Sashe 3
Abilkisu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sainatuna da kalman
mahaifiyata a karshen hadiwanmu inkoyi hkr
indena fadin sirrin aurena.
Hawaye nazuba
na girgiza kai tare dacewa a a.
Abba.
Bakomai nikam lafiyana kalao.
Yace Allah
yamiki albarka anan sukaban kayan fadan
kishiya aisha ce tace abba to ai sunkoreta
adakin anannefa akayita rikici ahmed yasha
fada kam gashi yabi nagun tabbas nasan
nashiga uku sai inda Allah yayi dani kuma
domin sai sun koya min darasi.
Anan akaje
aka kara ware mana gu gefe daya nawa
daya na suwaiba ammata fada akan ta
nutsu ita babbace takuma kama
girmanta.tace to.
Su abba natafiya da
suwaiba da ahmed suka fara dukana ranan
dakyar na iya motsi.
Satina biyu ina jinyan
jikina amma babu abinda yaragu.
Daga
azaba saima karuwa.
Duk abinda akeyi kuwa
cikin gida bappanmu baisaniba balle
mahaifina maigari.
Hajja kuwa datakesona ta
tsufa bata fita balle taxo taganni.
Watan
suwaiba uku.
Rannan tafara nakuda .
Nikuwa adole murna nake zamuyi da.
Aisha
ce tace ke yargata? baki da hankaline?
ancemiki mace na haihuwa wata uku ne?
abin ya balain dauremin kai.
Taja tsaki tace
ni wlh bantaba ganin tsokuwa irinki ba.
Kina
girma hankalinki nakara dawowa kasa.
Anan
mukaji ihu.
Suwaiba ce tahaifi danta
cikakken da a wata uku.
Zamu karasa gobe insha Allah.
Wlh nagaji
.kunsan anyi azumi yau
BILKISU Ahmed nashigowa yafara zage zage
wannan wacce irin rayuwace antaba haihuwa
wata uku da aure? kinje kinyi karuwancin ki
dai.
Dayake subiyu ne a dakin nikuma ina
zaure.
Sai budan bakinta tace dadin abun
kai kamin cikin inba kai kayiba dawa nake
zama? kafini sani.
Zare ido yayi yace wlh
karya kike.
Karma kifara wannan maganan
yabi ne tashigo gidan ko sallama babu.
Na
tsorata sosai bata ko kalleniba tabankade
labulen taredacewa kaje ka auro karuwa.
Inba karuwa ba wacce macece zata haihu
wata uku? to wlh kasani wannan ba matar
zama bace.
Cikin sanyi jiki yace umma kefa
kikace na aureta don mu kuntatawa balki.
Tace rufamin baki.
Ai gwanda balki yar
albarka ba irin wannan ba.tajuya tana
harararn suwaiba ita kuwa ta murkuda baki
tajuya kai itama.
Yabi cikin haushi tace
nikikewa tsaki? takai hannu zata daketa
suwaiba kuwa ta cafe hannun.
Abun yabata
mamaki cikin harxuwa tace ina ganin
mutuncinki yabi wlh zanmiki rashin mutunci
idan kika tabani.
Cikin mamaki yabi tace
kanajin mai matarka take cewa ko?shikam
tagumi yayi agefe baima san meke faruwa
agunba cikin bacin rai yabi tafito tana cewa
gun maigari zaaje dole yaraba aurennan
domin ke mazinaciyace.a daren ranan ina cin
tuwo nah.
Saiga ahmed yashigo yana ban
hkr.
Kallonsa kawai nake.
Yagama karyamin
xuciya a dan shekaruna wahalan danasha
akan aure dakyar akwai wata datasha
tahakura.
Nadai nuna masa bakomai yana
cikin min bayanin kasuwa kawai labule
mukaga anbuge ana shigowa daga idon
dazanyi ruwan zafi naji ajikina.
Aikuwa
nasala ihu.
Atake na sume.
Duk jikina ya
kauye .
