Sashe 2
Abilkisu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tamin
nasiha sosai nace to .
Namike nadawo gyda.
Haka mukaci gaba da rayuwan.
Maryam da
khadija suka haifi namiji.
Aisha kuma ta
mace .A lokacin na fara fuskantar gori anfara
cemin juya.
Abun naidamenba.
Umma ma
tafara damuwa wai anya badaga nibane?
yanuwana duk sun haihu nace umma
haihuwa na Allah ne karki damu.tace karki
sako Allah anan inada yakinin daga kene.
Ai
Allah yace tashi in taimakeka.
Kuka nafarayi
sosai inacewa umma ni umma wlh banya
zanyiba.
Itama tarasa yazatayi .
Tace to
kisan yadda zakiyi yadawo da rana.
Ko
fuskanshi kigani.
Haba ace kin shekara da
mijinki ku kwana tare baki masa farin
saniba? yoo ahmed din nawa yake.
Namiki
kwatancen shi kingagara ganewa.
Basai
inbarki ba?nayi shiru.
Ahaka har nakoma
gyda.
Kwanana biyu banjin daidai hakan
yasa na kwanta yau akan bazanyi awara ba.
Cikina ne yafara ciwo nafara juyi ina salati
tun inayi a hankali har nafarayi da karfi.
A
haka aisha tajini tashigo atake ta aika akira
ahmed daga kasuwa.
Tafita hadomin ruwan
kanwa.
Sai gashi yayi sallama yashigo .
Hmnn inacikin ciwo hakan bai hanani ganin
kyakyawan fuskar mijina ba.
Shikam ganina
akwance yace ina bilkisun na kalleshi cikin
mamaki.
Ban bashi amsaba aisha tashigo
tace yaya ahmed kaga jikintan ko? wlh
taban tausayi shiyasa na aika akiraka.
Kallona yake tayi hakan yasa naji kunya
itakuwa ta karaso ta ajoyemin riwan kanwan
tajuya ta fita.
Ashe dama wannan ce
matarshi? ko da wasa baitaba tsammanin
haka take ba.
Yasha ganinta a gefen
dishashen fitila amma baitaba lura haka take
ba.
Kuma dayake kullum hijabi take sawa
tarufe fuskanta yaukam gata da dan karamin
riga daidai hannu.
Ga gashi ya xubo har
gadon baya.taguna kuwa.
Duk gidan
baffanmu banga kyakywa irinshiba xubinshi
baiyi kama dana kauyenmu ba
Kumin uzurri nadan huta
Cikin tashin hankali ya karaso guna yarike
hannuna zafin dayaji.ba shiri yasaken. hakan
yasa dasauri yafice jim kadan yadawo
hannunsa rike da kwarya. yadagoni na kurba
dakyar ina yamutsa fuska. haka muka wuni
dashi yana gefena sallah ke dagashi. . motsi
kadan nayi idonsa na kaina. hakan yamin
dadi a karo na farko tun zamana a gydan
naga murmushinshi. muna haka sai ga
yabi.matar baffa nane tashigo tana cewa
ahmadu lafiya kuwa? yace kalao yabi
zazzabine ke damunta. tace dafatan kabata
magani yace ae. tace to bari mu aiko
suwaiba taxo ta tayata zama. nidai abun
yaban mamaki zazzabin kwana biyu nayi
amma suwaiba batq tafiba. suwaiba yar
kanin baffanmu ne maana muna yayan wa
da kanne nida ita dakuma ahmed. tayi aure
a zaria mijin yarasu .suwaiba irin matan
nanne batada kyau amma kwaliyya na
gyrata tayi mummunan wayewa. ta tare a
dakinmu. dare ne kawai yake rabami da ita.
mun shaku sosai. shikuwa ahmed suna
mutunci ba laifi.
watarana nafito daga dakin aisha zankarbi
quranina data karba dayamma . sai naga
takalmin suwaiba adakina. nayi mamaki
domin munyi sallama da ita shiga nayi
natarar suna tadi da ahmed .nima zama nayi
mukacigaba. batun ahmed kuwa munshirya
sosai yadena zama agun aiki yana fita bayan
awa biyu zakuga yadawo tarairaya kala
kala. kayan dadi idan yasayo sai yakawomin
wani abu baitaba shiga tsakaninmu ba.
ahaka wata rana yabi tashigo nida suwaiba
muna surfe tace ke balki ki saka kunnenki ki
sauraren bamu dauko ki zauna kici ki koshi
ba. mundauko kine ki hayyayafa mana.
