Sashe 9
Baby Zuma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ammi ne tazo kusa da ita tana mata kallon k'as k'anci ta ce "Kina mamakin mai ya kawoki nan wurin ko, Nadrah ta ce "Uhmm banyi mamaki ba tunda naga kalar naki mugunta".
Ammi rai a b'ace ta damk'o wuyar Nadrah ta na ce wa "Niza ki kalla kice min muguwa?"
Da sauri akazo aka kwace hannu Ammi a wuyan Nadrah, Ammi cikin b'acin rai ta kuma ce wa "Wallahi tunda kika wulak'anta d'ana harkina cin mishi zarafi da k'azamin kud'inki da kika samoshi ta hanyar karuwancinki, shine zaki watsa mishi a tsaftacaccen fuskanshi, harda zaginshi ni kuma kina min rashin kunya, to wllh sai dai ki rib'e a cikin cell d'inna banga wanda ya isa ya fidda dake a cikin cell d'in nan ba, kaf garin nan ba bushi wllh, kuma saikin gane kurenki akan abinda ki kayi daga ranar bazaki kuma k'as k'anta wani d'a namiji ba, ko anfad'amiki cewa kowa irin kine wacce ta gama zubar da mutunci nata a titi ballagaza karuwar kwalta kawai.
Nadrah sai yanzun ta fahimci kalaman Ammi, wato itace mahaifiyar wanda ta watsa ma kud'in nan kenan, ranar da Abbanta ya rasu, don ko kalaman da take cemata karuwa basuyi mata zafi ba ko kad'an don wannan ya dad'e yana yawo a kunnenta, yanzun ya zamar mata kamar wak'ar ne ba sauti.
Dariya Nadrah ta yi sannan ta ce "Ohooo na gane wato kice Maman mabarancin nan?"
Ta kuma cewa "Ai da kin biyo ta hanya mai sauk'i kice min wani kud'in kuke buk'ata, na k'ara muku basai anyi wahalan ka woni nan ba ai, da tun a gida zan k'ara muku wani kud'in, tunda baran naku naga harda k'arfi da yaji akeson ai min kwace".
Ammi idan ranta ya yi dubu to ya b'aci da kalaman da Nadrah take jifanta da shi wai Maman mabaraci wato ita almajira ce, da sauri ta ce "D.p.o inason yanzun kasa ai mata dukan da ko magana baza ta iya ba gobe kar abarta ta wuta kona min 5 ne zanje na dawo don naga kamar bata da kunya ne" ta fad'a tana hararan Nadrah da fuskanta yajanza kamar zatai kuka ta zaro manya idanuwanta.
Don Nadrah idan akwai abinda ta tsana shine a doketa atab'a mata lafiyar fatar jikinta, batason duka ko kad'an tun tana k'aramarta.
Nadra cikin firgici da tashin hankali ta ce "Duka kuma don Allah karku da keni wai mai nayi ne daza a ce aimin irin dukanna? please banason duka, ku bani duk wani punishment zanyi amman pls banda duka banaso wllh".
Ammi ta kalleta ta ce "Tum ma ba afara ba kin fara magiyar kar adakeki zakiga k'arshen rashin kunya da wulak'anta mutane, wato kina jin tsoron kar a dakeki jikinki yai shatin duka saboda hakan zai rufe miki amsan kud'in wurin yawon karuwancinki ko? saboda kinsan ba a d'aukan mace mai shati a jikinta, to yau saikin gane kurenki wllh".
Nadra zatai magana Ammi ta dakar da ita da cewa ashema rashin kunyar taki ta k'arya ne"
Maza kuyi abinda nasaku, ku mata dukan da ko motsin kirki bazata kumayi ba" ta fad'a tana kallon yan sanda wurin.
