Sashe 3
Sawun Giwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dr hareesh dayashiga duba kursum gabanshi na faɗuwa yaɗago yana duban maisoon datacika tayi fam kamar zata fashe..cikin fargaba yace "ƙanwata please zu kidubata wannan gefenkine please. Miƙewa maisoon tayi tsaye tana yaye niƙab ɗin fuskarta, cikin kalamanta na rashin tsoro tace "Afendace ne kedamunta yah hareesh kuma banada time ɗin dubata anan ina uwarta na buƙatar lafiyarta su sameni a hospital ɗinku, tana gama faɗar hakan tabuɗe ƙofar bedroom ɗin tafice... dukkansu da kallo suka bita baki sake,,,banda gimbiya zaitun data saki murmushi har fararen haƙoranta suka bayyana. Junaid kuwa ido yawaro shida Dr hareesh cikin tashin hankali yashiga kiranta tare da mara mata baya cikinshi narawa amma ko waigowa maisoon batayiba. Gimbiya saudatt kuwa wani irin ashar ta lailayo tamakawa maisoon kafin tadubi Junaid cikin bala'in dakecinta da ba yadda umurni tace "maza kagayawa security gidannan kar abari wannan mataki Yar bakar fatar tafita daga gidannan kana tamiƙe atsiyace tanufi pert ɗin Sheikh sudais....kallon Junaid gimbiya zaitun tayi tace "kokusa Junaid barsu sutafi ai yarinyar tanada gaskiya tanaso aduba ƴarta kuma tana hantararsu kabarta kawai itace dede da rashin mutuncin saudatt ba ɗaya daga cikinku bane balle takai ƙara gun memartaba..ajiyar zuciya Junaid yasauke kana yace "okay mom.
A Perking space Dr hareesh yasameta harta shiga motar mazaunin driver, kafin yayi magana tamiƙo mishi hannu kawai alamar yabata key...wani irin gumi ke ketowa Dr hareesh danasanin zuwanshi da maisoon gidan domin bancin asarar aikinshi dazata mishi harda barazana da rayuwarsu Dukansu domin banda beda labarin gimbiya saudatt a saudia.
Acan pert ɗin Sheikh sudais kuwa ko sallama babu gimbiya saudatt tafaɗa perlor,,,yana zaune da computer agabanshi yana aiki yaga shigiwarta kamar wadda aka koro, cigaba yayi da aikinshi kamar biji shigowarta ba...cikin masifa tace "sudais tunda kaƙi duba yarinyata shine kuma katuromin marasa kunya akan sudubata wai har ita waccan baƙar fatar na faɗan sedai nakaita asibiti idan inaso ta dubata wacece ita? Kaine kabasu damar shigowa gidannan sumin rashin mutuncin ko? To wlh kaji dakyau senayi maganin wannan yarinyar domin Sena saka security sun harbemun ita kuma ba inda zankai kursum doline tadawo tafubata kafin nasaka akasheta, taƙarasa zancen tana tana huci kamar kumurci.....ko ɗago kai Sheikh sudais beyiba balle tasaran zeyimata magana domin kuwa inzata kwana awurin muddin batayi sallamaba tobaze taɓa tanka mataba.kusan minti 10 amma ko kallonta beyiba hakan yaƙara karlar da ita, cikin sabon takaicin yaron da sam mulkinta baya tasiri akansa takama hanyar barin pert ɗin da mummunan manufa aranta...aƙofar fita suka haɗu da gimbiya zaitun, hakan yasa tafasa fita tatsaya ganin abinda gimbiya zaitun ɗin tazoyi.
Assalamualaikum sheath. "Wa'alaikissalam na'am Ammi, ya amsa yana janye sisterm ɗin agabanshi. Murmushi tayi kana tace "aiki kakeyine? Gaya kuma jikin kursum yaɗanyi sauri koza'akaita hospital ne waccan yarinyar tadubata domin tafaɗi abinda ke damunta. Ɗan shiru yayi yana sauraren gimbiya zaitun hartakai karshen zancenta, kana yace "akaita hospital ɗin Ammi zefi..."toh shikenan tafaɗa tare da juyawa taraɓa gefen gimbiya saudatt ɗin tafice.