Cikin tashin hankali ahmed ya tsala
ihu hakan yajawo hankalin mutane dayake
darene ita kuwa suwaiba tuni tafice tadauki
danta.
Asibitin cikin gombe aka kawoni.
A
lokacin maigari yasanar da yaya sule cikin
tashin hankali dashida hajja teema sukaxo.
Ananfa ya sule.
Yaroki alfarmar yakaini
asibitin abuja don samun kulawa mai kyau
haka kuwa akayi.
Akwai na gargajiya
dakuma na bature nafara warkewa saana
daya bai samu fuskana ba.
Hakan yasa a
hankali nafara warkewa sosai.
Cikin wata
uku na murmure nayi kiba.
Daga madara sai
kayan kwalama.
Matan yaya sule jamsy
tanada kirki sosai.
Yan gidanmu kuwa
maigari yasa a kabada mota aka kawosu.
Anan nakejin labari agun aisha shima ahmed
ya kwanta ciwo yarame yayi kashi sosai .
Ciwon yabawa kowa mamaki.
A zuciyana
nace kadan kenanma.sunkawo min tara na
arxiki a lokacin ahmed yake cewa yaya sule
kozan koma.
Yaya sule ya girgiza kai.
Yace
kayi hkr amma azabar ta isa haka nan.
Bazan taba barinta takoma gydanka ba.
Bayan sati biyu ne naje gida ganinsu a daren
ranan muke tadi da aisha take cemin
suwaiba tun ranar har yau bawanda yaganta
annemeta anrasata.
Kulawa kuwa yan
garinmu sunnunamin.
Anan yabi naga tana
kaffa kaffa dani.
A zuciyata kuwa nagano
metake nufi.
Maigari yace nida ahmed
washegari muje musameshi nasan maganan
aurenmi zaayi.
A daren ahmed yafara ciwon
ciki da amai.
Aka kaishi asibiti washe gari
aka ce yana da ciwon kanjamo..
Ni abunda
yaban mamaki shine yadda mutane suketa
min kallon tausayi har akemin jaje.
Wai inta
hakuri haka Allah ya kaddara.
Nasamu aisha
namata maganan.
Tace aishi kanjamo idan
kikaji ance miji dashi to saiwani ikon Allahn
matan bata samuva.
Na tsorata sosai har
nacemata to tayaya ake daukan cutan!
Tace
ta saduwa mana.
Nayi shiruuu.
Nace meye
saduwan.
Tsaki taja tare dacewa abindake
shiga tsakaninki da mijinki dare dare.
Nayi
dariya nace to ai ni babu..
Taja tsaki tace
yar rainin hankali wacce macece batasan
wannan ba gwara kisake ranki kigayan
donnima inayi..
Nace Allah wlh nikam nabu
don baccina nakeyi.
Ta tsorata sosai jin nayi
rantsuwa kuma ta shaideni bana rantsuwa
akan karya.
Tace kina nufin shekaranki uku a
gydan miji babu abinda yataba hadaku?
nace to ko dai abunda sukeyi da suwaiba
ne? tace meye? namata bayanin yadda nake
ganinsu anan tayi salati.
Tace kina nufin
baku taba ba? nace ae.
Taja numfashi tace
godiya ya tabbata ga Allah.
Baki da hakkinsu
ne shiyasa.
Bayan kwana uku yaya sule
yaxo da bayanin saki.
Aka taramu nida
ahmed da yaya sule.
Hardasu aisha.da yabi.
Anan maigari yace yakamata aisha kema kije
a gwadaki don abun kunya kam ahmed
kajawo mana.
Narasa ina kayi wannan
wayewan dahar zaka fuskanci zina.
Anan
yayita mana waazi da ya tuba ga Allah
yakuma nemi yafiyana.
Sannan aje a
gwadani.aisha tace ai abba ba abunda
yataba shiga tsakaninsu.
Ba abba ba gaba
daya falon sun girgiza dajin wannan labarin.
Abba cikin bacin rai yamike yafara
naushinshi ko ta ina.
Maigarine yarikoshi.
