Chapter 21.
Bakandamiyar Gumurzu Fita Ta Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Sarki alƙasim ya caba da bayani kamar haka dan haka yanzu idan da mai shawara a kan wanan zaman da zamuyi to muna jira sarauniya aryala ce ta tashi ta fara bayani dukkan mu mun jima da sanin cewa tun farkon duniya har zuwa yanzu idan har akayi ragas a tsakanin runduna ko jarumai biyu to wanan yana nuna ƙarfi yazo daya dan haka babu wani ɓangare da yayi nasara ko ya faɗi dan haka wanan hukuncin mai sauƙine dole cikin ɗaya ayi biyu imma dai a ƙara basu dama idan sun warke su ƙara fafatawa domin a samu wanda zaiyi rinjaye kokuma a idan sui
kowanne daga cikinsu a sauya masa sabon abokin gwami yayin da sarauniya aryala tazo nan a zancenta nan take ta koma mazauninta ta zauna.
Bayan "yar tattaunawa da alƙalan gasa sukayi ne suka yanke hukuncin za'a ƙara haɗa dodo kalkus da dodo zalƙim fada bayan sun gama jiyan raunukansu a haka wanan taro ya watse kowa ya koma masaukinsa.
Tun da asubahi filin gasa ya cika da mutane aljannu, dodanni ayau mafi yawancin "yan birnin ruma kowa ya halarci wanan gasa domin kuwa waɗanda basu samu damar zuwa wanan gasaba jiya yau sune gaba-gaba domin kuwa sunji labarin irin baƙin gumurxun da akayi jiya kowanne daga cikinsu ya ƙagu gari ya ida waye a fara wanan gasa gari na ida wayewa ne aka fara jin ƙaran tambura da algaitu wanda ke nuni da cewa sarki nawwar ne da jama'arsa ke tafe hakan tasa "yan kallo fara nutsuwa.
Shigowar su sarki nawwar ce tasa filin gabaki ɗaya yahau ihu haɗe da tafi domin kuwa shigar da su sarki nawwar sukayi tayi matuƙar burge ''yan kalla domin kuwa dukkan sarakunan wanan karon hadewa sukayi a tawaga guda dukkansu suna sanye da wasu irin riguna na alharini wanda akayi musu cin baki da ruwan zinare sanan suka ɗora alkyabbu farare hakan tasa ƙwar jinisu ya ƙaru ta yadda kallo daya mutum zaiyi masu ya gane cewa suncika hamshaƙan sarakuna wanda suka tumbatsa wajan tattalin arziƙi da girman masarauta har su sarki nawwar suka zauna a karagunsu "yan kallo basu daina taɓi ba zamansu ke da wuya sai wanan alƙalin mai kiran suna ya miƙe domin kiran waɗan da zasu fafata hakan tasa "yan kallo nutsuwa yadda kasan mutuwa ta gitta hakan kowa ya nutsu yana mai kashe kunne da sauraran sunan da za'a kira ba tare da ɓata lokaciba wanan alƙali mai kiran suna ya kafa abin magana a bakinsa sana ya fara magana yanzu ba tare da ɓata lokaci ba zamu fara wanan gasa ta gwarzon gwaraza yanzu jaruman gasar da zasu kara sune aljana zarma wadda akafi sani da RUWAN BALA'I tare da aljana zabariyya wadda akafi sani da TAURARUWA MAI WUTSIYA GANINKI BA ALKAIRI... Tsawar da alƙalin yaji ce tasashi dakatawa da ida maganarsa inda ya ɗaga kansa cikin firgici hakace ta faru ga duk mahalukin dake wanan filin nantake kallo ya koma sama domin abinda mutane sukayi tozali dashi ba ƙaramin firgitasu yayiba... BAKANDAMIYAR GUMURZU.