Fara
Aure A Yau Part 1 Complete Hausa Novel · about 17 min read
Spices
Yaji
Sanan duk wani kalar girki da kuke so in dai kunzo Fauzys kitchen za adafa muku shi a aika muku inda kuke cikin
ankanin lokaci
Ina samari yan kwalisa? Ina amarya da uwar gida? Me kuke jira? Azo ai surprised din habibi da abincin Fauzys kitchern and more Taste the delicious. Sannan spices dinmu duniya ne, inkai girke dashi har makota sai sunjiyoki sai sunzo kinsanmusu.
Ina garin Kano Rijiyar zaki.
Phone number
08068950560
Haka ta yi girkin lami, yau
in da ya dawo ta
ata rai ta
i sakar masa fuska, ta kawo masa jollof
in shinkafa da ta yi ta ajiye, ta koma gefe ta zauna ta har
e hannu a
irji tana
aga kai sama, Hamza ya ce"My Baby akwai abin da ya faru bayan fitata ne?"
Ta ce"Kamar me fa?"
Ya ce"Na ga kina ta
ata rai, ban sani ba ko kun samu matsala da matan gidan".
A ta
aice ta ce"A'a".
Sai ya fara cin abincin a ransa yana mamakin abin da yasa ta canza fuska, har ya gama ba ta ce masa komai ba, sa
anin da da har a baki take ba shi abincin tana yi masa fira, sai ya ji duk babu da
i, ya kalle ta ya ce"Ni Mardis me yake faruwa ne? Ko na yi miki wani laifin ne?"
Ta ce"A'a".
Ya ce"To
acin ran na mene ne?"
Ta ce"Yanayi ne ya zo da haka".
Ya ce"Ai shikenan". Ya tashi ya yi wanka ya fita, haka ya dawo tana ta fushi, sai da
yar ya shawo kanta, tun daga lokacin kuma ta
auki wannan halin na basar da shi, ya yi ta lalla
a ta, musamman idan ita ce da girki ranar, shi ya
i gane tallafin da ya janye na cefane mai kyau ne, tun da yanzu madara ma sai ta yi kwana uku ba ta sha ba, yawanci sai ranar girkinta ne yake siyo ta leda
waya
aya. Ana haka ne kuma ta fara laulayi mai zafi, ciwon kai, zazza
i, amai, yawu, ga kuma muguwar kasala, da farko zazza
i ta hau yi da kasala, sai ta yi ta malelekuwa a
aki ita ka
ai, da
yar za ta tashi ta yi girki, tun da ba ta mu'amala da mstan gidan ballantana su tausaya mata ko ita ta nemi taimakonsu, Hamza yana ta siyo mata magani, shi wani mugun haushinta ma yake ji, saboda gani yake wannan kasalar ta gangan ce, sabon salon wula
anci ne kawai take tsirowa, musamman ma da idan yana
akinta ya neme ta ta ce ba za ta iya ba, sai ya ji kamar ya rufe ta da duka, don haka ya tattara ta ya ajiye a gefe, a cikin
an tsakanin har sabuwar buduruwa ya yi, saboda yana neman me fa
a masa i love You, dama da Mardiyya ya dogara to ita ma yanzu ta lalace, don haka dole ya yi ta kansa.
Da ciwo ya ishi Mardiyya sai ta ce masa ya kai ta asibiti, ya ce ba shi da ku
in zuwa asibiti, watarana ya shigo
akinta don cin abincin darensa, yana shigowa
amshin sabon turaren da ya fesa ya daki hancinta, kafin ta fita daga
akin amai ya
wace mata, ta dinga she
a shi, Hamza sai harararta yake yi a maimakon tausayi, da ta gama jikinta ya mutu murus sai ta mirgina ta kwanta a gefe tana sauke numfashi ta ce"Baby
don Allah ka gyara wajen, ba zan iya ba".