Yace kabarni nakashe danbanzan yaro.
Ya
ajiye mata sama da shekara uku? sannan
yaje nema a waje? inbanda dabba wake
wannan halin! inaso ka sauwake mata
aurenta yanxunnan.
Ananfa ahmed yafara
kuka don in akwai abinda ya tsana to bai
wice wannan kalmanba.
Shiyanxu ko
namansa zaana yanka kullum.ya yadda indai
zaina ganina.
Amma ina a take yasha naushi
saidaya sallama min.
Yaya sule yatusa
keyana mukayo garon abuja.
BILKISU Sati na biyu a abuja hajja teema ta
koyamin abubuwa da dama.
Anan yaya sule
yasani a makaranta ss1.
Ana mana lesson a
gyda anan ne naji ashe yaya sule dakyar sai
da akayi rikici yaroka akabar teema na
karatu.
Nima gashi yaxo yasani.
Na mayar
da hankalina kan karatu nakuma dawo
bulbul.
Don yaya da matarsa jamsy suna
lura damu.
Yaya nada rufin asirinsa daidai
gwargwado kuma baida hangen nesa.
Yana
da lura sosai musamman mu.
Ahaka
nakammala secondry.
Yaya yanema min
admsn a gwagwalada.
Munje gombe nida
hajja hutun sati biyu.
Anan ne nasamu naga
yadda ahmed yadawo.
Hmn yazama abun
tausayi .
Yana kwance kashi ajikinsa yake
kuda saibinsa suke.
Ba mai damuwa da
lamarinsa.
Suwaiba kuwa annan nasamu
lbrn ta haukace takashe yarta da kanta.
Nikam nadan tausaya musu yabi kuwa
rannan takiran saiban hkr take nace mata
bakomai.
Muna gama sati biyun mu.
Muka
dawo muka fara xuwa lectures.
Sannu
ahankali sai gani ina aji uku.
Nawaye na yi
clean nadawo abin kwatance ashe inada
kyau.
Samari kuwa tun part one dina suke
bina.
Bana kula kowa haka hajja ma.
Yaya
sule kam arxiki sai tubarkallah.
Da umma na
raye data huta.
Kullum muna mata
addua.yaya yanada ubangida.
Sunansa
alhaji baba shiyasa yaya hanyan kasuwanci.
Yakai anty jamsy da yaua sule makkah.
Yanxu haka bana yace zamuje muma .
Alhaji
baba dansa daya amir yana karatu a turai.
Hakan yasa yadaukemu tamkar yayansa.
Yaya yasamu a cathering skul kullum muna
zuwa mudawo idan mundawo daga lectures.
Anan munje sahad muna fitowa wani
yataremu daga ganinshi ya manyanta kadan.
Muka shareshi.
Ya tsaya gabana.
Inzan
wuce sai yatare hakan yasa naja nima na
tsaya.
Munkai minti sha biyar ahaka.
Sannan
ya girgiza kai yace wato kice in matsa miki
ne bazaki iyaba.
Na kauda kai gefe.
Nace
kaima kasan yakamaceka basai nafada
makaba.
Yayi murmishi sannan yace kina
cuna baki bakiga kyan dakikayiba.
Na juyo
da niyyan maganan muna hado ido ya kanne
yace dama zakice namiki sharri ko.
Kawai
sai nafashe da daruya .
Amma nayi
mamakin kaina dana saurareshi.
Mukaje
mukashiga mota zamu tafi sai ya leko
kansa.
Dan bani wayanki nakira wayan
namanta inda najefar cikin hanzari namika
masa tareda cewa kiranan gun Allah yasa
wani bai daukaba.
Yana murmushi yakarba.
Yadanna abin mamaki shine naji wayan na
ringing a aljihunsa yayi.murmushi tare
dacewa nagode da no.
Kallonsa nayi tare da
mamakin yadda komai yakemin dawayo.
Muka tafi gyda.
Kamshin turarensa ne a jikin
wayan.
Kowani.morsi kamshin nakeji .
