Sashe 2
Zuciyar Namiji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gida maikyau Nura ya Ajeta nagani nafaɗa sai bayan gama komai dik ƴan uwanta sunwatse yamaida ta shegen gidan tindaga ranar batasake jin labarin ƴan uwantaba dan har wayar hannunta ya ƙarɓe,
Gashi ko nusaibar wata ƙiyayya suke mata wadda batasan dalilinta ba,
Nura yarasa Aikinsa yanzu bashida Aiki sai bacci Abunda yakasa ganowa Alhakin Khairi ne Amma shida Ahlinsa sun ɗaura mata laifi dik kayan ɗakinta yasaida yacinye kuma baida Azabtar da itaba, koda yaushe saidai tayi kuka tana nadamar Auransa dama faɗowa garinda batasan kowa ba, gashi tafaɗa hannun mugun Namiji Tabbas *ZUCIYAR NAMIJI!!!* Mummunace tariga tagama sakankancewa da hakan.........
*CONTINUE TO STORY*........................
_KASH NAGAJI SAIDAI NEXT PAGE...... INA GDY DA ƘOƘARIN KI AKAN SHARING BOOKS ƊINA MARYAM YUSEEF WATO UMMUN JUWAIRRIYA NGD SOSAI_
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR CALL NUMBER 07031012948
[5/4, 11:38 AM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022*
🅿️21&30
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA.....✍️📝_
_🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S✨🌚🥳🥳🥳_
Hawayen da suka zubowa Khairi Humaira
tashare mata.
Tace," idan kikaji matsalar wata wllh khairi cewa zakiyi Ani'ima kike dika mazan nan dakike gani wllh halinsu ɗaya dik matar da zatayi prounding Akan mijinta nagari ne *ZUCIYAR SA* Batada kowace matsala to wllh ƙarya take ko kuma tana gida batasan tsiyar da yake shukawa wajeba kawai namu mata haƙuri haka Allah ya ƙaddara mana ba yarda zamuyi, kinganni nan nikaina nasha baurin Namiji *ZUCIYAR NAMIJI* Nasanta cike da waje, Sani da kike gani miji kowa zai iya bashi shaidar mutumin kirki Amma wllh *ZUCIYARSA* saidai Allah kyauta, ba Amarya nakeba Akalla nashekara 14 da Aurensa kawai ƴan wannan unguwar ne suke kirana Amarya dan ganin komai nawa sabo dakuma banda yara,
Khairi na sakankance na miƙe ƙafa kancewa sani yana sona bazai taɓa cin Amanta ba, nakasa fahimtar musu nan *ZUCIYAR NAMIJI* Bata zama fara kullum narufe ido natoshe kunne naguje kowa nabar kowa saboda shi Amma daga ƙarshe gani inata nadama mara Alfanu, kinganni nan khairi Wllh brest ɗaya nake da!...
Cike da ranazana tajuyo tazuba mata ido tanamai mata kallon tausayi dan tini Action ɗin face ɗinta ya sauya zuwa kalan tausayi...
*LABARIN HUMAIRA*
Niƴar Asalin garin gangola ce mahaifana sunjima da rasuwa nataso hannun ƙanen babana inashan wahala hannun Matarsa kusan itace tahaɗani Aure da sani dayazo kamar baida ganin hakan yasa Ta Auranmun shi Ashe yanada ƙuɗi saidaga baya hakan tabayyana taji ciwon Abun saidai bayarda zatayi dan Aikin gama ya gama tini ma ya ɗaukeni garin yamaidani jos zaman lafiya muke da nishaɗi da ƙaunar juna ga dukiya yanada ba Abinda zan nema narasa nasaba da maƙota Acan nayi ƙawaye masoya wasu daga cikin ganin irin sonda nake masa dakamai sainace mijina yafi sunyi ƙoƙarin ganar dani cewa Namiji Namji ne gaba ɗaya *ZUCIYAR NAMIJI* Haka take amma na watsar,
Yamun daɗin baki da lallami kan muje muyi Planing Acewarsa kada mutara yara da wuri bamu gama cin Yarintarmu ba da Amarci muzo mutsufa da wuri.
Dafarko naƙi yarda Amma ganin ya sauya yadaina kulani yadaina komai hakan yasa nabashi haƙuri na yarda Amma da sharaɗin sheƙara ɗaya kawai,
Munje Ansakamun robar bayan shekarar nayi nayi Akan ya maidani Acire nifa inason yara gaskiya amma fir yaƙi, danaga yaƙi nasami chamist babba Akaciremun Ashe Amininsa ne kuma yafaɗa masa tinda ranar yatsira sakamun wata ƙwaya wadda bansan Amfaninta ba kuma bansan yana sakamun A lemu ba,
Harmuka shekara 5 bawani labari daganan Mamansa tafara masifa ni juyace dole yaƙara Aura, tinda naji zancen nafara masa kuka Akan shine yajanyo hakan kada yajuyamin baya A yanzu buɗar bakinsa to naje na haihu shima yana son yara A yanzu,
Najima inayawon Asibitoci kinsan Abun mamaki kuwa khairi??
Wai doctor kesanar dani nayi Amfani da ƙwayoyin hana haihuwa dan hakan maifata tariga taɓaci bazan taɓa samun haihuwa ba kuma muddin nacigaba zan iya illata lafiyata.
Inaji inagani ya ƙara Aurensa bayan yagama illatamun rayuwa Ashe dan tsabar mugunta baidana ban ba, saigashi nafara ciwo koda Aka kaini Asibiti Akace inada Cancer wadda tayi mugun illata breast ɗina dan haka dole Acire indai bahaka ba zata iya kama ɗayan.....................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948
[5/4, 2:56 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022*
🅿️39&40

