Sashe 5
Banana Island Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
```Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani```
________
Bata farka ba sai Asuba daƙyar laluba kan gadon tayi taga ba kowa ita kadai ke kwance awannan banbareren ɗakin , da ƙyar ta mike ta shige toilet ta gasa jikinta da ruwa mai zafi ,taga sabon brush don haka ta dauka tayi brush tayi wanka ta fito tana ɗan ɗingisa ƙafa amma dai taji daɗi sosai a jikinta ,a zaune tayi sallah ,tana idar da sallar ta kasa ninke praying mat ɗin bare ta maida inda yake ta koma kan gado ta cigaba da barcin ta mai cunkushe da damuwa da zugin azaba.
Bata sake farkawa ba sai goma da rabi na safe ,zumbur ta miƙe ganin haske ya wadaci ko ina ta shararan labulen windown ɗakin ,still ita kadai ne a ɗakin ,a hankali ta kai hannu ta goge ƙwallan da ya zubo mata a fuska “Shikenan he used me and been benched” waigawa tayi gefe da gefenta akan side drawer gadon da take kwance ne taga doguwan tray ɗauke da kayan abinci ,ansassaka straw ajikin kowani kwano da cups ɗin abincin duk straw ɗin suna maƙale da rubutu kamar abun yin birthday party dai .
Dam gabanta ya fadi a ranta tace “Ya sallame Ni kenan?”
Jan jiki tayi da sauri ta isa gaban tray ɗin ta zaro papern farko “swallow me” (Ki haɗiye Ni)
Kakkaɓewa tayi a hankali saiga magunguna sun zubo ,lumshe ido tayi a hankali ,ta duba takardan gaba shikuma an rubuta “Drink me🤓” (Ki sha ni)
Drink ne Rabin cup da ruwa ma rabin cup .
A sanyaye ta ɗauka plain water ɗin ta zura magungunan a baki ta maida cup din ruwa a baki ta ƙwankwaɗe ,ta ajiye cup ɗin kenan zata duba takarda na gaba ya turo ƙofa
Dagashi sai gajeren wando da er riga hannunsa riƙe da mug ɗin hot chocolate tea an ɗaura akan ɗan tray ɗin sa .
Shigowa yayi yina juya tean a hankali idonsa akanta datake zaune rabin jikinta na cikin bargo
“Twinkle twinkle Little star 🌟 Awwnn good morning my blossom ” yayi magana yina haurowa kan bed ɗin gabaɗaya ya ajiye cup din a gefe ya rungumota ,duk abunda yakeyi bai burgeta ba saima cin baki da tayi
“Nashigo naga jarumar matata har tayi wanka tayi sallah ,shiyasa na wuce kicin in shirya mata dishes da kaina...to ykk my one ya zaman sabon gidan”
Ciki ciki tace “Ba daɗi”
Rungumeta ya sake yi a jikinsa sosai ynx batajin dadin haɗa jikinsu tare don haka ta fara mutsu mutsu
“sorry my sugar plumbs,jiya top day ne da kowace mace takejin tsoron kasancewarsa a rayuwarta and thank God kin kawo gaɓar kuma kin kawo abunda akeso ,to meye na ɓacin rai”
“Ba haushi nakeji ba” sakinta yayi ya jawo cup ɗin da ya shigo dashi da sauri ya kafa mata a baki “Ok have a sip nasan kina tareda empty stomach ne kuma kinsha magani ,bata Musa masa ba ta soma kurɓa a hankali saida tasha kusan rabi yaji kiran wayarsa da personal phone ɗinsa yasan mamansa ce itace kullum take kiransa taji yanda ya kwana
“Ina zuwa” yace da sauri ya nufi wajen da ya ajiye wayar ya ɗauka ya kanga a kunne suna gaisawa
Kai hannu tayi ta dauko chicken pie ta kai bakinta taɗan gutsura tasha ta wuce dashi da tean ,sosai taji ta ƙoshi don haka ta maida cup din ta ajiye tana gutsuran chicken pie din a hankali don yayi mata daɗi .