Inacikin tunani aka kirani.
Da mamakina
naga aminu nidai a tunanina nasan bantaba
savn wani aminu ba narasa waye.
Donhaka
sai nadauka.
Sallama nayi ya amsa tareda
cewa.
Kunkoma kokuma kin tsaya jirane?
anan naganeshine.
Nayi murmushi.
Mukayi
tadi sosai.
Acikin wata biyu muka shaku da
aminu sosai.
Har yayi gaysuwa.
Kowa a
danginsa ansanni nima haka.
Yanada hankali
sosai baruwansa.
Duk da saidayasha wahala
kafin nasake jiki dashi nagayamishi ni
bazawarace amma haryau bai yarda ba.
Munfito daga cathering skul ina rike da cake
dinda mukayi yau a matsayin test hankalina
na kasa bansaniba na bangaje wani.
Tsaf
ajikinsa ta fashe gashi fararen kaya.
Cikin
rudu da gigicewa nadago ina bashi hakuri
amma ga mamakina kallona yake tayi baya
ko motsi hakan yasa na tsorata kar yace
zaimin wani abu nida teema munkai minti
sha biyar muna bashi hkr ganin baice
komaiba baikuma dena kallona ba yasa naja
teema muka wuce.
Dasauri yashigo falon
mahaifiyarahi tana zaune yashigo tamike
amir lafiya? yace umma naganta.
Umma
naganta.
Cikin rudu tace wadin ? yace naga
habbi.
Abun yabata tsoro to kodai yafara
haukane?
Yau akalla shekara shida kenan
kullum yace yayi mafarkinta.
Kasancewar
baisan sunataba yasamata habbi.
Duk yadda
akayi yayi aure yakiyi sai yace yana jiran
habbinsa.
To yau yace yaganta a zahiri ada
tadau aljana ce ta auri dan nata tunda har
tafara neman magani amma yau yace mata
yaganta.
To kuwa ko yar waye insha Allah
zatayi kokari tasan yadda zatayi ta aira wa
danta.
mahaifiyata a karshen hadiwanmu inkoyi hkr
indena fadin sirrin aurena.
Hawaye nazuba
na girgiza kai tare dacewa a a.
Abba.
Bakomai nikam lafiyana kalao.
Yace Allah
yamiki albarka anan sukaban kayan fadan
kishiya aisha ce tace abba to ai sunkoreta
adakin anannefa akayita rikici ahmed yasha
fada kam gashi yabi nagun tabbas nasan
nashiga uku sai inda Allah yayi dani kuma
domin sai sun koya min darasi.
Anan akaje
aka kara ware mana gu gefe daya nawa
daya na suwaiba ammata fada akan ta
nutsu ita babbace takuma kama
girmanta.tace to.
Su abba natafiya da
suwaiba da ahmed suka fara dukana ranan
dakyar na iya motsi.
Satina biyu ina jinyan
jikina amma babu abinda yaragu.
Daga
azaba saima karuwa.
Duk abinda akeyi kuwa
cikin gida bappanmu baisaniba balle
mahaifina maigari.
Hajja kuwa datakesona ta
tsufa bata fita balle taxo taganni.
Watan
suwaiba uku.
Rannan tafara nakuda .
Nikuwa adole murna nake zamuyi da.
Aisha
ce tace ke yargata? baki da hankaline?
ancemiki mace na haihuwa wata uku ne?
abin ya balain dauremin kai.
Taja tsaki tace
ni wlh bantaba ganin tsokuwa irinki ba.
Kina
girma hankalinki nakara dawowa kasa.
Anan
mukaji ihu.
Suwaiba ce tahaifi danta
cikakken da a wata uku.
Zamu karasa gobe insha Allah.
Wlh nagaji
.kunsan anyi azumi yau
BILKISU Ahmed nashigowa yafara zage zage
wannan wacce irin rayuwace antaba haihuwa
wata uku da aure? kinje kinyi karuwancin ki
dai.
