← Book details Banana Island Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 11

Sashe 6

Banana Island Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

“I see🤨 and you prove it to me now,Ifty bakida hankali ,kuma baki tausaya ma iyayenki ba kin zalunci iyayenki sannan kin cutar da kanki.....wannan shahararren mutumin ne zaki yarda ya yaudare ki har ki amince dashi ki bashi jikinki ? Yayi maki kyau ,ina tausaya maki ranar nadama.....Kuma zan lanƙwashe hannuna in cigaba da shan kallon drama ,jami'ane dai ko gaki gata nan ,anyi wanda suka fiki kuma sun wuce ba'a fasa ba ,amma silar hakan ya barsu da tabo na har abada kije”
Ƙare maganar tayi tana shashekar kuka idonta ya cika da ƙwalla

Tasowa tayi da sauri ta rungumeta. Tana rarrashinta ,daƙyar ta shawo kanta sannan ta soma karanta mata labarin abunda ya faru Tundaga fitar ta Hostel har dawowanta

Sassaukan ajiyar zuciya ta aje “Awwwwn amaryar richhh 😁 Gaskiya na taya mu murna”

Kautar da kai Ifty tayi “Lili ban iya ɓoye maki komai ,amma mutumin nan is rude😠 bazai raga ma mace a bed ba,Ni bazan sake binsa ba ”

“Aah fa aure ibadane yanzu dai bari in sa maki ruwa ki gasa jikinki ....kinsan amarya sada gashi😉😂”

Wani abu mai kaurine ya tsaya mata a maƙoshi “Shikenan kema kin daina sona ko ,Allah bazan bishi ba”

“Inba sai kin bishi ba i bend like this 🤣🤣🤣 gwara ma ki tashi ki gyara kanki amarya da ango cancankas”

***
Lili kula ta musamman ta baiwa ƙawarta dukda batasan pain ɗin ba amma tana karantawa a littafai and she's University gurl ,saida ta tabbatar ta gama satisfying ɗin ta sannan ta koma aji ,amma tana zuwa taga malami ya shiga ,Ba tayi gigin shiga ba ganin wasu ɗaliban a bakin ƙofa ,alamu ya nuna sunyi pleading an hanasu shigane.

Juyowa tayi ba ta wani damuba ,dama ajin malam Dauda ba faye ganewa ake ba ,hiransa yake dingayi da shashashun ƴan mata marasa kamun kai ,in ya gama time ɗin sa ya kusa ƙare wa sai ya ba class rep. Handout yace a siya. Dama dai attendance taso ta saka masu ita da ifty ,amma tunda hakan bai samu ba sai ta koma jinya .

Juyawa tayi ta kama hanyar Hostel ,maganganu ta ringaji a bayanta ana dararraku ,waigawa tayi Su Sumayya zakari ne da su Faty

“Hajiya bazan iya zama ina kallonsa ba wallahi ,don nifa bashi nake kalloba ...kobokoh 🍌😣 Ɗin sa take mun gizo a ido ,wallahi malam Dauda gama hawa ne,Shiyasa kinga last Haɗuwar mu dashi ,saida na samu zumata mai kyau nasa a Auduga nayi matsi dashi ,ban cireba saida zan shiga wanka ina fitowa na shafe Hq ɗina da man zaitun da hulba ,Na kaɗa ɗanyen ƙwai na zuba ruwan Lipton na shanye ,OMG my love kinga ruwa ahhhh...Haka nayi ta zuba kamar famfo ,ga tsantsi Vagina ɗina tsantsi wallahi duk girmar kobokoh 🍌ɗinsa da nike baku labari saida nayi accommodating ɗin sa tsaf batareda naji zafiba saima daɗii😋”

“Aaah dole kice mu taso mu fita kar ƙawata tayi ta yoyoh a aji ”

“Ke Bama Ni ba shi kansa ya fara shiga halarar ehyaneh ,bakiga yina sakin layi ba a zancensa? Ɗagowa dubu idonsa na kaina...banason ƴan aji su gane ne yasa na fito don wallahi yina cika kallona zan cika masa ruwa a wandonsa Ni babu ruwa saidai ya kasa fitowa a wannan saman mimbarin malam ....ko yanzu ina da yaƙinin Bananarsa ta fara motsawa 🍌”

Girgiza kai kawai Lili tayi ,sam bata jin haushinsu saima tausayi da suke bata ,wato masu laifin zina abun tausayi ne ,musamman masu yi babu nadama suna Alfahari da hakan,lallai Allah ya jarrabesu kuma suna buƙatar Addu'a

Fasa komawa Hostel tayi ta fice gate da ƙafa ta tari ɗan sahu ya wuce da ita Islamic chemist
Abubuwan Da taji su Sumayya na lissafa wa ta siyo ma Ifty ɗin ta ,ko banza gwara ta nemo kafin ta manta sunayensu tunda ga inda aka fi buƙata nan inda za'a gyara sunnah😜.......................

