← Book details Zuciyar Namiji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 4

Sashe 3

Zuciyar Namiji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sallamar Humaira ce takatse zaginda sukewa Khairy suka ɗanyi ƙwafa kafin suyi ciki Abinsu dan sunsan Humaira tanada ɗaurin gindin ƙuɗi A gun mijinta kwanciyar hankaline kawai batada Amma taɓangaren ƙuɗi kam Ba'a magana...

Da sassarfa taƙaraso inda take takama Hannunta Tana tanbayarta lafiya,?

Sai A lokacin kuka maizafi yasuɓuce mata Tanafaɗin "wai yasakeni sakin walaƙanci ma Humaira saki uku Kuma bawani dalili maigirma na shiga uku na inazan nufa bansan kowa Anan ba banda kowa Humaira inacikin tashin hankali danasan haka *ZUCIYAR NAMIJI* take wllh daban so Namiji A rayuwata ba nashiga uku ni Ummil khairi," tarushe da matsanancin kuka..

Sosai tabawa Humaira tausayi itakanta saida tazubda waye na tausayin kanta dana khairy Amma taso Ace itacema hakan tafaru da ita amma tasan sani bazai taɓa sakinta ba,

Daƙyar tasamu taɗan saita natsuwarta sannan Humaira ke tanbayarta Ina sheda wato takarda?

Miƙamata takardai tayi, tabuɗa tagani,
Murmushi Humaira tayi "Wannan shine Abu mafi hujja Agareki inada yaƙinin Nura saiya Afka tashin hankali da gagarumar nadama wllh saiya nemeki watarana inafatan saida zaine meki yazamana kina cikin farinciki wanda hakan zaisa zuciyarsa taɓa tarwatse, Share hawayenki wannan shine mafi Alkhairi Agareki yanzu zomuje gidana Inada mafita Abu mai mahimmanci kawai zaki ɗauka Amma ko ɗinkunan da yamiki kibar masa Abunsa kada kiɗesu,"

Hakance ta kasance Kuwa tabarmasa kayansa, direct gidan Humaira sukaje, Sosai Humaira tadage gurin sata farinciki ranar harta ɗan daure tarage damuwar,

Kwananta 3 Anan kamar daga sama saiga Mijin Humaira yadawo Afujajen, bako sallama tindaga bakin ƙofar gate yake kiran sunan Humaira! Humaira!! Humaira!!!

Dikansu Afirgice suka fito,

Gurin Humaira yanufa ya sunkuya ƙasa hawaye na bin idansa Yace," My Hu nasan namiki cuta wadda koni kaina bazan iya neman yafiya gareki ba nabiyewa ruɗin ƙuɗi da Muguwar *ZUCIYAR NAMIJI* Nacuceki cuta mafi muni kinsan me? nima Allah bazai barni ba, Nayi mummunan mafalki Hu kuma naje neman haske gun malamai kinsan mesukace,"

Girgiza kai kawai tayi tanamai binsa da ido dik ya maƙalƙale mata hannaye cikin nasa.

My Hu Amarya ta taguje bayan tagano inada H.i.v kuma itace silar kamuwana da cuwon Amma dayake ƙuɗina takeso tasami ƙuɗin saits barni dan Allah ke kada kibarni inbake bazan rayuba wllh dan Allah kiyi haƙuri nagano laifina dan Allh kimun Afuwa....," yaƙarasa zancen cikin matsanancin kuka.............

_HUNMMMMMMMM KUNJIFA BAYAN SAMUN MUGUN CIWONSA WAI BAZAI IYA RAYUWA INBATA BA? HUNMMMMMM NAMIJI KENAN TOKO ZATA YAFE KO BAZATA YAFEBA SAIMU HAƊE NEXT PAGE DANJI YAZATA KAYA NICE DAI TAKU MUJAHEEDAH MATAR MALAM.. AMMYN KHAUSAR... HEEDAH HYDAR OSTHMAN KUMA TAURARUWAR ROYAL.... MARUCIYAR KU MAISON GANIN FARINCIKINKU A KODA YAUSHE........_

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WHATSAPP NUMBER 07064904617
[5/7, 4:31 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022*

🅿️79&80

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA.....✍️📝_
_🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S✨🌚🥳🥳🥳_

_KUMUN AFUWA NARASHIN JINA KWANA 2 HAKAN TAFARUNE BISAGA WASU DALILAI KUMA KUSANI ADDU'AR KU INAFAMA DA MURA NE WLLH_

Dikin irin zafin da Humaira taɗauka baihana taji tausayinsa ba, kama hannayensa tayi cikin rawar Murya Tace,"Dama nasan wannan ranar zatazo maka kama godewa Allah dakana da rabon shiriya dan Bayin Allah ne ƙaɗai masu rabon shiriya suke samun rabo A duniya nayafe maka Mijina ina fatan Allh ya yafemuna dikanmu,"

