← Book details Baby Zuma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 12

Sashe 6

Baby Zuma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Safnah cikakkiyar yar bari kice, amman duk barikancinta tana tsoron Areef domin shi mutun ne idan ya fara bayajin ya gaji amman tana son sex dashi tana jin dad'inshi sosai, amman na lokaci kad'an ne, don daya fara ya isheta sai tafara mishi kukan ya kyaleta kuma bazai hana gobe idan ya kirata su had'u tazo ba, don ita sonshi take kamar ta cinye kanta, shiyasa take jin bazata iya rabuwa dashi ba, don kaf yan matanshi na bariki ita kad'ai ce take iya jurewa jarabanshi, koda da wahalan ne, duk wacce zai kira akan tazo su had'u, da tazo sunyi sau d'aya take gudu bata k'ara dawowa koya kira su basa d'aukan warsu, a cewarsu ko nawa zai basu baza suje ba, shi yasa yake d'an son Safnah saboda tana jure miya tanshi wurin harka.

Kuka sosai Safnah take mai, tana mishi magiyan ya kyaleta don Allah, zarewa ya yi a hankali tad'an huta, Safnah zubewa ta yi a k'asa a wurin, tana kukan wahala k'ungunta kamar zai cire, tana nishin wahala.

Bayan kaman minti 5 ya d'auketa cak ya d'aurata akan bed, duk k'ibanta haka ya d'auke ta.

Kwantar da ita ya yi shima ya hau gadon ya kwanto kanta ya kuma bud'e k'afan ya tura mata banananshi cikin Headquarter d'inta, ya sa bakinshi a nononta ya fara tsotsansu, kuka Safnah ta kuma fashe mishi dashi, tana "Don Allah Areef ka barni na huta mana nagaji bazan iya d'aukanka ba wllh, kaya hak'uri don Allah wllh gindina zafi yake min kamar zai cire", ganin ta isheshi da kuka da magiya ya cire bakinshi akan nononta, ya had'e bakinshi da nata yadda bazaiji kukan nata da magiyar ta bama, Safnah kuwa ganin haka ta dinga kiciniyar kwace kanta a hannunshi, amman ta kasa domin daddanneta yayi da hannunshi ko motsi kirki bata iyawa, sai sassak'arta ya keyi, kamar injin nik'a.

_________

Nadrah koda suka isa gidan lokacin antafi kaishi, sai masu amsan gaisuwa, koda ta shiga Parlorn taga taran mata kowa yayi zugun zugun, amman ba Mommansu a wurin, hakan ya k'ara d'aga mata hankali kuka ta fashe dashi tana "Ina Abbana wai ina yake ne"? Nafisa ta rik'o hannunta ta ce muje d'akin Anty.

Da k'arfi ta fisge hannunta ta ce "Nafisa ina Abbana",? Kuka Nafisa ta fashe dashi, Nadrah da sauri ta rungumo Nafisa ta ce "Shiiiii bana ce kide na kuka ba, Nafisa ta ce"Anty kema fa kukan ki keyi kuma ni bazanyi kukan ba".

Nadrah cikin muryan kuka ta ce "Nafisa waya fad'a miki kuka na keyi ba kuka na keyi ba", Nafisa ta ce "Anty muje ciki don Allah toh".

