← Book details Abilkisu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 4

Sashe 4

Abilkisu Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Shekaransa shida yana kiwon wannan
yar.rarrashinahi tare da cemata yamata
kwatancen gydansu yace mata shi baisaniba.

Nanfa abun yakara bata tsoro.

Alhaji baba
yabiyamin da hajja aikin hajj.

Zamu tafi jibi
donhaka damu da anty jamsy da yaya
mukaje kauye muka musu sallama.

Sannan
mukaxo gydan alhaji baba shima don masa
sallama.

Anty jamsy sungaysa kenan da
hajiya sai take cewa amir yadawo
shekaranjiya ai.

Sai take cewa ayya gashi
baixo mungaysa ba.

Tace kibari kawai daga
dawowansa jiya wai yahadu da habbi.anty
jamsy tayi murmushi tace Allah yanuna
mana habbin nan tarufa mana asiri kar
danmu ya wahala.

Suna haka hajiya tace
hajj jeki kira shi yana daki .

Tamike tafice
nikuwa na sunkuyar dakaina.

Ina danna
wayana.

Sallama yayi yashigo tare da
gaushesi suka amsa.

Nima nadago kai na
gayaheshi juyowan dazaiyi ya amsa kawai
naga yamike tare da cewa momy gatanan.

Dukkanmi muka tsaya kallonshi yace ga
habbin man ita nagani.

Mony wlh itace
nikam tashi na fita.

Ina tafiya kaina na
sarawa.

To meyake nufi .

Yana nufin ni ce
wacce yakeso? tunda anty jamsy taban
labarinsa akan yarinyan dayake kiwon sonta.

BILIKSU.

Salati naji hakan yasa nakoma
dasauri suma yayi dasauri aka daukeshi
akayi asibiti dashi.

Nikam nagama rudewa
koda aminu yakirani nagagara dauka.

Hankakinshi tashe yaxo gyda akace masa
bamunan.

Anan alhaji baba da yaya sule
suka dawo aka sanar dasu.

Yaya sule yakira
anty jamsy suna magana.

Shi ko ta hannun
alhaji kabiyo don neman auren wani nashi
zai bayar balke kuma kanwarahi uwa daya
uba daya wacce take zaune gunsa.

Anan
abun yadaure musu kai .gashi akwai mai
nemana.. yaya ya yanke shawaran gayawa
alhaji baba. dayagayamishi kuwa har
durkusawa sai da alhaji baba yayi
kataimaken suleiman. wallahi kai. shaida ne
yaron nan shekara shida yana mafarkinta
baitaba ganintaba. kataimaken. yaya yayi
sairin durkusawa shima don Aplah alhaji kayi
hkr katashi wlh bai daceba. nikuwa hajja
teema ne take ban lbr irin fadan da akayi da
amir a kaina. tunkan yasanni. har wani zane
takawomin tabbas nine. amma hajja tace
bamu taba kawowa ke bane. saidaya nunaki
nadauki zanen nagane kece. don Allah sis
kiyarda jiki a sanyaye nace a a aminu kuma
fa. inyi yaya dashi?. tace duk sonda aminu
kemiki wlh baikai na amir ba shiru nayi
saboda tabbas bakowani namiji bane zai iya
abinda amir yayiba. sallama akayi mai aiki
tasanar dani aminu na nemana .nafita ranshi
a bace yace meyasa baki daukan wayana?
nace babu. kawai wani broda na ba lafiyane.
yace ko so kike saikun tafi makkan bamu
haduba anan nayi dariya. muka shirya.
mukayi sallama dashi. washe gari muka tafi
. muka sauka a jidda kafin mukaje makkah.
munyi aikin hajj alhmdlh anan nazabi mafi
alheri daga cikin manemana da gaggawa .
muna dawowa bayan komai ya nutsa. aminu
yadawo da maganan aurenmu. amir har
gyda yaje yasameshi amma ina yayi kunnen
shegu karshe kanma dawo da auren mu
akayi sati biyu. nikam nadai san cewa amir
yafi kwantamin arai amma bayanda na iya
hala zabin Allah ne. ran daurin aure abun
yaban mamaki danaga andaura nawa dana
amir . hajja teema da aminu. ba karamin
tsorata tayiba. kuka takesosai. tace shiya
aketa gyaramin jiki? yaya suke yashigo
yabata banbaki bansan meyace mataba
naga ta hakura. nikuwa dadi naji sosai.
bawanda yakai amir jin dadi a takaice dai.
aka kawoni nn gydan dakikaxo domin amir
na aikin companin petir anan cikin garin
gombe yayana biyu. muna morewa. to yanxu
nabaki labarina. hankalinki ya kwanta?
Chapter 4 · 0% Book details