"Ameen Ameen Ameen nagode Hu zan bazama neman magani Insha Allah, wannan wace ce ita,"

Murmushi Khairy Aranta tana jinjina Irin tausayi kalan namace wai harta ya femasa dama zuciyar macce haka take sassauƙa ce, Inama Ace nura baimata irin wannan sakin na walaƙanci ba dazata.....,"

Hawaye sukafara silalo mata,

Hannu taji Anagoge mata Humaira ce Tace," Kuka yaƙare Khairy gayanan yadawo gareni kinga yaga sakayyarshi ya zanyi khairy banda solution dole nazauna dashi nariga dana nakasa bawanda zai iya rayuwa dani saishi dama nice ke wllh khairy dabanyi nadamar sakin nan ba dan nasan wani hani ga Allah baiwane wllh,"

Share hawayenta tayi tana murmushi "Shima zai warke ai cuta ba mutuwa bace da Akwai wata maibada maganin kuma dakasha zaka warke wllh kitanbaye Mujaheedah kiji, maida kallonsu sukayi dikansu kaina musamman Sani.....

_Saida nagyara zamana nace ƙwarai kuwa ni Mujaheedah sarai nasan maibada maganin Amma fa bawai dan kunji Anabadawa ba kuma Anawarkewa hakan yabaku daman cigaba da aikata ɓarna ba Zina mugun ciwo ce kuma tanbarice ko kabarta saitadawo ga jininka Amma maganar magani kam tabbas Anawarkewa saidai maganin dubu 1000,000 (dubu ɗari ) yaka amma tabbas kasha zaka warke daga H.I.V da izin Allah da mutane da dama sungaada kuma wllh sunwarke musamman waɗanda samuwarsa garesu ƙaddarane daga Allah, gamasu buƙatar maganin maza kutuntuɓi mai wannan number 08100100821 tana whatsApp kuma zaka iya kira ko zaki kira dan samun wannan maganin Allah yarabamu da muguwar ƙaddara Allah yasa mudace_

Sosai Sani yaji daɗin bayani kuma take Anan yahau neman number kuma yasami maganin harya fara using dashi kuma yayi Alƙawarin yatuba...

Jingi viza yanewa khairi dakanshi shida Humairansa suka hau Hanyar jos dan maida khairy gida

Yau dai ga khairy ga Ahlinta ko wacce irin murna zatayi?????..

Muhaɗe Next page fan'sss........

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617
[5/7, 6:40 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022*

🅿️89&90

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA.....✍️📝_
_🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S✨🌚🥳🥳🥳_

Farincikin da khairy ta tsince kanta A ranar bazai bayyanu ba yau gata ga Ahlinta waɗanda tajima batada koda labarinsu,

Tinbayan kaita Humaira takwashe labarin komai tafaɗa sosai iyayenta sukayi baƙincikin faruwan hakan haɗida nadamar bada Auren ƴarsu nesa dasu, sosai sukama su Humaira godiya daga bisani sukawuce..

Khadeeja Tace,"baga irinta ba damani wllh tin farko baimun ba amma Akawani shareni yanzu ga Abunda ya faru ai jube yarda kika dawo kamar wata ƴar taula, Ai wllh da Ace zanga nura wllh saina tabkamasa rashin mutunci sainayi maganinsa amma koyanzu nasan sai Allah ya sakamiki,"

Numfasawa kawai Abba yayi ya marasa mezaice baiyi tinanin zai Akata hakan ba koda yake dama haka mutum yake zaka iya ganinsa nagari A fuska Amma A zuci baida ma'ana ko ƙaɗanma..

Makaranta khairy takoma sannu Ahankali tawarware,

Jamal kuwa kullum yana Addabar Khary takulashi Amma sam taƙi dan tasan ba'acanzawa tuwo suna kuma dika tabuge *ZUCIYAR NA MIJI* Iri nace ko wanne na miji ma..

Jamal kuwa Barrister ne ɗane ga Alhaji sambo minister ƙuɗi tinda yafara ganinta yarasa natsuwarsa dama hankalinsa shidai burinsa tasauraresa amma taƙi yalura Namiji yamata illa shiyasa tamusu bugu ɗaya dikansu....