Nadrah ta ce "Wai ina zani bayan banga Abbana ba"?, Wata mata ce ta taso taja hannu Nadrah zuwa ciki, Nafisa ta bi yansu, har d'akin Nadrah ta kaita sannan ta zaunar da ita abakin gado, ta rik'o hannunta ta fara mata magana, Y'ata kinsan mutuwa"? Nadrah ta gyad'a mata kai, sannan matar ta ce "To kinsan Abbanki ya rasu kuma bazai tab'a dawo wa ba lokacinshi ya yi kenan", gyad'a mata kai ta yi wasu hawayen suna kuma zubowa, matar ta ce "To me yasa baza kiyi ta wakkali ba duk mai rai sai ya d'an dani mutuwa, cikin muryan kuka ta ce "Kawai na kasa yarda ne Abba yatafi ya barmu, kuma wai bazan k'ara ganinshi ba, ni kaina inason na yarda amman zuciyata ta kasa yarda da jurewa ne zuciya ta zafi take min wllh", ta kuma fashewa da wani irin kuka, matar ta rik'o hannunta ta ce "To yanzun kije kiyi wanka kiyi alaula sannan kizo kiyi ta sallah kuma kita innalillahi wa'ina ilahi raj'iun zaki samu sauk'i a cikin zuciyar ki kuma sannan kita mishi addu'an Allah ya jikanshi kuma Allah yakai haske kabarinshi, kina so yai kwanciyar kabari cikin salama"?, da sauri ta gyad'a mata kai, matar ta ce "To share hawayenki karki k'ara mishi kuka idan kuma kika kuma mishi kuka to bakyasan ya samu salama a kabarinshi", da sauri Nadrah tasa hannu ta goge sabbin hawayen fuskanta, ta ce "To na share".

Matar ta ce "Yawwa ko kefa yanzun kije kiyi wanka kiyi sallar kinji zaki samu sauk'i a cikin zuciyarki", Nadrah ta gyad'a mata kai, tana tashi ta shiga toilet, Nafisa ma share hawayen fuskan nata ta yi, matar ta ce "Nafisa kiya hak'uri kinji naga kamar kinfi yar tak'i hak'uri ranshin Abban naku ke zaki k'ara lallashinta kinji, Nafisa ta gyad'a mata kai, ta ce "Tom Allah ya jikanshi da Rahman kuma ya baku hak'urin rashinshi, Nafisa ta ce "Ameen ya hayyu ya qayyum, mun gode", ta ce "Ba komai kuma kamar y'ay'a kuke a gareni.

Nadrah tana shiga toilet d'in, wanka ta yi, tai wankan tsarkin da batai ba, ta d'auro alaula ta fito, Matar ta d'auko mata doguwar riga ta saka da hijab, sannan ta shimfid'a mata sallaya, Nadrah ta ce "Nagode Anty", Matar ta ce "Sunana Aishatu amman zaki iya kirana da Maman Shahid", gyad'a mata kai ta yi sannan ta hau sallayar ta tada sallah don daman ko azhar batai ba gashi ana kiran la'asar...
[3/7, 9:41 AM] +234 803 231 7531: _Page 9&10_

Areef kuwan bai kyale Safnah ba sai da ta neme daina numfashi, ganin tana shed'e mishi da sauri ya zare banananshi acikin Headquarter d'inta.

Mirgina wa yayi gefe yana sauke nishi, sannan ya janyota jikinshi yana hura mata iskan bakinshi a fuskanta, a haka wani wahalallen bacci ya kwashe Safnah, Areef ganin ta fara bacci yasa ya sauka a bed d'in, ya nufa bathroom.

Koda ya shiga toilet d'in, ya shiga bahon wanka, yana sauke a jiyar zuciya, kallon bananarshi ya yi abinda ya k'ara d'aure mishi kai duk wannan sassak'ar da yai ma Safnah abar tashi bata kwanta ba, rintse ido ya yi yana mamaki shikam besan wani irin jarababben sha'awan dake damun shi ba yau.

Nonuwan Nadrah ne suka fad'o mishi a cikin idanuwanshi, tsaki ya saki mtssww, sannan ya samu yai wankanshi, ya fito yana goge jikinshi da towel.

Gani ya yi Safnah tana ta bacci har lokacin, gaban mirror yaje ya gyara kanshi, sannan ya nufa wardrobe d'inshi ya duba wasu k'ananun kayan ya saka, yai kyau sosai.

K'aramin letter ya rubuta ma Safnah ta damin kud'in, ya ije mata, sannan ya d'auki key d'in motanshi ya fita a d'akin.
_________
Nadrah bayan ta idar da sallah ne ta zauna tana ta addu'oi har lokacin kukan be tsaya mata ba, Maman Shahid ne ta shigo hannunta d'auke da plate d'in abinci.

