Sashe 4
My Lady Boss Complete Hausa Novel · about 8 min read
A kwararon lungu ne ta hangota tana bin bango da ƙunshin kayan ta a hannu , wanda ko ba'a faɗa mata ba ta shaida wacece. Safna ce ta gidan mlm barau avokiyar faɗan ta a makaranta.... Har ranan da sukayi candy sai dai sukayi faɗa , wannan yasa Sumayya kauda kai tana shirin wucewa....Amma kuma har ta juya sai zuciyar ta bai bata ba...nufar ta tayi kai tsaye tana kirar ta Safna??.
A hankali Safna ta ɗago da idon ta da suka ƙanƙance na kuka da tasha yanda take ta fito hijab kawai tasa kayan ta a yage da gani kasan ba lafiya......wannan yasa Sumayya kamata cikin sauri suna nufar gidan su....ba wanda ya gansu duba ga safiya kowa na takanshi...har ta iso gida, matan gidan ba wacce ta fito , ɗaki tayi da ita , har a lokacin umma bata farka ba......... wannan yasa Sumayya tambayar ta me ya sameta ,cike da kuka na tausayawa Safna ke faɗa mata abun da Barau yayi mata wanda take ƙanin mahaifin ta uban su ɗaya ,saboda iyayen ta duka sun mace....salati Sumayya keyi itama sai kuka cikin su babu mai rarrashin ɗan uwan sa ...kana Sumayya ta miƙe tana nufar rishow , ruwa ta juya mata a babban tana sirka mata yayi dumi tace ki shiga..... A haka suka dinga yi har Umma ta farka Ita dai ba magana....sai da Safna taji dai dai ne Sumayya ta bata kayanta tace kisa ,ga koko ki sha ,xan tafi Company n dana samu aiki yanxu ,idan na dawo zamu san abinyi.....
Amsa tayi tana cewa ' na gode Sumayya ,amma nabar shi da Allah babu abun da xan iya masa , gidan sa ne na bar shi har abada xan shiga duniya tayi uwa uba ... Shiii ya isa haka , Sumayya tace tana kallon ta , kamin tace " Ai babu maijin kina gidan nan ,nima ina jirar wani lokaci ne kaÉ—an garin Lagos zamu bari da umma na ,kin ga sai mu tafi tare , kiyi zamanki nan kina jin motsi koba nanan kiyi bayan kofa....
Idan mun tafi tabbas zamu dawo Lagos wata rana don hukunta wannan mutumin...kisha abun kari bari nayi wanka Ni.
Tana maganan haɗi da ficewa da bokiti don nufar banɗaki....wa zata gani Mmn Bahijjane da mijin ta a bakin banɗakin zigidir suna wanka adole suna raya sunna... Wani irin tsaki Sumayya tajah tana baya da sauri tana bambami da zage zage , wannan amaimakon lada zunubi zaku kwasa,wannan ai jahilci ne ,haka tayi ta faɗan ta ƙarshen ta wanke jiki tayi don tasan ta makara goma ta kusa su da 7:AM yake masu acan....
Cikin sauri ta shirya tsaf ta feshe jikin ta da turaruka masu sanyin ƙamshi tana ƙara rarrashin Safna sannan ta fice gidan tana mawa umma sai ta dawo.
******
Bayan mai adaidaita ya sauketa tana bashi kuɗin shi tayi cikin Company n ,amma mene itakan ta batasan dalilin da yasa duk fargaban ta ta nema ta rasa ba , cike da tafiyar taƙama ta fara shiga farfajiyar masana'anta...wanda Tun shigowan ta Sir Khamal ke kallon ta ta computer CCTV dake maƙale a office ɗin shi....
A hanya ne ta hadu da manager Wanda gaishe Shi tayi ya amsa mata cikin tausayawa don yasan yau itama zata yi waje"....takarda ya bata yana mata bayanin inda zata koma yau da zama ,wato Sectariyan Sir Khamal...................
_SHARE FISABILILLAHðŸ™_
_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba..._
*_M²T COLLECTION Sayen na gari??? Mata azo ayi gyara,gyara shine mace! Ato_*
_Muna da kalolin sabulai na ɓatar da duk wani tabo , knuckles son bone , pimples tare da gyarar fata_
_dilka soap_
_Dilka cream_
_Dilka cleanser_
_Dark knuckles cream_
_Dark knuckles cleanser_
_Face cream_
_Body cream_
*_Aƙwai magungunan mu wanda babu kamar su wurin gyara da ni'ima..._*
_Maganin sanyi infection_
_Maganin ni'ima_
_Maganin ƙarin ƙiba_
_maganin gyarar nono_
_Maganin hips_
_Zuma Yar asali_
_Gumban nonon raƙumi_
_Maganin rage ƙiba_
_Aƙwai supliment marasa illah aƙwai kuma na gargajiya zaku na iya tuntubar wannan number in kin shirya siya ɗaya ko sari 08081202932...._
_*akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al'ada da kuma cikin al'ada,*_
.