Maisoon kuwa ganin beda niyyar baya key ɗin ne yasa tabuɗe motar zata fita...cikin sauri yamiƙa mata ganin waƴannan gardawan masufuska a ɗaure sun tunkarosu,,,shima yabuɗe yashiga. Key tayiwa motar kana ta harbata atsiyace saman ƙwalta taɓar gidan. Sheikh sudais na daga sama yana kallonta, shi tujarar yarinyar ma mamaki take bashi sedai kuma idan yatuna yadda ta temaki wannan tsohuwar cikin masallacin harami se abin ya birgeshi, wato idan yafahimta ita wulaƙanci ne bataso shine ketono rashin kunyar ta, hummm yasauke ajiyar zuciya kana yajanye daga window ɗin.
Gimbiya zaitun nafita tabawa Junaid umurnin kaita hospital ɗin taneda rakiyar wasu kuyangi...koda gimbiya saudatt tafito harabar gidan tuni motocin da suka ɗauki Junaid da kursum zuwa hospital ɗin sunbar gidan kuma bataga su Dr hareesh ba cikin takaici da baƙin ciki Takoma cikin gidan kamar zata rusa ihu.
Maisoon bataje hospital ba daga gidan sarki gidansu tawuce, Dr hareesh natayima magiya amma tayi biris dashi...suna shiga gidan suka samu Anty meenah zaune a perlor tana buɗe kayan Turarukanta, cikin sauri Dr hareesh yanufeta cikin tashin hankali domin tuni maisoon tashige bedroom ɗinta, hankali tashe yashiga zayyanawa anty meenah abinda ya faru tun farko harƙarshe,,,inbanda salati babu abinda anty meenah keyi dudda tasan cewar wannan karamin aikin maisoon ne amma tayi mamaki sosai,, arikice tamiƙe tanufi bedroom ɗinta sedai tana wurin wanka. Haka anty meenah tajirata tafito tukunnah tashiga lallaɓata da bata baki hartasamu ta amince zataje hospital ɗin... ajiyar zuciya anty meenah tasauke kana tafito...bawai dan babu doctor's ɗin dazasu duba kursum ba a hospital ɗin a'a dandai karta ƙarawa mijinta wani laifin domin Batasan hukuncin da Sheikh sudais zeɗauka akan hakan datayiba... maisoon kuwa seda tasake wani shirin tukkunna tafito suka tafi hospital ɗin batareda tace musu komai ba daga anty meenah har Dr hareesh domin mugun haushi suke bata yadda suke nuna tsoron wasu mutanen afili.
Nigeria
A'isha ce zaune a perlor gidansu tana video call da Maisoon, Itako tana cikin motane suna kan hanyar zuwa hospital itada Dr hareesh. "Sis dan Allah idan zaki dawo kisiyo muna kayanan Ni wlh mantawa nayi da zamuyi siyayar dana biki amma dan Allah kisiyo mana Kinga lokaci yakusa, cewar A'isha...dariya maisoon tayi tace "wai doline sekinje bikinnan? Kuma seda wannan kayan bafa dolibane ba kawai kin ɗorawa kan lalura.."Humm bazaki gane bane kawai kisiyo. "Shikenan ina umma? Tana ɗaki ya anty meenah da baby nawaf ? Duk suna lafiya. "kedawaye? A'isha tatsinkayo Muryar fawan. Ɗagowa tayi tana kallonshi yana cikin shigarshi ta sojoji tace "yah fawan kadawo? Sister ce kasan tana saudia. "Okay ƙanwata babu gaisuwa ko kuma tunda kikaje baki Kuraniba yayi Miki kyau. "Ayya sorry yah fawan Allah ina kiranka bata zuwane ko Dady ma bana samun wayarshi, tayi maganar cikin shagwaɓar dasuka sabar mata da ita. "It's okay shikenan zanzo nasameki mudawo tare ai. "Laaa yah fawan ai ankusa gama aikin haji. "Eh nasani ba aikin haji zanyiba ke zan ɗauko ai nayita faɗa da mom tace kai ke ɗai kije gidan Ameenah ai wannan gangacin ne idan aka sacekifa? Daga maisoon har A'isha dariya sukayi kana Aisha tace yah fawan sacewa kuma acikin jirgi ko a saudia? Kamanta acan muka fara karatu muka gudo.."Humm bazaku gane bane. "to shikenan ya fawan sekazo yah muhseen ma yace zezo nan. Okay kawai yace yakashe wayar tunda yaji ta ambaci muhseen. Baki A'isha tatura gaba tana faɗar bakufa gama maganaba yah fawan ka yanke wayar...banza yayi mata bece komaiba se lumshe idanu wanshi dayayi yanajin yadda soyayyar ƙanwar tashi ke ƙara azazalarshi...Itako A'isha miƙewa tayi zuwa bedroom ɗinta taƙara kiran maisoon sukaci haba da wayarsu har seda su maisoon suka isa hospital tukunnah suka yanke wayar....!
