← Book details Ba Mahaifiyata Bace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 5

Sashe 1

Ba Mahaifiyata Bace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

BA MAHAIFIYATA BACE

By

Hafsat Umar dangoro.
Yarmutan
BAKIN RAFEE

Godiya

**** dasunan Allah mai rahama mai jin kai tsira da amincin Allah sutabbata da shugaban halitta annabi muhammad (S,A,W) da ,iyalansa ,da sahabbansa baki daya.

Sadaukarwa.
Nasadaukar da wannan littafin ga Adda Amina dake zaune agarin gombe .

Fatan alkawari ga duk wanda yabada gudummawa harnazo wannan matakin da nake kai, ina mika godiyata da Fatan alkawari zuwa gareku mutanan arjiki , uncle usama, inamaka Fatan alkawari. musa baffa,ina godiya da jajircewarka akarna Allah yabaka abinda kakeso.ummana, mesharemin kukana ,inamatukar kaunarki habibtyna.umman abdul ,uwa tagari inagodiya da kulawa ,gaduk wanda bansamu na ambaci sunanshiba sukkanku ina matukar godiya ina sonka over.

Littafi ba ma haifiyata bace ,yakunshi darasussuka na rayuwa da yadda aka gudanar da cin amana acikinsa ,kamar yadda, didi, taci amanar affi, ta azaftar da benazer da dan uwanta irfan? Kubiyoni domin jin cikakken bayani akan littafina ba MAHAIFIYATA BACE.

