← Book details My Lady Boss Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 13

Sashe 10

My Lady Boss Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yusrah ne ta amshe da cewa" jubiki fah Kaman ba mace ba ,waye zai taho inda kike a haka? Waye mahaukaci? Dole suyi baya , kince baki da iyaye , Ni na zama iyayenki , to naji duk da kasancewar kin girmemun indai zaki daina abun da kikeyi na wannan shan barasar a matsayin ki na mace , to ki zo gidan mu ki zauna dani , idan kuma kina da iyaye ina roƙon ki ki koma gare su......Sauran numfashin Bilkisu yasa Yusrah fahimtar bacci ne ya ɗauke ta saka makon allurar da sukayi mata.

Sauran likitocin ne aka hau kallon kallo ,na shin da gaske Yusrah zata É—auki wannan bugaggiyar takai gidan su ,ita da ke cida kanta ?".

Ku É—auko gado a sata , ku Kaita room 24 . Suka tsinkayi Muryar Yusrah ya katse su ,wanda cikin sauri suka fara cika umarnin ta....

****

Kallon mai hayan Safna tayi kamin tace " Ka taimaka mana dai ashekara dubu É—ari....mlm sabo ne yace " A'a indai yayi maku É—ari da hamsin to , saboda gidan nan fa duka ku zaku zauna ciki ku kaÉ—ai ai hakan yayi ashekara.

Himm to bdmwa Laurat ku shiga mana da kayan ku mu fara gyarar gidan , ga kuɗin mlm sabo mun gode cewan Sumayya tana bashi kuɗin a dunƙule...washe baki sabo yayi yana godiya ".

Safna ki zauna keda Umma mu bari da Laurat mu shiga kasuwan gari n nan mu haÉ—o mana kayan abinci ,kana na dawo mu nemi gidan aiki , don Ni dai aikatau zanyi ban san kan garin ba tukunna .mlm sabo zanyi ma magana ya nema mun gidan aiki sai mun dawo.

A dawo lafiya Safna tayi masu tana shigewa É—aki da Umma".

****

Gidan malam Ilu babu masaka tsinke saboda jama'a cike harda masu lapo dasuka zo zasu sai da gidan tare da tafiya da Sumayya....Ganin ɗaki babu kowa har kayan su wannan yasa su fahimtar Sumayya ta gudu....Ɗakin Lauratu a ka duba ganin ƙofa a buɗe ko ta ɓoye cike ne , nan da shiga aka ga ɗan Asabe tsirara ƙwance a sume haihuwar uwa n shi...Salati su Rita da Mmn mujahida suka sa suna fitowa da gudu maza na shiga ɗakin don ganin halin da Ɗan Asabe ke ciki rai a hannun Allah warwassss.....

Mama Atine ce ta shigo zaf zaf itace uwar lapo tana cewa " gafa kuÉ—i tun jiya Sumayya ta aikomun da dubu É—ari da hamsin sharrrr....É—ari da Hamsin???? Matan gidan suka haÉ—a baki cike da mmki ,kamin suce to ina Sumayya na ?.

To ai wannan ban sani ba ,ku za'a tambaya Sumayya nidai nawa kuÉ—i kuma ta kawo mun tayi maganan tana masu lapo kuÉ—in su....suna amsa suka juya.

ÆŠan Asabe aka É—auko tarai-tarai kaman gawa ana fita dashi , mlm Ilu na watsa do muchiyan da aka buga masa tsakar gidan , dariya wasu suka gimtse ,wasu kuma na jajanta masa.

*****

Kwana huɗu a Zaria kuɗin Sumayya ya ƙare a cefane kuɗin moto dana kama haya...wannan yasa safiyar talata ta miƙe tana sa hijabi don fitowa neman aikin gida shara girki ko wanke wanke . Mlm sabo ne yayi mata rakiya zuwa wani gida kana yace kunga gidan idan zaki shiga a akwai wani inji da sai ya lacceki tassssss sAbosa tsaban dukiyar da Allah ya basu. Mai gidan yayi gomna yanxu haka ministar ne ,ki shiga da addu'a Allah yasa ki samu , to suna da yara? Ta tambaye shi kai tsaye... Eh kaman ɗan su ɗaya a duniya shima baya ƙasan nake tunani.

To Mlm sabo na gode. Sumayya tayi maganan tana nufar tamfatsetsen gidan kaman hotel saboda girma da tsaruwa ....Sai da masu tsaron gidan suka gama mata tambaya da lacce sannan suka nuna mata hanyar sasan matan gidan... A farfajiyar gidan ne tana can tana tafiya tana mmkin wannan wani irin daula ce da dukiya aka zuba a gidan nan kawai taji tayi kiciɓus da mutum , waya na faɗi ƙasa nan take ya tarwatse.....

Oh God! Matsalar ƴaƴan talakawa kenan duk idan suka zo wuri a Sara ce , taji wata murya cike da masifa ta ɗirar mata. Saurin kai hannun ta ƙasa Sumayya tayi tana cewa " Kiyi hƙr ta ɗago ta na miƙa mawa BINAFA wayar ta, wanda hankaɗe Sumayya tayi tana nufan moton ta tana shigewa , don kun san ta dawo Gidan Hjy Juwairiyya da zama.....

topa! ƙaƙaƙaƙaƙa.......koya abun zata kasance ,shin mahaifiyar Sir Khamal zata ɗauki Sumayya ko ko? Ya kuma zata kasance tsakanin Sumayya da Khamal?