Nayi kuka kamar ba gobe haka inaji inagani Aka yanke ɗayan tindaga ranar nafara ganin sauyi Atare dashi, ga matarsa tahaifamasa yara gani banda damar ganin nawa yaron ga matarsa da lafiya gani banda lafiya idan sukatashi sutafi honey month kusan shekara 5 ko fiye da hakan bamazan san da labarin fitar ba sainaga sunjima basunan Anan zangane sunbar ƙasar ne,
Nidai gani nan kawai kamar wata photo baƙincikin yau daban na gobe daban dik A silar *ZUCIYAR NAMIJI* Daga ƙarshe saita nuna tagaji da zama da musaka mara brest ɗaya nayi mamakin datasan matsalata koda yake ba Abun mamaki bane dan *MIJIN MACCE 2 KO 3 KO 4 WLLH MUNAFIKI NE* Iyakaci nayi kuka kawai tindako tanuna tagaji da zama dani hakan kuwa takasance shine silar dawowata nan gari Ina shekara bansashi idona ba ni Ayanzu na watsarda lamarinsa kawai nabarshi da Allah nasan Allah zaimun sakayya,!...
Taƙarasa magana zubda hawaye sosai....
Lallashinta Khairi tafara tace,"tabbas komai damuwarka dama matsalarka Akwai wanda yafika taki damuwar tahaura tawa Amma tabbas ke mumuna ce tinda haryanzu kike zaune A gidansa bayan ko labarinsa bakiji,"
Humaira Tace," Hakane Amma kawai mucigaba da hƙr Allah ba Azzalumin bawa bane Ai watarana sai labari,"
Rayuwa tana tafiya inda Humaira da Khairi haƙuri kawai suke......
Idan Ana ruwan sama sam Khairi bata bacci saboda ɗakin ruwa yake Amma gogan naka harda mishari itakam saidai tadinga tara kaya suna cika tana fiddawa tana zubaraa dan baƙaɗan ruwan ke zuba ba,
Batada risho ko gas saidai tayi Aiki da murhun duwatsu da kara,
Kullum cikin kawai Allah kukanta take Allah ya A zurta mijinta tahuta da wannan wahalar....
Alllah majiƙan bawa domun kuwa Nura yasake samun Aiki mai ƙarfi Wanda Albashir farko yasiya musu gida naji nafaɗa A wata katafariyar Unguwa yasiye manyan motoci 3 na hawansa yabada mota ɗaya Anan masa kasuwanci yabuɗa shaganuna ya saka masu tsaro Nura dai yaɗauka ka Adare ɗaya,
Randa khairi suka tare sabon gidan Aranar taga Ankawow nura Amarya Abunsa.. ......