Pages 1

****Anilat, Anilat , naam ta kwaso dagudu zuwa falon Inda taji ana kiranta ,didi gani ,naji kina kirana kamar wadda naimiki sata ,tana murguda baki ,ke Anilat kikiyayeni wlh dan ubanki ni kike murgudawa baki ,sabida nakiraki ,to uban me kikeyi adakin ,cewar didi,itako wadda aka Kira da Anilat zamatai agurin ta harde kafadaya kan daya , tana kallon didi tana turo baki gaba ,can kuma saita rushe da kuka ,aiko hankalin didi inyayi dubu yatashi dasauri yakaraso gurinda Anilat take zaune tazube akasa tashiga rarrashi, haba Anilat dita meyasameki ,duk akan na yimiki fadane to kiyi hakuri kinji my daughter na ,haba didi menai miki kikemin fada haka saikace ba Anilat dinkiba , sorry daughter bazan sakeba ,mekikeyi adakine ?cewar didi ,didi ina gugar uniform ne kinsan gobe akwai school, kutumar ubancan ,what gugafa kikace , ina wannan mutsiyaciyar ya rinyar ,menene amfaninta indai bazatai miki gugaba ,aiko kamar anda d'a tunzura Anilat takara shagwabewa tsabar mugunta ,didi ai dazuma yaya saif yabata wanki tace bazataiba wai saita gerawa irfan kaya tukunna zata wankemasa ,aiko nan didi ta daka tsalle tace bazai yuwuba dan ubanta tana ina kirawomin ita Anilat tunkan raina ya dugunzuma ya tsage harna kassarata , yarinya da aka Kira da Anilat ce tamike dagudu sabida taji mugunta harwani tauna lebe takeyi tana dariya ,to Anilat kenan kimanin shekara 17 aduniya ,Inda ita kumatana ina kirawomin ita Anilat tunkan raina ya dugunzuma ya tsage harna kassarata , yarinya da aka Kira da Anilat ce tamike dagudu sabida taji mugunta harwani tauna lebe takeyi tana dariya ,to Anilat kenan kimanin shekara 17 aduniya ,Inda ita kuma didi akalla zatakai shekara 55 dan ta tsufa tasha miya da yawa a duniya ,da gudu Anilat tashiga dakin da tasan za tasameta hartana yin tuntube tashiga dakin ,wata kekkwar yarinyace yar kimanin shekara 18 azaune da hijabi ajikinta hannunta dauke da carbi tanayin tasbihi ga qur, ani agabanta tana karantawa kasa kasa da voice dinta mai dadin gaske , benazer , benazer ,saida takirawo sunanta kusan so 6,@mma benazer ku gigau ballantana ta amsa ,nandanan ko ran Anilat ya baci sabida yafahimci abinda benazer take nufi ,wato batai sallamaba shiyasa taki kulata ,tsakitai ta juya tafita, sannan tasake dawowa da sallama abakinta , assalamualaikum,Amin waalaikumussalam, barka da shigowa yar uwata ,harara Anilat ta watsa mata sannan tace, kejidashi ,wai ita bata yaddaba saliha ,naga shek jafarma karewar salihanci, yarinya mekika zo kika tarar aduniyar ragowar addini ,ai asalin addini kin baroshi azamanin su sayyadina ali ,kemekikasani harda zaki gayamana Allah yace annabi yace, ya isa haka Anilat meyakawoki dakina ,tabe baki Anilat tai tabi dakin dakallo sannan tace ina dakin yake aini banga wani dakiba kinsan duk kyan dakinnan be taka kafar nawaba ko" ,daman didi ce take kiranki , wani wawan mari benazer ta kwashe Anilat dashi ,ke bakida hankali sunan ma haifiyar tamu kike fada gatsar ,fucewa tai daga dakin dagudu tanufi falo tana rusa kuka kamar ranta zai fita ,dan bazata iya yin fada da benazer ba tasan tafi karfinta ,in tabiyemata dukan tsiya zatai mata , Anilat lafiyarki kuwa ,meyasameki autata? ,jikin didi ta fada tana rusa uban kuka ke sauti duk tacika gidan da kuka, benazer ce ta mareni wai dan nacemiki didi ,mari kuma?to idan bikice didiba uwarta zakice min, wai momy ta keso nadinga cewa feuuuuu didi ta tashi tanufi dakinda benazer take ,tana isa tasameta tana nade dadduma ,naushi takaimata harsaida taje ta haduda bangon dakin kanta ya fashe ,sai jini ya balle amma dukda jinin da didi tagani hakan be hanata tsitstsinkawa benazer marikaba hagu da dama ,itako benazer kuka tafashe dashi mara sauti tanacewa momy zaki kasheni ,ki barni haka dan Allah ,momy zaki kashe "yar cikinki da kanki, inkashekima Mana dan ubanki ai damani bakida amfani, benazer ubanme Anilat taimiki kika marar mun autata kawai dan tacemin didi ,ke dolenaimiki sai kincemin momy ,mamy kefa mahaifiyar muce meyasa zata dinga fadar sunanki kai tsaye ,tafadadin, nace tafadadin zanyi maganinki agidannan wlh indai jurarki kitaba autatace,momy auta kuma Anilat dince auta shikuma irfan dinfa ,ubanki dakeda irfan din shegiyar yarinya surutu kamar yar jarida wlh inbiki wasaba zan yafeku dagake har irfan din ,shegu masu bakin hali irin na ubansu,kuma kije ki dauki kayan saif daya baki ki wanke masa ,kiwanke yafita tas ,inkin gama kizo ga kayan Anilat can gogesu sugogu kuma shima idan kingama ga girkin dare yana jiranki , Allah sarki baiwar Allah tom tace kana tafita yadaibi wankin ta somayi tana sharar kolla da rigarta waidan karta fito didi tagani tana kuka tace tasata abu ba asan ranta zataiba ,takasa samun lada, kaji baiwar Allah ,

Tofa ya haka meyasa tafison Anilat da saif ,meyasa take nunawa benazer da irfan tsana kuma ama tsayinta na ma haifiyarsu ,anya kuwa akwai wata akasa, kucigaba da sauraronma domin warwaremuku ,sakesaken da kukeyi akan didi da Anilat , benazer, irfan, saif, ina mahaifinsu yake ,oho shin didice mahaifiyarsu ko aa ,oho mucigaba da tafiya domin ganin yadda zata kaya.