Nadra ganin da gaske ne fa, hankali in yayi dubu to ya tashi, ganin ta yi sun shigo wurin da manya manyan dorina mai baki biyar biyar, bata ankara ba taji saukan dorinan nan a bayanta, wani irin kuka Nadra ta fashe dashi tana rok'ansu karsu daketa don Allah batasa duka ko kad'an, amman ko ta kanta basu biba suka cigaba da dukanta kota ina a jikinta.
Areef koda ya shirya tsaf cikin k'ananun kayan da baya gajiya dasu, sai baza k'amshi ya keyi, ya sauka downstairs cikin takunshi na k'asaita Iftee kawai ya gani zaune a Parlorn tana game a laptop d'inta.
Tana ganinshi taje ta rungumeshi tana gai dashi kamar kullun d'agata sama ya yi yana cilli da ita suna dariya dukansu, sannan ya sauketa yana jajja mata kumatunta.
Areef ya ce "Ina Ammi ne? Iftee ta ce "Suna police station", da sauri ya ce "Police station kuma, mai yakaita police station?"
Iftee tai shiru tana zare ido, kallonta ya yi ya ce "Please little girl fad'amin mai ya faru hartaje police station d'in?"
Little girl ta ce "Amm daman akan wacce kukai fad'a da ita ne ranar da kadawo daga Abuja a hanya, shine Ammi tasa akaje har gidansu tasa a ka kamata har yanzun dai suna police station d'in" ta fad'a tana wasa da yatsin hannunta.
Areef kuwan tunawa ya yi da nonuwanta ya matse k'afa domin hakan k'ara mishi wutar sha'awarta ya keyi bayason abinda zai tuna mishi da ita ko kad'an.
lumshe ido ya yi sannan ya ce "Taya Ammi tasan da abinda ya faru a ranar bayan ban fad'a mata ba?" Little ta ce "Ai tana ganin ka shigo rai a b'ace shine ta kira bodyguard d'inka Salisu ta ce "Ya fad'a mata abinda ya faru da su kaje d'auko ka a airport, Shine ya fad'a mata komai, shine ta ce ta bashi 3 days ya nemo inda yarinyar take, shine yau yazo ya fad'a mata yasamo address d'in yarinyar.
Shi yasa suka shirya suka tafi gidan yarinyar wai ma Babanta ya rasu yaune ukunshi.
Tab'e baki ya yi sannan ya ce "Okay zanje police station d'in, amman ba yanzun ba akwai inda zanje tukunnan idan nadawo zan biya can d'in.
Little ta gyad'a mishi kai ta yi sannan ta koma ta zauna tana cewa sai kadawo Yaya Areef Allah ya tsare" Ya amsa da amin sannan ya fita a Parlorn cike da mamakin k'arfin hali irin na Ammi.
Yasan Ammi zata iya komai don farin cikinshi.
Yana fita directly ya wuce address d'in, Jamcy Baby data tura mishi dashi zuciyarshi cike da tunanin idan har yakama yarinyar wllh sai yai mata kaca kaca da ci, don bata isa ta tsokalo mishi sha'awarta ba kuma ta barshi da wahala itama sai ta d'an d'ani abinda yaji akanta wannan alk'awarinshi ne...
[3/7, 9:41 AM] +234 803 231 7531: _Page 15&16_
Jamcy Baby da Zee kuwan tunda suka gama jiyar da junansu dad'i, ta lallab'a Zee akan ta yi hak'uri na yau ne kawai baza ta sake ba, haka nan Zee ta tafi badon taso ba.
Ita kuma ta tashi tai ma masu aikin gidan magana akan su gyara mata gidan fes zatai bak'o na mussanma, kuma sannan ta fad'a ma gate man idan yazo ya barshi ya shigo, sannan ita kuma ta shiga d'akinta don shiryawa kafin ya k'ariso.
Yana isowa address d'in gidan, yai horn d'aya a bakin gate d'in gidan, bud'e mishi akayi da sauri gate man d'in yana gaidashi Areef ko kallon inda yake baiyi ba, a hankali ya shigar da motanshi cikin gidan yai parking motanshi a parking space.