A hasale ya ce"Na gyara wajen? E lallai kin gama ganin damata Mardiyya, saboda wula
anci ba za ki bar ni na ji da takaicin fallatsar mini
in da
azantarki ta yi za ki ce na gyara? Saboda tsabar raini? Dalla tashi ki gyara Malama, ai iskanci ne ya da ki yin aman a
aki, kuma wallahi wannan ne na
arshe, ba na son
azanta, kin tashi ko sai ranki ya
aci?"
Mardiyya ta tashi tana hawaye, ta fita ta
ebo ruwa da tsumma, ta gyara wajen hannunta yana ta karkarwar zazza
i, ta gama ta dawo yaraf ta kwanta tana mayar da numfashi, ta ja hijjabinta za ta lullu
a ya ce"Ke wai me kike nufi ne? Ba ni abincina na wuce, ba zan ma iya ci a
akin nan ba, kuma wallahi idan kika ce wannan iskancin za ki cigaba da yi zan saka
afar wando
aya da ke".
A raunane ta ce"Ban dafa komai ba, ba zan iya aikin komai ba, ni ma kuma yunwar nake ji, tun kokon safe ban ci komai ba, kuma na yi amai ya kai shida". Ta karasa cikin kuka.
Ya ce"To wai ke uban meye yake damunki haka? Ba kya shan maganin da na siyo miki kenan ko?"
Ta ce"Wallahi ina sha, ba ya yi min aiki ne, na fa
a maka ka kai ni asibiti don Allah".
Ya ce"Na fa
a miki ba ni da shi ai".
Ta ce"To ka kai ni ko a cikin ribata na ku
in da kake juya mini".
Ya ce"To ba sai an fara juyawar ba? Har yanzu shawarar me zan fara yi da ku
in nake yi".
Ta ce"To ba ni ku
ina, ni lafiyata ta fiye mini komai".
Ya ce"Wannan kuma sai ki bari sai wani satin, don suna cikin account
ina, kuma account
in ya samu matsala, sai wani satin zan je banki".
Ta ce"Yanzu haka zan zauna da jinya har wani satin? Mi
o min wayata na kira yayana sai ya turo mini ku
i na je, tun da kai ba ka san darajata ba".
Gabansa ya fa
i, ya ce"Kamar ya? Ban gane ki kira yanki ba, wane yayan naki? Kenan dai kawai so kike ki tona mini asiri a gidanku saboda na shiga wata matsala ta ku
i ne? Shi kenan indai asibiti ne gobe da safe zan kai ki, idan su kike zaton za su cire miki ciwon sai ki warke".
Ya juya zai fita ta ce"Kuma me zan ci? Yunwa nake ji".
Ya yi tsaki ya fita daga
akin,
akin Daure ya shiga ya zauna na 'yan sakanni kafin ya ce"Saude me kika dafa yau?"
Ta ce"Fagen doya".
Ya ce"Allah Ya sa akwai saura".
Ta ce"Babu".
Ya ce"Kash!". Sai kuma ya yi jugum
an ba ta tausayi, tun da sarai suna lura da halin da Mardiyya take ciki, sun san yau ba ta yi girki ba, amma ta maze tun da ba ita ta aike shi ya
ara auren ba.
Ya ce"Wallahi Mardiyya ce ba lafiya, ba ta ci komai ba".
Ta ce"Allah Ya sawa
Ya tashi ya fita ya shiga
akin Sahura, tana sallar isha'i ya tarar da ita, ya ga faranti rufe da lemo guda biyu a kusa da shi, ya kai hannu ya bu
e daidai sanda ta yi sallama, doya ce da
wai fal farantin yawunsa ya tsinke, don haka ya kai hannu da nufin
aukar guda
aya.
"Kaiii" Maganar Sahura cikin
araji ta tsorata shi ya saki
wayar doyar da ya
auka, ta janye farantin tana cewa"Malam lafiya?"
Ya ce "Ai ke zan tambaya ko lafiya, haba Sahura don na
auki fitar guda
aya zan mayar da mugun yawu shi ne kike yi mini wannan ihun?"
Ta ce"To ai kai
in ne, sai dai a ba ka ba don halinka ba". Ta kwaso guda uku ta dam
a masa a hannu, ya kar
a ya fara ci, sannan ya ce"Me kika dafa?"
