Chapter 5 & 6
Me & My Lion Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
"Hakan suka nufi unguwa uku kai tsaye., tafiyar minti 15 takaisu unguwa uku parking suka yi bakin wani madaidaicin gidan me shegen kyau da tsari, dirowa sojojin suka shigayi cikin hanzari suka nufi motarda ogansu ke ciki suka buɗemai. Shi kuwa tun tsayuwarsu mitar dake Parke bakin ƙofar gidan yake kallo yana tinanin abinda yakawo Noor gidan yanzu da sassafe. Fitowa yayi cikin takonshi na ƙaƙƙarfan namiji yanufi cikin gidan yana mamakin abinda yatara mutane ƙofar gidan kamar Hakan. Tun a tsoron gidan yafara jiyo ihun Hajiya kaka, kuka take yi sosai tana tsinewa mutanen da suka sace mata jikarta, domin jiya ko bacci batayiba kuma batabar kowa yayiba., ƙarasawa yayi cikin gidan anan yasamesu duka zaune tsakar gida se famar bawa Hajiya kaka baki sukeyi. Kuma shine dalilin zuwan Noor tunda sassafe sabida kiranda Anty fa'iqa tayi masa. Sallama yayi akan lips ɗinshi yanabin mutanen wurin da rikitattun idanuwanshi. Dasauri Noor yaɗago jin muryar yayan nashi yana "Yaa shattima kaima Sedai Hajiya kaka tatasoka? Kafin lieutenant musayyeer yayi magana. Hajiya kaka tayi wani zumbur tamiƙe tana faɗar "mesunan mlm Kaine? Yoshe kadawo? Wlh kadawo akan dede domin inason kanunawa koma waye yaɗaukemin jika cewar ba'a taɓa matar soja azauna lafiya, yanzu inbanda suke gantalalin mutane su ɗauke amarya alokacinda angonta yadawo, wlh dai wannan mutanen sun cucemu Allah ya isa tsakanina da koma waye yayimin wannan aika aika, taƙasara zancen tana fashewa da kuka.
"Inakwana Yaa shattima. Cewar Anty fa'iqa. "Lpy qalau ya amsa mata cikin cool voice ɗinshi kafin yadubi Noor yana faɗar "miyake faruwa ne wai? "Wlh Yaa Sayyeer wai failusha ce aka ɗauke tinjiya har yanzu ba'agantaba shine duk Hajiya kaka ta daga hankalinta. "Eh naɗaga hankalin, yo badole naɗaga hankalinaba ai idan ba'agantaba shine mutun nafarko daze fara tuhumata, to wlh nidai kaji nagayama maisunan mlm kasaka anemimin jikata duk inda ta shiga aduniyarnan domin wlh Allah bazan yadda yawwa. Taƙasara zancen tana share hawayenta da gefen zanenta....idon lieutenant shattima yazuba mata yana kallon yadda take surfa tijara kafin yataɓe baki irin ko ajikinshi ɗinnan, kana ya kalli Anty fa'iqa yace "little sis turomin picture ɗinta natura anemota. "To yaya cewar Anty fa'iqa tana buɗe wayarta kana ta tura kishi picture ɗin failusha a WhatsApp. "Natura yaya... bece mata komaiba ya shiga Whatsapp ɗin kuma yana amsa wayar general, kana kana yiyi forwarding ɗin picture ɗin izuwa wayar Captain Usman, tare da tura gajeren saƙo kamar Hakan "Anemota yanzu duk inda ta shiga Usman. Daga Hakan yafita contact ɗin Usman kana yana cigaba da amsa wayarshi.
Gefen Captain Usman kuwa koda yabuɗe yaga saƙon megidan nasu, ido yazaro arazane yana faɗar"anemota kuma kai ina, sekuma yasakawa megidan nasu kira, amma harta yanke ne dagaba, zesake kira kenan kira shi yashigo, cikin sauri yaɗaga yana faɗar "Sir wannan yarinyar da kace anemo ai itace muka bari agidan gona yanzu. "Whatt? Yafaɗa daƙarfi yana zaro rikitattun idanuwanshi kafin yajuya fuuuu yabar gidan, yanaji Noor da Hajiya kaka natam bayar shi lpy amma beko waigoba balle suyi tinanin ze amsa.
Shi kuwa yana fitowa yafaɗa mota batareda yace komaiba, Hakan suka shiga tare da fisgar motocin aguje sukabar layin kaitsaye gidan gonar suka koma. Cikin takonshi na ƙaƙƙarfan namiji yanufi tare da nufar cikin parlor. Kwance yaganta tamkar ma tacciya domin babu inda ke motsi ajikinta, duƙawa yayi ya ɗaukota Sedai ganin yadda jikinta yasaki baƙaramin kayar masa da gaba yayiba sabida yasan tanada matsalar remonia gaya kuma takwana cikin azababben sanyi irin wannan. Hakan dai ya fito da ita domin ko a fuska baka isa kagane hankalinshi yaɗan tashi ba. Yana zuwa ya sakata motar da suka buɗemai kana yashiga wata daban sukaja motocin suka fice daga gidan gonar.
"Musamu hospital mafi kuwa Captain Usman, yafaɗa tamkar bashine yayi maganarba. "Okay Sir, captain Usman yace kana yaɗauki hanyar dazata sadasu da wata asibiti dayagani lokacinda suka shigo garin, suna zuwa kuwa aka karɓeta cikin gaggawa aka shiga da ita emagency room, tareda bata temakon gaggawa, se rawar ƙafa sukeyi da ita ganin wannan mayan sojojin daduka kawota sunsan cewer lieutenant musayyeer baƙaramin mutum bane dudda cewar Basu fahimci koshi wayeba tun da babu kayan sojoji ajikinshi.
Kusan awa ɗaya suka ɗauka kafin su samu nomfashinta yadedeta, Hakan suka fito, suna sanarwa da Lieutenant cewar tafarka. Bece komaiba se umurnin daya bawa Captain sahib akan cewar yabiyasu komai, kana shikuwa yakira Noor. Jikina rawa Noor ɗin yaɗaga yana faɗar "Yaa shattima. "Nasameta tana hospital kuzo, yana gama faɗar Hakan ya yanke wayar..!
Autar Alheri ✍️
*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹
Special and romantic love story 💋💓🫣
Writer by Autar Alheri ✍️
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁
🌹🌹
🦁
Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu da shauƙi tareda begen reality love❤️🫂 na haƙiƙa 💯
Book one