← Book details Auren Yarinta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 5

Sashe 2

Auren Yarinta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aziz kuwa yana tashi ya watsa ruwa ko breakfast bai ye ba ya fita gurin aikin shi ya nufa nan ma ba abunda ya iya sai tunani yaki ye
Wai shi za'a daura ma aure da yarinya
"Why dad? Zaka ce dole sai na aure ta na aure ta na gani me a ciki"

Abokin sa ni ya shigo

"Ango Ango....!!

Dagowa yayi ya watsa masa wata harara
Wanda sai da ya kai zauni
"Lafiya naga kana harara na ko karya nayi ba Ango kaki ba?

Karamen tsoki yaja mtsww
"A ina akaye ango kai ka taba ganin irina ace na aure yar karamar yarinya. Ni wlh bana son ta ko kadan nafi son in aure yarinya Babba wada ta kai mace ka dai gani kome normal ama wanan yarinya fa har kan yarinta fa taki ye"

"To kai in banda Abunka ae a hakan zaka zauna da ita har ta dawo Babba mace su Matan da kaki gani sun zama manya ae a hakan suka taso. Kai ma haka zakaye hakuri Kayi rainonta ka koya mata soyaya, kai wlh kama ji dadin ka kasan me ni inda ni aka ce na aure ta ko da nafi kowa farin ciki Saboda yarinya nan tana da kyau fa kuma abun so ni ka aure yarinya karama ka fara nuna mata soyaya. Ita fa karamar yarinya zata rinka ye maka wasu abubuwa masu dadi misali idan ka dawo gida ta Rungume ka tayi maka kiss tana magana tana shgwaba ka dai gani ko"

Mtsswwww "ita wanan yarinya idan ta Rungume ni Mezan gani a ciki"

"Kaji tsiyan ka. Kana yawan son kan ka da yawa yanzu meye amfani wanan bayanin da nayi maka"

Aziz tashi yayi ya karasa kusa da Abdul Hanunshi yaja ya kai shi bakin kofa

"Bana bukatan shawaran ka don haka ka fita man daga office"
Rufe kofa yayi da karfe sai da ya razana..
Daga kafada yayi ya rage gari ka

Shikuwa dawo wa yayi ya zauna ya lumshe idon shi

Ina ma ace Dad inshi bai hadu da Baban Nafisa ba da duk hakan bata faru ba

*Tambaya*
*Meyasa Aziz zai aure Nafisa*

Mahaifin Aziz waton Alhaj. Sanusi ya kasan ce kullum yana busy domin dan kasuwa ni kullum baya zama yana yawan tafiya tafiye
A lokacin Alj. Sanusi yayi tafiya da yaki bai fita da driver ba shi ki driven da kan sa. Wayan shi ni tayi ringing ranshi a bace ya kalle wayan domin baya son daga Kira idan yana driven kokarin dokan wayan yaki ye a lokacin Baban Nafisa yazo zai tsalaka tie tie jin kwai yayi ya bugi wani abu da sauri ya taka burki fitowa yayi ya ganshi jini yana fita a jikin shi cikin mota ya saka shi sai gudu yaki ye ya kai shi Asbt
Nan aka bashi taimakon gagawa aka ye nasara bayan ya dan samu sauki aka sallame shi ya kai shi gidan shi nan ya shiga ba matar shi hankuri ya zura hanu cikin arjihu ya basu kudi masu yawa ya tashi ya fita
Kusan kullum yana zagayo wa yana ye masu alkaire a duk lokacin da yaga Nafisa sai ta bashi tausai gashi yarinya mai kyau duk yazo sai ta gaida shi

A kwana a tashi Baban Nafisa ya tashi da tsanin ciwo wanda ko tashi baya iya ye
Haka matar shi ki dawai Niya da shi a kullum tana taimaka masa gurin tashi har ya kai ga kai shi Asbt Alhj. Sanusi yaji Asbt domin Ya bashi tausai sosai suna zauni yana bashi hankuri
"Duk a dalili na yasa ka shiga wanan halin"

Murmushi karfin hali yayi
"Ka dai na wanan maganar kaji. Ka yarda da kadara ba abunda zance sai Alhmdl da Allah ya hada ni da kai Haki ka kai mutum aziki ni Allah yayi maka albarka nasan ko bayan rai na za ka kulla man da iyali na ga Nafisa nan zan bare duk duniyar nan ita ka dai naki da na hanunta maka auren ta ka sama mata miji na gari wanda zai kulla da ita ni nasan wanan gurin ba zan tashi ba"

"Haba Alhj. Taya zaka rinka wanan magana zaka tashi insha Allah. Nafisa kuma zan kulla da ita tamkar diyar da na Haifa nayi maka wanan alkawaren"
Kallon matar shi yayi "ki kulla da kan ki. Karfe nawa?
Nan ta gaya masa karfe 1:30pm
Murmushi yayi "Zanyi Sallah Domin nasan bazan saki yen wata ba"
Kallon shi taki ye ama sai ya kwar da zance anan kwance yayi salla 2:00pm nayi yayi shada Allah ya dauki ran shi

Kuka sukiye har da Alhj. Sai da ya zubar da hawaye....

