Sashe 6
Daren Hana Bacci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaci gaba dace wa: Wata rana ina a Makkah sai ciwo ya same ni sai na nemi mai magani na rasa ban samu wani magani da zan yi amfani dashi ba, sai na kasance ina yiwa kai na magani (ruqiyah) da Suratul Fatihah sai naga tasirin ta mai ban mamaki, na zamo ina dibar zamzam sai na karanta Fatihah na sha, sai gashi na samu waraka cikakka, har na zamo ina baiwa mutane magani akan hakan, kuma yana amfanar da su.
Duk marasa lafiya Allah ya kara musu lpy, masu lpy kuma Allah ya kare su da ita. Allah Yasa mudace 🤲 ngd 🙏
Nice dai taku har ko yaushe ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn Khausar Queen 👑 of Writer's Hausa Novels 📖 📚 📖 And design Graphics 🥳 🎉 ✨ 🎊 🥳 🎉 ```
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```
_DECEMBER 2025_
_FREE PAGE 21 TO 30_
_SECOND TO THE LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH_
............... "Aljani," Alhaji yamaimata kalmar Cikin mamaki
"Ƙwarai kuwa ko shakka babu in Sha Allah dakwai Aljan cikin wanann lamarin amma dai yanzu hujja ɗaya mukeda shine Umrat idan yafarka yadawo hayyacinsa to zamu zanta dashi domin gano meke faruwa, kuma zamuyi ƙoƙarin binciko sauran Abokan nasu,"
Umrat yana Asibiti harzuwa yanzu baifarka ba kuma tabbas bai mutu ba domin na'urorinda Aka sanya masa domin taimakasa gurin numfashi sukan halba kansa naɗe da bandeji Ƙafarsa da sauran jikinsa suma da raunuka
Ahankali yake operating system ɗinsa yana ƙurɓan lemu wasu takardun gabansa,
Shigowa wata nursing tayi bayan tayi nocking yabata daman shigowa, gaidashi tayi ya Ansa batareda yakalleta ba
Nuna mata wani file kawai yayi da hannunsa yace"komai yayi ready kije kimasa Alluransa"
"Okay sir" tafice
Rufe system ɗin yayi yafito motarsa yashige yawuce gida,
Sannu dazuwa tamasa Hansa matarsa tayimasa yazauna parlourn tareda yin Shuru
"Kaga Dr dan Allah kadaina sakawa Ranka damuwa dayawa kaifa kake yiwa wani faɗakan Hakan amma Meyasa kai kakeson jefa kanka cikin damuwa, waima dan Allah menene kake ƙoƙarin Ɓoyemin gaba ɗaya kacanza yanzu ga yawan tunani ga damuwa wani lokacin saika Rufe kanka ɗaki kayita kuka, kada kamanta ko bayan matsayin matarka ta Aure ina matsayin ƙanwane gareka dan Allah kagayamun meke damunka Hisham,"
Ajiyar zuciya yasauke kafin yace"Akwai wani Abu dana taɓa Aikatawa wanda yatsayamun araina nakasa mantawa, Hansa ina tsoron Sanda hanke zaiwaiwayeni, Kai Hansa Yakamata mukoma gidan waima kina magana dasu Umrat Kuwa naga kwana 2 ina kiranshi wayarsa Bata shiga, ko Mlm nakasa Samu,"
"Eh Nima bansamesu ba gaskiya amma dai in Sha Allah suna lafiya domin damunsamu labari koda a Whatsapp ɗin kb ne, amma dr ina Matarka kake Ɓoyemin sirrin ka shekara 3 da Auranmu amma Ace bakamun yardarda zaka gayamun sirrinka ba,"
"No bahaka bane dear amma dai kinsan Ance idan Anacin ɓaure ba'a tonacikinsa Saboda gudun Abinda zakaci karo dashi kinsan Abaya nayi rashin jiko? Allah yataimakeni ya haɗamu da Umrat kuma Allah yabashi iyayen nagari nikuma yabanisu A matsayin surukai kuma suka bani ƴarsu duk da kunsan halina musamman ke amma haka kika iya jure zama dani kuma harkika Aureni, wallahi Hansa idan natuna halayyata tabaya da abinda na aikata wallahi duk sainaji natsane kaina, yanadaga Cikin dalilinda yasa nayanke Alaƙada kowa nadawo nan nesa da Ahlina domin sake gina wata sabuwar rayuwar, dan Allah Hansa kada watarana dominjin Abinda na Aikata baya yasa kigujeni wallahi bazan iya rayuwa babu keba kece tsananinda kika sauya ni kece hasken da kika haskamun rayuwata dan Allah kada kigujemin wallahi nadaina aikata komai wanda ubangijina bayaso dan Allah kada kibarni,"
Hawaye suka soma zuba daga idanuwansa
Miƙewatayi Takoma kusadashi tareda rungumarsa tace"in Sha kuma daga Yanzu nayi maka Alƙawari bazansake tambayar abinda yakedamunka kuma zantayaka Addu'a Allah yamaka maganin damuwarka"
"Ameen Ameen my dear Nagode "
Yau gaba ɗaya bayajin daɗi komai daya faru yakedawo masa ko abincin kirki yakasaci hakan yasa yau baisamu yin sallan dare daya saba ba, kwance yake Kawai yayi lamo kamar mai bacci wanda idansa biyu Kusan 1:30 A lokacin kuwa Hansa tajimadayin bacci
Kamar motsin yasomaji daga waje Ahankali yamiƙe yafita yaduba bakowa yana dawowa kuma yaji kukan jariri cikin ƙarfin hali yakoma ƙasan parlourn yakejin kukan hakan yasa yafito saidai bakinsa yana masa rawa yakasa furta sunan Allah, yana ida saukowa idansa suka faɗa kanwata halitta mummuna mai bantsoro...................
_BASEERA ITACE ARZIKINA 😍_
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948
*DAREN HANA BACCI ☠️💀☠️* _PAID BOOK ₦300 ONLY_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *DAREN HANA BACCI ☠️💀☠️!!!*
PAID BOOK 300 ONLY
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
```AYOYIN RUQIYAH MASU TSANANI GA ALJANU
Wadannan Ayoyin su ne Ayoyin da Aljanu ba sa so, haka kuma wad'annan Ayoyi waraka ne ga ko wane ciwo in sha Allah.
1. SURATUL FATIHAH: An karb'o hadisi daga Kharijah dan sult daga baffan sa yace: Na zo gun Manzon Allah nayi masa sallamah sai ya amsa min, sai na riski wasu mutane suna tare da wani mutum mahaukaci, sai dangin wannan mutumin suka cemin mun samu labarin Abokin ka (ko Abokin ku) yazo da Alkhairi, shin A wurin ka Akwai wani Abu da zaka yi ma wannan ya warke?
Sai yayi masa Ruqiyah (addu'ah) da Suratul Fatihah, sai Allah ya ba shi lafiya. Sai suka bani akuya, sai nazo wajen Annabi na bashi labari sai yace min Shin, ka Karanta wani abu banda wannan Surah?
Nace a'a, sai yace min hakika kaci daga ruqiyah ta gaskiyah, wato kayi magani da abinda shi ne mafi dacewa da inganci.