Ta ce"Babu, wannan doyar ce kawai zan kasawa yara, yanzu muka gama shan fura a
oshe muke".
Ya ce"Wallahi Mardiyya ce ba ta da lafiya, ba ta yi girki ba".
Ta ce"Allah sarki, Allah Ya ba ta lafiya".
Ya ce"To ko za ki kasa doyar da ita?"
Ta ce"A'a".
Ya ce"Don Allah, ko kuma ki tafasa mata taliya".
Sahura ta ce"Da dai kai za ka ci da na tafasa, amma wallahi ba zan yi wa mara kunyar yarinyar nan girki ba".
Ya tashi a sanyaye ya bar
akin, wajen mai shayin ya je aka dafo mata indomi da shayi, ya kawo mata, sai ga shi yana lalla
a ta ta ci, saboda ya tsorata da kalamanta biyu na yau, na cewar ya ba ta ku
inta, da kuma na cewar za ta kira yayanta ya turo mata ku
i, wanda ya san
arshe me hakan zai haifar, shi yasa washegari ma da safe bai fita kasuwa ba sai da ya kai ta asibiti, Bayan gwaje-gwaje aka ce tana da ciki na sati shida, sam ba ta ga wani farinciki a tare da Hamza ba, hakan ya bata mamaki sosai, kuma ranta ya
aci, ta tuna wata
awarta da take ce mata duk wacce ta auri me mata sam ba ta more ba, ko ciki kika samu ba zai yi zumu
i ba, don an yi masa haihuwa ba
aya ba, ba biyu ba, a lokacin Mardiyya gani take ko haka tana faruwa ba dai zai faru a kanta ba, don ta tabbata son da Hamza yake yi mata ko 'ya'ya
ari aka haifa masa dole zai yi marmarin nata, kuma zai fi son shi fiye da sauran, ashe dai ta yi Kuskuren fahimta, ba ta ma gama tsinkewa ba sai da ya ba ta ku
in adaidaitasahu ya ce shi kasuwa zai wuce ya yi latti, canjin ta yi cefane da shi, ba yadda za ta yi, haka ta kar
a ta koma gidan, ba ta jin ma za ta iya yin girkin, sau
inta
aya ya siya mata maganin da aka rubuta tun a cikin asibitin, don haka tana komawa gida ta sha ta kwanta, sai bacci ya
auke ta. Sai Azhar ta tashi, ta fita ta siyo barkono da wake ta dafa garau garau, saboda ita take sha'awar ci.
Tun daga ranar kuma sai ta
an samu sau
in laulayin, kasalar ta ragu, ta daina zazza
in, ciwon kan ma ba kullum ba, sai amai da fesar da yawu, ga kuma
an banza kwa
ayi, idan Saude da Sahura suna girki ta rasa inda za ta tsoma ranta, sai ta ji duniya babu abin da take son ci kamar girkinsu, ga shi tana jin kyashin ta ro
e su, to ba ta ma ga fuska ba, a sannan ne kuma Hamza ya
aro wula
anci, yanzu na kayan miya ma sai ya bushi iska yake ba ta, idan ta ga 'yan gidan sun yi miyarsu da nama ana bushasha sai ta shige
aki ta share
walla, idan ya dawo ta yi masa
orafi sai ya ce ai ba shi ya siya ba, sana'arsa suke yi, ita ma ta yi, ta lura tun da ta samu cikin nan kamar an zare wa Hamza
aunarta, har gara idan ranar girkinta ce yana sassauta mata, tun da ya san zai lalla
o da daddare.
Ta kwana biyu tana sha'awar cin dambu, da ta yi masa maganar ya samo mata zogale da gya
a ya ce bai san inda zai samu ba, ta ce ya ba ta ku
in ta je kasuwa, ya ce ba shi da shi, haka ta ha
ura, bayan an kwana biyu kwatsam ta ga Sahura za ta yi dambu, kwa
ayinta ya tashi, ta rasa ya za ta yi ta samu idan an yi a sammata, lokacin
arfe sha
aya ne na rana, sai ta shiga
aki, can anjima ta sake fitowa, ta nufi wajen da Sahura ke zaune tana tsigar zogale, da murmushin ya
e ta ce"Ina wuni?"
