← Book details Auren Yarinta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 5

Sashe 3

Auren Yarinta Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Direct sai gidan da Aziz ya Kira aka kai ta parking akaye mutani suka fara fitowa Amarya aka fito da ita ba gidan Babba ni parth biyu
Aka kai ta parth inta.
Mutani sai kallon falon sukiye domin ba karamen Haduwa yayi ba. Dakin ta aka kai ta mutani suka gama ganin gida suka wuce Khadija tayi mata nasiha sa'an ta wuce aka bar Nafisa ita ka dai tsoro ta fara ji domin gidan Babba ni hade kafafun ta tayi zugum tayi tana tunani me Aziz yaki nufi....?

*keep flowing*
*lipton girl*💙
[12/17, 3:13 PM] 💙lipton girl💙: *AUREN YARINTA*
🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹

*Daga Alkalamen*✍🏻
*Khadija s dogarai (lipton girl)*🥤

*A short story*🍹

________________________

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*

*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*Yin Kabbara Da Tasbihi Yayin Da Ake Cikin Tafiya*

Allahu akbar. اَللهُ أَكْبَرْ
Subhanallah. سُبْحَانَ اللهِ

*Dedication*
👇🏻

*HK nayi missing in ki over*😘😘😘

🌤Page 8&9...🍹

°°°°°°Shiru ba labaren Aziz bude fuskan ta tayi ta sauko daga busan gadon dube dube takama ye jikin ta ya fara rawa Saboda tsoron da taki ji fitowa tayi daga Dakin kallon Dakin da ki kusa da Dakin tayi sanu sanu ta tura kofar ama bata ga kowa ba karamen tsoki taja ta fito daga Dakin...

Falo ta zauna kan kujera daki falon hade gwiwowen ta tayi tana kallon falon
Ina yaya Aziz ya shiga......

*****

Aziz kuwa zauni yaki cikin motar shi ya Aza kan shi kan tsiyari yana mai da nunfashi ba abunda yaki tunani sai
"Wai yau shini aka daura ma aure da karamar yarinya?? No way ba zan ji gida ba idan naji can to nayi me..
Wayan shi ya dauka ya dana Kira ama bata daga ba karamen tsoki ya ja ya tada motar shi fuuu bai tsaya ko ina ba sai wani gida kiran ta ya saki ye ama bata daga ba messg ya tura mata pls baby ki fito ina son ganin ki
Har kusan 2mnt bata fito ba abun ba karamen bashi mamaki yayi ba ransa a bace ya fito a motar da karfe ya rufe Mota kamar wani barawo haka ya shiga cikin gidan yayi sa'a kuwa mai gadi baya nan
Cikin gida ya shiga sanu sanu yaki tafiya bai tsaya ko ina ba sai Dakin ta kofar a bude taki shiga yayi
Ita kuwa kwance taki kan gado tana reki da wayan ta
Kallon ta yaki ye kinan taga messg insa ama bata ye masa reply ba
Gyaran murya yayi duk da Hakan bata jeyo ba
Jawo ta yayi da karfe ta fadu kan kirjin sa....
Nishi taki ye guda guda "Aziz meya kawo ka anan? Ka manta yau ni Ranar auren ka?
Da sauri ya Aza mata Hanunshi akan lips inta da ya sha jan baki......

"Har kina da bakin tambaya na bayan share ni da kiki ye kinga messg ina meya sa baki fitowa??
"Am sorry kasan yau ni aka daura maka aure ba zai yuwu na dauki wayan ka ba"
"Why.? Bazaki dauka ba?

"Am. Uh.. Ka gani mana ba zai yuwu ba u know I love you so much I can't life without you "
"I know. Meyasa kiki son wahalar da ni kinsan irin son da naki ye maki kuwa"
Zame jikin ta tayi ta rufe kowa dawo wa tayi ta rungume shi tight
Can kasan makoshi tace I miss you
Shima rungume ta yayi ya dago fuskan ta kallon lips inta yaki ye yana hadeye wasu yawu.
Ja yayi da baya na dan wani lokaci yana kallon ta yaki ye reki kan shi yayi ranshi a bace yace
"Meyasa Dad bai tambaye ni idan ina da wada naki so ba zai aura man yarinya??
"Oh common baby ka manta da wanan maganar aure dai kun riga da kunye shi ba yanda za'a canza destiny so accept your fate pls"

Kara sawa yayi kusa da ita yana kallon ta daga sama har kasa Tana da dogon hanci, karamen lips gata da tsawo fara tas ga dukiyar fulani Allah ya bata hips shiyasa yaki bala'in Sonta ama idan ya tuna da Nafisa da bata da komi sai ranshi ya bace
Nuna ta ya kamaye "Dube ki perfect woman taya zan zauna da Wancan yarinya...!!