[5/4, 6:14 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022*
🅿️49&50

Mamaki ya kamata sam takasa gasgata wai Amaryar ta Nura ce,
Saida dare yayi taganshi da Abokansa saifaman rawar kai yake, suna shiga ɗakinta tana zaune shuru tana tinani, ƙaraɗinsa da Abokansa ya sata waigowa gaisawa sukayi bako kunya yake gaya mata wai Amaryarsa ce ta rakasu,
Cikin dauriya Tace," Basai naje ba kawai kuje daga baya ma gaisa ɗin Ai yanzu kaida Abokanka kukafi dacewa kuje,"
Yana wasar baki Yace," hakane kumafa Amarya nacan natajira kutashi muje,"
Tafiyarsu sukayi sukabar ta Sam ranar kasa bacci batayi banda kuka maitaɓa zuciya, ba Abinda take sai kuka, yarda taga dare haka taga rana Agon kuwa Yanacan yana sheƙe Ayarsa..............

[5/5, 10:42 AM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022*
🅿️51&60

Tinda yayi Sabuwar Amaryarsa tarasa gane kansa Kullum wahalar yau da ban tagobe daban gatashi gata ƴan'uwan sa ga Amarya,
ƴan uwan nashi sunhaɗe kai da Amaryar sai suzo gidan suyita zaginta suna shewa Abunsa gogan kuwa bazaice komai ba,
Anacikin haka Shagunan da yabada haya suka kama suka ƙone lokaci ɗaya,
Yana kwance ɗakin Amaryarsa wayarsa tafara ringing ya ɗaga ɗayan ɓangaren Akace "Ogarh kana ina wllh ga shagunan kanan sunata ƙonewa kuma Anrasa maikiran motar kashe gobara gashi Ankawo kayan Millon 8 Anzuba A shagon wutar ta tashi ba'asan meya tadata ba,"
A zabure yamiƙe tsaye yana faɗin "Nashiga uku dukiyata ganinan zuwa,"
Kota kanta baibiba dake tan bayarsa lafiya yasa kai kawai yafice,
ƙwafa kawai tayi taci gaba dacin Abincinta,
Koda ya isa wutar tagama illata komai Baitsira da komai ba yanata ihu yana ƙoƙarin yashiga ciki Aka hana shi, yanaji yana gani yatabka Asara ta miliyoyi.
Jiki ba ƙwari yadawo gida,
Zama yayi tinbakin ƙofa yasa kuka yana faɗin dukiyarsa,
Fitowa sukayi dikansu suna faɗin lafiya Harda maigadin "Ina lafiya duka dukiyata ta shagon ta ƙone"
Khairi Tace," Haba nura kayi aiki da iliminka mana dan karasa waɗannan shaguna ai badika karasa dukiyar ba, kuma kagodewa Allah da kai kana lafiya ba Abinda yasa meka wannan jarabawace da....."
A zafafe ya rufeta da masifa "dan Allah malama rufamun baki kije can da ɗan gutun wa'azinki dan ni ba Amfanata zaiyi ba, kece mai ƙashin tsiya ai tinda na Aure ki bala'i da hasara suketa farmun ƴan'uwana dama Amarya Salma sunata nunan ai binki amma nakasa gani yau kam ai natabbata dan nagani dan haka kije nasakeki! Saki ɗaya biyu uku!!! nasakeki saki Uku! ni Nura!!! kuma wllh kafin nafito kitabbata kinbar gidan nan yanzu mai ƙashin tsiya kawai,"
Fuuuuuu yabar part ɗin gaba ɗaya.
Salma kuwa shewa tarangaɗa haɗida guɗa "kai yau wace irin rana ce haka lalle yau dole nasa ruwa ƙasa nasha zan wataya cikin gidan nan niƙaɗai kuma na fantama"
Nusaiba ce ta shigo dan tasami labarin wutar Anan kuma Salam kebata labarin sakin Khairi har uku,
Itamaɗin guɗar tasaki "to sai Atattara ƴan komantsan da suka rage Aƙara gaba yaudai munrabu da ƙaya"
Tinda yafurta sakin takasa gane wane yanayi take sama hawayen sunkasa zubomata binsu da ido kawai take tana ganin Abun kamar A mafalki wai ita Nura zaisaka yau darana tsaka kuma sakin walaƙanci!
*DAMA HAKA ZUCIYAR NAMIJI TAKE ASHE*!!!!!.............
_TO FAN'S KONACE READERS KUZO KUBATA ANSA KAFIN NAN NAƊAN HUTA DA TYPING ƊIN_

[5/7, 2:56 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): *ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022*
🅿️69&70