Sahura ta
ago ta kalle ta she
e, irin kallon da yake nuni da ina daidai da duk abin da kika zo da shi, ta ha
e rai ta ce"Lafiya lau".
Sai ta zauna ta ja zogalen ta ce"Bari na taya ki aikin".
Kamar ta hana ta sai kuma ta
yaleta, suka gama zuge zogalen, da ta
akko daka yaji ma sai ta kar
e ta daka mata, duk da jikinta babu
wari, ta koma gefe ta zauna,Sahura ta gama dambunta ta hau rabo, Mardiyya yawunta sai tsinkewa yake yi tana jira a mi
o mata, ta ga har an gama rabo ta zuba saura a kula ta kai
akinta, kuma tana lura da yadda Mardiyya take kallonta, sai dai ta saka a ranta ko ita mayya ce ba za ta ci dambun nan ba, kowa
aki ya shige yana ta cin abincinsa, ya rage ita ka
ai a tsakar gida, Allah Ya sani ta kwa
aitu da cin dambun, don haka ta tashi ta nufi
akin Zabura ta yi sallama a sanyaye, Sahura ta amsa tana cewa "
alau?"
Mardiyya ta ce"'Lafiya
alau, dama...dama cewa zan yi idan da sauran dambun don Allah ki sammin".
Sahura kai tsaye ta ce"Babu, ai dayake ban
ors da ke ba, wallahi wannan dambun ko Hamza ba zai
an shi ba".
Mardiyya ta ja
afa ta koma
aki, ta zauna hawaye ya sakko mata,
ari biyar ce ya ba ta, kuma babu gawayi don ya daina yi mata refiling, babu mai ma, ga kuma kayan miya ko barkono, ita ba ta sha'awar abinda za ta dafa ma, tun da ta samu cikin nan girkinta ba ta yi mata da
i, amma idan ta ji
amshin na ma
ota dai ta ji kamar ta ro
a, ita ta yi zaton ko don taya ta aikin da ta yi za ta zuba mata ko ba ta tambaya ba, ashe ba haka ba ne, ta kwanta lamo,
arshe dai da ta ji yunwa biskit da lemo ta suyi ta ci, tun da ba ita ce da girki ba, ba
oshi ta yi ba, sannan ba ta da abin da za ta ci da daddare, haka ta kwanta da yunwa tun da ta yi kwa
ayi da ku
in cefanen.
GIDAN SUNUSI
Sosai Karime ta tashi tsaye take nema wa Sunusi maganin maza, tun yana shan na marmari har ya fara gajiya, ita kuwa haka za ta saka shi a gaba ta ce sai ta sha, don shi ne gyaran auren, don haka babu laifi yanzu tana samun yadda take so, yanzu takaicinta kawai ta bu
e ido ta ga Sabila a gidan, so take ya dake ta ta bar mata gidan, amma yarinyar kamar mayya duk habaicin da take yi mata ma ba ta ta
a nuna ya dame ta ba, sannan ta raina ta, don idan ba raini ba babu abin da zai hana ta gaishe ta, alhalin ta san ta girme ta, su dai yaran kullum da safe sai sun le
akinta sun gaishe ta, duk a zatonta umarnin Sunusi ne ba na Sabila ba, duk yadda ta so ta dinga kula ta idan tana yi mata habaicin ta
i, don haka ta nemi canza salo.
Da fari Sunusi ya so gwada daina yi wa Karime cefane, nan take ta nuna masa ba mai yiwuwa ba ne, don idan bai kawo mata ba ta yi ta kiransa a waya kenan, idan ya yi mata hanya-hanya zai dawo ya tarar da tukunya a wanke, kuma dole ya nemo abin da za su ci, don cewa take ba za ta yi girki dare ba, shi yasa ya yi wa kansa fa
a yake yi mata cefanen, amma ya rage naman miya, sai jifa-jifa yake siya mata.
