Sashe 2
Sawun Giwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tayi rolling da mayafin abayar hakan yaƙara fitoda asalin kyawun fuskarta sekuma tasaka niƙab, habawa hareesh dariya yace "rigimar mom yau kuma da niƙab za'afita?? Yatambaya cikin tsokana...batace Mishi komaiba se ɗan ƙaramin bakinta data turo gaba. Cikin dariya yamiƙe tare da mannawa anty meenah kiss agushi yana faɗar semun dawo babyna..."adawo lafiya mijina.."ƴan iskan mutane kawai agaban kowa yin is kancinsu suke, maisoon yafaɗa cikin ƙuƙuni tana barin perlor, a Perking space yah hareesh yasameta, bece mata komai ba ganin yadda take cika tana batsewa domin maisoon akwai rigima ba ƙarya, ahakan suke tafe ahanya bawanda kecewa kowa komai har suka ƙarasa gidan dazasuje. Tun daga get ɗin farko tashiga gidan maisoon tafara ƙuluwa ganin yadda ake cincikesu kamar wasu ɓarayi tsaki kawai takeja amma batace komaiba. Ba'abarsu suka wuceba seda yah hareesh yanuna musu I'd cert ɗinshi na doctor dakuma shedar asibitin da'akaroshi, tukunnah suka bari yashiga, a get na biyu ma hakan abin yakasance sefa suka ɓata lokaci sosai tukunnah aka barsu suka shiga get na ukku ne aka hanasu wucewa har se anyi magana da wani daga cikin gidan tukunnah, duk shedar da Dr hareesh yanuna musu bata musu seda suka shiga kiran waya kuma nomber dasuke kira ba'a ɗaga ba...azafafe maisoon ta ɓalle gambun motar tafito tana mita, tun kafin tayi abinda ya fito da ita wani daga cikin security ɗin dake wurin ya daka matsa cikin harshen larabci yake faɗar uban me yafito da ita daga cikin motar ko wani abun tafito tasaka agidan maza Takoma...ai tuni cikin Dr hareesh tamirɗa domin yasan wacece maisoon, kuma ba abin yafitoba suƙara laifi....itako tuni idonta suka ƙanƙance cikin bala'i tace "uban waye yace nafito? Ubankane? Nizaka zaga sabida kawai kana wannan banzan aikin na ƴan wuta shege tsinanne inbanda jaraba irinta yah hareesh daya kawoni nan mizanzoyi dahar zaka zargeni, tafaɗa cikin harshen larabcin itama tana ƙara ƙanƙance ido..cikinta wannan security ɗin yayo tare da seta ta da bindiga domin sojojine kuma bana Nigeria ba masu umurnin kisa akan mara gaskiya nan take...wani daga cikinsu ne yazo yahanashi harbinta amma se suka ɗora mata bindiga aka suna tuhumarta..tuni Dr hareesh yarikice yafito yana basu haƙuri amma ko kallo nai basuyiba.
Kwance yake akan makeken gadonshi ya lulluɓe jikinshi da blanket kyakkyawar sumar kanshi me ɗan tsayi takwanta akan pilon dayake kai, idanuwanshi a lumshe amma ga dukkan alamu ba bacci yakeba duba da yadda red lips ɗinshi ke motsawa ahankali yana tasbihi, kamar abinda yaka riƙa sarewa dede kunnenshi yana busa Mishi hakan yaji saukar muryarta acikin dodon kunnenshi kamar amafarki, ahankali yashiga ware kyawawan idanuwanshi na mage..kasan cewar komi acikin nutsuwa yake yin shi shiyasa ko razanar dayayi najin muryarta besa yatashi arazaneba... blanket ɗin yayaye tare da zura kyawawan ƙafafunshi aƙasa, sanye take da jallabiya ash color yayinda kyakkyawar sumar kanshi tazubo har gadon bayanshi, ahankali yazura plate shows ɗinshi tareda nufar window ɗakin domin daga saman benan ze iya hango abinda ke faruwa a harabar get ɗin na ukku, daga labulen da yayi yaye dede da marin da wani security ɗin yaje kaiwa Dr hareesh sabida yahana sujeda maisoon, Itako tariƙe hannunshi batareda tabari mari Dr hareesh ita tawanke shi da kyawawan maruka har biyu tana huci...ido Sheikh sudais yawaro cikin mamakin karfin halin yayinyar dudda tasaka niƙab amma sarai yaganeta, ɗan cije lips ɗinshi naƙasa yayi ahankali yateda zaro wayarshi yashiga kiran contact ɗin ɗaya daga cikin security ɗin domin tuni sunyi kanta sedai haryanzu ba wanda yamu damar yimata komai amma babu shakka kasheta sukeda nufinyi ayadda suka ɗana mata bindiga dukkansu sedai ita ko ajikinta domin babu