Sashe 2
Al'ajabin Masarauta Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dashirinsu suka fito dukkansu ukku sunyi kyau matuƙa kamar kasacesu kagudu musamman princes sameer da kyawunshi yakasance nadaban acikin duka family nasu domin kallo ɗaya zaka mishi ka alaƙantashi da Balarabe, kowannesu manyan kaya ne ajikinshi wato dinkin shadda nazamani daga Ameer har Anwar sedai shi gogan ƙananun kaya yasaka kuma duka farere ƙal ga dukkan alamu fari shine kalar dayafiso, daga wandonshi har rigar fararene sedai ahannun rigar kawai yakeda ratsin blue, takalmin shima fari ne hakan yaɗora cap fara wanda ta kwantarda lallausar sumar kanshi kuma tafitarda dan zagayayyen gemunshi nagayu wanda yaƙarawa fuskar tashi haiba tamkar wanda yayi makeup, duƙawa yayi yaɗauki wayoyinshi dake ajiye akan teble kana suka fito daga pert ɗin nashi, aƙasa suka samu mammi tana juye furarda tadamawa abbey, domin mammi komai itakeyin abinta Indai abinda yashafi girkine sam batason aikin hadimai. Suna gama saukowa yazo wurinta tareda rungumeta ya manna mata kiss agoshi. Murmushi kawai tayi tana kallon su Anwar domin su sungaisar da ita tun lokacinda suka shigo pert ɗin kiran princes yafito sutafi. "Ameer harkun fito? "Eh mammi munfito amana addu'a, yafaɗa yana murmushi, "to Allah yakaiku lafiya kuma yadawo daku lafiya amma kafin kutafi karku manta kushiga gadinfa domin kusan dai al'adar masarautar ku inbaso kukeyi asamu matsala ba wadda bana fata ayarana. "In sha Allah zamu shiga yanzu mammi kafin mutafi, cwar Anwar.
"Yawwa Allah yayi muku albarka, kai kuwa Muhammad da ƙananun kaya zakaje? Dubi ƴan uwanka mana kowanne da manyan kaya gwanin sha'awa amma kai kasaka wannan na jajayen mutane. "Mammi zansha fura, yafaɗa kamar bayaso sabida yakauda zancenda take mishi batareda yace tama komaiba akan zancen domin yasan yanzu setace seya sauyasu kumashi bayason manyan kaya se dole. Ita kuwa sarai taganoshi hakan yasa tayi murmushi kawai tana zuba mishi furar a cup. "Kuma zakusha? "Dasauri suka girgiza kai suna murmushi domin dukkansu bacimarsu bace. Murmushi kawai tayi dama tasan bazasu shaba kawai faɗa ne tunda tasan abinda sukeso da wanda basaso...shikuwa Anan tsaye yaɗan sha kana ya ajiye cup ɗin, addu'a sosai mammi tamusu kafin suka fice daga pert ɗin, suka nufi gadin kamar yadda mammi ta umur cesu, princes na tsaki yana ƙarawa dominshi Allah yagani yatsani wannan al'adun na masarautar nan abu tamƙar tsafi..suna shiga babban get ɗin shiga gadin ɗin, wani ƙaton Shuri dage wurin yasaki algaita wadda ke sheda shigowar ahalin sarki habibullah cikin garin ɗin.cikin hanzari yarima sameer yayi saurin toshe kunnenshi jin kamar dodon kunnen nashi zefi sabida ƙara. atake tsuntsayen dake kan Shurin suka tashi sama suna shawagi.....!
Book ɗin AL'AJABI Paid book ne akan 1k kacal zaki iya tura kuɗinki ta wannan account ɗin 👉2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA bank, kana kitura Shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on whatsapp.
Autar alheri âœï¸
ðŸ¦â€ðŸ”¥ðŸª *AL' AJABIN*ðŸªðŸ¦â€ðŸ”¥
ðŸ¦â€ðŸ”¥ðŸª *MASARAUTA*ðŸªðŸ¦â€ðŸ”¥
🪸🪸🪸🪸🪸🪸 Daga💪Alƙalamin👇🪸🪸🪸🪸🪸🪸
Dr Yasmeen Ahmad😚
Autar alheri âœï¸
Al'ajabi, hummm
Book ɗin al'ajabi wani sabon kabcene me matuƙar al'ajabi da ban mamaki, kabcene wanda ya banbanta da sauran books na masu ban al'ajabi kamar irinsu ( MEJO NAJEEB,,, SOLDIERS FAMILY,,,,IZZAR MULKI,,, JEJI GIRL,) inaga sune Books masu ɗauke da abin al'ajabi to wannan kabcen dabanne sam ba irinsu bane, idan kuna so kukashe ƙwarƙwatar karatu to kigarzayo domin samun damar karanta book ɗin AL'AJABI.