Yaudai da tanbaya da komai saida ya gano gidan koda yazo malam yana fama da ɗaliban nasa gogan naka yashige cikin ɗaliban yazauna sarai Abba yalura daganinsa ɗan masushine saidai baida ɗagawa balantana girman kai,

Haka yake kullum harda khairy tana sane dazuwan nasa dan lokaci da dama takan gansa kawai ta shareshi ne.

Gajiya Abba ya tanbayesa shiwaye kuma meke kawosa nan?

Gyara zama yayi ya zayyanewa Abba komai, jinjina kai Abba yayi yabasa labarin Abinda ya faru da ita sosai yaji tausayinta..

Hakan yaƙara masa gwarin guywar nemanta..

Ganin nata Abun badawasa bane kuma jamil da gaske yake Abba da mama sukamata nasiha hakan yasa ta Amince Amma tana ɗari dari da *ZUCIYAR NAMIJI*
Asatin Akasha shagali Akakai Amarya ƙasaitaccen gidanta naji nagani nafaɗa gidan yahaɗu ba ƙaɗanba., Abokan Ango sunrakoshi Anyi barkwanci sunmusu nasiha inda kowa yakama gabansa nima nakama nawa. to nidai warewa zanyi nace mahaɗe da safe fatan Alkhairi Ango da Amarya.............

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617
[5/8, 7:41 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*

🅿️91&98

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA.....✍️📝_
_🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S✨🌚🥳🥳🥳_

*SECOND TO THE LAST PAGE INSHA ALLAH*

*Inamai ƙara gabatar muku da sabon littafina maizuwa kwanan nan maitaken ABBAKAR SARAKIE👑👑👑,,, Hunm kai kodajin sunan kasan Akwai baje basira da tsantsar fasahar da Allah yabawa wannan Murubuciyar Mujaheedah Matar Mlm,, Ƙaɗan daga cikin Abunda littafin yaƙunsa... SOYAYYAH TUGGU ƘASAITA SAURAUTA IZZA GASKIYA TSORON ALLAH daidai sauransu...... domun samun wannan ƙasaitaccen littafin maza hanzarta biyar ƙuɗinki ƙuɗinka #200 kawai number tawa dai itace 07064904617 gamasu whatsApp kenan..... sainajiku ina maraba daku mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar..... TAURARUWAR ROYAL MARUBUCIYAR- FAHAT, RAUNIN MACCE , BR. KHALEEL, SILAR ƊA NAMIJI, SAINA KASHE MIJINA, SO SIRRIN ZUCIYA, ZUCIYAR ƊA NAMIJI,,, MAIZAMAN KANTA "PAID 200" BAƘIN KISHI "PAID BOOK 200" DR . HEESHAM 2022 "PAID BOOK" AND NOW ABBAKAR RASAKIE "PAID BOOK 200"*
_dik wanda yakaranta ɗaya daga cikin waɗannan yasan Alƙalamina baya rubuta shirme kudai ku garzayo kada ABAKU LABARI_

Kulawa haɗida riritawa kullum saininkuwa suke Agun Jamil indai zata biyeshi to ko tsinke bazata zauka ba gidan cike yake da ƴan Aiki komai saidai tabada Umarni Ayi tana zaune Aɓangare gyaran ɗakinsane kam tace Bata yardaba wannan kam natane koshi idan yana nan bazai bartaba shizaiyi, har mamaki take waidama Akwai *ZUCIYAR NAMIJI!!* Mai tausayi A wannan duniyar? tabbas mahaƙurci shine mawadaci watarana itadai Ayanzu zatace Wata *ZUCIYAR NAMIJI* Maikyauce.. tinda tasami ciki ko ko ɗankwali batada ikon ɗaurawa da kanta shine zaiɗauramata, ba Abunda zata nema tarasa Rayuwa ta sauya mata sosai.....

BARI MULEƘA BAYA GUN ALHAJI NURA DAMA SANI MIJIN HUMAIRA..........

Mijin humaira kam cikin ikon Allah yatuba kuma yayi Amfani da magungunnan daya ƙarɓo kuma Alhamdullillah ya warke garau soyayya da kulawa sukewa junansu yanzu Humaira sai farinki, itakanta suna yawan waya da Khairy, kuma sundage da neman magungunna Akan cutar humaira na rashin haihuwa sunziyarce ƙasashen larabawa kuma Alhmdllh Allah maji roƙon Bawa dan dai Humaira tasami ciki, zokaga murna gun sani kusanma harya fita dik da yanada wasu yaran Amma Allah yasa masa son jin Humaira........

Naso kawo labarin Nura Amma bansami damaba kubini bashinsa zuwa next page km na ƙarshe insha Allah,, inasonku masoyanaaaah.........

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617
[5/8, 9:56 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*
Chapter 3 · 0% Book details