← Book details Banana Island Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 11

Sashe 4

Banana Island Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Guntse dariya tayi ,daidai suna fitowa a katafaren gidansa dake banana island ɗin ,wayar Aalima na shigowa wayarsa
“Hrllo sahiba”
“Hello ifty ina kika shige ? Nayi ta neman numberki baya tafiya na shiga tashin hankali😞”

“Ayyah 😃Lili my love😍 wallahi India naje ynz ma dawowa ta kenan”

Tuntsirewa da wani irin dariya lili tayi har tana ƙwalla “Ifty kin soma shaye shayene?...wai kina inane inzo in ɗauke ki??”

“Ina banana island wlh da gaske ynz na dawo daga india”

Tafa hannu ifty tayi sai kuma ta fara shiga damuwa don ta tabbatar dole duk inda ifty taje ba waje mai kyau bane ,sun bata wani abu tasha ta fara sambatu

Tsawa ta daka mata “Ke wai kina ina ehem dare fa ya farayi ki fada mun inzo in daukeki”

Amsar wayar Adnan yayi a hannun Lili

“Sorry caring rommy muna tare ,zan dawo da ita” tashin hankalinta ninkuwa yayi yaushe ifty ta fara bin maza?

“Waye kai?”

“Adnan j. Her husband”
Maimaita sunan ta dingayi a ranta tana son tuno Inda tasan sunan

“Wanda kuka taso rayuwarsa ke da ƙawarki ta hanyar bincika na”

Ƙwalalo ido lili tayi
“Na shiga uku 😳da gaske wannan multi billoniyan kaine? Plz karka cutar mun da kawa bata da wayo and beside marainiya ce”

“Baki da damuwa ƙawarki na conducive environment ”

“I dont Bloody care ,ina magana akan tsira da mutuncinta ne ba ƙyale ƙyalen rayuwa ba" sosai yaji ta burgesa ,ashe dai har ynz akwai matan da haduwa da shahararrun masu kudi baya hanasu fadin ra'ayinsu ,lallai ƙawancen su tayi daidai

Ifty tsalle tayi ta kanta bakinta a wajen wayar “Ke I'm safe I told you ,kawai ki bari jn dawo akwai magana”

Tayi maza ta warce wayar tayi gaba.

Ƙure Mazaunanta yayi da ido yanda take juyasu
Ɗass
Ɗasss
Ɗassss

Da sanɗa yaje ya kamo ƙugunta ,ɗan ƙara ta saki tayi luuu ta faɗa jikinsa ,gamida sakin wawan ajiyar zuciya
“Awwwn😌😢am so paniccccc” ranƙwafo da bayansa yayi ya manna bakinsa a saitin kunnenta

“Meye na tsoron?😃 welcome to the billioniers paradise, Nan gidanki ne Your safe house ,one of the top 10 building a Nigeria ba ma a banana island ba ”

Littafin kuɗine Regular 300#
VIP 500#
Special 1k
Katin mtn ta wannan Number 09065990265
Ko ta nan account detail en 7782217014 ,Mohammed Hassana , Fcmb
[2/14, 10:28] حسنة يسرى😘: 🏘️ _*BANANA ISLAND*_🍌
_(Billionaire's paradise)_