Yau Sabila da ta dawo daga wajen aiki, ta dawo da kaji guda uku, Maman Nawal ce ta ba ta, ta ce mai gidan ne ya ce a ba ta, Karime ta fito tsakar gida ta ga Sabila tana aikin kajin nan, ranta ya
aci, ita fa ta gaji da yadda ake raina mata hankali da cewar ma
ociyarta ce take ba ta kayan
walama, idan ma hakan ne akan me ba za su dinga rabawa ba? Ai Hausawa sun ce ido guba, sai da ta fara suya sannan ta
auki waya ta kira Sunusi, yana
agawa ta ce"Ni Sunusi wace ce ni a wajenka? Mene ne bambancin matsayina da na Sabila"
Ya ce"Kamar yaya?"
Ta ce"Ka ba ni amsa kawai".
Ya ce"Ke matata ce mana, kuma matsayi ai ba ma za ki ha
a kanki da ita ba".
Ta ce"Ba wani nan, wannan furucin naka na baki ne bai kai zuciya ba wallahi, don inda da gaske ne da ba za ka dinga yi mata cefanen da ya fi nawa ba, kullum girkinta da nama, kana yaudara ta kana cewa daga ma
ota ake ba ta? To wallahi ba zai yiwu ba".
Ya ce"To ya zan yi Karime? Wallahi tallahi rabon da na bawa yarinyar nan ku
in cefane har na manta, ita fa take ci da kanta da taimakon ma
otan nan, zan hana ta ne?"
Ta ce"To na ji, amma kuma ai ido guba, duk abin da aka ba ta dai ta dinga rabawa gida biyu tana ba Ni rabi, tun da ni ma ai mutum ce".
Sunusi ya ce"Anya za ta yarda kuwa?"
Ta ce"Ai haka ma za ka ce? Kenan yardarta za ka nema ba umarni da ka ba ta ba, ni Sunusi ka sallame ni kawai, kuma wallahi na san
arya ne ma kai kake siyo mata, kullum cikin yi mini habaici take yi, wai har yarinyar nan ni za ta kalla ta ce mini amarya mai ba
ar miya, kenan tana nufin miyata babu da
i, kuma yanzun ma da ta shigo da kajin waya na ji tana yi tana cewa mijinta ya kawo mata aikin kaji bari ta gama za ta sake kira, shekaran jiya ma da ta shigo da leda ina ji tana fa
awa yaranta babansu ya yo aike, to Sunusi me kake nufi da ni?"
Sunusi ya ce"Wai da gaske ita Sabilan ce ta ce ni nake yi mata aike?"
Ta ce"To sharri za ta yi maka? Ai dama zuba maka ido kawai na yi".
Ya ce"Ga ni nan zuwa gidan".
Sabila ta gama suyar
aninta kenan Sunusi ya shigo gidan, sai muzurai yake yi ya kalli kajin ya ce"Ke uban waye ya ba ki wannan kajin?"
Karime ta fito tana jijjiga jiki da harararta.
Sabila ta yi shiru tana mamaki, don duk wayar da Karime ta yi tana jin komai, ta ji duk sharrin da ta yi mata, Sunusi ya sake maimaita"Uban waye ya kawo miki kajin nan?"
Sabila ta tura baki gaba ta ce"Kai don Allah baban Amal, wanda ka aiko ne fa, ni gani na yi mene ne abun
oyewa, shi yasa ban yi a kitchen na kamar yadda ka ce".
Mamaki ya kashe Sunusi, yayin da ita kuma Karime ta ji kamar an buga mata guduma a kai, ta ce"Magana ta fito, dama da gaske Sunusi kai
in ne kake ba ta? Ni za ka yi wa garin nan? E lallai yau na yarda bariki ba sai an zaga ba, ai kuwa za ka san da wa kake zancen".
Sunusi a fusace ya ce"Ke Sabila ni ne nake aiko miki nama?"
Ta gya
a masa kai alamar e.
Ya sake fusata ya ce"Kar ki raina min hankali, yaushe rabon da na ba ki ku
in cefane?"
Ta ce"Ko
azu dubu hu
u la ba ni, la ce biyu na cefane, biyu kuma kyauta ce ta tukuicin daren jiya".