SAWUN GIWA PAID BOOK NE akan 1k kacal idan kunshirya siya zaku iya tura kuɗinku awannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank, kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉07037092176 on WhatsApp 🙏kibiyani hakkina kana kikaranta cikin salama duk wanda yakaranta min book bebiyani hakkinaba banyafeba🤷
Autar alheri
🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘
🐘
🐘🐘
🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘🐘
Romantic love story 💋💓💞
Daga alkalamin✍️👇
Dr Yasmeen Ahmad
(Autar alheri ✍️)
Marubuciyar 👇
SIRRI
SOLDIER'S FAMILY
INGARMAM NAMUJI
MEJO NAJEEB
WAYE MIJINA
TANTIRANCI SABON SALO
IZZAR MULKI
BIG LADY'S
MY LITTLE SISTER
JEJI GIRL
JIKAR IYA DELU
SHUGER DADY
And NOW 👇
SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA*
Free
Book 1
Page 7 & 8
"Seda tagama shan ƙamshinta tukkunnah tafito Dr hareesh nabiye da ita har suka isa office ɗinshi daga anan akayi musu jagora zuwa room ɗin da'aka ajiye kursum ɗin, sosai maisoon tadubata tare da temakon wasu doctors ɗin daga aikace theater zasu mata atake akashiga haɗa kayan aiki bayan Junaid yasaka hannu. Cikin kankanin lokaci akayi mata theater aka gama maisoon tafito tasauya kayanta daga na theater zuwa kayanta na gida datazo dasu kana tafito daga cikin hospital ɗin...a Perking space suka haɗu domin motocin shi nashigowa Itako tana fitowa, seda security ɗinshi suka fara fitowa cikin girmamawa suka buɗe mai Kofar tukunnah shima yafito cikin shigarsu ta larabawa, domin jallabiya ce ajikinshi Brown color da hirami akanshi, hakan yaƙara bayyanar da asalin kyawunshi, suma takwata agefen fuskarshi lifff akwanin sha'awa agaskiya Allah yabashi kyakkyawan sajen fuska
Me ɗaukar hankali da sheƙi se lumshe kyawawan idanuwanshi yakeyi masu Kamada na mage....itadai maisoon ko kallon inda yake batayiba domin wani irin tsalle zuciyarta keyi gaya kuma sunyi Perking kusan motar Dr hareesh doline se sun ɗagowa wurin tukunnah zata wuce...to afannin Sheikh sudais ma hakan abin yake domin sosai zuciyarshi ke dukan tara'tara harseda yasaka hannunshi yaɗan danneta tukkunna, da wutsiyar ido yake kallonta yana ɗagawa masu gaidashi hannu domin ita kogefen dayake bata kallah ba, ahakan suka zagata gefe suka wuce, kana cikin sauri maisoon tafaɗa motar taja dagudun gaske tabar hospital ɗin.
Ahankali yabuɗe kofar room ɗin da aka kwantarda kursum, Junaid dake tsaye awurin yataso cikin sauri yana fadar "yah sheik ya iso? Kaga tayi mata theater kuwa yanzu tabar wurinnan Allah yarinyar nan tabirgeni domin batada wargi ko kaɗan alamarinta dagaske dai taƙi duba wannan banzar agida yau naga wadda tataka jinkan anty saudatt wlh naso kaganta yah sheik domin karamar yarinya ce sosai kuma baƙar fata..shidai Sheikh sudais da ido kawai yakebin Junaid tunda yafara sutunshi haryakai karshe batareda yace mishi Komaiba, Aranshi ana hasko Mishi yanayin yarinyar da ƙarfin ahakan yajuya zuwa office ɗinshi....bayan kamar minti 10 da ɗagawar Sheikh sudais Sega gimbiya saudatt dawasu hadimmai doli tazo hospital ɗin sabida taji gimbiya zaitun tace theater akayiwa kursum, yau babujin ba'ashiga hospital kaskancine agunsu jinin sarauta.