Book 2
Page *E*

Na...
Oum Aphnan ✍🏽

```Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani```
_________
Kan ifty fasuwa taji yinayi jin ance wannan mahaukaci n gidan wai duk natane ba kishiya ba ƴar taya zaman ɗaki,taci mai kyau tasha mai kyau ga mamanta can cikin kulan likitoci ai ko yanzu Allah ya gama cika mata burinta na rayuwa .
Ko ina na gidanta kafin ya barta a wani ƙayataccen ɗaki komai cream colour ,shikuma ya wuce nasa ɗakin yayi wanka ya dawo inda take ya shimfida darduma ya tada sallah ,itama toilet ta shiga ta ɗauro Alwala tazo ta raɓe acan gefe tayi nata Sallar ,saida ya idar da sallarsa sannan ya ɗànyi adduarsa ya koma kan laptop ɗinsa yina binciken abunda ta sakashi a cikin duhu ji yake sam bazai iya barinta ta koma Hostel a yau ba .
Dayike brainy ne bai sha wani wahala ba ya gama ɗaukan haske ,don haka ya kashe laptop ɗin ya dawo gaban dardumanta da take zaune sai marmatse yatsu take suna ƙara
Daren da ta farayi a gidansa shi ya fara haifar mata da zullumi
“Yadai amaryas badai surutun ya gudu ba?”

“Uhm”
Murmushi yayi zai magana yaji doorbell ɗin ɗakin sa suke

“Ina zuwa plz”

Ya fice da sauri cook ɗinsa ne ɗauke da variety na gashin kaza ,da drinks da fresh milk,sai tarkacen su fork da abun goge baki, sai tururi yake nan danan ƙanshi ya waɗe ɗakin .

Karɓa yayi ya ajiye a table ɗin gaban gadon ,satan kallon abincin tayi kawai sai tayi zumbur ta miƙe

“Ina zuwa ma'am?”
“Hankalina ya koma Hostel kuma”

“Hostel gidanki ne?” shiru tayi tana wasa da yatsun hannunta

“Naso in more amarcina a India amma kika kawo mun Allah kusa na haƙura,now Nayi binciken komai ,ya kamata in putting ɗin sa into practice muga ko na iya?”

Narke fuska tayi “Wallahi na gaji kuma ban wanka ba”

Kwaikwayon maganarta yayi kana ya daura da cewa “Sorry ok zakiyi wanka inma Ni kike so in maki ba matsala ...kinaso?”

Noƙe kafaɗa tayi

“Ok shikenan no argue muje ayi sallah mu tattaɓa waƙaddimu ki anfusikum 🍝🥂”

Ba musu ta koma kan darduman ya ja masu limancin Sallah ,ya idar ya ɗaga hannu ya fara masu addu'ar zaman lafiya da zuriya na gari ,daganan yace ki cike mana addu'ar ko?”

Fatiha tayi da ƙula’uzai ta shafa a fuskarta shima ya shafa

“Tom shikenan yanzu na zama sahihin ango oyoyo Amaryata ” ya ɗan rungumota a jikinsa ya miƙar da ita zuwa gaban kayan abincin,shi yayi Bismillah ya tsiyaya mata drinks din a cup ya kafa mata a baki ,kautar da kai tayi

“No i knw u're starve..bakici komai ba”

Lumshe ido tayi tana karɓa a hankali addu'a fal zuciyarta ,tsoro ba'a magana saida ya tabbatar sunci abinci sannan ya kaita toilet tayo wankan shagwargwaɓewa tayi banda kayan sauyawa kuma inajin kunya”

“Ahafff komin wayon amarya....”

Shiru tayi “Ki ƙara sa mun mana”
Shiru tayi still

“Je kiyi wankanki zan bar maki ɗakin ki bari in kawo maki jallabiyata ,in kin fito zaki ganshi kan bed sai ki sauya in kin gama kya kirani”

Gyaɗa masa kai tayi ,saida ya wuce ta shiga bata wani saki jiki tayi wankanba ta fito

Shikuma ɗakinsa yaje ya ɗauko mata sabuwar jallabiyar sa daidai yina shigowa itakuma ta fito a duƙe daure da veil ɗin da taɗaura akanta ɗazu
A duƙe ta fito da gudu ta ɗauka zata taras ya ajiye mata jallabiyar akan gadon da yace ,saidai tana fitowa yina shigowa hannunsa da jallabiyar wani ƙara ta saki ta koma ta tsuguna ta maƙalƙale jikinta da hannunta

“MashaAllah ƙaryan ɓuya ya ƙare ” rumtse ido tayi “Uhm uhm ” cak ya ɗagota ya ɗaura akan Dressing mirror ya fara kissing bayanta cikin rashin zato taji an sakar ma gadon bayanta kiss wannan ya sata gantsarewa ,hakan kuwa ya sa veil ɗin da ta ɗaura ya ɓalle saiga kyawawan nonuwarta masu zubin mango shape 🥭 Amma a cike suke dam dam dasu ,well pointed nipple ɗinta suka soke masa ido

