Gabatarwa
Auren Katin Kasa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
✍️✨***Auren Katin Kasa ***✨✍️
(Unexpectedly falling❤️🇦🇪)
Story and written by:
QueenMarh👸🏼
Paid book 📚
Chapter46-47
Washe gari Sunday salima na zaune itada salim suna ninke kayan su da suka wanke saiga ya Ibrahim kamar an wulloshi, yana sanye da riga da gajeran wanda da dan iskan askin nan nashi, kallonshi sukayi gaba dayan su kafin su gaishesa ‘’ina wuni yaya?’’ …baiko amsa masu ba ya kalli salim yace ‘’kai fita anan’’.. sum sum salim ya fuce shikuma Ibrahim ya juyo yana kallon salima sannan yace ‘’ke wato karamar mara kunya ce ko, nasan abinda kikayi jiya’’, dam kirjin salima yayi, anatse ta tattaro jarumtar ta tace ‘’me nayi yaya?” dariya Ibrahim yayi sannan yace ‘’dan ubanki kinsan me kikayi, basai na fada maki ba, yanxu dai akwai abinda zan sakaki idan har kika bujire min to zan tona maki asiri kuma wallahi daddy cin ubanki zaiyi bama shi kadai ba harda mummy dani ma’’… salima kam ido ya raina fata hankali atashe tace ‘’mey zan makan?’’.. dariya yayi irin ta yan manyan yan iska sannan ya fara lashe bakinsa daman tun bayan ya dawo ya fara kwadaituwa da ita dukda yaga babu wani abun arziki ajikin ta amma zatayi zaqi sosai, gyara tsayuwa yayi sannan yace ‘’kizo dakina da karfe goma akwai abinda zan fada min akan abinda zakiyi min, and Idon har kikaqi zuwa tofa kisan cewa watan cin ubanki ya kama’’ yana kaiwa nan ya fuce kamar iska, …da kyar ta iya zama gefen gadonsu hankalinta atashe, wannan wace irin masifa ce, itafa duk wani abu da zai sanya ta Magana da ya Ibrahim ma bata so, haka dai ta cigaba da ninke kayansu duk babu nutsuwa a tattare da ita, bayan sallar magrib kuwa abinci ma gagarar zama abakinta yayi, tunani kawai take idon taje tasan babu arziki idan ta zauna ma cin ubanta zasuyi, haka yasa ta yanke zuwa kawai taji mai zaice mata.
Karfe goma daidai ta zumbula shirgegen hijabin ta sannan ta kalli salim wanda bacci har ya daukeshi, bargo ta jawo mashi sannan ta gyara mashi kwanciyarsa ta fuce, lokacin data hau stairs har an kashe fitilun wajen, anatse ta lallaba ta tsaya daidai part dinshi, tana zuwa gaban kofar ta saita natsuwarta sannan ta kwankwasa kofar, bata karasa kwan kwasawa ba ya bude kofar, kallonshi tayi , yana sanye da towel fari ah qugunshi, matsawa yayi donta ta wuce ciki sannan ya rufo kofar, tunda ta shiga gabanta yake faduwa, warin taba duk ya cika dakin, kallonta yayi sannan yace ‘’wuce muje mana’’, anatse tadanyi taku biyu sannan ta tsaya, shiko zama yayi har gaban gadonshi sannan ya kalleta ‘’ke ki saki jikinki fa, zaki bani ne ni kuma na rufa maki asiri’’ afurgice ta dago ta kalleshi sannan tace ‘’yaya ka fada min abinda kace zaka fada min dare nayi inason naje na kwanta sbd gobe Monday akwai school’’…mikewa yayi yana cewa ‘’okay ashe har kin qagu sosai,’’ yana kaiwa nan ya tsaya gabanta ya janyota gaba dayanta zuwa jikinshi, arazane ta Gwalo ido, ganin abinda yake shirin yi yasa ta saurin bude baki zatayi ihu , charap ya tsoma bakinshi cikin nata, lokaci guda ta rikice, yaqushi bugu babu wanda batayi mashi ba, shiko tsabar mugunta da karfi ya dunga fusgarta, farke hijab din jikinta yayi sannan ya tsagaita, tana dagowa kuwa ta wankeshi ta hannunta, dagowa yayi azafafe yace ‘’ke lallai yarinyar nan kina wasa da rayuwar ki, aiko yanxu zan nuna maki karfi’’ haka ya dunga janta tana tirgewa, karshe dai harda duka, kuka ihu babu wanda salima batayi ba, ido rufe Ibrahim ya soma neman kece mata mutuncinta, saida ya rabata da komai ya danneta, anan kasa ganin babu sarki sai Allah kuma idan ta tsaya haka nan zai cuceta abanza yasa ta tattaro dan kuzarinta ta hankada shi gefe, ta fara Jan jiki tana neman hanyan fuce wa, tangal tangal yayi zai fadi ya dago ya kalle ta idonshi cike da masifa, da