Dayake subiyu ne a dakin nikuma ina
zaure.
Sai budan bakinta tace dadin abun
kai kamin cikin inba kai kayiba dawa nake
zama? kafini sani.
Zare ido yayi yace wlh
karya kike.
Karma kifara wannan maganan
yabi ne tashigo gidan ko sallama babu.
Na
tsorata sosai bata ko kalleniba tabankade
labulen taredacewa kaje ka auro karuwa.
Inba karuwa ba wacce macece zata haihu
wata uku? to wlh kasani wannan ba matar
zama bace.
Cikin sanyi jiki yace umma kefa
kikace na aureta don mu kuntatawa balki.
Tace rufamin baki.
Ai gwanda balki yar
albarka ba irin wannan ba.tajuya tana
harararn suwaiba ita kuwa ta murkuda baki
tajuya kai itama.
Yabi cikin haushi tace
nikikewa tsaki? takai hannu zata daketa
suwaiba kuwa ta cafe hannun.
Abun yabata
mamaki cikin harxuwa tace ina ganin
mutuncinki yabi wlh zanmiki rashin mutunci
idan kika tabani.
Cikin mamaki yabi tace
kanajin mai matarka take cewa ko?shikam
tagumi yayi agefe baima san meke faruwa
agunba cikin bacin rai yabi tafito tana cewa
gun maigari zaaje dole yaraba aurennan
domin ke mazinaciyace.a daren ranan ina cin
tuwo nah.
Saiga ahmed yashigo yana ban
hkr.
Kallonsa kawai nake.
Yagama karyamin
xuciya a dan shekaruna wahalan danasha
akan aure dakyar akwai wata datasha
tahakura.
Nadai nuna masa bakomai yana
cikin min bayanin kasuwa kawai labule
mukaga anbuge ana shigowa daga idon
dazanyi ruwan zafi naji ajikina.
Aikuwa
nasala ihu.
Atake na sume.
Duk jikina ya
kauye .
Cikin tashin hankali ahmed ya tsala
ihu hakan yajawo hankalin mutane dayake
darene ita kuwa suwaiba tuni tafice tadauki
danta.
Asibitin cikin gombe aka kawoni.
A
lokacin maigari yasanar da yaya sule cikin
tashin hankali dashida hajja teema sukaxo.
Ananfa ya sule.
Yaroki alfarmar yakaini
asibitin abuja don samun kulawa mai kyau
haka kuwa akayi.
Akwai na gargajiya
dakuma na bature nafara warkewa saana
daya bai samu fuskana ba.
Hakan yasa a
hankali nafara warkewa sosai.
Cikin wata
uku na murmure nayi kiba.
Daga madara sai
kayan kwalama.
Matan yaya sule jamsy
tanada kirki sosai.
Yan gidanmu kuwa
maigari yasa a kabada mota aka kawosu.
Anan nakejin labari agun aisha shima ahmed
ya kwanta ciwo yarame yayi kashi sosai .
Ciwon yabawa kowa mamaki.
A zuciyana
nace kadan kenanma.sunkawo min tara na
arxiki a lokacin ahmed yake cewa yaya sule
kozan koma.
Yaya sule ya girgiza kai.
Yace
kayi hkr amma azabar ta isa haka nan.
Bazan taba barinta takoma gydanka ba.
Bayan sati biyu ne naje gida ganinsu a daren
ranan muke tadi da aisha take cemin
suwaiba tun ranar har yau bawanda yaganta
annemeta anrasata.
Kulawa kuwa yan
garinmu sunnunamin.
Anan yabi naga tana
kaffa kaffa dani.
A zuciyata kuwa nagano
metake nufi.
Maigari yace nida ahmed
washegari muje musameshi nasan maganan
aurenmi zaayi.
A daren ahmed yafara ciwon
ciki da amai.
Aka kaishi asibiti washe gari
aka ce yana da ciwon kanjamo..
Ni abunda
yaban mamaki shine yadda mutane suketa
min kallon tausayi har akemin jaje.