Da sauri tasa hannu ta share hawayen fuskanta, Murmushi ta sakar mata ta ce "Kin idar da sallah ne"? Gyad'a kai ta yi, Maman Shahid ta ce "Zoga abinci kici kinji" Nadrah ya mutse fuska ta yi tana girgiza mata kai, Maman Shahid ta d'an had'e fuskarta ta ce "Nace miki kizo kici abinci, idan bazaki ci ba to zanyi fushi dake", ta fad'a tana ije plate d'in abinci fuskanta a had'e, Nadrah gani ta yi bata kyauta mata tasan tunda suke a rayuwarsu ba wanda yasan damuwansu ko suna kuka ya lallashe su itace kawai suka sami kulawanta a wannan lokacin da suke neman mai kulawa dasu, tasan cewa Mommansu baza ta b'ata kulasu ba ko kwana d'ari zasuyi basuci abinci ba kanta kawai ta sani.

Ganin zata fita a d'akin ne da sauri ta ce "Toh zanci abincin", jin haka Maman Shahid ta jiyo fuskanta d'auke da murmushi sannan ta d'auko plate d'in abinci taje kusa da ita ta zauna ta fara bata a baki, bud'e bakin ta yi ta amsa ta faraci, duk da jin abincin ta yi yana mata d'acin magani haka take amsa bata saton ta sab'a ma Maman Shahid ne kawai yasa take ci.

Yana isa gidan ya shiga parlorn yaci sa'a kuwan ba kowa a Parlorn da sauri ya haura Upstairs zuwa part d'inshi.

Yana shiga ya zube a kan bed rufda ciki yanajin wani sha'awan na k'ara taso mishi jusa kanshi ya yi a pillow yana jujjuya kanshi kaman zautacce gashi ya kasa mantawa da suran Nadrah shidai yasan ba sonta yake ba, bata da abinda zaiso a jikinta, yasan a yanzun duk duniyar nan, ba wanda ya tsana kamarta, ga jarababben sha'awanta dake damun shi yarasa mai yasa yake jin haka akanta, nishi ya sauke a zuciyarshi ya ce "Dama banganta ba, gashi tazamomin fitina", dafe maranshi ya yi yaji tauri kaman dutse, runtse idonshi yayi gaba d'aya tak'i b'ace mishi a fuskanshi, ya yi k'ok'arin mancewa da ita amman ina kaman k'ara tuna mishi ita a keyi.

Da sauri ya mik'e, yaje Parlornshi, ya bud'e fridge ya d'auko k'an k'ara, yasan shine kawai zaisa yaji sauk'in abinda ya keji, yana d'auka ya kwanta a kujeran Parlorn, ya d'aura k'ank'aran a maranshi, yana yawo dashi a hankali, nishi ya sauke tare da fitar da iska a bakinshi, jin sauk'in da maranshi ya fara mishi.
_______
K'aran ringing d'in wayarshi ne ya tashe shi daga baccin da ya fara d'aukanshi, a hankali ya mik'e, Alhamdulillah maran nashi ya fad'a mishi, sai dai Ayabarshi bata gama kwanciya ba, tashi ya yi a hankali ya shiga bedroom d'inshi, ya d'auki wayarshi dake ta faman ringing, Amminah ya gani a screen d'in wayartashi, da sauri ya d'auka, cikin wayar akace, "Son wai har yanzun baka dawo bane"? A hankali ya ce "Ammi na dawo bara na sauko, bai jira mai Ammi zata ce ba ya kashe wayar.

Sai da yai wurin minti 10 sannan ya sauko downstairs sai baza k'amshi ya keyi.

A dinning table ya samu mesu dukansu harda Daddy, amman banda Granny domin ita ta fison akai mata abincinta part d'inta, Daddy yana ganinshi ya bud'e hannunshi yana "Oyoyo my son", Murmushi Areef ya sakar ma Daddy sannan yaje yai hugging d'inshi, yana gaidashi, shafa kanshi ya yi sannan ya amsa gaisuwar yana tambayan ya na lafiya koh?, Gyad'a mishi kai Areef ya yi yaja d'aya daga cikin kujeran dinning d'in ya zauna.
Chapter 6 · 0% Book details