi shek'i fata tayi glowing? Ina masu buk'atar kayan kitchen? Ina masu buk'atar kayan sakawa, Ina Mata masu buk'atar gyara Domin haduwa da miji? Ina Masu fama da Ulcer, ciwon baya ciwon k'afa da dai sauransu? To duka kuzo in Sha Allah kunsami waraka da izinin Ubangiji number ta itace 08100100821 MAMAN TEEMA```

*JULLY 29/7/2023 SATURDAY*

```KUYI HAK'URI RASHIN JINA KWANA 2 WLLH BANDA LAFIYA NE ULCER DA CIWON ZUCIYATA YATASHI SAIDA NASHA ALLURAI DA K'ARIN RUWA, PLEASE KUTAYANI ADDU'A ALLAH YARABANI DA CIWON ZUCIYAR NAN DUKA GABA D'AYA HARDA ULCER DAN WLLH SUNA WAHALAR DANI, NGD 🙏 TAKUCE DAI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱```

*Free 🅿️20 to 30*

_Last free page, Idan kana kina buk'atar Cigaban Wannan k'asaitaccen labarin to kibiyoni dan mallakar naki, kada kibari Ayi tafiyar Baki, Domin Akwai labari gaba, banfara wannan labarin ba saida k'wak'walwata ta shirya,_

....Amma sai suka zulle Atare, Haka suke neman kamasu Amma sai zillewa suke Al'amarin da ya fusa birarunka kenan, Cikin fusata Sukayi kansu Atare,
Chapter 3 · 0% Book details