Wai inta
hakuri haka Allah ya kaddara.
Nasamu aisha
namata maganan.
Tace aishi kanjamo idan
kikaji ance miji dashi to saiwani ikon Allahn
matan bata samuva.
Na tsorata sosai har
nacemata to tayaya ake daukan cutan!
Tace
ta saduwa mana.
Nayi shiruuu.
Nace meye
saduwan.
Tsaki taja tare dacewa abindake
shiga tsakaninki da mijinki dare dare.
Nayi
dariya nace to ai ni babu..
Taja tsaki tace
yar rainin hankali wacce macece batasan
wannan ba gwara kisake ranki kigayan
donnima inayi..
Nace Allah wlh nikam nabu
don baccina nakeyi.
Ta tsorata sosai jin nayi
rantsuwa kuma ta shaideni bana rantsuwa
akan karya.
Tace kina nufin shekaranki uku a
gydan miji babu abinda yataba hadaku?
nace to ko dai abunda sukeyi da suwaiba
ne? tace meye? namata bayanin yadda nake
ganinsu anan tayi salati.
Tace kina nufin
baku taba ba? nace ae.
Taja numfashi tace
godiya ya tabbata ga Allah.
Baki da hakkinsu
ne shiyasa.
Bayan kwana uku yaya sule
yaxo da bayanin saki.
Aka taramu nida
ahmed da yaya sule.
Hardasu aisha.da yabi.
Anan maigari yace yakamata aisha kema kije
a gwadaki don abun kunya kam ahmed
kajawo mana.
Narasa ina kayi wannan
wayewan dahar zaka fuskanci zina.
Anan
yayita mana waazi da ya tuba ga Allah
yakuma nemi yafiyana.
Sannan aje a
gwadani.aisha tace ai abba ba abunda
yataba shiga tsakaninsu.
Ba abba ba gaba
daya falon sun girgiza dajin wannan labarin.
Abba cikin bacin rai yamike yafara
naushinshi ko ta ina.
Maigarine yarikoshi.
Yace kabarni nakashe danbanzan yaro.
Ya
ajiye mata sama da shekara uku? sannan
yaje nema a waje? inbanda dabba wake
wannan halin! inaso ka sauwake mata
aurenta yanxunnan.
Ananfa ahmed yafara
kuka don in akwai abinda ya tsana to bai
wice wannan kalmanba.
Shiyanxu ko
namansa zaana yanka kullum.ya yadda indai
zaina ganina.
Amma ina a take yasha naushi
saidaya sallama min.
Yaya sule yatusa
keyana mukayo garon abuja.
BILKISU Sati na biyu a abuja hajja teema ta
koyamin abubuwa da dama.
Anan yaya sule
yasani a makaranta ss1.
Ana mana lesson a
gyda anan ne naji ashe yaya sule dakyar sai
da akayi rikici yaroka akabar teema na
karatu.
Nima gashi yaxo yasani.
Na mayar
da hankalina kan karatu nakuma dawo
bulbul.
Don yaya da matarsa jamsy suna
lura damu.
Yaya nada rufin asirinsa daidai
gwargwado kuma baida hangen nesa.
Yana
da lura sosai musamman mu.
Ahaka
nakammala secondry.
Yaya yanema min
admsn a gwagwalada.
Munje gombe nida
hajja hutun sati biyu.
Anan ne nasamu naga
yadda ahmed yadawo.
Hmn yazama abun
tausayi .
Yana kwance kashi ajikinsa yake
kuda saibinsa suke.
Ba mai damuwa da
lamarinsa.
Suwaiba kuwa annan nasamu
lbrn ta haukace takashe yarta da kanta.
Nikam nadan tausaya musu yabi kuwa
rannan takiran saiban hkr take nace mata
bakomai.
Muna gama sati biyun mu.
Muka
dawo muka fara xuwa lectures.
Sannu
ahankali sai gani ina aji uku.
Nawaye na yi
clean nadawo abin kwatance ashe inada
kyau.
Samari kuwa tun part one dina suke
bina.
