Sashe 5
Ba Mahaifiyata Bace Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Binazer ko tana fita tashiga aikin sharar asbitin bayan tagama cin wahalar sharar haka takama hanya tanufi gidan doctor dake cikin asbitin ,tana shiga tatarar da tumun kayan wanki a tsakar gidan ga yaro duk yayi kashi ya yayyaba a kasa da jikin bango ,haka tadibi kayan kashin ta wank~~~~sanan tadawo ta fara yin wanki bata gamaba sai karfe 3 na yamma bayan ta kammala ta dauki tsintsiya tashiga yin sharar tsakar gidan, dakin tashiga ta soma gerawo sannan ta dawo ta wanke bandakin gidan ,yaran doctor ne duka dawo daga islamiyya ,nanfa suka shiga murna wai ankawo musu yar aiki ganin Binazer tanayin aikinne yasa babbar cikin su tace ,ke malama zonanr , dakamar benazer bazata kulataba sakamakon irin kiran da taimata ,ita dai tasan ko a girme tagirmi yarinyar , karasawa Binazer tai kusa da ita tace gani, ke baki iya ladabi bane ki tsuguna ,tsugunawa benazer tai ta dukar da kanta kasa ,yasunanki ? benazer ,meyasa kike aiki ? Ba damuwarki ne sanin meyasa nakeyin aiki, hhhhhhhhh nikike kallo kikefadawa magana ke wanene ubanki a garinnan ? Hawayene ya gangaro daga idon benazer yayinda tafurta ,shidin bakowa bane. Hhhh wai kinji fadil ubanta ba kowa bane amma take fadamin magana, wadda aka Kira da fadil ce tace hmm to aike saiki fadamata ke wace ,uhm ba dole ba kodan gaba kartaga tana da kyau irin na "yayan aljanu tadinga daukar kanta kamar kai daya take damu , ni sunana fadeeela ga kuma kanwata fadil mahaifiyata likitace ,ina da kyau sannan munada kudi , mahaifina kuma me aikin bankine you see kina ganewa ,kai benazer tadaga alamar eh, sannan wanda zan aura kinsan wanene babansa a garinnan kuwa ,fadil ce tace ina zatasani tana fama da talauci, to mahaifinsa shine shugaban kasarnan wato Doctor UMAR ABDULLAHI AMBASSADOR, to shidin sirikinane ,kekuma wanene uban sirikinki a Nigeria ? Bansan shiba ni ko saurayima bana dashi ,tsaki fadeeela tai ta huce tabar benazer a durkushe tana kuka, ganitai hair anfara kiran sallar magriba ,tasan zuwayanzu irfan yagaji da nemata ,hakan yasa tai hanzarin komawa cikin asbitin ,tana shiga tatura kofar dakinda irfan yake ganinsa tai tareda wata nus tana rarrashinsa ya takarkare sai kukayake ,karasawa benazer tai da sauri ta rungumeshi kana tashiga bubbuga bayansa ,juyawatai takalli nus din dake kusa da ita tace, doctor meyasameshi yake kuka kodai ciwannashine? A,a babu abinda yasamu dan uwanki kawaidai ya tanemankine bai gankiba shine yake kuka ,da na rarrasheshi yakiyin suru yacigaba da kukan, wai dole saina fadamasa ina kike ,niko dana ga kukan zai iya samasa ciwonkai saina sanar dashi duk abin da kefaruwa, what doctor badai kinfadamasa aiki nakeyi wa ma aikatan asbitinnanba, janye jikinsa yayi daga nata yayi caraf ya karbe zancen yana kuka ,meyasa bazatafadamin ba marmar ,kinsa kanki a wahala duk saboda insamu lafiya bansan dawane irin furici zan fara gode mikiba rungumeta ya sakeyi tare da furta ina kaunarki marmar na ,wanna maganarce ta kara tabbatarwa da benazer lalai irfan ya manta shi kowane a gareta tunda har yake cewa tasa kanta a damuwa sabidashi to inbanda abin irfan idan bata taimaki dan uwantaba wazai taimaka Masa, godiya tayiwa nus din sannan tashiga bawa irfan abimcinsa ,
Itako nus tana fita ta wuce office ta zauna tana tunanin irfan da benazer ,gabakidaya tausayinsu yagama kama ta matuka inama tana da hanyar dazata iya taimakonsu,. Allah sarki bayin Allah .
To yauma kamar kullum zaune take acikin bakaken mutane nan masu kama da dodanni tana saurarar abinda sarkin matsuffa ya ke cewa, ina yimiki albishir da cewa kamar yadda muka ga bayan fadimatu da mijinta umar da kuma dansu isman ,to tabbas sai mun ga bayan sauran guda biyun ,suma bazasu iya tsalleke azabataba, saina sasu a hukuba, saina sakasu a bala,i , saina sakasu bara ,saina tarwa tsa rayuwar su, hhhhhhhhhhh ,haka nakeso sarkin matsuffa ,banason ko da guda daya daga cikin jinin fadimatu ya shaki iska me dadi , ina so Ka sakawa irfan sha ,wa sanan. Ina so ka sakawa Anilat tsananin sha, awar irfan ,domin ina bukatar tasamu cikin irfan ta haihu , ta hakane kawai zata samu taci gadon ,alhaji umar , hhhhhhhhhhhh an gama ,nan danan ya dakko mata wani bakin magani. Ya bata ,ina so ki dauki wanan maganin ki zubawa irfan da Anilat susha ,muddum suka sha wanan maganin to tabbas buka tarki zata biya, godiya tai sosai sann ta fito tabar gurin.
09166764540 HAFSAT UMAR DANGORO