Part din mommy yaje ya gaisheta a can ya iske Rahama tanata faman latsa wayarta tana murmushi ko kallonshi ma batayi ba
Lil Prince Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
Ke kar nasake zuwa na iske ki kina latsa waya idankuma bahaka ba wallahi sai na amsheta duka yaushe kika girma " ya fadi ya nata masifa
Itakau Rahama wayarta ta ajiye iPhone 14 purple color , kuka tafara tana tirje tirje a saman bed din momyn su
Wallahi idan nazo nan mugun duka zanmiki yar rainin wayo
Mommy tace " Abdul hafeez tashi kabarmin part kasakamin auta kuka , ....sorry baby ramcy na " tafada tareda zama kan bed din tadaura kanta a cinyarta tana shafar sajenta
Shikam haushi yaji yamiqe yafita, kamar antillo gimbiya maryamah tafito tareda shan gabanshi " ubanwaye yabaka izinin ka mararmin diya kaifa bakada tarbiya
Ubanda ya turota shine yasa na mareta kuma kifada mata idan akasake zuqota tazomin part wallahi sai na sa an yanke mata qafa guda
Yana gama fadin hakan ya fece yabarta tsaye bakinta bude
Haba mum nace kidaina kula wannan banzan kirabu dashi zanyi maganinshi wallahi zan kawar da shine daga duniyar baki daya
Mum tace " aikam yaron nan ya giga zaici ubanshi ne sheqe