“Woowww ” ya fada a hankali da sauri ta jawo mayafin tana kiciniyar gyarawa cak ya ɗagata ya kwantar da ita akan bed ɗin ,a hankali ya ɗaura hannunsa akan shalmala shalmalan cinyoyinta yina matso dasu sama a hankali yina tattaro veil ɗin da ya rufe mata kwankwaso ƙaɗan ,buɗe baki tayi jin yana nema yayi undressing dinta ,da sauri ya dogare tsinin hancinsa da nata ya lalubo bakinta ya rufe bakinsa da nata

Haka ya cigaba da yawo da hannunsa har ya warware veil ɗin ya rabu da jikinta ,kwantar da ita yayi akan gadon plat ya zare bakinsa daga cikin bakinta ,ruf ta rufe idonta tanaji ya fara yawo da bakinsa daga saman gemunta ya gangaro wuyarta ya gangaro ƙirjinta tsakankanin Breast ɗin ta ,ya sa hannu ya damƙe nonuwan ...wani nishi ne ya kufce mata a baki saboda ɗan zugi da taji taɓan Breast dinta da yayi ,cigaba da squeezing nipple dinta yayi ya na gangarawa da bakinsa da jikinsa gabaɗaya ƙasanta ,har saida bakinsa yakai kan maranta ,da sauri ta matse cinyoyinta wani kunya takeji ina ƙasa ta buɗe ta shige ,manne hancinsa yayi akan farjinta yina sunsuna kafin ya cusa kansa gabaɗaya a saƙo da saƙon cinyarta ya matsa nononta da kyau ,nishi ta saki gamida gantsarewa hakan yaba kansa daman kutsawa tsakankanin cinyarta ya juyar da kansa ya fara kissing cinyarta zuwa wajen matse matsinta a a haukace ta Gwale ƙafarta ,kissing saman Vagina ɗin ta yake yina bada sautin mutshh mutshhh💋tsikar jikinta a take Suka fara tashi ,cikata yayi da sauri ya miƙe tsaye yina kallon motsinta da sauri ya sauke botiran gaban rigarsa ya cire rigar ,ya sumɓule wandonsa ,walai tayi da ido ai da gudu ta maida idon ta rumtse .

Sululu yaje ya kwanta a kan cikinta ya rirriƙe hannuwarta ya dogare Hannunsa ya danne ƙugunsa da nata, gabaɗaya jakar halittunsa da sandar mazantakansa tajishi a tsakankanin cinyoyinta ,maida bakinsa yayi ya rufe bakinsu tare ya jawo halshenta ya fara tsotsa sakankancewa tayi ,tunda take a duniyar ta ba'a taba mata kiss ba so bata san dadin kiss ba don haka yau wani yarrrr yammmm takejin ana kwance mata notocin kanta na warwarewa .

“Ahhhh!!” ta saki ƙara mai razanaswa ,jikinta rawa ya kamayi ko motsi ya ƙiyi ya gama turbutsa mata 🍌 acikin HQ ɗin sa ,zufa ne ya fara tsatsafo mata a goshi na azaba ,nishi kawai takeyi ba damar kuka kuma ,saida ya gama sukurkutata sannan ya cigaba da thrusting ɗin ta a hankali ,ba tareda ya ɗago da jikinsa yina bugata ba ,kawai jujjuya buransa yake acikin jikinta ba tareda ya ɗago ba

Hawayen azaba ne ya ke gangaro mata a gefe da gefen kuncinta yina gangare mata ta cikin kunne .

Adnan shan yaji yake kawai yina murza mata kafaɗa ,bayason ya ɗago bare taji raɗaɗin ya daɗu. Saida ya tabbatar ya buɗata gabaɗaya ya gama yage tantanin budurcin ta sannan ya ɗagata ya kwanta a gefenta

Kuka ta fashe dashi tayi sauri ta kamo zanin gadon da take kwance ta kamo zanin gadon ta cusa a cikin bakinta saboda kar kukan ya fito .

Rungumo ta yayi yina bata haƙuri
“sorry dear na buɗe mana katangar da zai hana mana jin daɗine ,daga yau bazaki sake shan wannan zafin ba ....thank you for giving me your vaginity thank you zumata ”

Shafa mata baya ya shigayi da gefen hannunsa tunani take wai wannan dama shine sex ɗin da ake bada labari ? In har hakane kuwa to gaskiya babu daɗi. tun tana shesheƙar kuka har barci ɓarawo ya sureta .

Oum Aphnan🥰
[2/14, 10:28] حسنة يسرى😘: 🏘️ _*BANANA ISLAND*_🍌
_(Billionaire's paradise)_

Book 2
Page *F*

Na...
Oum Aphnan ✍🏽
Chapter 4 · 0% Book details