← Book details Ciki Da Gaskiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 41

Sashe 9

Ciki Da Gaskiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wayarsa k'irar Nokia dake wringing yad'auka, akunnensa yakara, bansan mi'akacemasa daga canba, nadaiji yace, "no kacigaba dabinsa abaya, amma kada kayarda yagane kana binsa, akwai Joseph da youseef suna binka abaya kaima, gamunan tahowa nida Adams da Emanuel da taheer, kakula sosai banason Marsala kaima kasani......kitt ya yanke wayar yana murmushin mugunta dafad'in Devid kazo hannu.

Ak'ofarsa tafita yahad'uda zaratan bodyguard d'insa su hud'u, saluting nasa sukayi, shima kad'an yak'ame jikinsa tareda nuna musu hanya, matsawa sukayi yawuce gaba sannan suka take masa baya.
Agaban wad'ansu bak'ak'en jibga jibgan motoci sukaja birki.
Matasan samari 3 dake jingine jikin mota d'aya suka iso gareshi da hanzari, suma k'amewa sukayi tareda Sara masa, shima yayi kamar yanda sukayi.
Kallon fuskar abokin nasu sukayi, sukaga babu alamar wasa ataredashi, yau a ogansu yafito ba abokiba, Dan har aka bud'e masa mota yashiga bai sake kallon Inda sukeba, dama gashi yatoshe idanu dabak'in Google😎.
Suma Shiga tasu mortar sukayi, motarsace agaba tasu Na binsu.
Shikad'aine zaune a sit d'in baya, masu tsaronsa d'aya Na driving d'aya nagefen mai zaman banza, laptop Ce acinyarsa yana aiki, fuskarnan acinkushe, babu alamar sauk'i ko sassauci.
Suraj! Kayi amfani da number Adams kaganarmin Inda yake
Karon farko danaji daddad'ar muryarsa ayau, muryar khaleel batada sanyi sosai, kuma batada hargagi, tana tsakatsaki.
Cikeda girmamawa Wanda yakira suraj dake gefen driver yace OK sir.
Ganinayi suraj ya manna wani Jan abu🔴k'arami dabai wuce girman ma6alliba ajikin glass d'in motar, saiga rubutu yawatsu akai.

Mamakine yasakani zaro ido waje😨, araina nace cigaba.
Ahaka Suraj yagano inda suke, yajuyo yana fad'in sir! Suna Jesse Jackson street, gidana 47.
OK.
Ahaka Suraj yayta nunama driver hanya, (nidai yau nazama 'Yar k'yauye gaskiya🤕)

Gogan nakukam har yanzu idonsa nakan laptop harkokin gabansa kawai yakeyi hankalinsa kwance.
Ajikin wata church suka tsaya, d'ago manyan idanunsa yayi yanason sanin dalilin tsayawar tasu, hango Adams yayi yana nufo inda suke yasakashi had'iye maganarsa tareda maida kansa ga laptop d'insa.
Adams daya k'araso yabud'e motar yashigo.
Da sallama Adams yashigo, ya amsa masa cikeda k'asaitarsa, har yanzu kuma bai d'agoba.
Adams yace, "Weldon sir!".
Yauwa kaima sannu yafad'a batareda yad'ago d'imba har yanzu.
Adams yasan halin kayansa, Dan haka yafara koro bayaninsa kawai, sir naga inda suka shiga, suna gidan Na 116 gefen haggu, saidai nakula gidan yanada fasifar tsaro, Dan Devid yanada matasan yara 'yan daba masu had'arin gask.........
Hannu yad'aga masa........ Aiko Adams yay tsit tareda had'iye maganarsa, jikake mukuttt, harda wata 'Yar munafukar zufa data tarumasa agoshi, dukda AC dake aiki amotar kuwa.
Ahankali yad'ago yana kallon Adams, yasaki wani k'ayataccen murmushi, *Wanda nasan yakashe 'yanmatan group d'ina😆😜* lol.
Duba nan yafad'a tareda turama Adams laptop d'in agabansa.
Sosai Adams yazaro ido waje, tabbas yagama yadda ogansu kwarone, shita hidimarma saka farar Court yakeyi ajikinsa, bayan yazare rigarsa ta sama, yazaro bindigarsa dake k'ugu yatura cikin takalminsa, sannan yasake gyara zaman wandonsa, duba yakai kan agogonsa tareda furzar da huci yajuya yana kallon motarsu Taheer dake gefensa, dasauri driver yafita yabud'e masa motar sannan suma sauran suka fito.

Adams daketa binsa da kallon kamar yasamu magiji,🖥, ahankali yafurta ALLAH yak'ara lafiya sir Ibraheem Abdallah j, tabbas kai jarumine acikin jarumai, ga gaskiya da rik'on amana, Kasan aikinka sosai, kuma ka yarda da kanka, kamar yanda muma muka yarda da aikinka 100%.
J! ALLAH yakare manakai aduk inda katsinci kanka aduniya baki d'aya👍🏻......