_Free page na dab da ƙarewa ki hanxarta wajen biyan kuɗin littafin LADY BOSS...._ _Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba..._

'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*

_Aunty Aisha Mmn teddy🧸_
[9/16, 7:45 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy🧸: *🕊️MY LADY BOSS🕊️*
_(Romantic and comedian)_

Free page
.......9

Marubuciyar:
(1)Bafullatnn ruga
(2)Ƴar aikina
(3)Walijaam
(4)Ƴar waye
(5)Gidan kwarata
(6)Gidan zaurawa
(7)Ƙwaryar sama
(8)Bintoto
(9)Ƴar maula
(10)Habibi da'iman
(11)Dijama Æ´ar fulani
(12)kawaliya
(13)Ƙwartn manya
(14)Zuma da maÉ—aci
(15)Taɓarah
(16) Siyasata
(17)My Lady Boss

*****
_Idan kin San kan ki baxai ɗau abun dake ciki ba,bazaki iya jura ba ,don Allah kar ki karanta ki dawo mun da zancen kutumelesi...ban san wani kitimurmura labarin Romantic ne👌haka kema idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun da zancen gntlw.....masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar🫶_

_*Free page zai ƙare a page 10...ku hanxarta wajen biyan kuɗin littafin LADY BOSS domun jin daɗin ku na cigaba da karanta wannan labari , kin shirya biya?? Na shirya! To yanda tsarin biyan ya kasance... Regular payment ₦300 vip payment₦500 special payment ₦1000...zaku iya turo da kuɗin ku ta wannan asusun bankin 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank...ko kuma ki tura katin MTN naki ta wannan number 08081202932...Idan Vtu trnsfer ne ki tura ta wannan MTN number 09061466409 sai ki tura da shaidar biyan ku duka ta wannan WhatsApp number 08081202932 asha karatu lafiya...*_

_SADAUKARWA GA MUTAN ZAZZAU gami da godiya ga masoyana billions ko trillions ne gdy duk😍😂_

***
"Girgiza kai kurum Sumayya tayi a zuciyar ta tana cewa " To Sumayya ya kika iya? Dole kiyi haƙuri ki jure mawa duk wani tijara da cin mutunci , idan bakiyi haƙuri ba ya zakiyi ? Zaki bar Umman ki da yunwa ne ,kece kaɗai gare ta kece mai nemo mata dole . Yarinya wa kike nema ? Nan inda kike nufa ba hanyar Part ɗin Hajiya bane , Part ɗin Boss ne". Juyowa Sumayya tayi tana kallon wacce take mata maganan Muryar na ba cikakkiyar bahaushiya ba. Ohk to Don Allah zaki iya kaini Sasan Hajiyan gidan?". Eh ba damuwa taho muje! A sanyaya Sumayya ke bin Oruma tana tafe tana kallon ikon Allah komai na gidan abun burgewa ne , ga kyau da tsari , wata ƙofa ne ta buɗe tana ɗaga labulen mai laushin gaske , dark Blue Oruma tana kutsa kanta ciki tare da Sallama ,nan Sumayya itama ta shigo tana bin ta a baya... Kaman yanda Ta zube Gaban Hajiya Juwairiyya tana yin ƙasa da kanta kaman baiwa a gaban gjiyar ta yasa Sumayya cewa " Barka da Rana Hajiya?'.

Ɗagowa tayi tana kallon Sumayya , wanda taji gaban ta ya faɗi daranmmm , sai ta kauda kanta tana kallon Oruma kana ta motsa bakin ta da kyar cike da izza tana cewa " Oruma ina aikin dana saki? Kin ɗebo jiki kin dawo, kin san Gobe ne dawowar Su Fahad da Nurƙalby na ko?". Cikin rawar murya Jidda Oruma tace " Eh Hajiya na sani, na rakota ne na nuna mata nan Part ɗin ki. Shiru Hajiya Juwairiyya tayi kana tace " Ok you are free to Go".

Miƙewa Oruma tayi tana fichewa cikin sauri tare da nufar inda hjy Juwairiyya ta umarci taje. Kusan mintuna biyu da fitar Jidda Oruma Hajiya Juwairiyya ta ɗari da idanun ta ,tana kallon Sumayya wanda anan ma Ita take kallo haɗa ido sukayi nan take taji wani Abu yayi circulating blood ɗin ta game da Sumayya ,fara magana tayi cikin Muryar mai ɗauke kamala tana cewa " Ammm kaman na san ki?".

Kallon ta Sumayya tayi kana ta ɗan girgiza kanta alamun a'a ...ɗan caɓa baki Hjy Juwairiyya tayi kana ta miƙa hannun zuwa glasscup ɗin dake gaban ta tana kaiwa bakin ta ...bayan tasha ruwan ne ta aje tana cewa " Lyk i know this face in somewhere else". So mah lady any thing you want from me?". Aƙwai abun da kike buƙata?".

A hankali Sumayya ta fara cewa " Eh Hajiya nazo ne ki taimaka ki ɗauke Ni aiki gidan ki". Aiki?? Kaman yaya kenan? No no it's too late ,yanxu na daina ɗaukar ma'aikata Cox basu da amana , saboda ba ko wacce ma'akaciya ce Son ke buƙata ba , may b yace baki masa ba, Kuma ina da ma'aikata da yawa wanda bana buƙatar ko wacce ƴar aiki yanxu.

Wani irin ƙwalla ne ya ciko idon Sumayya cikin sauri tace " ki taimekeni Hajiya , kona sati biyu ne ko ɗaya nayi maki aiki ki biyani ,Ni baƙuwa ce ban san kowa anan ba , kima Allah ki taimaka idan ya dawo yace baya buƙata na sai na tafi.....ta ƙare maganan hawaye na sauko mata sharrrr..... Ganin haka yasa Hajiya Juwairiyya cewa " Ina ne gidan mahaifin ki?".
Chapter 10 · 0% Book details