Jawo ta yayi yana shakar nunfashin ta sanu sanu suki ajiyan nunfashi bakin ta ya dago yana kokarin hada lips insa da nata kissing inta ya fara ye kamar ya samu Lollipop halshin ta ya shiga nima yana wasa da shi a hankali taki nishi huging inta yayi tight ganin abun zai wuce guri yasa ta ture shi
"Pls Azis control don't forget Kayi aure matar ka tana can tana jiran ka fa "
Wata harara ya dalla mata
"Ni ba inda zanji anan zan kwana"
Zaro ido tayi
"Rufa man asire taya zaka kwana anan idan Daddy ya ganka fa?

"Don't worry ba zai gan ni ba kwai I want to rest in your sweet legs pls"
Yana magana kamar karamen yaro
Murmushi tayi ta hau kan gado...
Shima hawa yayi ya Aza Kanshi kan kafar sa
Hanunta ta sa tana wasa da gashin sa kiss tayi masa ga kuncen sa sweet dreams
Lumshe idon shi yayi Saboda irin salon da taki ye masa yasa yayi bacci...
Nafisa kuwa kan kujera ta kwanta har bacci ya dauki ta.......

*Washe gari*

Aziz ni ya tashi ganin Babyn sa tana baci yayi murmushi tashi yayi ya mana mata kiss messg ya tura mata
""Mrng my princess ni zan wuce I love you.....!!!

Ta window ya fita daga gidan yayi sa'a kuwa ba'a gan shi ba....

Motan shi ya shiga ya tana mota fuuu bai tsaya ko ina ba sai gidan su a bakin get ya same Mai gadi yana ce masa ango sai a lokacin ya tuna yana da aure yasan idan ya shiga cikin gida Dad zai dame shi dad ina nafisa bashi da Zabe dole ya nufi gidan shi...
Yana shiga yaga Nafisa kwance kan kujera kallon ta yayi ya banka mata harara
Ita kuwa jikin ta yayi cewo saka makon bata kwanta da kyau ba..

Tashi tayi ganin Yaya Aziz Ta tashi gurin shi ta kara sa ta Rungume shi "Yaya Aziz ina ka shiga ka bar ni, kadai a cikin wanan gidan ina ta jin tsoro "
Rungumeshi tayi sosai
Shikuwa sai ja da baya yaki ye
"Ki.. Ki saki ni nace"
Kuka tafara ye "Haba yaya Aziz meyasa baka dawo gida jiya ba??
Ture ta yayi sai da ta fadi kasa
"Idan kika kuskura kika matso kusa da ni sai na bata maki rai"
Bai jira amsar ta ba ya haura sama Dakin shi ya shiga ya rufe ita kuwa tashi tayi tana tunanin metaye masa da yayi mata haka....???

*Tofa masu karatu muje zuwa*

*lipton girl*💙
[12/17, 3:13 PM] 💙lipton girl💙: *AUREN YARINTA*
🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹

*Daga Alkalamen*✍🏻
*Khadija s dogarai (lipton girl)*🥤

*A short story*🍹

________________________

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*

*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

Addu'ar Matafiyi Idan ya riski karkashin dare (Daidai lokacin Sahur)

سَمَّعَ سَامِعٌ بِحَمْدِ اللهِ وَحُسْنِ بَلاَئِهِ عَلَيْنَا. رَبَّنَا صَاحِبْنَا وَأَفْضِلْ عَلَيْنَا عَائِذاً بِاللهِ مِنَ النَّارِ.
Sami'a samiAAun bihamdil-lahi wahusni bala-ihi 'alayna. Rabbana sahibna wa-afdil 'alayna 'a-ithan billahi minan-nar.

Mai shaida ya yi shaida a kan godiyar mu ga Allah, da kyakkyawar ni'imarsa a gare mu. Ya Ubangijinmu! Ka kasance tare da mu (da kiyayewarka da kariyarka), Ka kwarara falalarka a gare mu. Muna masu neman tsari da Allah daga wuta.

*Kuyi hakuri kun jini shiru bani da lafiya ni ama yanzu na samu sauki*🥰

*Ina taya ki murna kamalla littafin ki ina zangan shi Allah yakara basira da zagin Hanu sister*💝💗💓💔💔

*Dedication*
👇🏻

*HK nayi missing in ki over*😘😘😘

🌤Page 10&11..🍹

°°°°Tashi tayi ta reki kugu me yaya Azim ka nufe wayan ta ce tayi kara da sauri ta karasa ta dauka tana saukar da nunfashi
"Khadija akwai matsala...!
"Matsala kuma Haba Amrya wanan wani irin wasa ni"
Ki saurare ni ki jiya
Nan ta shiga bata labaren abunda ya faru
Dogon nunfashi taja abunda naki gudi kinan
"Yanzu kinsan abun ye??
"Aa kawata sai kin fada"

"Kiji kiye wanka kiye kwalleya ki saka kayan da suka matse ki sa'an ki dafa masa abinci kinji nasan yanzu yana jin yunwa"
"Nagode kawata"
All the best ta kashi waya
Da sauri ta haura sama tana tafiya tana tsale tsale... Toilet ta fada ta watsa ruwa wasu kaya ta dauko ta saka bata yi kwalle ya ba ta sauka kasa...
Chapter 3 · 0% Book details