Bayan kwana ukku da rasuwa Nafisa duk ta rame domin ta sama kan ta damu wa Alhj. Yaso mamar ta yarda su koma gidan shi ama tace nan zata zauna ba yanda ya iya dole ya barta
Ama yana zuwa akai akai kuma yana ye masu alkaire
Nan ya gaya mata in har bazata damu ba yana niman auren ta ga yaron shi a takaice tace ta yarda
Shi kuwa bai tambaya dan nasa ba kwai ya yanki Hukunci

Wanan shini takai tacen labaren da yasa Aziz zai aure Nafisa

*Back to Book*

Bayan kwana ukku da rasuwa Nafisa duk ta rame domin ta sama kan ta damu wa Alhj. Yaso mamar ta yarda su koma gidan shi ama tace nan zata zauna ba yanda ya iya dole ya barta
Ama yana zuwa akai akai kuma yana ye masu alkaire
Nan ya gaya mata in har bazata damu ba yana niman auren ta ga yaron shi a takaice tace ta yarda
Shi kuwa bai tambaya dan nasa ba kwai ya yanki Hukunci

Wanan shini takai tacen labaren da yasa Aziz zai aure Nafisa
Yanzu nafisa tana da shikara 13 shiyasa Aziz yaki cewa yarinya ce.........

*Back to story*

Ganin ba aiki zai iya ye ba ya hada kayan shi ya koma gida ba abunda yaki tunawa sai auren da za'aye masa
Wayan shi ni tayi ringing kallon waya yayi Baby nagani wada ta kira sa daga wa yayi cikin sanyi rai yana murmushi
"Amince Allah ya tabata a gari ki"
Can kasan makoshi tace "Tare da kai Habibtie na .nayi kiwan ka sosai"

Iska ya hura yana mai da nunfashi

"Lafiya meya sameka.Ina ji a jikina kamar kana son gaya man wani Abu ni"

Murmushin karfin hali yayi
"Kamar kin Sani kuwa.kinsan me"
"Sai ka fada Ruhina"
"Dad Yayi man magana akan auren yarinyar nan kuma yace wani sati yaki son a daura aure zangaya masa bana son wani bediri kwai a daura aure .domin bana son kowa sai ki"

"Zan kira ka anjima"

Ta kashi wayan back tare da jira Amsar sa ba domin ranta ya bace shima ransa ya bace Sosai....

*Pls share and comment*
*Lipton girl*💙
[12/17, 3:13 PM] 💙lipton girl💙: *AUREN YARINTA*
🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹

*Daga Alkalamen*✍🏻
*Khadija s dogarai (lipton girl)*🥤

*A short story*🍹

________________________

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*

*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*Addu'a A Kan Abokan Gaba*

اَللَّهُمَّ مُنْزِلَ الْكِتَابِ، سَرِيعَ الْحِسَابِ، اهْزِمِ اْلأَحْزَابَ، اَللَّهُمَّ اهْزِمْهُمْ وَزَلْزِلَهُمْ.

*Allahumma ! Munzila-l-kitabi, sar'a-l-hisabi! Ihzimi-l-ahzaba. Allahumma ihzimhum wa alzihlum.*

*Ya Allah! Mai saukar da littafi, Mai gaggawan sakamako! Ka karya kungiyoyin abokan gaba. Ya Allah! Ka karya su, ka girgiza su.*

*Dedication*
👇🏻

*HK nayi missing in ki over*😘😘😘

🌤Page 6&7..🍹

Kiran ta yayi ama bata daga ba abun ya bashi mamaki domin bata saba ye masa hakan ba saki kiran ta yayi akaro na biyu ama bata daga ba ajiye wayan shi yayi ya lumshe idon shi..

Ita kuwa tunda ta kashi wayan ranta ya bace tashi tayi ta fara fafasa kayan Dakin ta sai nishi taki ye kamar wada ta hadiye kunama
"Why Aziz zaka ye aure? Kasan irin son da naki ye ma kuwa"
Share hawayen ta tayi ta fita daga Dakin...

*****

Wasa wasa kwanaki sunye gudu yauce ranar da aka daura auren Aziz da Nafisa Ango kuwa ba wani farin ciki yaki ye ba ranshi a bace idan ya tuna da yarinya aka daura masa ama ya zai ye dole ya be umarnin Dad in shi haka ya rinka gaisawa da mutani yana Murmushin karfin hali

Hanunta ta reki "Nafisa kina jina kinsan dai yau aka daura maki aure ko?

Kallon takai ce takiye mata "wanan wace irin tambaya ce ko yanzu aka haifi yaro aka gaya masa gobe za'a daura masa aure ae ba zai manta ba balan ta ni"

"Pls ki dai na wasa I am serious ya kamata ki san meni aure da yanda zaki kulla da mijin ki"

"Pls ki dai na wanan zance bana so. Yau fa ranar farin ciki ce kuma kiki ye man wanan zanci ki barni naji dadin wunin yau pls"

Khadija kuwa babu yanda bata ye ba Nafisa ta tsaya tayi mata bayani ama taki yarda
Ba yanda ta iya dole ta kyaleta.....

*Bayan wasu lokaci*

Lokacin kai Amarya yayi Nafisa kuwa sai washe baki taki ye.
Bayan tayi wanka ta shirya Inaa ta ce ta shigo Dakin ta Inda khadija taki reki da hanunta
"Nafisa ki bude kunuwan ki. Da kyau ki saurare ni bana son irin yarinta da kiki ye anan kiye ta a can kin jiya??

Hawaye ni suka fara zuba a idon ta

"Inaa meki ki nufi da hakan ni ina Harkan yarinta ni??

"Ki fahimce abunda naki nufe kinye aure ya kamata ki mallaki hankalin ki. Ki dai na Tsale tsalen da kiki ye ki kwantar da hankalin ki, kiba wa mijin ki hakin ki duk abunda yace kiye masa kiye masa kuma ki zamo mai reki sirre kin jiya Allah yayi maki Albarka "

Nasiha tayi mata sosai mai shiga jiki daga bisani motocen Amarya suka zo. Ba laife an bada motoce da yawa aka dauki Amarya aka wuce da ita gidan mijin ta waton Aziz
Chapter 2 · 0% Book details