Tom bayan Binazer ta kammala wankin dakin Anilat tanufa Inda ta sameta a kwance tana latsalatsan waya iphone 14 itako ko karamar waya bata da ita,batare da ta kalli imda Anilat takeba ta kama hanya tafitowarta dauke da uniform din Anilat ahannunta falo ta nifa Inda ta jona dutsan guga tafara gogewa Anilat kayanta ,saida ta goge sosai tunda didi tayimata kashaidi da ta goge ya gogu" shiyasa tabi umarnin mahaifiyarta, domin ita aduniya babu abinda tafi tsana irin ran mahaifiyata ya dinga baci akanta ,shiyasa Anilat take rainama benazer hankali yadda takeso ,.
Gugar ta kammala ta koma dakin Anilat tai sallama bata amsamata sallamar ba kuma tasan sarai Anilat taji sallamar da tayi rainin wayone kawai ,bara ce komaiba tanufi gefan gadon kusa da Anilat ta ajiye mata kayan sannan ta fuce daga dakin, bayan fitar benazer tsaki Anilat tai ta ce muna fuka kwai wai ita ta Allah ,sannan tacigaba da danna wayarta , charting takeyi kuma da alama da abokin aikata shashancinta suke cart din sakamakon irin sticks din sex din da take turamasa da vedios kala kala na ba dala haka shima turamata yakeyi iri iri, tun tana jurewa harta fara rike kasanta tana tura hannu ciki ,tana wani nishi me dan karfi tana cewa washh baby ka kagu wlh kasani ayanayi, baby yaushe za mu hadu tana yi tana cewa wash ashh ohhhh wayyooo ,shiko gogan yasamu abinso ai sai ya dage da turamata sticks na sexy kala kala da vedios na ba dala duk tabi ta haukace sabida yariga da ya tadamata da hankali da ker ta iya daidaita nutsuwarta tace baby gobe idan nazo school ina so ka cini yadda ranka yakeso don na matsu gobe tayi domin naji bananarka jikina , dariya yayi kana yace ke mumy n kifa tanasamana ido dayawafa, hhhhh sweetheart kenan wai didi ,share wannan tsohuwar banzar batasan komaiba ,dariya ya karayi harda rike ciki ,sanan yace Aneeee tawa inafa mutukar jidake , murmushi Anilat tai ta kashe datar ta ajiye war a gefanta kana ta runtse ido tana tunano ranar da tafara aikata zina da ,afson, gaskiya ranar ta coshi gara basa ya iya cin mace ahaka bacci ya dauketa me shegen dadi.

Wa iyazubillahi duniya ina zaki damu Allah ya karemu daga aikata zina Allah wadanda sukeyima Allah ka ganar dasu sudaina ameen ya allah,

To benazer kuwa bayan tagama girka musu abincin dare wankatai kana ta kirawo irfan ma taimasa sannan ta zaunar dashi a gabanta tashiga yimasa karin karatunsa , irfan kenan yaro dan kimanin shekara 15 ga ilimi ga hazaka da biyayya ga sanin darajar nagaba dashi ,bayan sungama karatunne , benazer tace ,irfan ,naam adda ,zakaci abinci? ,aa bazanciba ,meyasa kaci wani abinne? Aa banciba adda ni dai saidake zanci abincin kullum baki samu kici abinci saidai kitayin aiki momy ko tausayinki bataji tafison yaya saif da anty Anilat mu bata sannu,dakatar dashi benazer tai ,haba irfan kataba ganin uwarda ta haifi dan ta da cikin ta tace nata sanshi ainake ganin da bata sanmu tun muma ciki zata zubarda mu ,kadaina fadar haka kaji itadin mahaifiyarmu ce ,kuma aiki idan ban daukewa mahaifiyata aikin da da ita takemana wazan yiwa ,sannan ta janyoshi ta daura kansa akan cinyarta tana bubbuga bayanshi ,yayanda ta runtse idanunta tana tuno lokacin da tana yarkaramar yarinya ,jitai irfan yakara jefomata tambaya adda meyasa to da yaya saif da anty Anilat suke zuwa makarantar kudi,nikuma tasamu a ta gorvenati , duk sabi da batasanmune ko ,aa irfan wannan kam bansan dalilinta nayin hakaba ammadai nasan itadin tana kaunarmu, "barina tashi nazubomana abincin ko irfan din addarsa ,kai irfan ya daga ,sannan ya tashi zaune itakuma tatashi tafita daga dakin tanufi kicin Inda ta tarar da didi a kicin ,kwano ta dauka zatazuba abinci sai didi tace to ina daci inazaki ci ina kika baro ci ,to babu abincin muncinye soran kadan saidai kikara dafa muku wata ,tana fadar hakan ta fuce tabar binazir a tsaye damamaki itadai tasan abincin da tadafa yafi karfin sucinyeshi duka yaymusu yawa amma to ,abin tambayar shine ina suka kai abincin"?
Chapter 1 · 0% Book details