ROMANTIC LOVE STORY 💋 KAMAR YADDA AKA SABA HUMMM MY LOVELY SISTERS ABUNFA BA'A MAGANA KAWAI MUTSUNDUMA ACIKIN WANNAN LABARI ME TAKEN AL'AJABI 💃
Book 1
Page 13 & 14
"Suna shawagi..sukuwa takawa suka shigayi sunabin dabbobin dake cigin wurin da kallo ga tsuntsaye masu kyau da ɗaukar hankalin me kallonsu, sunyi tafiya meɗan nisa kafin suƙa isa tsakiyar gadin ɗin wurin wani ƙaton bishiyar gamji suna tunkaroshi yafarayi sama yana buɗewa kamar yadda bishiyar lema keyi wato fruat, domin dai duk wanda yasan bishiyar gamji yasan cewar katuwar bishiya takeyi kuma ganyenta ma manyane, konace kunnenta suna zubowane sumata runfa harse sunrufe kasan bishiyar wanda hakanne kebawa duk wanda besaba ganintaba tsoro ko wanda baya tu mamali da ita. Tofa ita wannan dake cikin gaɗin abinda yasa take buɗewa kamar abinda wani ke sarrafawa shine...Wato aƙa'idar wannan masarautar duk wanda zeyi tafiyar daze fita daga garin MAHAR doline seya shigo gadin yashiga cikin wannan bishiyar ta gamji tukunnah yafito yayi tafiyarshi, idan ba hakanba kuwa daƙyar kadawo lafiya qalau idan katafi, shikuwa wannan shurin aduk lokacinda wani jinin sarautar zeshigo cikin gadin ɗin to seya yimasa maraba tahanyar sakin algaita, inkuwa barene dayashigo get ɗin ze ƙara girma ya buɗe ta yadda ze ƙara komawa abin tsoro kana daga ƙarshe ya haɗiye ka tamkar anshafeka ajikinshi sa'annan yakoma mazaunin shi, kuma duk wanda yayiwa hakan tofa idan har wani daga cikin masauratar yasani ko aka sanarda sarki tun kafin ma sarki Habibullah tun magabatanshi to tabbas se ankai ruwa rana tukkunna shirunnan ze aminta yafoto dakai kuma daga lokacinda kafito bubaka babu komayin lafiya harka komawa mahaliccinka, wannan dalilin ne yasa basa taɓa bari baƙuwar fuska tashiga gadin ɗinsu koda kuwa matansune Indai bajinin sarautar MAHAR bane sedai sushiga tareda kai domin idan tareda wani daga cikin jinin sarautar kashiga ba abinda zesameka harka fito. Wannan kenan, shine kaɗan daga cikin tarihin gadin ɗin gidan sarautar MAHAR.
Kafin su ƙarasa tuni gamji yabuɗe ganyenshi sunyi sama tamkar yayi lema, suna ƙarasawa ciki yasauko da gayen yarufesu rub kamar babusu awurin kana yarinƙa matsawa harya haɗe da jikinsu, kafin kuma yabuɗe kamar yadda yayi aɗazu yayi musu lema, sekawai suka fito, shikuwa yakoma yadda yake,,,Hakan suka fito cikin gadin ɗin suka nufi harabar inda motocinsu suke, suna zuwa aka buɗe musu wata katuwar mota mekamada jirgin ƙasa fadawa nata kakkaresu har suka shiga ciki su duka ukkun kana aka rufe motar, dasauri wasu dogarai suka shiga wasu motoci biyu, biyu kuwa na excout ɗinshi ne dayazo dasu daga US Hakan yasa motarsu takasance a tsakiya, ta dogarawa agabanta kana ta excout ce agaba baki ɗaya, hakama bayan tadogarawa kebin tasu seta excout takasance abaya, ahakan suka harba akan kwalta sukabar masauratar.
Acan gidan kuwa pert ɗin memartaba jekadiya ce tashigo tana jerawa memartaba kayan abinci shi a ƙaramin parlor shi,,,shikuwa yana cikin turaka shida me babba ɗaki yana ƙimtsawa kafin yafito cin abinci.....ita kuwa jekadiya tanagamawa tafice bayan tasanar Mishi tagama, aiko tana fita sega wata mata ta bayyana awurin tayi wata irin shiga wadda duk tarufe mata jiki ko ina, hannayenta kawai zaka iya gani wanda tafidda wani abin ɗaure a ƙyalle tana zubawa cikin abincin memartaba, cikin sauri sauri take komai sedai ayadda jikinta keyi da yanayin Fatar hannunta zaka gane cewar dattijuwa ce bayarinya ba, tana gama zubawa taɓace ɓat kamar bata wanzu awurinba.