Yina gama wayar ya tunkaro gadon da take ,a bakin gadon ya tsaya ya ɗaga hannu ya cire rigar jikinsa ,gabaɗaya gorgeous jikinsa suka bayyana ,wani lafiyayyen ƙirji ta gani da ya firgitata ,kwance luf luf da gargasa ga nononsa sai walƙiya Yike pink dashi kamar ya shafa masu oil .
Kallo ɗaya tayi masa ta kauda kai da sauri gamida kai pie ɗin baki da nufin ta gutsura .
Sufa yayi ya hauro kan gadon yazo ya saita fuskar sa da nata ya kai bakinsa a ta ɗaya gefen pie ɗin da ta saka a baki zata gutsura shima yayi maza yasa haƙori ya gutsura
Cuno baki tayi “wai zaman me nakeyi anan ... question?”
Murmushi yayi sannan ya fuzgota jikinsa,ya maza ya ja masu bargo ya manne bayanta akan ƙrjinsa yina gurza mata gashin ƙirjinsa da bayan nata
“oh my world plz ki saki jiki dani mana ,ki zama my past ifty da nayi fucking jiya da daddare” yayi magana yina lalubo nononta
“Me kake nufi?”
Cikin raɗa yace “Babe Inaso inci😉😢 ”
Wani yarrrr taji har ƙwalwar kanta. “Plz ...”
“uhm uhm karkice aaah ibada zamuyi mai ɗankaren daɗi ga tarin lada ,kuma ai jiya ban maki komai ba saboda banason ki wahala ,so yanzu a Barni in nishaɗantu da jikin nan mana
[2/14, 10:28] حسنة يسرى😘: 🏘️ _*BANANA ISLAND*_🍌
_(Billionaire's paradise)_
Book 2
*BONUS*
Page *G*
Na...
Oum Aphnan ✍🏽
```NAYI GARGAƊI NA ROƘI ARZIƘI KAR A FUTAR MIN DASHI AMMA DUKDA HAKAN SAIDA NA HADU DA MARASA TAUSAYIN DA SUKE FUTARMUN HABA DON ALLAH...IN KUNSAN WATA AI BAKUSAN WATA BA ,ZAN MUTING GROUP DIN DA NIKE HASASHEN TANAN AKE FUTAR MUN DASHI A CIGABA!! ```
___________
Kissing ɗin kowani gaba na jikinta ya farayi ,ya tallafo ƙeyarta da hannunsa yina kissing wuyarta zuwa saman haɓarta ,sakankancewa tayi gaba-daya ,ta manta zafin da tasha najiya ,ko mai ya tuna kawai sai yayi zumbur ya saketa ya miƙe da sauri ya fice daga cikin bargon .
Shiru tayi ta kasa koda ƙwakwaran motsi ,tafi awa a wannan yanayin shiru Adnan bai dawo ɗakin ba ,cire ran dawowarsa tayi don haka ta mike ta maida kayan da tazo dashi ta shirya tsaf ta buɗe ƙofar tana laluben hanyar fita.
Abun mamaki tana fita falon zaune ta ganshi kace kace akan laptop basai ance maki ya nutsu a cikin aikinsa ba ,a hankali ta tako cikin ɗakin da nufin ta fice ta ƙofar
Tsaida idonsa yayi a kanta kana ya ja hannunsa ya rufe laptop ɗin gabansa ba tareda ya kalla ba ,gabaɗaya ƙwarar idonsa na kanta ,batace masa komai ba kuma bata kallesa ba
“You're beautiful ” (Ke kyakyawace)
Fuskarta ba yabo ba fallasa tace “Nagode”
Tasowa yayi a natse yina nufo inda take ,cak taja ta tsaya ,kallonta yayi keeen ,kallo na nazarin halin da mutum yake ciki
“Me kike shirin yi?”
With innocent face tace “Hostel zan koma plzz” tayi magana tana sunkuyar da kanta tana ɗan wasa da leɓen bakinta na ƙasa tana janshi cikin bakinta a hankali tana tsotsa
Miƙa hannunsa yayi zuwa jaw Ɗin ta(bansan jaw da hausa ba) ya tallafo fuskarta suna fuskantar juna .
Duk abunda yakeyi cikin kasala yakeyi kamar wanda aka tursasa dole sai yayi
“I like to bite this tongue..shishhh” ya wani rolling idonsa cikin shauƙi yina cije baki.