Hhhhhh to amin Adams, irin wannan kirari haka😅, mudai saimun gani ak'asa zamu yaba nida masu karatu😉. Koya kukace Fan's??🤷🏽‍♀.

Yanzuma saida su youseef sukayi salute nasa sannan Taheer yamik'a masa wata madidaiciyar jaka da key d'in mota.
Yace, ''kuzama ready fa, Dan banyi zaton komai zaitafi cikin sauk'iba.
Atare suka had'a baki wajen fad'in OK sir!!.
d'an harar yamusu sannan yabar wajen.
Atare suka murmusa dansunsan dalilin hararar tasu.
Wata k'aramar mota fara mai masifar k'yau dake gefensu yabud'e yashiga, yalumshe idanunsa ahankali yafurta ya ALLAH!.
ya sauke sassanyar ajiyar zuciya, adu'oin samun nasara sannan yayma motar key.
Ahankali yake tafiya yana kallon gine-ginen da nazarin numbers d'in gidajen anguwar, harya Isa gida mai number 116, yacije le6ensa nak'asa tareda zare glass d'in idonsa, kallon tsaf yayma gidan har tsawon 2minutes, guntun murmushi yayi yamaida glass d'in sa.
hankalinsa kwance yake danna horn, kaikace gidansa yazo.
Ba'a bud'e gidanba, amma wani matashin saurayi Fari yafito yana k'arema motar kallo..
Da hannu j yamasa inkiya dayazo, babu musu saurayin ya iso ga motar
J yasauke glass d'in fuskarsa cikin salon nuna shima tantirine yace, "hii my guy yane?. Oga Devid ko yana nan?.
Saida saurayin yak'arema j kallo ya tabbatar shima d'an tashane. (Dan j yasaka wata hular gashi, kaikace kansane, bashida maraba da 'yan isakan guys).
Saurayin yayma j alamar yana zuwa.
Wani lallausa murmushin samun nasara Ibraheem Abdallah j yayi, ya hango nasara amatakin farko.
Babu dad'ewa dashigar saurayin gidan, aka bud'e masa gate.
Still saida yasaki murmushin gefen baki sannan yaharba motar zuwa cikin gidan.............🖊

_karfa Ku rud'e, ya khaleel shine *J*_😂

*_muje zuwa my Guy's, luv you so much😻😻😘_*🤙🏻
[8/7, 7:37 AM] Aisha Galadima: *_Typing📲_*

🤰🏻
*_CIKI DA GASKIYA........_*
_{🔪wuk'a bata hudashi🗡}_

*_Bilyn Abdull ce🤙🏻_*

*_NIKA'DAI WRITER ASSO........_*😜

*_Sadaukarwa_*
_My sweet dady_
~(ALLAH ya gafarta maka)~
🤲🏻😭

*_part 1_*
(littafi na d'aya📕)

1⃣1⃣

Aminiya anya kuwa wannan shawaran naku yayi? Yakamata kubarta taje taga iyayrnta, tunda ansanar dasu karatu zataje.
Humm Amihiya bazaki ganebane, yarinyar tanada wayo, idan muka bata damar zuwa gida, tofa zata 6allo mana aikine, ninaga kamar tausayi nason canjakifa.
Bahaka baneba, shikenan nagamsu, yanzu jirginmu zai d'aga nanda 3days.
daga nan magana hajia babba da hajia kaltum sukeyi k'asa-k'asa wadda banajin komai nikam.