Tasss! Sunusi ya wanke ta da mari mai zafi, ta dafe kuncinta ta saki kuka ta ce"Wai baban Amal sai yaushe wasan kwaikwayon nan zai
are? Na gaji fa, sai yaushe za ka gama aiwatar da
ufirin naka ka sake ta? Yarjejeniya fa muka yi, kuma ni ina ta daurewa saboda ku rabu lafiya da ita, amma za
ewarka ta fara yawa".
Cikin
araji Karime ta ce"Yarjejeniyar uban me? Sunusi me nake ji? Ka yi mini bayani".
Shi kuwa Sunusi tsayawa ya yi
urr yana kallon Sabila kafin ya ce"Sabila akwai wata
aya da na manta a aljihun kayan da na cire jiya, kin
auka kin sha ko?"
Ta juya tana cewa"Ni dai na fa
a maka na gaji da wasan kwaikwayon nan, idan za ka yi ka aiwatar da komai ta
ara gaba kawai ka yi".
Taku biyu ya yi ya fizgota, ya ha
a ta bango yana cewa"Ba ki da hankali ne Sabila? Ni za ki yi wa sharri? Karime wallahi karya take yi".
arasa da kallon Karimen. Ba ta saurare shi ba ta ce"Na gode sosai Sunusi, kuma ka cika yarinyar nan, babu wani barikin da za ka yi min".
Ya ce"Wallahi da gaske nake".
A tsawace ta ce"Ka cika ta!".
Ya cika ta, ta ce"Sunusi gidanmu zan tafi, ban sani ba ko burin kashe ni kake ka ci gado". Ta shiga
akinta.
Ya bita da sauri yana cewa"Wallahi tallahi
arya take yi, yau sai na yi wa yarinyar nan dukan mutuwa na rantse da Allah sai ta tafi gidansu ko ba ta so".
Karime sarai ta gane kissa Sabila ta so gwada mata, don ta zauna da kishiya wacce ta fi ta makirci, ba wani salon kishi da ba ta sani ba, kawai ta nuna ita wariya ce ba ta gane ba don ta hukunta Sabila da kanta.
Sai da ta ga Sunusi ya dage sosai da ba ta ha
uri kafin ta ce"Sunusi na ji na yarda
arya take yi, amma fa ina da shara
i, wanda shi ne zai ba ka lasisin cigaba da zama da ni, idan ba ka amince ba wallahi tallahi sai ka sake Ni yanzu a nan".
Ya ce"To Allah Ya ba Ni ikon amincewa, ke na ma amince, mene ne? Fa
i kawai na cika miki, na sake ta?"
Ta ce"A'a ba ruwana ni ban ce ba, kawai dai ka kafa mata shara
in ko me ta samo daga gidan aikin za ta raba gida uku ne, ita
aya, kai
aya, ni ma
aya, sannan albashin nata ma gida ukun za a dinga rabawa, idan ba haka ba la hana aikin daga yau, kuma ka yanke ala
arta da wannan matar, kar ta sake shigo maka gida, ita ma kar ta sake shigs gidanta, wannan shi ne shara
in, ka lan
aya igiyar aurenta a jikin shara
in nan idan ba ta amince ba ka sake ta, ko kuma ni ka sake ni".
Sunusi ya yi shiru, saboda shi kansa shsra
in ya yi masa tsauri, saboda ya san matar tana taimakon gidansa, amma dai ya maze ya ce"Shikenan bari na je na fa
a mata".
Ta ce"Ka fara aiwatarwa tun daga kan kajin nan, ka raba su ka dawo min da kasona."
Ya ce"To". Ya fita ya shiga
akin Sabila yana ha
e fuskarsa kamar hadari.
08028966015
https://chat.whatsapp.com/EVkoKXRRo0y6nkU4k3Yroy
Assalamu alaikum
Albishirinku Hajiyoyi uwayen gida har ma da amare, sunana Fauzys kitchern and more.ina abincin order na fita kunya, kamar
Dabun shinkafa
Awara
Wainar fulawa