ɗagawarta keda wuya suka fito parlor suka zauna me babba ɗaki tace "takawa mizan zubama ne? Ɗan shiru yayi kamar bazeyi magana kusan minti biyar kana yabuɗe baki cikin kamalarshi yace "banajin cin komai me babban ɗaki kawai ruwan bunu nakeso kuma wanda kika dafa da hanunki sekuma fura kitura gum gimbiya khadija akarɓomin. "To ranka yadaɗe yadda kace Hakan za'ayi tafaɗa tareda Miƙewa tsaye dudda kasan cewar ta manyanta amma Hakan besa tagazawa dawai niya da mijintaba...tana fita pert ɗinta takoma inda ta haɗa Mishi ruwan bunun kamar yadda yabuƙata dakayan kamshi masu tadawa mutum gwaɗayi wanda ko beyi niyyar shaba zeji sha'awar shanshi...hadima suwaiba tasaka aka kira mata kana taturata gun gimbiya khadija wato matar abbey muneer mahaifiyar yarima sameer, akan tanasar da Ita saƙon memartaba, aiko ciki ƙanƙanin lokaci mammi tahaɗawa surukin nata furar tabawa hadima suwaiba batareda kowacce irin fargaba ba domin da watace me babban ɗaki taturo to ba abinda zesa tabada saƙon sedai takaishi da kanta sabida tasan kafa kaɗan ake jira asamu damar illata wani acikin gidan...hadima suwaiba kuwa itace tariƙawa me babba ɗaki kayan har perlor memartaba kana tayi musu sallama tatafi bayan ta ajiye musu kayan, amin tacciyar hadima kenen me siffar salihan bayin Allah....shikuwa memartaba cikin Farin ciki yasha furarshi seda yaƙoshi bayan ya idar sukadan yi fira shida me babba ɗaki kafin yatafi masallaci sallar azahar seda yadawone yasha ruwan bununshi hankali kwance..
Azabure tamike tsaye tana faɗar "Wlh bazeyuba miyasa zakamin hakan wai wannan tsohon mikake nufi danine? ai Wlh bazata saɓuba doline kaci wannan maganin domin tahakanne kawai zakayi murabus kuma kabawa yarona sarautar bawai kaɗora wancan ɗan iskan jikan nakaba, ina sam Wlh bazeyuba to minene mafita? Tayaya zansamu yaci wannan maganin? Tayiwa kanta wannan tambayar...kamar daga sama taji wata murya marar daɗin sauraro ana faɗar "aikuwa idan so dubu zaki zubashi to bazeciba indai da hanunki kika zuba domin mutanen masarautar nan bazu barshi yaciba, sedai kisaka wani yazuba Miki domin samun cikar burinki, ana gama faɗar Hakan bedroom ɗin nata yayi tsit kamar ba'ananne ake wannan hargaginba...ajiyar zuciya tasauke akaro na ba adadi kafin tace "aikuwa doline nasaka azuba maishi Wlh, daga hakan tashige wani lungu dake cikin bedroom ɗinta. Humm wa'iyazu billah antsufa shekaru sunja memakon akoma ga Allah anemi yardarshi a'a se neman duniya kuma akeyi kamar baza'a mutu ba, Allah yasa mufi ƙarfin zukatanmu.
Taraba State
Tunda suka isa taraba suke yawo acikin jalingo ababban company da Abbanshi ke gini sunyi yawo sosai domin company nada girma sosai seda sukaga komai yayi Dede inda beyiba suka bada umurnin gyarawa su Anwar domin shidai yarima sameer biye kawai yake dasu, bayan sun kammala suka nufi wani tsadadden hotel suka sauka da zimmar gobe sukai ziyara makarantinnen da abbana nashi yayi na isilamiyya dana boko..Hakan suka kwana gajiye washe gari da sassafe suka nufi makarantinnen, sukayi musu zuwan bazata sedai ayadda suka samu komai lpy qalau ana koyarwa yadda yadace ya tabbar musu da Cewar malaman na aikinsu, kuma sunyi musu tarba me kyau sam basuji rashin daɗiba akan bazatan dasuka musu, seda suka ɗanyi zagaye makarantu da dama kana ɗaya daga cikin yaran abbanshi dakenan taraba yaƙaraso wurinsu tareda russunawa yace...!

ðŸªðŸ¦â€ðŸ”¥ðŸª *AL' AJABI*ðŸªðŸ¦â€ðŸ”¥ðŸª