_*akwai maganin rashin saurin kawowa (release)*_
_*Maganin rashin sha'awa ko daukewar sha'awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha'awar saduwa, ko kuma daukewar sha'awa insha Allah zan rabu da matsalar*_
*_Maganin ni'ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni'ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni'ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu......._*
*_Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba ALLAH sarki_*
_Masu buƙata suna iya tuntubar wannan number 08081202932_
_Aunty Aisha mmn teddy_
[9/11, 8:56 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy🧸: *🕊ï¸MY LADY BOSS🕊ï¸*
_(Romantic and comedian)_
Free page
.....4
_Idan kin San kan ki baxai iya jurar abunda ke a ciki ba ,don Allah kar ki karanta ki dawo mun da zancen kutumelesi...ban san wani kitimurmura labarin Romantic ne👌haka kema idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun da zancen gntlw.....masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar🫶_
_SADAUKARWA GA MUTAN ZAZZAU_
*****
Jin maganan Manager yasa Sumayya jin faɗuwar gaba , tana mai tambayar kanta da cewa " To ina ita ɗayar sakatariyar? Amsa ta bai ma kanta da faɗin " ina ruwanki...kedai baki ganki a wurin kuɗi ba,to Amma ai nan wurin magatakadda kenan". Shikenan zaki iya tafiya aiki na jirar ki...ta tsinkayi Muryar Manager Mubarak Al-mustapha..Ɗan murmushin saman laɓɓa tayi ba tare da ta nuna wani damuwa ba tace " Thank you". Tana raɓashi haɗi da wucewa baki sake yabita da kallo har ta shige ,yana mamakin ganin rashin damuwa a tare da ita ,ance mata sakatariya bata damu ba , Bama tayi tambaya ita ina Mrs Hauwa ɓaidu ba...tabbas da jarfa zaman ta a wajen nan!
*****
Kaman yanda manager yayi mata bayani position ɗin sectary ta zauna ,inda ta cidda komai tsaf cleaners ɗin Company n sun gyara komai na wurin ,sai dai takardun da ta gani ne cike saman table yasa ta zama tana kai hannun ta a hankali tana fara duban su...Kallon wurin tayi tana hango wani fridge ɗan ƙarami , murmushi tayi tana cewa " banza ya samu". Mrs Sumayya right?
A hankali ta ɗago da kanta tana bin baƙuwar fuskar da batasani ba da kallo ,kamin ta jinjina mata kai tana cewa " Yeah". Kece sabuwar sakatariyar sir Khamal?. Ta kuma tambayar Sumayya a wulaƙance ". Eh nice ya akayi?'.
Wani irin dariya Najwa tayi ma Sumayya na ƙasƙantarwa kamin tace" ashe kuma ana kan hanya kenan?". Ɗauke kai Sumayya tayi a hankali kamin tace " Wani abu ki buƙata?. Ina son ganin shi ne. Wait for him there".
Sumayya ta bata amsa ba tare da ta kalleta ba idon ta na akan takardun gaban ta da take so ta fahimta inda aikin wurin ya nufa.
Shiru Najwa tayi tana gyara tsayuwar ta takaici ya ishe ta ,don ta lura itama Sumayya ba kanwan lasa bace ,Æ´ar rainin hankali ce...wannan yasa najwa ja baya tana zama can gyefe kusa da inda Sumayya ta nuna mata tana zama....
Sai da Sumayya ta ɗauki kusan minti goma a haka , kana ta miƙe tana nufa office din Sir Khamal don ta sanar masa da Najwa... nocking tayi wanda bata ji maganan sa ba wannan yasa ta kai tsaye murɗan handle ɗin tana shigewa abun ta...Good morning ther..... wait for me out side". Yayi maganan yana katseta tare da ɗaga mata hannu ...wani abu ne ya bugi ƙirjin ta da ƙarfi, tsoro ne kome? Yanda taji Muryar sa ba wasa yasa Sumayya natsuwa duk da wani abu dayazo wuyan ta ya tsaya , don abun da yayi mata wannan wulaƙanci sunan shi ba wani abu ba...yarfa ta yayi sosai...a hankali ta juya tana shirin ficewa daga office ɗin , kaman ance ta juyo ta kalleshi taga yayi mata ƙurrrrr yana kallon ta ta cikin tabarau ɗin dake idon shi...
Kallon ƙasa ƙasa tayi masa taana hararar sa haɗi da saurin ficewa daga office ɗin...Sauke eye glss ɗin yayi yana kai hannun shi haɗi da shafa sajen fuskar shi , kaman ya ɓaci da Daddy ,sai dai yarinyar bata da kunya sam , dagani bata samu tarbiyya ba Ni take harara ,wannan shine karon farko da wata mace ta kalleni ta hararen WHO is she? Wacece ita ɗin? Shiru yayi kamin a zuciyar shi yace " meye shafeka da rayuwar ta?.
****
Zama Sumayya tayi haushi ya isheta ita abu ɗaya ta tsana a rayuwar ta shine wulaƙanci...gashi ta fahimci Sir Khamal yayi sabo dashi. Wannan yasata zaunar da Najwa tana cewa ta jira shi...ana haka wani babban mutum yazo shima zaunar dashi tayi tana cewa su jira shi ... Ba tare da ta sanar mawa Khamal ba awa da awanni tayi ta tara masa manyan mutane masu muhimmanci anan wurin ,a cewan ta baxata koma ya wulaƙanta ta ba , wuraren 12pm ne ta miƙe tana nufar ƙasa inda sauran ma'aikata suke , don yau ko gaisawa basu yi ba... Da kuma yunwan da ta fara ji yasata nufar inda suke . Tun da take sakkowa taga fuskokin ma'aikatan ya sauya sai washe mata baki akeyi wanda jiya basuyi mata.
Ɗan tsam Sumayya tayi kamin a zuciya tace " Kai wannan fara'a badon Allah bane da dai dalili..wldone taji kowa nace mata ,wanda jin haka yasa Sumayya kanta ƙara girma cikin izzar ta da mulki a gadarance take faɗin " Thanks".