Bana kula kowa haka hajja ma.
Yaya
sule kam arxiki sai tubarkallah.
Da umma na
raye data huta.
Kullum muna mata
addua.yaya yanada ubangida.
Sunansa
alhaji baba shiyasa yaya hanyan kasuwanci.
Yakai anty jamsy da yaua sule makkah.
Yanxu haka bana yace zamuje muma .
Alhaji
baba dansa daya amir yana karatu a turai.
Hakan yasa yadaukemu tamkar yayansa.
Yaya yasamu a cathering skul kullum muna
zuwa mudawo idan mundawo daga lectures.
Anan munje sahad muna fitowa wani
yataremu daga ganinshi ya manyanta kadan.
Muka shareshi.
Ya tsaya gabana.
Inzan
wuce sai yatare hakan yasa naja nima na
tsaya.
Munkai minti sha biyar ahaka.
Sannan
ya girgiza kai yace wato kice in matsa miki
ne bazaki iyaba.
Na kauda kai gefe.
Nace
kaima kasan yakamaceka basai nafada
makaba.
Yayi murmishi sannan yace kina
cuna baki bakiga kyan dakikayiba.
Na juyo
da niyyan maganan muna hado ido ya kanne
yace dama zakice namiki sharri ko.
Kawai
sai nafashe da daruya .
Amma nayi
mamakin kaina dana saurareshi.
Mukaje
mukashiga mota zamu tafi sai ya leko
kansa.
Dan bani wayanki nakira wayan
namanta inda najefar cikin hanzari namika
masa tareda cewa kiranan gun Allah yasa
wani bai daukaba.
Yana murmushi yakarba.
Yadanna abin mamaki shine naji wayan na
ringing a aljihunsa yayi.murmushi tare
dacewa nagode da no.
Kallonsa nayi tare da
mamakin yadda komai yakemin dawayo.
Muka tafi gyda.
Kamshin turarensa ne a jikin
wayan.
Kowani.morsi kamshin nakeji .
Inacikin tunani aka kirani.
Da mamakina
naga aminu nidai a tunanina nasan bantaba
savn wani aminu ba narasa waye.
Donhaka
sai nadauka.
Sallama nayi ya amsa tareda
cewa.
Kunkoma kokuma kin tsaya jirane?
anan naganeshine.
Nayi murmushi.
Mukayi
tadi sosai.
Acikin wata biyu muka shaku da
aminu sosai.
Har yayi gaysuwa.
Kowa a
danginsa ansanni nima haka.
Yanada hankali
sosai baruwansa.
Duk da saidayasha wahala
kafin nasake jiki dashi nagayamishi ni
bazawarace amma haryau bai yarda ba.
Munfito daga cathering skul ina rike da cake
dinda mukayi yau a matsayin test hankalina
na kasa bansaniba na bangaje wani.
Tsaf
ajikinsa ta fashe gashi fararen kaya.
Cikin
rudu da gigicewa nadago ina bashi hakuri
amma ga mamakina kallona yake tayi baya
ko motsi hakan yasa na tsorata kar yace
zaimin wani abu nida teema munkai minti
sha biyar muna bashi hkr ganin baice
komaiba baikuma dena kallona ba yasa naja
teema muka wuce.
Dasauri yashigo falon
mahaifiyarahi tana zaune yashigo tamike
amir lafiya? yace umma naganta.
Umma
naganta.
Cikin rudu tace wadin ? yace naga
habbi.
Abun yabata tsoro to kodai yafara
haukane?
Yau akalla shekara shida kenan
kullum yace yayi mafarkinta.
Kasancewar
baisan sunataba yasamata habbi.
Duk yadda
akayi yayi aure yakiyi sai yace yana jiran
habbinsa.
To yau yace yaganta a zahiri ada
tadau aljana ce ta auri dan nata tunda har
tafara neman magani amma yau yace mata
yaganta.
To kuwa ko yar waye insha Allah
zatayi kokari tasan yadda zatayi ta aira wa
danta.