yanuwanki sun haihu ke inbanda ci
mekikeyi? kullum sai ya kunso leda
yakawomiki ni danake uwarsa bayamin
abunda yakemiki. hawayene ke zuba a idona
tace rufamin baki munafuka . nayi shiru ina
hadiyan yawu. tadauki muciyan gefenta ta
rinka gwabzamin abinda yaban mamaki
shine suwaiba ko uhm batace ba balle uhm
uhm. ko insa ran zata bada hkr.
tundaga ranar nadawo abun tausayi . ahmed
dani dukkanmi shi yana sona kuma yanada
niyyan taimakona amma uwarsa tasani a
gaba. ko kunshin leda tagani a hannunsa
saita karba karshenta ma inzaixo saiyabi ta
dakinta tagani ko akwai wani abun .
tsangwama kuwa nafara gani tunda
wankinta da wanke wanke yadawo kaina.
kannensa kuwa duk abinda sukeso shi zaa
girka. benaxir in takaita miki wlh kamar ba
jinina ba sunmayar dani bare.
Tashin hankali
na yafara ne watarana naje gyda umma ta
tsareni ko lafiya nace mata ae. naki sanar
da ita halin danake ciki. munyida ahmed zan
kwana. sai umma tace nadawo kawai.
nadawo takalmin suwaiba nagani a dakin
banyi mamaki ba kasancewar nasan suna
tadi. nashiga falo bangansu ba hakan yasa
nashiga daki kwance naga suwaiva da
ahmed� duk da ban fahimci mesukeyiba don
bansaniba. haibuwar uwarsu dana gansu
yasa nayi auxubillah na fita.
musha ruwa lafiya
cike da azama nafice nabarsu tsakar
gydanmu naje nazauna bande san
mesukeyiba amma tabbas nasan cewa
haramunne domin kuwa tsirara fa nagansu.
Nakai minti ashirin ban ji motsinsuba hakan
yasa na buga musu kofar tare
dacewa.suwaiba kungama ne nashigo?
batacemin komaiba hakan yasa nakoma
nazauna. ni na kagu.su fito don sanyi nakeji
sukuma ashe wai kunyata ne yahanasu
fitowa.sunrasa yaya zasuyi.can dai suwaiba
tafito jikinta a sanyaye nayi murmushi nace
kekuma inata jiranki. mamike
nasamu.ahmed yayi tagumi. nasharesa naci
gaba da lamarin gabana. kwana biyu duk
sunkasa sake
jiki da niko yau ma ina wankin yabi taahigo
tagama zage zagenta. tafita saiga suwaiba.
tashigo tana murmushi nima shinamata
tatayani muka gama girki. ahmed yadawo
suna hiransu nima ina gefe inadan saka
musu baki. ahmed yace balki shekaranki
nawa? nace watan gobe zancika 16 ya
gyada kai yace shiyasa. nace meyasa? ya ce
babu. nayi murmushu nashare.ina duba
tauheed na. sai yakara jefo wata tambayan
yace innakara aure yazakiyu. ? nayi
murmushi nace yazanyi kuwa? babana
matansa hudu ai. kaga kuwa bazai
damenba.yace hakane. suwaiba kuwa dariya
tayi tayi nace kekuma meye kamar marar
lafiya . tace babu. yanxu bakya kishin
mijinki? nace chap. kishinne ai da iyayenmu
sunyi.naa dariyan suka karayi.nadai ga abun
rainin hankaline namike naje na kwanta. ina
kwanciya.yabi tayi sallama. tare dacewa ina
wannan tsinanniyar yarinyan? nayi tsit
shikuwa ahmed cikin sanyin jiki yace tana
ciki. bankado labulen tayi taredacewa yau
zaki gayin ko uwarkice tasayamiki takalmina.
na zaro ido. nace wanne takalmi? tace gashi
a kofan dakinki. kafin nace wani abu tin
lukwus saidata gama dakani sannan
suwaiba ta leko wai laa.yabi kiyi hkr nina
sako miki. tajuya tace ainazata wannan
tsinanniyar ce. tafice. ina kuka saiga.ahmed
da suwaiba sunshigo wai infice inbasu waje
su huta . na fita falo na kwanta misalin karfe
hudu na asuba naji gidan na kurwa. na leka
kai naga.aisha na hanyyan xuwa guna idonta
yayi ja. nace lafiya ? kafin nace wani abu
tace ummanki ba lafiya. cikin salati na
zurma dakinmu namanta ahmed da suwaiva
naciki. yadda nagansu rannan haka nagansu
yau . baidamenba nadauki hijabina nafice
ummana nasamu a kwance kumfa nafita
daga bakinta tana salati. antaru sosai.