_______________________
Sosai gidan yake da matakan tsaro, da ido yaringa k'irga zaratan k'artan da aka baza a tsakar gidan kawai, cikin 30seconds yagama nazarinsu, kowanne rik'e yake da makami mai had'arin gaske, jirasuke ace kulle suce Ca's.
Gyara zaman space d'in idonsa yayi, yad'auki jakarsa yafita amotar.
Gaba d'aya idon k'attan nan nakansa, cikin takunsa Na bajinta tareda samun cikakken training yak'arasa inda yake k'yautata zaton nanne k'ofar Shiga gidan, ananma akwai k'artai hud'u dasuke sanye cikin bak'ak'en kaya, babu alamar Rahma a fuskokinsu ko kad'an, kowanne kuma yatoshe da bak'in space.
Kafin ya khaleel yakai ga k'arasawa garesu aka dakatar dashi.
Wata basarwa yayi tareda huro iska daga bakinsa, yay wata tsayuwar giginya awajen cikeda isarsa.
Mutum biyune suka k'araso inda yake, bincikensa sukayi sosai, harcikin jakar dake hannunsa, sun tabbatar baya tareda komai sannan suka barshi yashiga.
d'aya acikinsu yaymasa jagora..
Babban falone Wanda yak'awatu da kayan alatu masu birgewa, basu tsaya ananba, saida suka wuce falo uku kuma ko'ina da 'yandaba, sannan suka k'arasa ga k'afar wani dogon bene, ananma sunwuce faluka biyu sannan suka Isa fadar Oga David.
Bak'aramin mamaki abin yabama ya khaleel ba, to wai tayayama d'an iska kamar David yatara yarannan majiya k'arfi haka?....
Da wannan tunanin aransa suka k'arasa, da wani k'aton mutum suka fara karo, saikuma sauran masu tsaronsa.
Yana zaune bisa kujera ta alfarma, yayi crossing k'afarsa, agabansa teble ne dake shak'e da kayan giya kala-kala masu tsadar gaske, zamu iya kiransa matashi Dan ashekaru bazai wuce 40-42 ba, daka gansa kaga cikakken inyamuri, farine tas, amma daga gani Na kantine.
Wani kallo yakebin Khaleel dashi maikama Dana son Sanin kai waye!?, shima dai khaleel kallonsa yake cikeda nazari.
Cikin muryarsa Mara dad'inji (kunsan dai ibo akwai k'atuwar murya😹)lol, yace young man waye kai?.
Murmushin gefen baki khaleel yayi, datakumsa Na Isa da k'asaita yak'araso Inda Oga David yake.
Batareda anbashi izinin zamaba ya juya kujera yazauna.
Sosai salon ya khaleel yabirge Oga David.
Ya khaleel daya zauna shima saiyayi crossing k'afarsa kamar yanda Oga David yayi.
Wata tsawa masu tsaron Oga David sukaima khaleel. Amma amamakinsu ko gezau, saima wani k'asaitaccen murmushi daya sakar musu.
Hannu Oga David yad'agamusu alamar subarshi, yakalli khaleel dake kad'a k'afa yace, "young man waye kai!?".
Khaleel ya shafa sajensa tareda zare space d'in idonsa, k'afarsa yasauk'e k'asa, saida yaja 1minute sannan yace, " young tiger!!."
Wata mahaukaciyar dariya Oga David yakece da ita, saida yayi mai isarsa su khaleel Na kallonsa sannan ya tsagaita, cikin rainin wayo yace really?.
Ya khaleel yay guntun murmushi, k'afarsa yamaida ya hard'e yana fad'in yes! of course!!.
Da Sauri masu tsaron Oga David suka nuna khaleel da bindugunsu, sai huci suke ko.
Oga David Yakuma d'aga musu hannu yana fad'in cool down my boys.
Duksaida sukai kwafa sannan suka janye bindugunsu.
Khaleel kam bakinsa yata6e yana k'ara gyara zamansa, sai kara tamke fuska yakeyi.
Barasa Oga David yad'auka, yazuba haif cup yamik'ama ya khaleel.
Gira d'aya ya khaleel yad'age sama tareda yimasa alamar thanks.
Oga David ya k'ank'ance idanu yace miyasa?.
Murmushi ya khaleel yayi, cikin salonsa yace banashan barasa.
'Yar dariyar bakada wayo Oga David yayi, sannan yafara shan kayansa, murya a kausashe yace mike tafe dakai wajena?..
Business!.
Business nami? Kasanni kasuwancina dayawa.
Ayya namaka murna David d'an kasuwa, ni nazomaka da business d'in hodar iblis.
Cikin mamaki Oga David yake kallon ya khaleel, young man waya nuna makani.
J ya wulk'ita idanunsa yana huro iskar bakinsa, cikin salon yarda dakai _yace, "sunanka David, wasu nakiranka Davido, wasu kuma D-bay, sunanka Na yare Chubuzor, cikakken sunanka chubuzor Obiner, anhaifeka a jihar Enugu state, ak'aramar hukumar Ezeagu local government, awani k'auye Ugwuakulu, dadynka manomin rogo da kwara ne, mom naka tana sana'ar yin manja, Ku uku iyayenku suka Haifa, sauran matane, kayi primary & secondary naka a k'auyenku, daga nan kazo cikin Enugu state a University Ensuka, kana karatunka fannin medicine, bakada k'ok'ari kokad'an, saima k'ungiyar 'yan coltezing daka bud'e, kuna fashi kuma, rashin k'ok'arinka yasa aka koreka a school._
_Wannan ya6atama babanka rai yakoreka shima daga gidansa, tundaga wannan lokacin kabar Enugu state kakoma Lagos state kazama rik'ak'k'en d'an fashi da makami, har kwangilar kashe wasu ake Baka, kahad'a gawurtacciyar Daba mai had'arin gaske, kasamu kud'i sosai, kasamu d'aurin gidin wasu k'usoshin gwamnati kafara safarar miyagun kwayoyi da safarar yara zuwa wasu k'asashe ana bautar dasu, wasukuma suna karuwanci_
Bak'aramin daskarewa Oga David yayiba azaune, gabad'aya yagama raina Kansas.
Ya khaleel yay murmushin mugunta yad'age girarsa yana fad'in kagamsu da sanin dana maka yanzun?, 🤨.
Nibana business sainasan dawa zanyi, saboda tsaro ba tsoroba.
Chapter 9 · 0% Book details