alamar tsoro ko razana atare da ita..dr hareesh ne ma duk yagigice kamar shine macen...zaro wayar security ɗin yayi yana dubawa yaga me kiranshi cikin sauri yaɗaga wayar tare da karawa a kunnenshi. "Assalamualaikum yafaɗa cikin girmamawa domin yasan ba'a ɗagawa Sheikh sudais waya da hello. Daga ɗaya bangaren yace "wa'alaikassalam yafaɗa cikin Cool voice ɗinshi, kana yace "miyake faruwane anan isham? "Anan Captain isham yashiga bashi labarin tun zuwansu harkawo marin datayiwa Captain Suraj...jinjina kanshi yayi batareda yace komaiba natsawon lokaci kafin yabuɗe shanyayun idanuwanshi na mage yace kubarsu su shiga Kuma Kurabu da ita. Daga hakan ya yanke wayarshi. Duban sauran security ɗin Captain isham yayi cikin girmama zancen yagabatarda saƙon megidan nasu "Sheikh sudais yace abarsu shiga koma bar yarinyar. Dumm daram hakan gaban maisoon yafaɗi jin an ambaci Sheikh sudais badan tasan ko wayeba hakan kawai ne ta tsinci kanta da wannan faduwar gaban..... dukkansu badan sunsoba suka buɗe musu get ɗin gidan suka shiga, Dr hareesh se hamdala yakeyi aranshi tare da sanya wa Sheikh sudais albarka domin duk wanda yake Saudia indai yana zuwa masallacin harami ko yake zuwa manyan asibitocin gwamnatin ƙasar ko tashi asibi dake nan Saudia ba wadda ke Dubai ba yasan waye doctor sudais muhmd bilal ko kuma Sheikh sudais muhmd bilal.
A Perking space yayi Perking tukunnah suka fito maisoon secika takeyi tana batsewa domin iya shaƙa waƴannan security ɗin sun shaƙarda ita wai gidan sarki mimutun zeyi agidan sarauta koda ta ƙasar Hausa ce balle gidan Sarkin Saudia kawai kashawo wulaƙanci kadawo itakuwa wlh ba wanda ze wulaƙanta ta ta kyaleshi koda kuwa Sarkinne dakanshi balle security ɗin gidan(nikuwa nace haba maisoon sarki kam ai dabanne🤩)...wasu hadimaine suka zo domin shiga dasu cikin gidan su huɗu haka suka musu jagora har general perlor gidan, wai aljannar duniya kaida kanka me karatu ka misilta yadda tsaruwar wannan perlor da kyawun shi ze kasance amatsayinshi na perlor gidan sarautar inda zinari ya yanke cibiya wato sadiya 💃
Bayan sun basu wurin zama aka kawo musu abin motsa baki kusan minti 40 suna zaune ba wanda ko ya gitta perlor inba hadimaiba dake wucewa suna aikinsu, har maisoon tafara gajiya cikin takaici tamiƙe zata bar perlor Sega wata dattijuwar mata tafito wasu ƴammata natake mata baya ga dukkan alamu hadimai ne...dasauri Dr hareesh ma yamiƙe tsaye yana hamdala aranshi daya kasan ce maisoon atsaye take domin yasan tabbas da azane take wannan matar tafito bazata miƙeba..cikin girmamawa yashiga gaidata, amma ko kallonshi batayiba seda tasamu wuri tazauna tukunnah kusan minti 10 kafin taɗago tadubi maisoon daketa famar danna wayarta domin ita ko kallon arziki batayiwa matarba, cikin mugun mamaki matar ke kallonta domin bawanda zezo gabanta batareda ya gaishetaba sabida Isarta da taƙamarta amatsayinta ƙanwar sarki kuma me isa da ikon gidan a hannunta GIMBIYA SAUDATT kenan ƙanwa awurin memartaba Sarkin Saudia Alhassan bini shuraim. Wani irin wulakataccen kallo takebin maisoon dashi meɗaukeda tsana lokaci ɗaya, baki tabuɗe zata yimata magana batareda ta amsa gaisuwarda Dr hareesh yayi mataba, Sega wata hadima tafito cikin sauri tana faɗar ranki yaɗeɗe jikin baby kursum yaƙara rikicewa gatacan se kuka takey....aibata bari hadimar taƙarasa maganaba tamiƙe ahanzarce tanufi ƙofar da hadimarnan tafito, Itako hadimar kallo Dr hareesh tayi kana tace "kushigo cikin inji gimbiya zaitun kadubata kai Dr da ƴallaɓai Sheikh yaturoko? "Eh nine daga asibiti aka turoni.."okay zo muje, daga hakan tajuya...cikin sanyin jiki da danasanim janyo maisoon dayayi yace "please ƙanwata zo muje dan Allah kuma kiƙara haƙuri mubar gidannan lafiya...itadai batace Mishi komaiba tamiƙe tabi yarinyar ganin hakan yasa shima yabi bayansu cikin sauri....!