Lumshe Idanuwarta tayi kamar na seconds uku kana ta buɗe.
Babbar yatsansa yakai kan lausassun laɓɓanta👄yina ɗan shafawa a hankali da thumb ɗin . A hankali ta miƙa hannu ta riƙe wuyar hannunsa
“Kayi hakuri kar...karr” sai kuma tayi shiru maganar da zata fada ya maƙale a bakinta
“Bazan taɓa ki ba relaxe ok?”
Tattare gira tayi “Me yasa?”
“Uhm uhm bakomai zamuyi maganar nan daga baya zo in maidake hostel en” yayi magana yina juyar da kafaɗarta hanyar ƙofa da hannunsa.
Kamar mai taswirar makarantar a tafin hannunsa haka yaje direct filin dake bayan Hostel ɗin su ta waje da Jirginsu ,daidai wajen windon ɗakinsu
Lili dake ta sauri tana dafa ma kanta indomie yunwa ya korota daga aji ,tanason ta ci abinci kafin wani lecturer din ya shiga ,ƙarar saikar helicopter a bayan ɗakinsu ya sata yaye labule da sauri ta leƙa da kanta
Ifty ta gani ta fito a ciki Mr. Adnan ma ya fito yina shirin kewayowa suyi sallama
Bata da option saita ƙwalla mata kira
“Iftyyyy!” ɗaga mata hannu tayi gamida washe baki
“Sahiba bakije aji ba”
“Ina fushi dake kar kiyi mun magana kuma”
Murmushi mr Adnan Yayi
“Ayi mana afuwa”
“Accepted amma dole ina buƙatar gamsassun bayanai”
Bai waye da yawan barkwanci ba don haka murmushi kawai yayi ,ya maza ya matsa kusa da ifty bai wata wata ba ya fizgota jikinsa ya haɗe fuskarsu waje guda ya fecking lips👄 ɗin ta sannan ya cikata da sauri ,ya taka step biyu baya kawai sai ya juya hanyar ƙofar jirgin ,sandarewa tayi tana shafa saman leɓenta
Saida yakai bakin ƙofa ya ɗaga mata hannu
“Inason ganinki yau da dare😉 ,kafin nan in na samu time zamuyi waya ,kina da Numberna i knw” gyada masa kai kawai tayi
Tana kallo jirginsa ya ɗaga ya bar wajen.
Aalima fa tana ƴan wanne?
Tunda taga an fizgo ifty namiji ya kangata da jikinsa ta tafi suman wucin gadi 😀bata farfaɗoba saida taji hannun ifty a kafaɗarta ,kenan har ta zagayo ɗakin.
“Lili my love😚”
Turɓune fuska Aalima tayi “You amaze me”
“ohwwwwn lilina🥺” ɗaure fuska tayi cikin ɓacin rai
“Be serious naaah, let's talk on one ,bayan fita da kikayi ba ni da masaniya ,kwana a wajen namiji hakan bai isheku ba sai ya cafkoki a gabana yayi kissing ɗinki don ya tabbatar mun da cewa Shiɗin idonsa ba tsarki zai iya komai akan titi ma,ya ɗauki ɗabi'ar yahudu da nasara dama a cikinsu ya girma ..........Hummmm😌 above all yina fada maki ki sameshi yau da daddare ....Anya wannan iftyn da nasani ne kuwa ? Wetin dey ur head girl?” ta ƙare magana da pidgin English cikin ɓacin rai .
Washe baki ifty tayi ta koma kan gado ta zauna tana kwance veil ɗin kanta ta wurgo kan gadon Lili
“uhm uhm zoki dauke mayafinki Alkur'an bazamu ringa haɗa kaya ba da na dattin zina”
Caɓe fuska tayi
“Lili come on! we are married ne ”
“Ke ba fahimta ba what do you mean?”
Miƙewa tayi tana rage kayan jikinta tayi saura daga ita sai pant da bra sannan tayi saurin ɗaura towel ta zare pant ɗin ciki ma saboda yanda taji ana urging ɗin ta ta ciki da tururin azaban zogi
“Lili we just cased but once ,He fucked🍌 me messlessly 😣 aushhhh so painful wallh kaamar zaa ɓarani haka nikeji”