gudu ya biyota da kyar ta fara rarrafawa gaban kofar dakin ko kayan data shugo dashi bata bi ta kansu ba, ganin tana neman guduwa yasashi jawota da karfi ya dunga bugunta akan tiles, saida yayi mata jina jina sannan ya tsagaita ya fara kicinyar kwace towwl din jikinshi, gadan gadan yayo kanta, ahankali ta fara bude idanunta da suka kumbura tsabar bugu sannan ta yunkura, idonta ne ya fada kan wata kwalbar shisha agefe, da kyar ta rarumo kwalbar ta daddage yana karasowa ta kwada mashi akai, nan take ya fadi wanwas akasa, tana ganin haka ta zari hijab dinta daya farka mata shi ta sanya sannan ta fara kiciniyar bude kofa lokacin wajen karfe 12 saura,tana fitowa sukayi kicibus da hilma wanda ta tunkaro dakin nasa, ganin salima afurgice yasa ta kallonta zatayi Magana Kenan salima ta gifta ta gefenta ta wuce kasa da gudu, ganin haka yasa hilma wucewa cikin dakin tana bude kofar kuwa taci karo da ya Ibrahim akwance, kamar matacce hankali atashe ta karasa gabansaa tana kiran sa, amma ina ko motsi haka ya furgitar da ita, da sauri ta jawo towel dinshi ta daura mashi sannan ta fuce, direct dakin daddy ta wuce, lokacin yana zaune gaban wasu papers yana karantawa, jin knockin ya sashi cewa waye, jin muryar hilma ya sashi mikewa, ya kalli haj labiba wadda bacci ya dauketa sannan ya wuce bakin kofar yana bude wa ganinta afurgice ya soma Magana ‘’ke menene meya faru’’, kyarma jikinta ya fara tana nuna dakin Ibrahim tace ‘’yaya…yaya yam utu ta kashe shi’’ jin haka yasashi jawota sosai yace ‘’ke waye yamutu, waye wani yayan?’’ hannunshi ta jawo har gaban daki Ibrahim, nan ya kutsa kai, ganin Ibrahim kwance ya sashi saurin karasawa sannan ya fara tattabashi, jin pulse dinshi kadan yasa shi saurin cewa ‘’dauko ruwa’’ hankali atashe ta fita domin dauko ruwa nan tayi kicibus ta haj lalbiba mamanta, ‘’ke ina babanku, meya faru?” batako tsaya kallon mummyn nata ba ta wuce kitchen, ganin haka yasa labiba bin inda ta fito, tana shiga taga daddy zaune, ya daura Ibrahim akan cinyarshi, hannunshi har kyarma yake, yana ganinta ya soma ihu ‘’ina hilmar take ina ruwan ne’’? da sauri hilma ta karaso ciki tace gashi na kawo, yayyafa mashi ruwan yayi kusan sau biyu jin shuru yasa hankalinshi tashi, qara zuba mashi yayi nan yayi wata doguwar ajiyar zuciya sannan ya fara bude idanunshi akan daddy, afurgice ya zauna yana kallonsu daya bayan daya… kallonshi dady yayi sannan yace ‘’ibrahim what’s going on here, menene ya faru haka’’?... shuru Ibrahim yayi yana tunanin mai zaice, don yasan yanzu idan ya fada masu to fa tashi ta kare don dady ya fada mashi karya sake ya kuma mu’amala da mata acikin gidan shi, ganin haka yasa hilma saurin cewa ‘’daddy salima ce, wallahi itace, akwai ranar da muna zaune ta samemu tace wallahi saita ga bayan kowa na gidan nan bama ni kadai ta fada ma haka ba ka tambayi khady itama ta taba fada mata shine tazo yaya yana bacci ta buga mashi abinnan’’ jin irin karyar da hilma ta fado yasashi sauke ijiyar zuciya yace ‘’yes daddy haka ne, jiya na sakata gyara min daki tayi min rashin kunya shine na mareta, nan take tace wallahi saitaga bayana, dazu ina fitowa daga toilet ina cikin shirin bacci naji an bude daki na, na dauka mummy ce kawai saiji nayi an kwada min kwalba akaina’’ yana kaiwa nan ya dafe kan nashi..jinjina kai daddy yayi sannan yace ‘’kuje ku kwanta zamuyi maganan gobe’’ anatse kowa ya miqe ya wuce daki, labiba wadda tayi suman tsaye don duk abubuwan da hilma ta fada tasan karya ne don tana kallon fuskarta tasan cewa karya take, daddy na wucewa daki itama hajiya labiba tabi bayan hilma, tana shiga dakin harta kwanta cikin bargon ta don tasan tabbas mummy saita biyota don jin ya akayi ta san duk haka kuma mai yakaita dakin Ibrahim din alokacin har tasan cewa an bugeshi. ✍️✨***Auren Katin Kasa ***✨✍️