akanta. ckkin kuka nakarasa ina cewa unma
na sannu Allah yakareki. hajja teema ne
tajani take bani lbr wai ashe kwanan umma
shida ba lafiya kullum su inna sadiqa da inna
rahama dukanta suke sosai . sunhanata
abincin gidan don baba ya bata jari. hawaye
neke zuba a idona cikin kuka nace to baduka
sunada abunyiba? ummace kawai baabu.
hajja teema tace hakanefa. nace to yanxu
meya sameta? tace wai yau yabi takawo
mata abinci .hannu na daura akai nace haba
hajja. lokacin dasuke muku azaban yunwa
meya hana kizo kigayamin? sannan inasu
yaya abdul? tacemin wlh bayanda batayiba
tace innaje na gayawa wani bata yafeba. su
abdul kuwa bata taba nuna musuba saidai
sunacewa ta rame
Hawayene sosai yake xuva. anan umma tayi
salati tacika. nayi kukan dabantaba yiba a
rayuwana. to ke umma taci musu? meye
damuwansu da ita?
Allah kasaka mana da
gaggawa. bayan sadaqan bakwai baba ya
umurceni da nakoma gidana. hajja kuma
yaya umar yaxo yatafi da ita gidansa. yanxu
gaba daya nayi sanyi. gashi wulakanci gaba
yakarayi tunda yanxu harda yan cikin
gydanmu.aisha ce kawai mai ragarmun juya
suke cemin. nikywa.baidamenba don bawai
nafahimce mesuke cewa bane
Hajja sunkoma birni tare dasu yaya
sukeiman.
Yamin waaxi sosai na hakuri da
rayuwan duniya akan zasuna lekoni .
Sannan
yaban kyautan kudi yana tafiya yabi ta
kwace.
Naci kuka sosai saboda nayi niyyan
tabuka abun arziki da kudin gashi.
Ta kwace.
Abinci yaxo yafara gagarana aisha ce intayi
sai ta kirani dakinta naci.
Suwaiba kuwa da
ahmed rayiwan mata da miji suke.
Abun
baitaba damunaba.
Don bana kawo
tsammanin komai.
Wata rana ina daki na
idar da sallan isha saiga ahmed yashigo rai
murtuke kaman wanda yayi fada da karnuka
.
Na tsorata sosai ya damko wuyana don
ubanki bana cemiki maggi.
Hudu zakisaba.
Meyasa naga kinsa shida hawaye nazuba
nace masa baiji bane.
Anan ya mammakeni
yatafi.
Haka yake daga baya abincinma
yafara kirgawa sai yadibamin iya maggin
dazansa har gishiri.
Yawaremin kuma itace
duk randa na tsallake ranan zanci duka.
Kuma bazan samu abinciba.haka rayuwata
ta kasance ga tsangwaman miji gana
kishiya.
Gana yayan uba gana dangin miji.
Ramewa kuwa a tsaye kika tura hannunki ba
abinda zai hanani fadi.
Nadawo fatalwan
dole idona xuru xuru.
Nadawo kaman wata
aljanna.
Don akwai randa dan aisha nazaune
dannan nadaukeshi kawai yafara tsala ihu.
Yarinka kuka tana karbanshi yayi shiru.
Duk
randa nadaukeshi haka yake dole na
nahakura.
Kullum inbanda kuka dakai kara
gun Allah ba abunda nakeyi.
Nazama tamkar
wata zautacciys
Ina kwance akan sallaya rungume da
quranina ahmed yashigo yace zan gyra
dakinnan akwai jinkar akuyoyinnan zansa
kayanki agun don aure zan kara.
Bance
komai ba nace to.
Abin ashe dagaske yake?
washegari yasa na kwashe kashin awakinnan
na gyra gun namayar dakayana.
Wai aure
zaiyi .
Nasamu suwaiba inagayamata tarinka
bani hkr wai meruwanki da kiahiya? meye
take dashi da baki dashi? ki kwantar da
hankalinki ni nasancewa kece yar gaban
goshi .
Duk daban yadda da maganan ba
amma hankalina yadan kwanta .
Haka kuwa
akayi akashirya tsaf akayi biki aka kawo
amarya koda wasa banshiga harkansuba.
Asalima kulle kaina nayi.
A lokacin nayi
nadaman fitowa daga babban gida irin
namu.
Marar tasiri.
Benaxir karki dauka amaryan watace a a.
Suwaiba ce aka kawomin abun ya matukar
ban mamaki.
A lokacin ne bappanmu yasa
akirani dashida maigari bakaramin tsorata
sukayiba dasuka ganni.
Habawa anan
hankalin bappanmu yatashi yace mamana
auren ne yamayar dake haka? kamar nace
ae nagayamusu komai.