Littafin nan na kudine Regular 300# vip 500# special 1k
Zaki iya biya ta katin Mtn ma wannan Number 09065990265 ko ta bank ɗin nan 7782217014 ,Mohammed Hassana, Fcmb.
Shaidar biya ta numberna
09065990265
(Plz banason Kiran waya)
[2/14, 10:28] حسنة يسرى😘: 🏘️ _*BANANA ISLAND*_🍌
_(Billionaire's paradise)_

Book 2
Page *H*

Na...
Oum Aphnan ✍🏽

```Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani```
___________
Banana island en banana demand🤩

Bayan magrib .
Adnan a matse ya dawo daga office,Tunda yaje baida kataɓus ba abinda yake tunawa sai lokacin da suka shanye tareda ifty ,sosai yake sha'awar matarsa ,gashi ya kirata Aalimace ta ɗauka tace masa tana barci ,anan ya danka mata amanar kula da ita.
Sai kuma ƙaƙa ? Har yamma ko ya kira wayarta bata ɗauka sarai ya gane ƙin ɗauka takeyi bawai barci bane ,wannan rashin ɗaukan wayar da batayi ba ya daɗa azalzala masa son kasancewa da ita,yayi kewar shagwaɓarta ,frankness ɗin ta da surutunta...sosai yakeso ko ɗaukan wayarsa tayi yaji muryarta ya samu sauƙi amma ta ƙiya.

Jikinsa ya mutu sosai ,wanka kawai yayi ya zauna a tsakiyar falonsa dagashi sai gajeran wando,ƙwarar idonsa sakaye cikin 👓 masu duhuwa . iskar Fanka da sanyin Ac da ya ƙure ne suka haɗe suna firfita ilahirin gashin jikinsa don haka gabaɗaya gargasansa suka miƙe

He really looked violent ,karkaɗa ƙafa kawai yakeyi yina cigaba da kiran wayarta in ya katse ya sake kira ba ƙauƙautawa

Ganin Batada niyyar ɗauka ga jikinsa ya mutu yasa ya kira yaronsa Mr. Raj ,sojane kuma driver ɗin jirgin sama atimes tare suke fita in yina son zuwa outing

Mr raj yina ganin kiran Adnan ya miƙe ya ƙame ma wayar kamar yina gabansa kafin yace
“Hello Weldon sir good evening”

“Raj . Aje uni lag a ɗauko mun iyalina yanzun nan ,zan kira Director Admin ɗin su yasa a kirawo maka ita daga hostel”

Ƙamewa yayi “Yes sir”

“Kaje wajen Tukur ka amsa makullin mota kaɗebi boys 👮‍♂️ saboda tsaron lafiyarta ”

“Yes sir”

Tsaki yaja ya kashe wayar .sannan ya fara lalubar Director Admin ya shaida masa abinda yakeso, jikinsa na rawa shikuma ya kira Head of department yace ayi maza a kira warden taje ta Nemo iftihal a hostel mijinta ya aiko ɗaukanta

****
Lili Kallon Ifty tayi da ta ke sanye da wata doguwar riga mai jikin roba roba baƙi ,ta kame tarin gashinta da baƙar ribom ,sai chatting take ta computer dinta tana murmushi ,in taga ya kira wayar wani daɗi takeji tana washe baki ,har yayi ringing ya katse ,tanajin a ranta ta cika mace gashi tana tamola da zuciyar young billioner kamar Adnan.

“Ifty kiwa girman Allah ki tashi ki tafi mutumin nan bazai daina kiranki ba,in bakije ba ”

“Lili zani ai”

“Da gaske zaki? Kinga ni Mubarak yazo wajena kar in fita na sakankance kin tafi indawo in ganki a daki hayar Lagos dai kinsan akwai cunkuso musamman sa yamma haka...You ought to be leaving down”

“Zan je inshaaaAlllah” ta kaurara inshaalh ɗin a halshe tana ɗan dariya