Sawun Giwa paid book ne idan kinaso kibiya kuɗinki kikaranta cikin sauƙi banaso afitarmun da book duk wanda ta fitarmun da abuna wlh wlh ban yafeba. (Akwai wani abinda mutane keyi idan marubuya tafitarda book ɗinta su sukeyi mata document sufitar sabida nasan sune suka sakatayi, to kujini da kyau zan faɗa da babbar murya WLH WLH WLH DUK WANDA YASAUYAMUN ABU ƊAYA ACIKIN LITTAFI BANYAFEBA kuma wlh duk wanda nakama da yimun hakan Allah ko aina yake afaɗin duniya senayi shari'a dashi domin besan wahalar danasha kafin nayi abunaba. Ina roƙonku da kirman Allah kar wanda YASAUYAMUN abuna daga yadda nayi shi koyayimun document ko karanta min abuna a YouTube wlh bawanda zan lamunta. Idan dan Allah kowa yayi sha'anin gabanshi a zauna lafiya 🙏
Autar alheri ✍️
🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘
🐘
🐘🐘
🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘🐘
Romantic love story 💋💓💞
Daga alkalamin✍️👇
Dr Yasmeen Ahmad
(Autar alheri ✍️)
Marubuciyar 👇
SIRRI
SOLDIER'S FAMILY
INGARMAM NAMUJI
MEJO NAJEEB
WAYE MIJINA
TANTIRANCI SABON SALO
IZZAR MULKI
BIG LADY'S
MY LITTLE SISTER
JEJI GIRL
JIKAR IYA DELU
SHUGER DADY
And NOW 👇
SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA*
Free
Book 1
Page 5 & 6
"Wani bedroom wannan budurwar tashiga maisoon na biye da ita abaya, hakama Dr hareesh...mutane suka samu aciki kusan su huɗu da gimbiya saudatt datashiga yanzu tana zaune akan gadonda mara lafiyar take tarun gumeta tana rusar kuka, se gimbiya zaitun nazaune a gefenta daga ɗaya bangaren kuwa wani saurayine a tsaye Junaid kenan. Da kallo maisoon tabisu kafin taji antriƙo hannunta, ɗagowa datayi da zimmar yin bala'i setaga wata kyakkyawar dattijuwa ce tana mata Murmushi, gimbiya zaitun kenan..murmushi tayi itama tare da sadda kanta ƙasa domin hakan kawai taji matar ta kwanta mata arai. "Kizauna mana ƴata, tafaɗa cikin sakin fuska. "Ngd mama tafaɗa kanta aƙasa. Shiko Dr hareesh kursum dake kwance tana rusar kuka yanufa, cikin tsawa gimbiya saudatt tace "wai bazaka dabataba setamutu, wlh idan tamutu Sena ɗaureka domin kaine ka kashemin ƴa kawani zuba mata shegun ido naka kallonta..jikin Dr hareesh yaɗauki rawa domin sam bayason hayaniya balle faɗa. "Haba saudatt miye hakan doctor ne fa kibari yayi aikinshi mana, cewar gimbiya zaitun cikin ɓacinrai domin bataji daɗin abinda tayiwa Dr hareesh ba. Junaid kuwa ƙwafa yayi Aranshi yace miya hana kiyiwa yah sheikh wannan rashin mutuncin Aishi ƙin dubatama yayi, afili kuma seyace "please anty saudatt kibi komai ahankali man..gum yayi da bakinshi yakasa ƙarasa faɗar abinda yayi niyya sakamakon wani mugun kallo da gimbiya saudatt ɗin ta watsa mishi sabida duka yaran gidan na tsoron masifar ta.