Sai da yai kusan 15 minutes yana zaune a cikin motan idonshi a lumshe, sannan ya d'auki wayarshi yai dailing number Jamcy Baby.
Ita kuma tana zaune ta shirya cikin wata duguwar riga d'inki less wanda tasha adawo da stone work sai shek'i ya keyi ya matseta sosai komai nata sun fito yadda yaka mata, tasan duk wanda ya gani saiya rud'e, domin Jamcy Baby ba abinda bata dashi na jikin mace gasu nan manya manyan kamar zasu faso kayan jikinta su fito, tasha kitson attachment k'anana ta zubo dasu bayanta da yake daman tana da kyawunta babu laifi gata da haske ta k'ara kyau sosai abinta.
Wayarta ne ya fara ringing, da sauri ta d'auka ganin number Areef ne, cikin muryar baraki ta ce "Sugar har ka iso kenan?" Areef k'ara lumshe idonshi ya yi sannan ya ce "Yeah", sannan ya kashe wayarshi bai jira bai zata ce ba.
Jamcy Baby kuwan k'ara kallon kanta ta yi a mirror don tasan ita kanta ta yi ma kanta kyau sosai, ta k'ara feshe jikinta da tura ruka masu k'amshi.
Sannan ta fito tana tafiyarta mai jan hankali, komai nata sai rawa su keyi yadda kasan ita take girgiza su da ganga. Areef dake kwance a jikin kujeran motanshi, ganin Jamcy Baby ta fito hankalinshi ya k'ara tashi don yadda take ta fiya komai nata sai rawa su keyi yadda yake son yaga mace haka Jamcy ta ke, k'ara lumshe idonshi ya yi yana kuma zuba ma nonuwanta ido da manya manyan hips d'inta da sai rawa su keyi.
Har Jamcy ta k'ariso ta shiga motan bai sani ba, ji ya yi ta hura mishi iskan bakinta a fuskanshi, sannan ta d'auki hannunshi d'aya ta d'aura mishi a manyan nonuwanta, tana ce wa "Welcome my handsome boii".
Lumshe idonshi ya kuma yi batare da ya ce mata komai ba don harga Allah yaji wani abu akan Jamcy, hannu Jamcy tasa ta shafo fuskanshi domin kyawun Areef ya tafi da sauran imaninta duka, don tunda take bata tab'a ganin na mijin mai kyawu irin Areef ba, take taji wani sonshi na ratsa duk wani gab'ob'in jikinta.
Jin sauka labb'anta ya yi a nashi take tahau tsotsan k'asan lips d'inshi da sama, zarewa ta yi da sauri ta ce "Ashhhh Baby so sweet wllh" ta fad'a tana lashe lips d'inta duka tana zaro halcenta kamar mayya.
Kallonta ya yi don harga Allah Jamcy Baby ta shiga ranshi gaba d'aya, da sauri yasa hannu ya janyota jikinshi ya had'e bakinsu wurin guda ya hau tsotsan labb'anta itama sotsan nashi ta hauyi don lips d'inshi dad'i yake mata.
Hannunshi dake kan saman nonuwanta ya tura hannunshi cikin riganta, ya fara laguda mata nonuwanta, a hakali ya sauke wani siririn ajiyar zuciya yana k'ara tura bakinshi cikin nata.
Jamcy take ta fara sauke nishi dad'i tana kuma shigewa jikinshi.
Sunfi wurin 10 minutes a haka sannan Jamcy ta zare bakinta anashi tasa hannu ta shafa yalwataccen suman ganshi tana wani irin jin dad'i, sannan takai halcenta cikin kunnenshi ta fara tsotsa a hankali tana zira halcenta ciki "Oushhh abinda Areef ya ce kenan ya kuma damk'arta ta fad'o kan jinyarshi tanajin yadda Ayabarshi ta mik'e duk ta tokare mata mazaunanta.