Sashe 5
Daren Hana Bacci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaba ɗayagari ya ɗauka hankalin kowa yatashi musamman ƴansandanda ke handling case ɗin Domin duk bincikensu babu wata Alama dazata nunaga makashin saidai duk Alaman kisan ɗayace duk mutum ɗayane ya kashesu,
"Wai meke shirin faruwane ƴallaɓai? Kisa haka babu kama hannun yaro kamar A Film ko labarin littafin kuma duka Mutum ɗayane yake wannan abin, idan zaku tuna shekarun baya hakan tafaru ga sauran Abokan karatunsu su biyu saboda wannan dalilin yasa Aka rufe makarantar yanzu gashi kisan yasake dawowa kuma haryau dai kan yaranda suke karatu cikin makarantarne kuma iyasune Kawai Ake kashi waimeke faruwa ne," yafaɗa yana buga teburin d.p.o tareda sunkuyawa hawaye suna zuba daga idansa
"Tabbas hakanne Alhaji kuma duka Acikin kisan nabaya zuwa yanzu babu wani canji duka Alamar ɗayace tabbas mutum ɗayane yake kisan,"
"To wayeshi, Meyakeso, Meyaranmu suka masa kuka saboda me, Shin bazaku iya kamasa bane ko kunajin tsoronsane,"?
"To ai saimunganshi zamu iya kamashi kuma wannan tambayoyin yarankune zasu Ansa Muna duk da Yanzu subasu duniya tofa dole munemi ragowarsu sugayamuna meke faruwa? Kumani hankalina yafi karkata Akan makashin ba mutum bane,"
Dr Haris yace
"Sosai D.p.o ba mutum bane in Sha domin babu wani mutum dazai iyayin irin wannan kisan haka kaduba Dukansu babu wanda kashin bayansa bai karairaye ba, hakan yana nuna daga sama Akan saƙosu ƙasa faɗuwar Zuwa ƙasa itace take ragaraga da ƙasusuwan bayansu kuma abinda yafi ɗaure kai fuskarsu lafiya ƙlau saidai hancinsu yakan fidda jini dakuma bakinsu idansu yakan fidda jini Amaimakon hawaye kuma Yakamata idan suka faɗo Ace harda fuskarsu tasamu matsala amma ita tana lafiya tabbas d.o.p ba mutum bane yake kisan,......................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948
*DAREN HANA BACCI ☠️💀☠️* _PAID BOOK ₦300 ONLY_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *DAREN HANA BACCI ☠️💀☠️!!!*
PAID BOOK 300 ONLY
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
```AYOYIN RUQIYAH MASU TSANANI GA ALJANU
Wadannan Ayoyin su ne Ayoyin da Aljanu ba sa so, haka kuma wad'annan Ayoyi waraka ne ga ko wane ciwo in sha Allah.
1. SURATUL FATIHAH: An karb'o hadisi daga Kharijah dan sult daga baffan sa yace: Na zo gun Manzon Allah nayi masa sallamah sai ya amsa min, sai na riski wasu mutane suna tare da wani mutum mahaukaci, sai dangin wannan mutumin suka cemin mun samu labarin Abokin ka (ko Abokin ku) yazo da Alkhairi, shin A wurin ka Akwai wani Abu da zaka yi ma wannan ya warke?
Sai yayi masa Ruqiyah (addu'ah) da Suratul Fatihah, sai Allah ya ba shi lafiya. Sai suka bani akuya, sai nazo wajen Annabi na bashi labari sai yace min Shin, ka Karanta wani abu banda wannan Surah?
Nace a'a, sai yace min hakika kaci daga ruqiyah ta gaskiyah, wato kayi magani da abinda shi ne mafi dacewa da inganci.
A duba a Abu-dawud hadisi mai
lamba 3420, da Nasa'i mai lamba 1032. Albani ya inganta wannan hadisin.
2. SURATUL BAQARAH : Annabi yana cewa:KADA KU MAIDA GIDAJEN KU MAKABARTA, DOMIN SHAIDANU BA SA SHIGA GIDAN DA AKE KARANTA SURATUL-BAQARAH.
A duba a Sahihu muslim 6/67 da kuma Tirmizi 5/157.
3. SURATUL IKHLAS DA FALAQ DA NAS: An karbo daga Uqbatu dan Āmir yace, ina rike da linzamin abin hawan Annabi a wurin wani yaki, sai yace min ya Uqbatu fadi! Sai na saurari Annabi, sai ya kara cemin fadi ya uqbah!! Sai nayi shiru ina saurare, sai yakara fada har sau 3, sai na ce me zan fada ya rasulullah?
Sai yace ka karanta Qulhuwallahu Ahad (har karshen surar ya karanta min) sannan Falaq da Nas har
karshe, da muka karanta su har karshe sai Annabi yace min: BABU WASU SURORI MASU
TSARI KAMAR WADANNAN).
A duba a Nasa'i Hadisi (8/250), Albani ya inganta hadisin.
Bayan wadannan Āyoyin Babu ko shakkah cewa AL-QUR'ANI dukkan sa Waraka ne, duk wata Surah wadda take dauke da ambaton wani alkawari na Ubangiji ko cika alqawari ga bayin sa, ko kuma ambaton wuta da aljannu da shaidanu kamar Suratul Muminun, Yasin, Sãffat, Dukhan, Jinn, Hashr, Zalzalah, Qari'ah, Kafiruun, dasauran su duka ana karanta su wurin Ruqyah, musamman ga masu fama da iska, ko sihiri.
DAGA CIKIN AYOYIN DA AKE KARANTAWA YAYIN RUQIYAH DON SAMUN WARAKA DAGA CUTUTTUKA NA SIHIRI, ISKA DA LALURA WADDA AKA KASA GANE MAGANIN TA AKWAI:
1. Ayata ta 36 cikin suratu Fussilat.
2. Ayatul kursiyyu (kamar yadda yazo a kissar mutumin nan mai yi wa Abu-Hurairah sata da daddare. (Bukhari ;4/487).
3. Ayoyi biyu na karshen Suratul Baqarah, kamar yadda Bukhari ya fitar 6/323.
4. Ayoyi uku na cikin suratul A'raf (Āya ta 54 zuwa ta 56).
5. Ayoyi biyu cikin Suratu Āli-Imrān (aya ta 18 da 19).
6. Ayoyi hudu na cikin Suratul mu'minun Āya ta115 zuwa 118).
7. Ayoyi ta 5 na farkon Suratul Jinn.
8. Ayoyi 10 na farkon Suratus Sãffāt (Āya ta 1 zuwa 10).
9. Aya ta 21 zuwa ta 24 cikin Suratul Hashr.
10. Aya ta 31 zuwa ta 34 cikin Suratur Rahman.
11. Ayoyi biyu na karshen Suratul Qalam (51 zuwa ta 52).
Qarin Bayani:
Wadannan Surori da Ayoyi da aka ambata a sama, za a karanta su ne, a Jere duk da cewa ba a Jere aka kawo su ba. Misali; Daga Suratul Fatihah, sai Baqarah sai Ali Imrān sai Nisã'i sai Mā'idah da sauran su.
IN SHA ALLAHU DUK WATA CUTA DA TA GAGARA MAGANI IN DAI ANA KARANTA WADANNAN SURORI DA AYOYI ZA'A SAMU WARAKA.
IMAM IBNUL QAYYIM YACE:
Duk wanda Al-Qur'ani bai warkar da shi ba to babu abinda zai warkar da shi, Idan kuma Al-Qur'ani bai isar masa ba to babu wata isuwa da zai samu gun Allah.