“Hmm ɗan izala yaso ƙarya yace inshaalh!😂 Yanzu ne ma kika tabbatar mun bazaki ba”

“Lili ki ƙyaleni Plz in chatting ɗina in peace ,wannan mutumin bai dau dani ba da ace ya damu danida shi zaizo yya daukeni da kansa”

“Famous person kamr wannan kike jira ya zama drivernki Hajiya na barki lafiya inje in bawa nawa fulawar ruwa ”

Dariya ifty tayi .“Nope ba haka ba Allah na dawo daga rakiyar masu kudin nan ne ,gwara in tsaya a lower class ɗina ,gaye is too arrogant ko fucking ɗinki zaiyi da gadara ,akan mene? Ya nema wata”

“too kaji rikicin ma'aurata hmmm Love one tin tin”

Ta shashantar da maganar ta yi ficewarta

****
A gaban Hostel wasu sheɗanun jeeps me baƙaƙe wulun wulun da baƙaƙen tint suka faka a gurin sai farar hilux bakajin komai sai ihun jiniya ,kamar wani Gomna ko sarki aka kawo ,waje yayi tajin tajin sai ga Lili ta fito

Tun...tun...tun cikin yanganta zata wuce ba tare da ta kalle wajen ba duk da yanayin wajen yaso jan hankalinta ,amma tasan ƴan makarantansu da jaye jaye waya sani watace ta janyo wani ƙusan a gomnati ?

Su Ruky ne sukace ma Madam tambaya (Warden dinsu) “Yawwa ga roommate ɗin ta nan Ma!.....Aalima!?”

A tsorace ta waigo “Je ki kira mun Iftihal”

“Yes ma!”
Tana shiga ɗakin ta gan ifty har ta kwanta “Hajiya warden na kira”

Zabura ifty tayi cikin tsorata “Lili turn ɗin wankin bayinmu yayi ne bamu wanke ba,aka kai ƙaranmu? Kai wa’innan ƴan block ɗin namu akwai jaraba yaseen”

“Yaushe muka wanke toilet din da zai zagayo kanmu ,nima bansan kiran da take maki ba, gaskiya ki sauri na shanya Mubarak tun ɗazu” mayafinta ta ɗauko na kayan jikinta tayi rolling ta ɗan fesa turare suka fito

Jiniya taji ba sassauci “Kai wai dama jiniyar da nike taji a daki a nan ne?” shiru Lili tayi mata ,itama sai ta tsuke bakinta
Har suka isa wajen Madam tambaya ,zokiga mata students kowa nason ganin wacce akazo dauka a wainnan arnakun motocin irin na gomnoni

“Iftihal right?”
“Yes ma!”

“Mijinki ya zo ɗaukanki ,so Ahuta gajiya” walai tayi da ido sai kuma tace “Ok ma!”

Ta ƙanƙame hannun lili suka kama hanyar nufar motan ,Mr. Raj yayi saurin wangale ƙofar ya koma ya ƙame a jikin motar ,sai da Ifty ta shiga sannan ya motsa ,ya rufe ta cikin zafin Nama ya koma gidan gaba .

Ifty leƙowa tayi ta window “Lili kizo ki rakani😌”

Gwalo lili tayi mata “Babe inbar barak ɗina da wa? Salan ayi mun snatching kinsan halin matan makarantar nan”

“Ni ko?”

Lumshe ido tayi kamar za tayi kuka

“Baby byeee😂see you ”

Ta wuce da sauri ,suma a hankali motocin suka soma barin gaban Hostel ɗin .Habawa daganan ƴan gulma sukace muma gamu .

Wannan tace in na yarda wannan gajan ƙazamiyar baƙar ,tana da aure in tafi a tsaye”

Sumayya tace “Aure kwuuiii mata aure budurwace kawai dai an gwada mana barikin ba irin namu bane da mukeyi da tsamaye ,kinsan ƴan daji da iya tsaface ² inba haka ba ina ta roro wannan multi billoniyar ,ai ko iskancin ne bata ɓata biyu ba tayi da babban gwaska”
Chapter 6 · 0% Book details